Da'irar Danja

Da'irar  Danja Domin sanin Abun dake faruwa A Da'irar Danja ta jihar katsina

HALMIN NASIRUN YANSURNA!! ! GAYYATA ZUWA ZAMAN MAKOKIN IMAM HUSAIN (AS) A DA'IARA DANJA Yan uwa Almajira Sayyid Ibraheem...
04/07/2024

HALMIN NASIRUN YANSURNA!! !

GAYYATA ZUWA ZAMAN MAKOKIN IMAM HUSAIN (AS) A DA'IARA DANJA

Yan uwa Almajira Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Na Da'irar Danja Na Gayyayar Dukkan Masoya Iyalan Gidan Manzon Rahama (S) zuwa wajen Zaman Makokin Kisan Gillar Da akaima jikan manzon Allah A Sahara Karbala Imam Husain Dan Imam Ali Da sayyada Zahra

wanda za'afara Ranar daya gawatan Almujarram Daga 3:00pm zuwa 8:00pm Kullum

Akwai Gaggarumin Taron Canza Tuta Da gangamin Nuna goyaon Bayan Alumar Falastinu A fudiyya danja Rabar Asabar 01-01-1446

Assalamu Alika ya Aba abdullah

sanaewa daga Forum Danja A madadin kwamitin Ashura

02/07/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Musbahu Iliyasu, Yunusa Sulaiman, Auwal Almustapha, Husainiyya Baqiyatullah, Mus Abulkhair Sani, Sahaila Abdulhameed, Salihu Musa, Alhassan Mas'ud, Jfh Aminu Musa, Yahaya Amiru, Abba Fatima, Aliyu Husaini, Nura Abdullahi, Habibu Hassan, Abdul Qadir Alfa Naibi

Menene tazarar da take tsakanin Eidin Ghadir zuwa ga ranar Ashura, tazarar da take tsakanin ɗaga hannun Uba zuwa ga sauk...
29/06/2024

Menene tazarar da take tsakanin Eidin Ghadir zuwa ga ranar Ashura, tazarar da take tsakanin ɗaga hannun Uba zuwa ga sauke kawukan yayansa!?😭

Abinda aka fara a Ghadir shine aka kammala a karbala.

Qin yadda da ɗaga hannun da aka yi ranar Ghadir shiya jawo cutar da jikunkuna a ranar Ashura.

Duk wata fansa da ta rage ba'a dauka ba wurin Imam Ali to an dauke ta daga wurin Imam Husain ranar Ashura.

Mantawa da ɗaga hannun Imam Ali da akayi shi ya jawo faduwar hannun Abbas AS a karbala.

Ghadeer ya gyara Addini, ita kuma karbala ta kare shi.

Ya Husain😭😭😭😭😭💔

Wasanni tare da WALIMAR babban idin, da yafi kowanne idodin da muke da su,wato EDIL GADIR. Ranar da manzon  Allah(s.a.w....
26/06/2024

Wasanni tare da WALIMAR babban idin, da yafi kowanne idodin da muke da su,wato EDIL GADIR.
Ranar da manzon Allah(s.a.w.w) ya nasabta imam Aliyu(a.s) amatsayin kalifan shi Kuma wasiyyin shi.

Karin Hotunan daliban da s**ayi sauka a DA'IRAR DANJA, a yau laraba 26/6/2024
26/06/2024

Karin Hotunan daliban da s**ayi sauka a DA'IRAR DANJA, a yau laraba 26/6/2024

  | Yadda Taron Eid-Ghadir da bikin Saukar Alqur'ani Na Sisters A Da'irar  Danja     ©Danja Media Forum19121445/2662014
26/06/2024

| Yadda Taron Eid-Ghadir da bikin Saukar Alqur'ani Na Sisters A Da'irar Danja







©Danja Media Forum
19121445/2662014

SAKON BARKA DA GHADIR Daukacin Yan uwa na Da'irar  Danja Muna taya Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H.) Barka  da zagayow...
25/06/2024

SAKON BARKA DA GHADIR

Daukacin Yan uwa na Da'irar Danja Muna taya Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H.) Barka da zagayowar Mafi girman Eid Acikin Eidoji EID -GHADIR. Tare da Murna da ranar da Allah (Sw) Ya cika Addinisa Da wilayar Amirul Muminia Imam Ali bn Abuthalib (As)

الحمدلله الذي جعل كمال دينه وتمام نعمته بولاية امرالمؤمنين علي بن أبي طالب عليه السلام



Insha allah kamar yadda aka saba gudanar da addu'a ga Malam Nuraddeen Usman Danja wakilin yan uwa na da'irar danja wanda...
16/06/2024

Insha allah kamar yadda aka saba gudanar da addu'a ga Malam Nuraddeen Usman Danja wakilin yan uwa na da'irar danja wanda saudiyya ta kashe tare da wasu ba'adin mahajjata a shekarar 2014

Insha allah gobe muna gayyatar kowa da kowa zuwa wajan yimasa addu'a wadda aka saba gudanarwa duk shekara wurin haduwa muhallin fudiyya Danja lokaci karfe 10am insha allah

Allah ya bada ikon halarta



TAYA YA ZAMU MANTA DAKAI   NURADEEN USMAN DANJA #A irin wannan Yanayin ne Mukai Rashin da har yanzu yake mana ciwo Azuci...
16/06/2024

TAYA YA ZAMU MANTA DAKAI
NURADEEN USMAN DANJA #

A irin wannan Yanayin ne Mukai Rashin da har yanzu yake mana ciwo Azuciya.
Shahadar wakilin Yan uwa na DA'IRAR DANJA .
Shaheed yayi shahada ne a Saudiya yayin dayake gudanar da aikin hajji a shekarar 2015. sanadiyar shigowar yariman Saudiya Wanda hakan yajawo turmutsitsi tare da karye war gada Wanda hakan yayi sanadiyar komawasa ga Allah SWT.
Muna fatan Allah yakarbe shi amatsin shaheedi. bihaqi Zahra (as)

Shaheed Nuradeen Usman ya kansance jigo Kuma uba ga Da'irah Danja

Muna Barar Salati Annabi da iyalangidasa zuwa ga Ruhinsa.

Yan uwa sisters na da'irar danja da kewayenta sun gudanar da seminar wacce tagudana yau agarin danjaSeminar wadda tasamu...
06/06/2024

Yan uwa sisters na da'irar danja da kewayenta sun gudanar da seminar wacce tagudana yau agarin danja

Seminar wadda tasamu halartar yan uwa sisters daga bangarori daban daban na da'irar danja

Labari cikin hotuna

05/06/2024

Big shout out to my newest top fans! Sabiu M Wada Gulu

Acigaba da zaman makoki da akeyi na shahadar Shaheed Ibrahim Ra'isi sugaban kadar Iran da abokan aikinshi yan uwa musuli...
24/05/2024

Acigaba da zaman makoki da akeyi na shahadar Shaheed Ibrahim Ra'isi sugaban kadar Iran da abokan aikinshi yan uwa musulimi Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na da'irar danja

Sun shiga zama na 3 ranar alhamis (23/5/2024) wanda sukeyi a muhallin fudiyya da daddare muna rokon allah ya girmama matsayinsu yasa idan karshenmu yazo ya karbemu amatsayin shaheedai



ZAMAN MAKOKI RANA TA 2....Katsaye daga wajan zaman makoki na Shahadar shugaban kasar Iran Ibrahim Ra'is da abokan aikins...
22/05/2024

ZAMAN MAKOKI RANA TA 2....

Katsaye daga wajan zaman makoki na Shahadar shugaban kasar Iran Ibrahim Ra'is da abokan aikinshi wanda s**ayi hadari ajirgi mai saukar angulu ranar lahadi (21/5/2024)

Muna rokon Allah ya Kara jaddada rahamarsa agaresu yabama yan uwa da iyayensu hakurin wannan babban rashi Allah kasa idan karshenmu yazo ka karbemu amatsayin shahidai

Hotunan da suke akasa wani bangarene na wasu ba'adin yan uwa das**a halarci zaman makokin.



Hotuna :Yadda jami'an agaji ,  da sauran jami'an tsaron Kasar Iran .  ke tattaro jikkunan shugaban Ra'isi dasauran yan t...
20/05/2024

Hotuna :

Yadda jami'an agaji , da sauran jami'an tsaron Kasar Iran . ke tattaro jikkunan shugaban Ra'isi dasauran yan tawagarasa das**a rigamu gidan gaskiya sakamakon fadin jirgin dasuke ciki yammacin jiya Lahadi😭

Ya Allah 😭

انا لله وانا اليه راجعون،😭😭😭
20/05/2024

انا لله وانا اليه راجعون،😭😭😭

Bayanin gaggawa!!Tun fitowar labarin jirgin da ke ɗauke da Shugaban Ƙasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Sayyed Ra'isi ...
19/05/2024

Bayanin gaggawa!!

Tun fitowar labarin jirgin da ke ɗauke da Shugaban Ƙasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Sayyed Ra'isi (H), mu ke bibiyar halin da ake ciki daƙiƙa bayan daƙiƙa.

Saboda haka Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ke kira ga ƴan'uwa da a cigaba da addu'o'in neman taimakon Allah Ya kawo mana mafita. Allah ya kiyaye su da kariyarsa. Ya fito mana da su lafiya.



11/Zulqada/1445
19/05/2024

YADDA TARON MAULIDIN IMAM ALIYU RIDA (AS) YA GUDANA A DAI'RAR DANJA A CIKIN HOTUNA
19/05/2024

YADDA TARON MAULIDIN IMAM ALIYU RIDA (AS) YA GUDANA A DAI'RAR DANJA A CIKIN HOTUNA

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci  Haramin Imam Ali (S) a birnin Najaf.     04/Zulqada/144512/05/2024
12/05/2024

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci Haramin Imam Ali (S) a birnin Najaf.




04/Zulqada/1445
12/05/2024

Rahoto daga Sayyid Ibraheem Zakzaky Office Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da yan uwa na harka Islamiyya dak...
11/05/2024

Rahoto daga Sayyid Ibraheem Zakzaky Office

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da yan uwa na harka Islamiyya dake Karatun Hauza a Najaf da Karbala, ƙasar Iraki.




03/Zulqada/1445
11/05/2024

Update: Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) participated in the 2nd international conference on “ Al-Aqsa Storm and Awake...
10/05/2024

Update:

Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) participated in the 2nd international conference on “ Al-Aqsa Storm and Awakening of Human Conscience” organized by the World Forum for Proximity of Islamic Schools of Thought (Majma'a Taqrib bainal mazahib) today Wednesday in Baghdad, Iraq.

The conference attended by a number of Muslim scholars, from different sects across the world.




29/Shawwal/1445
09/05/2024

Hausa:

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci taron ƙasa da ƙasa kashi na 2 don nuna goyon baya ga Al'ummar Falastinu mai taken "Ɗufanul Aqsa" da kungiyar samar da kusanci tsakanin mazhabobin musulunci da ake kira (Majma'a Taqrib bainal mazahib) ta shirya yau laraba a birnin Bagadaza, ƙasar Iraki.

Manyan malamai daga mazhabobi daban daban na musulunci s**a halarci taron.




29/Shawwal/1445
09/05/2024

Daga: Sayyid Ibraheem Zakzaky OfficeJagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci taron ƙasa da ƙasa kashi na 2 don nuna...
08/05/2024

Daga: Sayyid Ibraheem Zakzaky Office

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci taron ƙasa da ƙasa kashi na 2 don nuna goyon baya ga Al'ummar Falastinu mai taken "Ɗufanul Aqsa" da kungiyar samar da kusanci tsakanin mazhabobin musulunci da ake kira (Majma'a Taqrib bainal mazahib) ta shirya yau laraba a birnin Bagadaza, ƙasar Iraki.

Manyan malamai daga mazhabobi daban daban na musulunci s**a halarci taron.




29/Shawwal/1445
09/05/2024

Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya samu ganawa da Babban Malamin Musulunci da ke Iraqi kuma gogaggen ɗan Siyasa wadda ya Jag...
08/05/2024

Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya samu ganawa da Babban Malamin Musulunci da ke Iraqi kuma gogaggen ɗan Siyasa wadda ya Jagoranci Majalisar koli ta Musulunci a ƙasar daga shekarar 2009 zuwa 2017 wato Syed Ammar Hakeem.

Haƙiƙa wannan ziyarace mai girma, don shi da kansa ya wallafa hoton a shafinsa dake Tiwita cike da yima Allah godiya.

-Muhammad Bala Afuwa

Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a yau kenan cikin Baghdad Babban birnin Iraq, ya ziyarci Ƙabarin kakansa Imam Musal Kazim (A...
07/05/2024

Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a yau kenan cikin Baghdad Babban birnin Iraq, ya ziyarci Ƙabarin kakansa Imam Musal Kazim (As).

Sauran bayanin zaku iya duba shafinsa dake wannan sahar ta Fesbuk wato Sayyid Ibraheem Zakzaky Office

Allah ya karɓi ziyara ya inganta lafiya.

Kusanya Wakilin yan uwa  na Da'irar  Danja Malam Ibraheem Isma'il Acikin AdduaYanzu haka Yana kwance a asibiti Muna roko...
03/05/2024

Kusanya Wakilin yan uwa na Da'irar Danja Malam Ibraheem Isma'il Acikin Addua
Yanzu haka Yana kwance a asibiti Muna rokon Allah ya bashi lafiya Mai dorewa alfarmar Aba Abdullahi (AS)

Kukasance da  mu A YouTube inda zamu rika dora cikakkun video Na jawaban Sayyid Ibraheem Zakzaky Da Kuma Tarurrukan Yan ...
01/05/2024

Kukasance da mu A YouTube

inda zamu rika dora cikakkun video Na jawaban Sayyid Ibraheem Zakzaky Da Kuma Tarurrukan Yan uwa na Dairar Da'irar Danja

KAI MASHA ALLAHYADDA TARON GORON SALLAH ya gudana a garin danja cikon hotuna
30/04/2024

KAI MASHA ALLAH
YADDA TARON GORON SALLAH ya gudana a garin danja cikon hotuna

Mahaifin Shaikh Zakzaky, Malam Yaqoub ya rasu tun a shekarar 1972, kimanin shekaru 54 da s**a wuce, a lokacin Shaikh Ibr...
30/04/2024

Mahaifin Shaikh Zakzaky, Malam Yaqoub ya rasu tun a shekarar 1972, kimanin shekaru 54 da s**a wuce, a lokacin Shaikh Ibraheem Zakzaky yana dan shekara 19 a Duniya. Malam Yaqoub ya yi Shahada ne a wani Kududdufi (ruwa) a yayin da ya ga wata akuya ta fada za ta mutu sai ya yi kokarin ceto ranta. Ita kuwa Mahaifiyarsa ta rasu ne a watan Nuwambar 2014. Shaikh Ibraheem Zakzaky shine na biyar a cikin ‘ya’yan da Mahaifinsa ya Haifa su 16.

Sunan mahaifin Shaikh Ibraheem Zakzaky shine Yaqoub, kakansa kuwa sunansa Ali dan Malam Tajuddeen, shi kuma dan wani babban limami da ake kiransa da Liman Husaini. Dan haka kakan Shaikh Zakzaky na uku ya kasance daga cikin mutanen Shaikh Usman Danfodiye, wadanda ya tura su garuruwa a matsayin wakilansa, sai ya kasance shi Malam Muhammad Tajuddeen Shaikh Danfodiye ya turo shi Lardin Zazzau ne a matsayin mai ba Amir din Zazzau, Malam Musa shawara da taimakonsa wajen tafiyar da harkokin al’umma akan tsarin Musulunci.

—Wani ɓangare daga tarihin Shaikh Zakzaky da cibiyar ta rubuta.

Dangane da Shari'ar Ƴan uwa da ake tsare da su a gidan yarin Kuje. An sake dage Shari'ar ƴan uwa 60 da ake tsare da su a...
30/04/2024

Dangane da Shari'ar Ƴan uwa da ake tsare da su a gidan yarin Kuje.

An sake dage Shari'ar ƴan uwa 60 da ake tsare da su a gidan yarin Kuje, Shari'ar wadda aka tsara cewa za'a zauna a yau Talata 30th April a cikin gidan yarin na Kuje kamar yadda aka saba.

An ɗage wannan shari'ar ba tare da ma an zo zaman kotun na yau ba, sannan ba'a ayyana wata sabuwar ranar da za'a dawo don ci gaba da Shari'ah ɗin ba.

Dama a baya mun bayyana cewa " a duk sadda aka sanya zaman kotun nan mukan zauna cikin zullumi ne har sai mun ga yiwuwar zaman" saboda wannan Azzalumin Alƙalin ya saba duk sadda ya sa za'a zauna don yin shari'ar sai ranar ta zo sai ya ce an fasa.

Allah ya ƙara ma ƴan uwa dauriya da wannan jarabawar, Allah ya gaggauta turmuza hancin Azzalumai.

Hasbunallah.....

YADDA AKA CI GABA DA KYARAN MAKABARTA, A DAI'RAR DANJA. YAU LAHADI.
29/04/2024

YADDA AKA CI GABA DA KYARAN MAKABARTA, A DAI'RAR DANJA.
YAU LAHADI.

GORAN SALLAH! GORON SALLAH!! GORON SALLAH!!!."Yan uwa Almajiran sayyid Ibrahim Al Zakzaky (h) na yankin ma'asuma da kewa...
28/04/2024

GORAN SALLAH! GORON SALLAH!! GORON SALLAH!!!.
"Yan uwa Almajiran sayyid Ibrahim Al Zakzaky (h) na yankin ma'asuma da kewaye,suna farincikin gayyatar "yan uwa musulmai zuwa wàjen gaggarumin GORON SALLAH da ta shirya,Wanda za ayi kamar haka.
Rana:talata 30/4/2024.
Wuri: garin Danja.
Lokacin: karfe 43:00 na Rana.
Sai kun iso!

Address

Danja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar Danja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da'irar Danja:

Videos

Share


Other Danja media companies

Show All