AREWA SPORT News TV

AREWA SPORT News TV Barkanku.da zuwa wannan gida Mai albarka zakudunga samun labaran wasanni mas**ayatarwa mungode👍⚽

Ronald Araujo ya fara amfani da safar fuska a wajen motsa jiki,  Bayan raunin da  ya samu a fuskar sa a wasan da Barca t...
07/12/2023

Ronald Araujo ya fara amfani da safar fuska a wajen motsa jiki, Bayan raunin da ya samu a fuskar sa a wasan da Barca ta doke Atletico Madrid.

• AREWA SPORT NEWS TV

Rodri Bai taba buga wasa ba a duk lokacin da man City s**ai rashin a kakar wasa ta bana premier league.Rashin nasara aka...
07/12/2023

Rodri Bai taba buga wasa ba a duk lokacin da man City s**ai rashin a kakar wasa ta bana premier league.
Rashin nasara akan 1-0 a Newcastle rashin nasara 2-1 a hannun Wolves Rashin nasara 1-0 a hannun Arsenal Rashin nasara 1-0 a hannun Aston Villa

Duk waddan Nan wasannin Rodri baibuga ba
AREWA SPORT NEWS TV

Diego Simeone baitaba yin nasara a waje akan Barcelona ba a kowacce gasa dukk da yashefa shekaru 12 a Atletico de Madrid...
05/12/2023

Diego Simeone baitaba yin nasara a waje akan Barcelona ba a kowacce gasa dukk da yashefa shekaru 12 a Atletico de Madrid.

"yan wasan Real Madrid sunyi murna a yau a gurin atisaye bayan daya lashe kyautar Golden Boy.Arewa sports News TV.
05/12/2023

"yan wasan Real Madrid sunyi murna a yau a gurin atisaye bayan daya lashe kyautar Golden Boy.

Arewa sports News TV.

Kuyi following wannan Page zaku ringa samun labaran sanni masu kayatarwa
05/12/2023

Kuyi following wannan Page zaku ringa samun labaran sanni masu kayatarwa

'Yan wasan farko Xi na Barcelona da Atletico Madrid! AREWA SPORT NEWS TV
03/12/2023

'Yan wasan farko Xi na Barcelona da Atletico Madrid!

AREWA SPORT NEWS TV

Yau za,a fafa ra tsakanin Barcelona da atletico de Madrid da misalin karfe 9:00 na dare
03/12/2023

Yau za,a fafa ra tsakanin Barcelona da atletico de Madrid da misalin karfe 9:00 na dare

Barcelona za ta ba ɗan wasan Poland Robert Lewandowski damar tafiya a kakar 2024-25, Real Madrid za ta ɗauko Xavi Alonso...
03/12/2023

Barcelona za ta ba ɗan wasan Poland Robert Lewandowski damar tafiya a kakar 2024-25, Real Madrid za ta ɗauko Xavi Alonso matsayin koci

Jude Bellingham ya ci kwallaye 15 fiye da kwallayen da ya zura a kakar wasan da ta gabata 14.Muna watan Nuwamba ne fa!Ku...
29/11/2023

Jude Bellingham ya ci kwallaye 15 fiye da kwallayen da ya zura a kakar wasan da ta gabata 14.

Muna watan Nuwamba ne fa!
Ku kasan ce da AREWA SPORT NEWS TV domin.samun labarin wasanni

AREWA sport news tv

Damar da ta ragewa Manchester United kawai shine ta samu nasara akan Bayern Munich. • AREWA SPORT News tv
29/11/2023

Damar da ta ragewa Manchester United kawai shine ta samu nasara akan Bayern Munich.

• AREWA SPORT News tv

🚨A Yau Ƙungiyar FC Barcelona Take Bikin Cika Shekaru 124 Da Kafuwa ✅itz  Oitz Oppicial sadeeq ahmad      ✊Group-leader👑
29/11/2023

🚨A Yau Ƙungiyar FC Barcelona Take Bikin Cika Shekaru 124 Da Kafuwa ✅

itz Oitz Oppicial sadeeq ahmad
✊Group-leader👑

🚨💰| Barça ta samu €70.55m daga gasar zakarun Turai ta bana.  [Mundo Deportivo]
29/11/2023

🚨💰| Barça ta samu €70.55m daga gasar zakarun Turai ta bana. [Mundo Deportivo]

Daraktan Barcelona Deco : mun amince da tsawaita kwantaragin XabiDomin munyarda da kwarewarsa.Arewa Sport News TV ✍️
29/11/2023

Daraktan Barcelona Deco : mun amince da tsawaita kwantaragin Xabi
Domin munyarda da kwarewarsa.

Arewa Sport News TV ✍️

Tattaunawar Ødegaard da wasu Yara 😁AREWA SPORT NEWS tv
29/11/2023

Tattaunawar Ødegaard da wasu Yara 😁
AREWA SPORT NEWS tv

Manchester United na cikin hadarin a iya fitar da ita daga gasar idan  har Galatasaray tayi nasara akanta yayin da itaku...
29/11/2023

Manchester United na cikin hadarin a iya fitar da ita daga gasar idan har Galatasaray tayi nasara akanta yayin da itakuma Arsenal ke neman zuwa mataki na gaba.

Wanne wasane kuke ganin zaifi jan hankali a yau.

Arewa Sport News TV ✍️ ✍️

Dan zidane wato Theo zidane ya shigo cikin tawagar Real Madrid da zasu fafata da Napoli a daren yau laraba.Arewa Sport N...
29/11/2023

Dan zidane wato Theo zidane ya shigo cikin tawagar Real Madrid da zasu fafata da Napoli a daren yau laraba.

Arewa Sport News TV ✍️ ✍️✍️

Andres Iniesta ya doka wasan karshe na gasar zakarun turai 4, da wasan karshe na kofin duniya, wasan karshen Euro 2.Nasa...
29/11/2023

Andres Iniesta ya doka wasan karshe na gasar zakarun turai 4, da wasan karshe na kofin duniya, wasan karshen Euro 2.

Nasara 7, rashin nasara 0.

Wannan shine karon farko da Barcelona ta tsallaka zagaye na 'yan 16 na   gasar zakarun turai tun bayan tafiyar Lionel Me...
29/11/2023

Wannan shine karon farko da Barcelona ta tsallaka zagaye na 'yan 16 na gasar zakarun turai tun bayan tafiyar Lionel Messi

Arewa Sport News TV ✍️✍️✍️

Diego Someone zai zama koci na uku a tarihi daya kai wassani 💯 a gasar cin kofin zakarun turai da kungiya daya (Champion...
29/11/2023

Diego Someone zai zama koci na uku a tarihi daya kai wassani 💯 a gasar cin kofin zakarun turai da kungiya daya (Champion league)

Arewa Sport News TV ✍️✍️✍️

29/11/2023

Kawo yanzu kungiyoyin da s**a samu tikitin buga wassanin zagaye na 16 na gasar zakarun turai(Champion league)

🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿Man City
🇩🇪 Bayern Munich
🇩🇪RB Leipzig
🇩🇪 Dortmund
🇪🇸Atlètico de Madrid
🇪🇸 Barcelona
🇪🇸 Real Madrid
🇪🇸 Real Sociedad
🇮🇹Inter
🇮🇹Lazio

Akwai kungiyarka a ciki ko haryanzu kana ruwa.

Arewa Sport News TV ✍️✍️

Erling Haaland ne dan wasa mafi karacin shekaru wanda ya taba zura kwallaye 40 a tarihin gasar zakarun turai.Kuma yaci k...
29/11/2023

Erling Haaland ne dan wasa mafi karacin shekaru wanda ya taba zura kwallaye 40 a tarihin gasar zakarun turai.

Kuma yaci kwallaye arba'in 40 a cikin wassani 35 daya buga

Arewa Sport News TV ✍️

29/11/2023
Assalamualaikum barkanmu da safiyar wannan rana.Wannan sune wassanin da aka fafata a daren jiya.Arewa Sport News TV✍️✍️
29/11/2023

Assalamualaikum barkanmu da safiyar wannan rana.

Wannan sune wassanin da aka fafata a daren jiya.

Arewa Sport News TV✍️✍️

Yau she agari inji maki bako yau fa Barcelona tayi QUALIFIEDDaga AREWA SPORT NEWS TV
28/11/2023

Yau she agari inji maki bako yau fa Barcelona tayi QUALIFIED
Daga AREWA SPORT NEWS TV

🗣A Shirye nake Na Buga wasa Ranar Lahadi da Atletico Madrid, Banji Rauni ba! ✅ A cewar dan wasa João Cancelo Bayan tashi...
28/11/2023

🗣A Shirye nake Na Buga wasa Ranar Lahadi da Atletico Madrid, Banji Rauni ba! ✅ A cewar dan wasa João Cancelo Bayan tashi a wasan FC Barcelona da FC Porto.

Daga SPORT NEWS TV

Barcelona ta doke FC porto da 2_1
28/11/2023

Barcelona ta doke FC porto da 2_1

Wasannin da za,a fafata yauWacca kungiya kuke goyon baAREWA SPORT NEWS TV⚽🦸‍♀️
28/11/2023

Wasannin da za,a fafata yau
Wacca kungiya kuke goyon ba
AREWA SPORT NEWS TV⚽🦸‍♀️

Garnnacho na koyi ne da RonaldoKuma akwai soyayya a tsakanin suAREWA SPORT NEWS TV
28/11/2023

Garnnacho na koyi ne da Ronaldo
Kuma akwai soyayya a tsakanin su
AREWA SPORT NEWS TV

Anyiwa gavi tiyata sakamakon rauni daya samu #
28/11/2023

Anyiwa gavi tiyata sakamakon rauni daya samu #

   Yace "Na kasa yarda da nine naci irin wannan kwallo"
27/11/2023

Yace "Na kasa yarda da nine naci irin wannan kwallo"

Address

Barkan Ku Da Zuwa Wannan Gida Mai. Albarka Zai Dinga Kawomu Ku Labari Wasanni. Masu. Kayatarwa Mungode
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA SPORT News TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other TV Channels in Dutse

Show All