24/08/2020
https://www.facebook.com/100002567983832/posts/3279793555449545/?app=fbl
MASARAUTAR GAYA BASA RAWANI ƘUNNE BIYU A TARIHI
Yan masarautar Gaya bayan jihadi 1807 basa rawani kunne biyu؛Sarakunan GAYA TORANƘAWA ne saboda haka RAWANI DANƘWAFE SUƘE YI؛Ƙo wane basarake a kano haka yake domin koyi da sokoto؛Sai 1819 bayan sarkin kano Ibrahim Dabo ɗan mallam Mahmud ƙanin Mallam Jamo ya zama SARƘIN ƘANO Ya fara kunne biyu؛Wadda yake nufin ALLAHU Watau kunnuwa biyu Lamun Biyu yake nufi Amawalin ha sai kuma Alif ؛Daga nan sai BANIDABO s**a kwaikwaya abin ya shiga sauran sarakuna suke yi؛Sai kowa ya ɗauka kunne biyu A tsarin masarautar Gaya tana koyi da sokoto kuma duk umarni yana samunta daga ƘANO ؛Saboda koyi؛Duk jinin ABUBAƘAR SAYYADI ta mahaifinsa Idan ya zama hakimi a masarautar Gaya zai kunne biyu Saboda girmamawa akwai bukatar ya zama akwai tsari؛Sauran da ba zasu iya liƙa nasabarsu da Sayyadi ba؛Sai yayi RAWANIN SOƘOTO؛Malamai haka ko suyi kuri bisa al'adar fadar GAYA wadda muka samu a tarihin GAYA؛