JPC Dutse takaitattun labarai

JPC  Dutse  takaitattun labarai DOMIN SAMUN LABARAI SAI KU KASANCE TARE DAMU DOMIN JIN LABARAI DA RAHOTANNI
(2)

Na fada muku sai munyi sati Muna korototo akan project sannan ka ganshi whiles sun harbo shi to mu da bamu da gayya sai ...
30/03/2024

Na fada muku sai munyi sati Muna korototo akan project sannan ka ganshi whiles sun harbo shi to mu da bamu da gayya sai mu fara gutsira tin da wuri.

Ina wadanda s**a makara a mining na Note coins to ga magajinsa maza ku garzaya kuyi register👉https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_8137339861
Tabawa ce kawaii ZAKAI kana tabawa kana Tara Kayan Dalilin ka fara tun yanzu kafin ayi masa ruduwahttps://t.me/memefi_coin_bot?start=r_8137339861

Domin katari da sababbin Project kafin a ankare kun Tara kaya maza 👇
Kuyi joining na Whatsapp group namu👉( https://chat.whatsapp.com/EB9W4iYQOhW7ReKGlQsgtv )
Domin samun Karin haske da tambayoyi akwai kwararrun a Telegram namu👉 ( https://t.me/Cryptohausa1 )

Allah yai Mana jagoranci 🙏

Ramadan kareem.

Baa Bori da Sanyin jiki maza ku hanzarta ku Yi register 💬💬https://t.me/TomClicker_bot?start=1269921083 💬💬💬game ce wadda ...
30/03/2024

Baa Bori da Sanyin jiki maza ku hanzarta ku Yi register 💬💬https://t.me/TomClicker_bot?start=1269921083 💬💬💬game ce wadda Anyi project din da kyakkyawan tsari Kuma muna kyauta cewa insha Allahu zaa samu makudan kudade da wannan project.
Yanzu aka fara ka hanzarta kuyi register👉https://t.me/TomClicker_bot?start=1269921083
Kana shiga link din ka dannan start game.

Domin katari da sababbin Project kafin a ankare kun Tara kaya maza 👇
Kuyi joining na Whatsapp group namu👉( https://chat.whatsapp.com/EB9W4iYQOhW7ReKGlQsgtv )
Domin samun Karin haske da tambayoyi akwai kwararrun a Telegram namu👉 ( https://t.me/Cryptohausa1 )

Allah yai Mana jagoranci 🙏

Ramadan kareem.

25/03/2024

Crypto Sanaa ne

TABBAS AIKIN BANA RAGOBANEAlhamdullah na gwada withdraw kuma yana fita Allah yasa yayi daraja k**ar $SODINaraina SODI am...
24/03/2024

TABBAS AIKIN BANA RAGOBANE

Alhamdullah na gwada withdraw kuma yana fita Allah yasa yayi daraja k**ar $SODI

Naraina SODI amma yanzu naɗauki darasi alaji wlh na koma komi da ruwanka link

https://t.me/addexdrop_bot?start=27029536cd8769a3a1950fd81c216ecf

Idan baka ganeba 👇

Kuyi joining na Whatsapp group namu👉( https://chat.whatsapp.com/EB9W4iYQOhW7ReKGlQsgtv )
Domin samun Karin haske da tambayoyi akwai kwararrun a Telegram namu👉 ( https://t.me/Cryptohausa1 )

Allah yai Mana jagoranci 🙏

Ramadan kareem.

23/03/2024

Akwai SABON update sai an Sha ruwa Anyi Gani an zan kawo shi.
Har yanzu mutum dubu 45 s**a fara😁

23/03/2024

Shin Kun fahimci Inda Duniyar
ta dosa akan Crypto?

Tabbas Pixel Wallet sun shigo da karfinsu har sun fara hada abota da manyan project da exchangers,To ni kuwa Dan baiwa y...
23/03/2024

Tabbas Pixel Wallet sun shigo da karfinsu har sun fara hada abota da manyan project da exchangers,
To ni kuwa Dan baiwa ya zan tsaya ga ruguntsimin arziki na bari ya sille min maza ku dakko magiebinku na hakar arziki ku zo ku fara hakar gwal din Fixel👉 https://t.me/pixel_wallet_bot?start=1269921083

Crypto fa yazo ne Dan ya saisaitawa talakawan Duniya domin Dan crypto baya jiran Tallafin gwamnati.
Kar gassfee ya hanaka Neman Arziki aboki na ka sani baa Nima ba taki,idan na fika zuba taki kaima kasan sai na fika diban amfani.
Ku hanzarta ku fara mining https://t.me/pixel_wallet_bot?start=1269921083

Domin Neman karin bayani akan Crypto
bibiye mu ta Whatsapp group namu
👉( https://chat.whatsapp.com/EB9W4iYQOhW7ReKGlQsgtv )

Ko Kuma ta Telegram namu.👉 https://t.me/Cryptohausa1

Allah yai Mana jagoranci.
Ramadan kareem.

Kafin Kaje Ka Siyarwa da dan Bunburutu HOt Dinka Akan 2k Ko 3k Ka Fara Tuna Yadda Turawa Suke Kokarin Neman sa ido Rufe ...
23/03/2024

Kafin Kaje Ka Siyarwa da dan Bunburutu HOt Dinka Akan 2k Ko 3k Ka Fara Tuna Yadda Turawa Suke Kokarin Neman sa ido Rufe Basu Samu Ba

Kaida Allah Yabaka damar Mallakar 20 HOT Ko 50 HOt Yana Sanka da Alkairi ne dan Haka Kayi Kokari Kayi Hakurin Rike Abinda Har kaga inda Aka dosa

Domin dai ba Sai An Tunama Ba Kana Ganin Yadda Aka Karbi 0.1 HOt Aka Bada UWON Guda 1 Kuma Yanzu Haka Farashin UWON Yana $3.5 Kuma dai Nasan a Gaban Ka Har $6 Kaga UWON Yaje Kuma wanna Bashi Ne na Farko ba

idan Ka Sake Ka Siyarwa da Wani HOT Dinka Akan 2k ko 3k To Ka Tabbatar Wataran Saika Nemi HOt Akan 50k ko Sama da Haka Baka Samu Ba 😎

22/03/2024

Barkanmu da Dare

24/09/2021

Hukumar yan sanda a jihar Katsina ranar Alhamus ta damke wasu mata uku da ake yiwa zargin kaiwa yan bindiga man fetur cikin daji a jihar. Kakakin yan sandan jih

24/09/2021

Fadar shugaban kasa ta fitar da sabuwar sanarwar da ke cewa, shugaba Buhari a karan kansa ya yafewa Femi Fani-Kayode duk da irin barnar da ya yiwa shugaban.

17/09/2021


MAYK ONLINE RADIO KIBIYA STATE.
Today is Friday 17-09-2021
I am Aliyu Isah kibiya present the news.
.
*President Muhammadu Buhari received New APC Member Femi Fani-Kayode and Three others at the State House, Abuja today.

*Governor David Umahi of Ebonyi State has asked Femi Fani-Kayode, former Minister of Aviation, to withdraw the statement that he was instrumental to his defection to the ruling All Progressives Congress (APC).

*the Vice President Yemi Osinbajo on behalf of President Muhammadu Buhari attends the Emergency ECOWAS Extraordinary Summit on the Political Situation in the Republic of Guinea in Accra, Ghana today.

*Kaduna Poly Alumni cries against selling of institution's staff quarters.

*THIS BUHARI HAS NO BOUNDARIES
Many were the prayers and good will messages that sped our feet to Owerri, capital of Imo State, the Eastern Heartland, on September 9, 2021. Why were the people so effusive in prayers? We were considered as going into unsafe territory, where anything could happen, as President Muhammadu Buhari and his team visited Owerri on a one day working visit. Rather erroneously, some people have pedestaled the President as not liking the Igbos. Who, President Buhari? They don’t know the man. Not this man I’ve worked with closely and observed for over six years. He hates nobody. And I repeat: nobody. To make matters worse, a shadowy group had claimed that the President was not welcome in any part of the South-east. I got messages filled with trepidation from home and abroad. Please prevail on the President to cancel the trip. He should apologize to Governor Hope Uzodinma of Imo State.

*President Muhammadu Buhari received in audience Kebbi State Governor, Atiku Bagudu at the State House, Abuja today.

To end of of the news English today the editor news khadija m.Suleman I am Aliyu Isah kibiya have a nice juma'a Kareem.
express online radio kibiya kano state.

 MAYK EXPRESS   RADIO  BROACASTING KIBIYA KANO STATE. .Wani magidanci ya shiga hannun hukumar tsaro yayin da Talauchi Ya...
11/09/2021


MAYK EXPRESS RADIO BROACASTING KIBIYA KANO STATE.
.
Wani magidanci ya shiga hannun hukumar tsaro yayin da Talauchi Yasa uban ya saka wani Ɗan sa ɗan shekara 3 a a duniya a cikin wani buhun shinkafa don sayarwa. A cewar wani rahoton, lokacin da ƴan sanda s**a k**a shi, yace yana da yara 8, kuma ba ya iya ciyar dasu abinci,shiyasa dan haka yake son ya sayar da ɗaya Dan nasa don ya ciyar da sauran yaran nasa, inji shi mahaifin.
A "Yanzu haka dai yana hannun Jami'an tsaro suna kara gudanar da binkice. Lamarin da uban ya dauki Dan nasa zai siyar.
Allah dai ya kyauta Allah ya shirya masu irin wannan hali.......
express online radio broadcasting kibiya Kano state.

09/09/2021
07/09/2021
07/09/2021

An ba da umarnin k**a sama da mutane 200 saboda zargin juyin mulki a Turkiyya

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3yX3hEY

07/09/2021

Ƴan Afghanistan sun fito sun yi gaba da gaba da mayaƙan Taliban

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3DQoqUZ

07/09/2021
JPC DUTSEBREAKING NEWSKILISA KILISA KILISADANMASARA QUARTERS02-09-2021
02/09/2021

JPC DUTSE
BREAKING NEWS
KILISA KILISA KILISA
DANMASARA QUARTERS
02-09-2021

01/09/2021
JPC DUTSEBREAKING NEWSWEDDING FATIHA
01/09/2021

JPC DUTSE
BREAKING NEWS
WEDDING FATIHA

01/09/2021
01/09/2021
31/08/2021

JPC DUTSE
.....
.
KILISA...KILISA...KILISA...TAKUR.
......
HAWAN GIDAN SU AUWALU KANWA TAKUR SITE.
A nan kuma.... Auwalu kanwa Takur site dutse na farincikin yan uwa da abokan arziki zuwa wajen kayataccen hawan kilisa gidan su Wanda za'a gudanar k**ar haka:-...
DATE:-ranal juma'a 03-09-2021.
TIME:-4:00PM
VENUE:- Unguwar Takur site Dutse.
Organizers.........
Auwalu kanwa, sarki nazzy, sarki oba, chairman Takur horse Gaddafi.
Allah....yabada ikon zuwa...Ameen.
Da abaka labari gwara...ka bada labari.....
Sanarwa Daga Ibrahim zizu Takur site Dutse.
DUTSE BREAKING NEWS.
31-08-2021

30/08/2021

.
MAYK EXPRESS ONLINE RADIO BROADCASTING KIBIYA KANO STATE.
Yau muna litinin 30-08-2021
Tare da Aminu a Yayo rano. Dauke da labarai da rahotanni.
CIKAKKUN LABARAI DA RAHOTO.
*A gobe Talata ne ake saran shugaban kasa Buhari zai sanar da wani shirin samar da aiki ga masu digiri 20,000 a faɗin kasa. Shirin zai kunshi matasan da s**a kammala digiri kuma "yan kasa da shekara 30, za'a biyasu albashi mai tsoka.

*Hukumar kare hakkin ɗan adam ta kasa NHRC reshen jihar Kano ta fara bincike kan wani mahaifi daya maida yayansa tamkar matansa a Kano. A binciken anyi wa yaran gwaji a asibiti, inda masana lafiya s**a tabbatar da lamarin, an dai gano mutumin jami'in tsaro ne.

*Wata kotun Majistare da ke zamanta a Kai'ama a jihar Kwara ta yanke wa wai mutum Abubakar Buni hukuncin daurin watanni shida a gidan gyaran hali bayan samunsa da laifin satar doya. Wadanda s**a k**a shi sunyi korafi ida s**a kaishi ofishin NSCDC inda s**a ce ya dade yana zuwa satar doyan a kowanne rana amma sai a yanzu s**a yi nasarar damke shi.

*Shugaba Kasa Buhari ya fusata, yace zai dauki mataki kan masu kashe-kashe ba gaira ba dalili a wasu yankunan jihar Filato. Yace lokaci yayi da gwamnatinsa zata murkushesu, shugaban Kasa ya tabbatar da gaggauta daukar mataki kan 'yan ta'addan.
...
*Wani rahoton an bayyana cewa, 'yan ta'addan ISWAP sun kai hari wani gari a jihar Borno, sun kuma fatattaki mazauna garin zuwa kasar Kamaru. An bayyana cewa sun kone gidaje da dama, kuma sunyi artabu da musayar da sojojin dake yankin.

*marigayi Abdulkarim Bala Na'Allah da aka kashe a Kaduna ta bayyana yadda wasu mutane s**a afka gidan marigayin watanni biyu kafin mutuwarsa. Hakazalika, ta bayyana cewa, akwai mutumin da ya yaudareshi kudade da s**a kai miliyan 50 duk dai cikin kankanin lokaci, wanda lamarin har yanzu yana kotu a jihar Kano.

*Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya rushe shugabannin baki ɗaya mambobin majalisar zartarwar gwamnatinsa. Gwamnan ya sallam

27/08/2021


BREAKING NEWS
.
A dazu dazu nan ne aka gudanar da daurin auren musa Abubakar police Takur site, da misalin karfe 01:30pm.
Ango musa Abubakar police Takur ya angonce tare da sahibar sa fa'iza Ahmad Yusif takur site.
An dai daura auren a babban masallacin juma'a na takur site housing estate dutse.
Bayan an daura auren ango musa Abubakar tare da abokan ango sun raka ango gidan iyayen amarya domin ayi gaisuwar murnar wannan rana.
A wajen raka ango musa Abubakar police yana daf da shiga mota zai karasa kofar gidan amarya sai abokin ango musa kuma police ya harba bindiga sau daya, bayan ango musa Abubakar ya fito Daga mota yasake harba bindiga a dai wajen domin kara murna........auren...
Allah ya basu zaman lafiya.......Ameen
JPC DUTSE TAKUR...
BREAKING NEWS WEDDING FATIHA
27-08-2021

 . 27-08-2021GOVERNOR JIGAWA STATE.SPEAKING ANNIVERSARY DAY TODAY.Auzu billahi Minasshadanin Rajiin, Bismillahi Rahmani ...
27/08/2021

. 27-08-2021
GOVERNOR JIGAWA STATE.
SPEAKING ANNIVERSARY DAY TODAY.
Auzu billahi Minasshadanin Rajiin, Bismillahi Rahmani Raheeem.
My fellow citizens of Jigawa, today marks exactly 30 years since the creation of our dear state and it is my pleasure and privilege once again address and felicitate with you as we witness another milestone in our history. As we reflect on the journey which started on the 27th of August 1991, I want to implore all of us to reflect on the
abundant blessings the Almighty has endowed on our state and use the opportunity to thank Allah S WT and reaffirm our commitments the spirit of brotherhood and selflessness that has characterized our growth and progress so far. Instead of reeling out the numerous achievements and developmental strides in the course of our statehood I want to use this opportunity to acknowledge and thank the good people of Jigawa for their resilience and adherence to civic responsibility and to especially recognize the hard work and dedication put in by its previous leadership from the 1st military administrator in the person of late Major General Olayinka Sule, to Governor Ali Sa,adu Birnin Kudu,Late Brigadier general Ibrahim Aliyu, Colonel Rashid Shikoni retired, Lieutenant Colonel Abubakar Maimalari retired,His Excellency Governor Ibrahim Saminu Turaki and my immediate predecessor His Excellency Alhaji Sule Lamido. Each and every one of them without exception has done his best in contributing to the shaping of present day Jigawa, and I pray that Allah showers his mercy on those of them that have passed on, and for good health and continued wisdom to those still with us and continuing to contribute in one way or the other to our progress and development.
I also want to express my profound appreciation to their Royal Highneses the Emirs of Hadejia, Kazaure, Gumel,Ringim, and Dutse, the 5 permanent pillars of the State from which every Administrator and Governor has drawn inspiration, guidance and fatherly a

Address

Street News
Dutse

Telephone

+19036924488

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JPC Dutse takaitattun labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JPC Dutse takaitattun labarai:

Share


Other News & Media Websites in Dutse

Show All