NNPP Social Media Team Gaya

NNPP Social Media Team Gaya Anbude wannan shafi ne domin tallata da kuma saka labaran da s**a shafi jam'iyar NNPP kwankwasiyya.

SANARWA SANARWA SANARWA Ana sanar da dukkanin magoya bayan Jam'iyar NNPP kwankwasiyya na karamar huk*mar Gaya zuwa wajen...
04/07/2024

SANARWA SANARWA SANARWA

Ana sanar da dukkanin magoya bayan Jam'iyar NNPP kwankwasiyya na karamar huk*mar Gaya zuwa wajen taron addu'a

Rana: Juma'a 5/7/2024
Wuri : Masallacin Idi Gaya
Lokaci : 8:00am na safe

Daga Mazabar Balan Kenan Ziyarar Gaishe-gaishe Kenan da Chairman din Karamar Gaya tare da Kansilolin sa na Riko yake Gab...
25/06/2024

Daga Mazabar Balan Kenan Ziyarar Gaishe-gaishe Kenan da Chairman din Karamar Gaya tare da Kansilolin sa na Riko yake Gabatar wa cikin wannan Rana.

Ya ziyarci gidan Digachi domin Gabatar da Gaisuwa da Kuma duba Yankunan domin Ganin yadda za'a tallafa musu,Kai tsaye ya wuce Ofishin Jama'iyya dake Niimaya Kuma ja hankalin al'umma akan zaman Lafiya.

25/06/2025
NNPP Social Media Team Gaya

Allahamdulillah  Taron karrama Sabon Education Secretary na Karamar Huk*mar Gaya, Suraj Akilu Gaya Wanda Abokanan Karatu...
23/06/2024

Allahamdulillah
Taron karrama Sabon Education Secretary na Karamar Huk*mar Gaya, Suraj Akilu Gaya Wanda Abokanan Karatun sa s**a dauki nauyin hadamasa domin tayashi murna shiga office da addu'ar Allah yayi ruko da hannunsa yabashi ikon sauke nauyin da aka dora masa.

Rabon kudin barka da sallah da mai girma kansilan ruko na mazabar balan dake karamar huk*mar Gaya yayi Hon. Real Abdulra...
23/06/2024

Rabon kudin barka da sallah da mai girma kansilan ruko na mazabar balan dake karamar huk*mar Gaya yayi Hon. Real Abdulrazak Aliyu Jibawa yabawa shugabancin Jam'iyar NNPP da k*ma ragowas exco na mazaba da sauran kungiyoyi na jam'iya k**ar haka

Option A&B
Secretary A&B
Fourcas
Women leader A B
C.R.C
Kano Proper
Kwankwasiyya
Lafia jari

Barka Da Sallah Hon. Dr. Ghali Mustapha Panda Allah yakarbi ibadin mu taqaballahu minna wamin k*m
17/06/2024

Barka Da Sallah Hon. Dr. Ghali Mustapha Panda Allah yakarbi ibadin mu taqaballahu minna wamin k*m

Naira Dubu Ɗari Bakwai Da Ashirin ₦720000.NNPP Social Media Team Gaya Suna Mika Sakon Godiya Ga Mai Girma Zaɓaɓɓen Ɗan M...
14/06/2024

Naira Dubu Ɗari Bakwai Da Ashirin ₦720000.

NNPP Social Media Team Gaya Suna Mika Sakon Godiya Ga Mai Girma Zaɓaɓɓen Ɗan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Ƙananan Huk*momin Gaya Ajingi Da Albasu Hon. Dr. Ghali Panda

Alhamdulillah Saƙon Barka Da Sallah Daga Hon. Dr. Ghali Mustapha TijjaniAcikin Wannnan Rana Ne Wakilan Hon. Dr. Ghali Mu...
13/06/2024

Alhamdulillah Saƙon Barka Da Sallah Daga Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani

Acikin Wannnan Rana Ne Wakilan Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani Zaɓaɓɓen Ɗan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Ƙananan Huk*momin Gaya Ajingi Da Albasu S**a Kawo Saƙon Barka Da Sallah Ga Dukkanin Ƙunshin Shugabanci Na Ƙaramar Huk*mar Gaya Kimanin ₦ 3,080,000 Million.

Wannan Saƙo Angudanar Dashi Kamar Yadda Aka Tsara Ƙarƙashin Ambassador Lawan Sofe Gaya Da Vice Ambassador Sani Abdu Kademi Da Sauran Wards Co-odinators.

Allah Ya Sakawa Mai Girma Member Da Alkhairi

Idris Ibrahim Adam Gaya
NNPP Social Media Team Gaya

Gwabna kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya dauki mutum 151 aiki na dindin a Gaya A wannan rana ta Asabar Gwabnati kano karka...
08/06/2024

Gwabna kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya dauki mutum 151 aiki na dindin a Gaya

A wannan rana ta Asabar Gwabnati kano karkashin jagorancin mai girma Governor kano Engr. Abba Kabir Yusuf ta dauki ma'aikatan BESDA aiki na dindin su Dubu biyar da dari shida da talatin da biyu (5632) a fadin jahar kano.

Mai girma gwabna ya kaddamar da wannan bada aiki ne agun taron state of emergency on education a budadden dakin taro na gidan gwabnati wanda yasamu halartar babban bako na musamman Jagoran Jam'iyyar NNPP na kasa k*ma shugaban kwankwasiyya na fadin duniya garkuwar ilimi na Africa baki daya ENG. SEN. DR. RABIU MUSA KWANKWASO da k*ma sauran manyan baki na gida dana wajen Nigeria.

Ma'aikatan na karamar huk*mar Gaya sun karbi takardar shedar daukarsu aiki na dindin a gidan gwabnatin kano ta hannun education secretary na karamar huk*mar Gaya Hon. Suraj Akilu Gaya.

Daga karshe mai girma gwabna yayi musu fatan alkhairi da k*ma nasiha akan suyi aiki cikin kula da amanar makarantun da aka turasu.

Abdulrasheed Ismail Gaya Chairman NNPP Media Team Gaya

06/06/2024

Gwamnan kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yabiyawa daliban jihar Kano da s**a fadi jarrabawar Qualifying daga Kan mai credit 4 zuwa sama kudin jarrabawar Neco.

Assalamu Alaik*m 🙏     A madadin mai Girma Dan Majalissar Tarayya Mai wakiltar kananan huk*momin Gaya/Ajingi/ Albasu. Mu...
05/06/2024

Assalamu Alaik*m 🙏

A madadin mai Girma Dan Majalissar Tarayya Mai wakiltar kananan huk*momin Gaya/Ajingi/ Albasu.

Muna farin cikin sanar da al'ummar wannan yanki cewar admission na daliban kashin farko guda 18 ya fito k**ar haka:

1. Aisha Huzaifa Bataiya
2. Aisha Ahmad Panda
3. Rahama Ahmad
4. Maryam Adam Abubakar
5. Hauwa Saleh Mustapha
6. Hasiya Baffa Gaya
7. Khadija Shehu Abubakar
8. Saddika Yusuf Ahmad
9. Fatima Mustapha Yunusa
10. Bilkisu Shehu Tukur
11. Zainab Muhammad Sabo
12. Hafsa Ibrahim Muhammad
13. Ummasalama Muhammad
14. Khadija Mukhtar
15. Aisha Bala Abbas
16. Fatima Yafisu Ado
17. Aisha Ridwan Muhammad
18. Amina Ahmad Muhammad

Za'a sanar da rana da lokacin bayar da admission letter ga wannan dalibai anan kusa da zarar an karbi ragowar admission letter 42 cikin wannan satin in sha Allah.

✍️ Bashir Danzarewa Gaya
Personal Assistant to Hon Dr Ghali Mustapha Phanda.
MHR Gaya Ajingi Albasu FC

Daga Fadar Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi II Mai Girma Deputy Governor Comrd Aminu Abdulsalam Tare Da ...
03/06/2024

Daga Fadar Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi II Mai Girma Deputy Governor Comrd Aminu Abdulsalam Tare Da Mai Girma Chairman Din Gaya Hon. Abubakar Jazuli Gaya.

Gaya Ajingi Albasu kuna cikin alkhairi dumu dumu
31/05/2024

Gaya Ajingi Albasu kuna cikin alkhairi dumu dumu

Yau kenan yayin da muka kai ziyarar Taaziyar rasuwar matar Limamin masallacin Jummar cikin garin Balan inda Allah yaimat...
31/05/2024

Yau kenan yayin da muka kai ziyarar Taaziyar rasuwar matar Limamin masallacin Jummar cikin garin Balan inda Allah yaimata rasuwa jiya dak*ma cikin garin Niima inda mukai Taaziyar rasuwar Dan Gidan Malam Inusa Garafasa, muna Addu'ar Allah ya jikan su yasa aljanna makoma amen, Idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani amen.

✍️:- Hon. Abdulrazak Aliyu Jibawa councillor Wash, Balan Ward

Mahimmin Sako Zuwa Ga Al'ummar Mazabar Balan Daga Hon Real Abdulrazak Aliyu Jibawa Kansila Mazabar Balan
22/05/2024

Mahimmin Sako Zuwa Ga Al'ummar Mazabar Balan Daga Hon Real Abdulrazak Aliyu Jibawa Kansila Mazabar Balan

Masha Allah Yau Kenan daga Sakateriyar Karamar Huk*mar Gaya Yayin da Chairman din Karamar Huk*mar Alh. Abubakar Jazuli k...
21/05/2024

Masha Allah Yau Kenan daga Sakateriyar Karamar Huk*mar Gaya Yayin da Chairman din Karamar Huk*mar Alh. Abubakar Jazuli ke baiwa Kansilolin Riko Takardar k**a Aiki.

Muna Kara taya su Murna da Addu'ar Allah Ubangiji yayi Ruko da Hannayen su ya Kuma basu iKon Kyautata wa al'ummar su.

NNPP Social Media Team Gaya
20/05/2024

Sakon mai girma chairman din Gaya Hon Abubakar Jazuli Gaya akan kudin tallafi 50k da gwabna kano ya bawa mata yau a kara...
17/05/2024

Sakon mai girma chairman din Gaya Hon Abubakar Jazuli Gaya akan kudin tallafi 50k da gwabna kano ya bawa mata yau a karamar huk*mar Gaya

Jan kunne da mai girma chairman din Gaya Hon Abubakar Jazuli Gaya  yayi akan kudin tallafi 50k da gwabna kano ya bawa ma...
17/05/2024

Jan kunne da mai girma chairman din Gaya Hon Abubakar Jazuli Gaya yayi akan kudin tallafi 50k da gwabna kano ya bawa mata yau a karamar huk*mar Gaya

Sakon mai girma Jagoran kwankwasiyya na Gaya Comrade Baffa Sani Gaya akan kudin tallafi 50k da gwabna kano ya bawa mata ...
17/05/2024

Sakon mai girma Jagoran kwankwasiyya na Gaya Comrade Baffa Sani Gaya akan kudin tallafi 50k da gwabna kano ya bawa mata yau a karamar huk*mar Gaya

AN BAYAR DA TALLAFIN DUBU HAMSIN-HAMSIN GA MUTUM 100 DA GWABNATI KANO TA BAYAR A KARAMAR HUKUMAR GAYAAllahamdulillah a y...
17/05/2024

AN BAYAR DA TALLAFIN DUBU HAMSIN-HAMSIN GA MUTUM 100 DA GWABNATI KANO TA BAYAR A KARAMAR HUKUMAR GAYA

Allahamdulillah a yau juma'a kenan 17/5/2024 gwabna kano Engr. Alhaji Abba Kabir Yusuf ta bayar da tallafi kudi na bawa mata jari domin dogaro da kai a karkashin program din kano state government, monthly empowerment and poverty relief programme inda kowacce mace tasami dubu 50,000 har mata mutum 100 yan asalin karamar huk*mar Gaya.

Wannan program na bayar da jari ga mata a shekaran jiya ne mai girma gwabna kano ya kaddamar dashi a dakin taro na coronation hall, za'adinga bada wannan jari ga local governments din cikin birni guda takwas. Ko wanne duk wata mata 200 za'a dunga bawa 50k

Local governments guda 36 da suke wajen birni. Mata 100 ko wani LG za'a dunga bawa 50k.

Total a wata Mata 5,200 a duk wata.
mata 100 dubu 50-50 duk wata domin samun dogaro da kai k**ar yadda mai girma gwabna yafada.

Wannan program anyi shine a sakateriyar Gaya karkashin jagorancin mai girma chairman din Gaya Hon. Abubakar Jazuli Gaya da k*ma CRC chairman Gaya Hon. Salisu Mai Talatin da Jagoran NNPP Kwankwasiyya na Gaya Comrade Baffa Sani Gaya sai k*ma NNPP Chairman Party Gaya Hon. Alhaji Aminu Sulaiman Gaya da Caucus Chairman Hon. Ado Aminu Kademi da Hon Mahmoud Tajo SSA Medical Outreach da DPM Gaya Alhaji Ibrahim Haruna D. Bichi.

Daga karshe wayenda s**a amfana da wannan tallafi sunyi godiya da Addu'a ga mai girma gwabna kano Engr. Abba Kabir Yusuf akan Allah yayi ruko da hannunsa yabashi ikon cigaba da kyautatawa al'umma, Allah ya daga gwabnati kano da gwabna kano da tafiyar kwankwasiyya baki daya.

NNPP SOCIAL MEDIA TEAM GAYA
17/5/2024

DA 'DUMI-DUMINSA.Gwamnan Jahar Kano Ya Kaddamar da Rabon Tallafin Rage Radadi Naira 50.000 Duk Mace Daya.Eng.Abba Kabir ...
14/05/2024

DA 'DUMI-DUMINSA.

Gwamnan Jahar Kano Ya Kaddamar da Rabon Tallafin Rage Radadi Naira 50.000 Duk Mace Daya.

Eng.Abba Kabir Yusif a Yau Ya Kaddamar da Bada Tallafi(Jari) Ga Mata 4,800 da S**a Fito daga Local Government 44 na Fadin Jahar Kano,Wanda Kuma Zai Cigaba da Gudana Duk Wata Domin Rage Radadi,tare Inganta Sana'oiinsu Domin Dogaro da Kai.

Muna Addu'a Allah Yataimaki Mai Girma Gwamna Allah Yacigaba da Yimasa Jagora Yabashi Ikon Sauke Nauyin Al'ummar jahar kano.

Idris Ibrahim Adam Gaya

Sarkin Sarakai- Sarkin Shiyasa-Sarkin Kudi•Wedding Reception of Khadija Sanusi Lamido Saturday,27th April 2024Fct Abuja
27/04/2024

Sarkin Sarakai- Sarkin Shiyasa-Sarkin Kudi•Wedding Reception of Khadija Sanusi Lamido

Saturday,27th April 2024
Fct Abuja

ZIYARAR GAISUWAR MUTUWA A KARAMA HUKUMAR GAYA MAZABAR BALAN GARIN JIGAL !!!Hon. Amiru Muhammad Balan Dan Takarar Council...
26/04/2024

ZIYARAR GAISUWAR MUTUWA A KARAMA HUKUMAR GAYA MAZABAR BALAN GARIN JIGAL !!!

Hon. Amiru Muhammad Balan Dan Takarar Councilor Na Mazabar Balan Dake Gaya, Yaje Ta'aziya da Wakilci Zababben Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Ƙananan Huk*momin Gaya Ajingi Da Albasu Dr. Ghali Mustapha Panda Zuwa Ziyarar Gaisuwar Mutuwa a Garin Jigal Dake Mazabar Balan a Karama Huk*mar Gaya, Wanda Mahaifin Secretary Jam'iyar NNPP na Mazabar Yarasu. Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Bawa Iyalai Hakurin Rashin Ameen.

NNPP SOCIAL MEDIA TEAM GAYA
26/4/2024

Yau kenan Alhamis 25/4/2024 daga Gaya local government Mazabar Gaya Kudu unguwar mahaukaci (UMC) da Rinda Tozo, da Tani....
25/04/2024

Yau kenan Alhamis 25/4/2024 daga Gaya local government Mazabar Gaya Kudu unguwar mahaukaci (UMC) da Rinda Tozo, da Tani. inda ake cigaba da gyaran Tuka-tuka Wanda yake gudana karkashin jagoranci Shugaban Ruko na Gaya local govt. Hon Abubakar Jazuli Gaya Wanda kansilolin Mazabar suke wakilta.

Allah yasaka musu da alkairi Ameen

✍️Adamu Ibrahim Gaya
NNPP SOCIAL MEDIA GAYA

GWABNATI GANDUJE CE TA HAIFAR DA MATSALAR GIDAN RUWAN WUDIL DOMIN TA JINGINAR DA GIDAN RUWAN GA WANI KAMFANI. Gwabnati j...
23/04/2024

GWABNATI GANDUJE CE TA HAIFAR DA MATSALAR GIDAN RUWAN WUDIL DOMIN TA JINGINAR DA GIDAN RUWAN GA WANI KAMFANI.

Gwabnati jahar kano karkashin mai girma Governor Engr. Abba kabir yusuf tana ta kokari domin gyara injinan matatun dasuke bada ruwa domin samar da ingantaccen ruwan sha a fadin jahar kano baki daya.

Gidan ruwan wudil da yake a yankin kano ta kudu dayake bawa local government din da suke hayin gada ruwa da s**a hada da wudil, Garko, Gaya, Ajingi, Albasu da sauran su, tsohuwar gwabnati Apc ta Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta jinginar da gidan ruwan domin yin hadin gwiwa da wani kamfani.

Wannan ce matsalar da tasa gidan ruwan baya iya samar da ishashen ruwa famfo ga garuruwan da suke wannan yankin domin abinciken danayi kamfanin yace anyi masa sace-sace na wasu wayoyi da kayan aikin su ne hakan yasa basa iya bada wadataccen ruwa ga wannan yankin.

Saide tuni gwabnati Kano ta yanzu karkashin Engr. Abba kabir yusuf ta kudiri aniyar cigaba da bada kulawa domin an tabbatar ansami wadataccen ruwan sha a jahar kano a dukkannin kananan huk*momi 44 dake jahar kano karkashin huk*mar ministry for water resources.

Allah yatemaki gwabnatin kano da Engr. Abba kabir yusuf da tafiyar kwankwasiyya baki daya.

Idris Ibrahim Adam Gaya
Special Reporter kasco

Kano New Commissioners and their Portfolios….1- Mustapha Rabiu Kwankwaso - Youth and Sport 2- Abduljabbar Garko - Land a...
18/04/2024

Kano New Commissioners and their Portfolios….

1- Mustapha Rabiu Kwankwaso - Youth and Sport
2- Abduljabbar Garko - Land and Survey
3- Shehu Aliyu Yarmedi - Special Duties
4- Adamu Aliyu Kibiya - Commissioner of Commerce and Industry

~Kwankwasiyya Reporters

16/04/2024

Nawa da nawa wasan Barcelona da PSG na yau

TARON BARKA DA SALLAH DA NNPP SOCIAL MEDIA TEAM GAYA TA HADAWA DUKKANNIN YAN MEDIA GAYA DA S**A HADA NNPP, APC, PDP, ADP...
14/04/2024

TARON BARKA DA SALLAH DA NNPP SOCIAL MEDIA TEAM GAYA TA HADAWA DUKKANNIN YAN MEDIA GAYA DA S**A HADA NNPP, APC, PDP, ADP.

Wannan taron anyi shine domin karin kan hadin al'ummar wannan gari namu na Gaya masu amfani a kafafen sada zumunta domin yin siyasa bada gaba ba.

Ansami hallatar mutane daga kowanda bangare na siyasa da s**a hada NNPP, PDP, APC, ADP, da sauran gidajen siyasar dake Gaya.

Nnpp social media team Gaya itace tadauki nauyin yin wannan taro na barka da sallah.

Daga karshe amadadin Shugabanni da members da s**a hada wannan taro na NNPP social media team Gaya suna mika sakon godiyar su da k*ma bangaji da wayenda s**a halarci wannan taro da fatan kowa yaje gida lafiya Allah yabar zumunci yacigaba da hada kanmu da kawowa garin mu cigaba.

NNPP SOCIAL MEDIA TEAM GAYA
14/4/2024.

Hon. Amiru Muhammad Balan NNPP Social Media Team Gaya Suna Godiya Allah Yakawo Babban Rabo Mai Amfani Yacika Buri
14/04/2024

Hon. Amiru Muhammad Balan NNPP Social Media Team Gaya Suna Godiya Allah Yakawo Babban Rabo Mai Amfani Yacika Buri

Press Release09/04/2024Eid-El-Fitr: Governor Yusuf felicitates with Muslims Ummah The Governor of Kano State, Alhaji Abb...
09/04/2024

Press Release
09/04/2024

Eid-El-Fitr: Governor Yusuf felicitates with Muslims Ummah

The Governor of Kano State, Alhaji Abba Yusuf, has extended his warm felicitations to the Muslim Ummah and the populace of Kano for the successful completion of the Ramadan fasting, and extended his congratulations on the occasion of Eid el-Fitr.

In a statement issued by his spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa, the Governor underscored the significance of upholding the virtues of compassion, generosity, discipline, patriotism, and harmonious coexistence instilled during the sacred month of Ramadan.

“As Ramadan draws to a close and the Shawwal crescent is sighted, the principles of compassion, generosity, discipline, patriotism, and peaceful coexistence it instilled should be embraced by all individuals for the advancement of the society we collectively aspire to,”

He urged the esteemed citizens of Kano to supplicate for divine guidance for leadership across all echelons.

Governor Yusuf pledged to the people of Kano that his government will institute a conducive policy framework for peaceful cohabitation and unity for all.

“Promising days await the populace of Kano as the imminent administration under my stewardship will cultivate a propitious policy milieu for all to reside in peace and concord,” he proclaimed.

Moreover, Gov. Yusuf implored the residents of Kano to uphold patriotism and a spirit of tranquility while entreating for the peace and prosperity of Kano and Nigeria at large.

He also advised against reckless driving and other unbridled Eid festivities to ensure the safety of all residents and visitors of Kano.

The Governor extended his heartfelt wishes for a festive Eid al-Fitr celebration to the Muslim Ummah and the community of Kano.

Signed
Sanusi Bature D-Tofa
Director General
Media and Publicity
Government House Kano

Address

Gaya Local Government
Gaya

Telephone

+2347069158993

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NNPP Social Media Team Gaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Gaya media companies

Show All

You may also like