HBA Center Dutse

HBA Center Dutse This page is aimed at broadcasting the works done by HBA Center, Dutse. Please stay with us in sha Allah.

14/01/2024
14/07/2022

Kungiyar daliban Jigawa masu karatu a Jami'ar Musulunci za ta gabatar da daura in sha Allahu daga 16 zuwa 30 July, 2022 a Cibiyar Hamza Bin Abdulmuttalib, Masallacin Yalwawa, Dutse.
Interview: 16/07/2022 - 17/07/2022
Kafe sunaye: 19/07/2022
Kwanakin karatu: 20/07/2022 - 27/07/2022
Jarrabawa: 28/07/2022
Rufewa: 30/07/2022
Domin neman karin bayani a kira: 09035443394/08036339390

Fasaha Tech. Dutse
15/02/2022

Fasaha Tech. Dutse

14/02/2022

First Day at Fasaha Dutse.

Yau za a fara ba da HORO kan fasahar zamani a cibiyar FASAHA a Dutse in sha Allah da misalin karfe 9:00am.
14/02/2022

Yau za a fara ba da HORO kan fasahar zamani a cibiyar FASAHA a Dutse in sha Allah da misalin karfe 9:00am.

Bita ta kwana 2 ga malaman islamiyyun jihar Jigawa. Mutum 2 daga kowacce karamar hukuma. An gabatar tare da hadin gwiwa ...
12/02/2022

Bita ta kwana 2 ga malaman islamiyyun jihar Jigawa. Mutum 2 daga kowacce karamar hukuma. An gabatar tare da hadin gwiwa da JISISTA a Dutse. 8-9 ga February 2022.

05/02/2022

Ladabi Ga Allaah
Lecture Matan Aure
A masallacin Nouf
Tare da
Hamza Aliyu Sakwaya

05/02/2022

Daurah Mai Taken
Muhimmancin Koyar da AlKur'an
Tare da
Hamza Aliyu Ibrahim Sakwaya

05/02/2022

Daurah Mai Taken
Muhimmancin AlKur'an
Tare da
Hamza Aliyu Ibrahim Sakwaya

04/02/2022

Khutbah Juma'a Friday 4th Feb, 2022
Daga Masallacin Nouf Yalwawa Dutse LG
Tare da Mallam Abdullahi Adam Usman Assakawy

14/01/2022

Khutbah Jumu'a
Daga Masallacin Nouf da ke Yalwawa Dutse LG
Tare da Babban Limanin Masallacin
Hamza Aliyu Ibrahim Sakwaya

05/01/2022

Assalamu alaikum.
You are welcome to the HBA Center, Dutse.
Ahlan wa sahlan.

05/01/2022

Address

Jami'u Nouf Wa Walidatiha, Yalwawa Quarters, Dutse.
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HBA Center Dutse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Dutse

Show All