Chai-Chai TV

Chai-Chai  TV WANNAN TASHA ZATA RIKA KAWO MUKU WASANNI NA GARGAJIYA KAMAR: DAMBE, KOKAWA DA KUMA VIDEOS WANDA ZASU

What are your family's top 3 favorite meals?
24/11/2023

What are your family's top 3 favorite meals?

What are your family’s top 3 favorite meals?

Allah Sarki, jya ba yaubaDa wanne suna kuke kiranta ya yankin ku?
09/11/2023

Allah Sarki, jya ba yauba
Da wanne suna kuke kiranta ya yankin ku?

09/11/2023

KACHALLAN DUTSE
Alh. Kabiru Ali

Barkanmu da Juma'a Dafatan kowa yana cikin koshin lafiya..
13/10/2023

Barkanmu da Juma'a Dafatan kowa yana cikin koshin lafiya..

MATAKIN FARKO NA LALATA ZUMUNCI1- Bai Kirani ba, bazan kira shi ba.2- Bai neme ni ba, saboda me zan nemeshi.3- Bai yi ma...
06/07/2023

MATAKIN FARKO NA LALATA ZUMUNCI

1- Bai Kirani ba, bazan kira shi ba.
2- Bai neme ni ba, saboda me zan nemeshi.
3- Bai yi mani magana ba, don me zanyi masa magana.
4- Bai zuwa wurina, saboda me zanje wurinsa.

Jama'a rayuwa bata da tabbas, sai da uzuri da kaunar juna na zahiri da kuma ɓoye.

MU RIKE ZUMUNCI MUCI RIBAR RAYUWAR DUNIYA DA LAHIRA.

15/06/2023
21/02/2023

Chanja kwamishinon 'yan sandan jihohin Najeriya baki daya, ya sake dagula musu lissafi.

A jiya Litinin shugaban 'yan sandan Najeriya yabi umurnin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya chanja dukkannin Kwamishinon 'yan sanda na jihohin Najeriya baki daya, inda a yau Talata za su k**a aiki ana sauran kwanaki Hudu zaben shugaban kasa.

Chanja Kwamishinon 'yan sanda babbar barazanane ga kusan duk gwamnonin jihohin Najeriya idan aka yi la'akari da yadda suke taka rawa da yin ruwa da tsaki a yayin da ake gudanar da zabe.

An sake dagulawa 'yan siyasa lissafi domin basu taba tsammanin faruwan hakan ba, dama na fada muku akwai abubuwa da dama da zasu faru a cikin kwanakin nan sauranma suna hanya Insha'Allah.

Hakika shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kusan kammala aikinshi na tabbatar da anyi zaben gaskiya da gaskiya ba tare da an sayi al-umma ba.

Kawai idan kuka duba yau sauran kwanaki Hudu a yi babban zabe amma kusan duk 'yan siyasar basu ma cikin hayyacin su wasu har zuwa yau basu dawo jihohin su ba, suna chan wurin fafutuka.

Wallahi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya dagula musu lissafi, yayi shirin da Ubangiji ne kadai zai iya rushe shi.

Allah yasa a yi zabe lafiya a kammala lafiya.

✍️ Chaichai Tv.

15/07/2022

𝑺𝒐𝒎𝒆𝒕𝒊𝒎𝒆𝒔 𝒕𝒉𝒆 𝒔𝒎𝒂𝒍𝒍𝒆𝒔𝒕 𝒕𝒉𝒊𝒏𝒈𝒔 𝒕𝒂𝒌𝒆 𝒖𝒑 𝒕𝒉𝒆 𝒎𝒐𝒔𝒕 𝒓𝒐𝒐𝒎 𝒊𝒏 𝒐𝒖𝒓 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕.

03/05/2022

CHAI-CHAI TV BAKU NISHADI SHINE BURINMU.

Idan kuna bukatar daukar videos na biki, sarauta, suna, wani muhimmin taro kunemu ta WhatsApp
02/08/2021

Idan kuna bukatar daukar videos na biki, sarauta, suna, wani muhimmin taro kunemu ta WhatsApp

Only Comedians we want.WhatsApp us.
02/08/2021

Only Comedians we want.
WhatsApp us.

14/07/2021

COMMISSIONER FOR ENVIRONMENT
Hon. Ibrahim Baba Chai-Chai

24/06/2021

Aisha Auwal Baba Chai-Chai
Lallai Wannan yarinya kin cancanta a yaba miki.

30/04/2021

Al ummar Dutse LGA Dama tazo agaremu.

17/04/2021
17/03/2021
15/03/2021

Innalillahi wa innan ilaihir rajiun.
Yau 15/3/2021. Mota ta sake Kade yaro Dan makaranta
A Chai-Chai. Ya rasu Allah yajikansa yai Masa ràhama.

16/01/2021

KALLI YADDA AKE FADA AKAN DAN AUTA

27/11/2020

Damben yara Dadin kallo nedashi.
Hahah
Tasi'u Chai-Chai da garkuwan Shagon Abacha

Muna jajantawa masu kallon Dambe na taraiyar Nigeria Masamman kudawa da Rasuwar Dan Damben su wato shagon shagon Na siga...
23/11/2020

Muna jajantawa masu kallon Dambe na taraiyar Nigeria Masamman kudawa da Rasuwar Dan Damben su wato shagon shagon Na sigari wanda Allah yayiwa rasuwa. Ranar juma'a Allah ya gafartamasa Allah yasa ya Huta.

20/11/2020

Yauma KURMA GAMOJI YA SAKE TARO DAN CHAINA MAI BINDIGA..KARO NA UKU. 19/11/2020 a Kasuwar Chai-Chai Tsohuwa Wanda akeyi duk ranar Alhamis

20/11/2020

MUMMUNAN KISAN DA DOGON ABBA SHUWARIN YAYIWA SHAGON DUHUWA.

Address

Abdullahi Mai Kano Way Dutse
Dutse
2347

Opening Hours

Monday 09:00 - 22:00
Tuesday 09:00 - 22:00
Wednesday 09:00 - 22:00
Thursday 09:00 - 22:00
Friday 09:00 - 22:00
Saturday 09:00 - 22:00
Sunday 09:00 - 22:00

Telephone

+2347016161671

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chai-Chai TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Chai-Chai TV:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Dutse

Show All