Kiri7day.Tv

Kiri7day.Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kiri7day.Tv, TV Channel, Kiri, Dutse.

06/02/2022
06/02/2022

Shugabannin kasashen Afrika sun fara wani taro na kwanaki 2 a birnin Adis Ababa na kasar Habasha, wanda shine karon farko da suke tozali da juna tun bayan bullar annobar Covid 19 a shekarar 2019.

03/02/2022

A yau ne Sheikh Albani Zaria ya cika shekara 8 da rasuwa. Da me za ku fi tuna malamin?

Sli
03/02/2022

Sli

Tawagar gwamnatin Tchadi na yankin Abeiche dake gabashin wannan kasa ,yankin da tawagar ta isa tun a ranar laraba 26 ga watan janairu.

Slm
03/02/2022

Slm

Guguwar juyin mulki yanzu haka ta mamaye wasu kasashen Afirka ta Yamma, sakamakon kifar da gwamnatocin fararen hular da aka gani a kasashen Mali da Guinea da Burkina Faso tare da harbe harben da aka…

03/02/2022

A yayin da Babban zaben shekara ta dubu biyu da ashirin da uku ke kara matsowa a Najeriya, wani nazari da majalisar kolin addinin musulunci kasar ta gudanar ya nuna cewa yankin arewacin kasar zai fus…

02/02/2022

Akalla mutane 40 ne s**a mutu a daren jiya Talata sakamakon wani hari da wasu 'yan ta'adda dauke wukake s**a kai wa wani sansanin 'yan gudun hijira a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo d…

02/02/2022
01/02/2022

A Jamhuriyar Benin,arrangama ta kaure tsakanin yan Sanda da wasu mabiya darikar cocin Azael dake lardin Monkpa a garin Savalou dake tsakiyar kasar.

01/02/2022

A Najeriya, Gamayyar jami’an tsaron wata runduna ta musamman a Jihar Neja ta hallaka ’yan bindiga da dama da s**a addabi Kananan Hukumomin Shiroro da Munya da ke Jihar.

01/02/2022

Dahiru Sani, abokin Abdulmalik Tanko, makashin Abubakar Hanifa ya bayyana wata cin amana da ya masa a lokacin da suke aiki tare a wata makaranta mai zaman kanta

01/02/2022
01/02/2022
01/02/2022

A wannan Laraba ne za a yi karan-batta tsakanin Senegal da Burkina Faso a matakin wasan gab da na karshe ko Semi-Final a gasar cin kofin Afrika da ke gudana a Kamaru. Ana kallon wannan fafatawa a mat…

01/02/2022

‘Yan Majalisar dokokin Najeriya da s**a fito daga Jam’iyyar PDP sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi watsi da korafin Gwamnonin kasar wajen rattaba hannu akan sabuwar dokar zaben da aka…

01/02/2022

Shugaban masu yin fiyawata a Kano Ahmad Bala Hudu ya ce daga gobe, 1 ga watan Fabrairu za a koma sayar da jakar fiyawata Naira 120 maimakon Naira 100.

Mallam Ahmad ya ce sun kara kudin ne saboda kara ingancin ledodin fiyawatan da za su yi.

Shin nawa ake sayar da jakar fiyawata a inda kuke?

01/02/2022

'Yan fashin daji: Gwamna Zulum ya bai wa 'yan Zamfara tallafin miliyan 20

Ƙarin bayani: https://bbc.in/34odeSe

01/02/2022
01/02/2022

Zaben fidda gwanin da jama’a s**a gudanar a kasar Faransa ya baiwa tsohuwar ministar shari’ar kasar Christiane Taubira damar zama sahun gaba cikin wadanda s**a fi farin jinin tsayawa takarar zaben sh…

01/02/2022

Gwamnatin Kasar Mali ta bai wa Jakadan Faransa wa’adin sa’oi 72 da ya fice mata daga cikin kasa, abin da ke ci gaba da nuna tabarbarewar dangantakar kasashen biyu sakamakon juyin mulkin da sojoji suk…

01/02/2022

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi kira da a gaggauta sakin wata mai bincike Bafaranshiya ‘yar kasar Iran, da ke tsare a kasar.

01/02/2022

Majalisar Dinkin Duniya tace, kusan kashi 40 cikin 100 na al'ummar yankin Tigray da ke fama da yaki a kasar Habasha na fama da "matsanancin karancin abinci.

01/02/2022

Uwargidan Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar wato Jennifer Abubakar tayi zargin cewar tana fuskantar barazanar hallaka ta daga wasu daga cikin na kusa da shi saboda rikicin sakin dake…

31/01/2022
31/01/2022

'Yan tawayen Huthi na kasar Yemen sun rufe gidajen rediyo shida a babban birnin kasar Sanaa, kamar yadda kungiyar 'yan jaridun kasar ta sanar, tana mai cewa matakin ya biyo bayan yadda kafafen yada l…

31/01/2022

A yayin wata ganawa da manema labarai a Abuja Komrade Imrana wada Nas dake zama Shugaban hadaddiyar kungiyar matasan arewacin Najeriya kuma shugaban rundunar talakawan kasar ya bayyana cewa, bisa hasashen da s**a yi da duba cikin yanayin da jam’iyyar APC ke ciki da wuya jamiyyar ta iya gudanar...

31/01/2022

Gwamnatin Najeriya tace tana fuskantar matsaloli sosai wajen tabbatar da sufurin jiragen kasa sakamakon zagon kasar da take fuskanta daga mutanen da yiwa sufurin illa wajen sace layin dogon da aka sh…

31/01/2022

Dakarun Jamhuriyar Nijar sun samu nasarar fatattakar mayakan kungiyar dake da’awar kafa daular musulunci a Afrika ta yamma ISWAP da s**a yi kokarin kai wani harin kwantar bauna a Chetima Wangou dake…

31/01/2022
Also I think anyone will examine, the power is from good.
31/01/2022

Also I think anyone will examine, the power is from good.

Address

Kiri
Dutse

Telephone

+2348148928589

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kiri7day.Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other TV Channels in Dutse

Show All