AREWA EDITZ

AREWA EDITZ Hi Good Day Friends Welcome to Graphic Design, Logo, Banner, Flyer and Poster maker palace

14/01/2025

A ajiye kudi a gefe me kafi bukata yanxu?

NA SAN WANNANWata rana Shehu Jaha yaje wani gari kuma bai san kowa a garin ba, sai ya ga wasu mutane suna cin abinci, ka...
14/01/2025

NA SAN WANNAN

Wata rana Shehu Jaha yaje wani gari kuma bai san kowa a garin ba, sai ya ga wasu mutane suna cin abinci, kawai Shehu yana zuwa wajen wannan mutanen masu cin abincin sai ya tsoma masu hannu a cikin kwanon ya fara ci, sai mutanen s**a tambaye shi “wa ka sani a cikin mu??”

Sai Shehu yace “nasan wannan” ya nuna abincin.

🤣🤣🤣

14/01/2025

Da Damuwarka Ta bada dariya gara dariyarka ta bada damuwa~Nazir Sarkin Waka~
22/01/2024

Da Damuwarka Ta bada dariya gara dariyarka ta bada damuwa

~Nazir Sarkin Waka~

LABARIN DAN BABA😂🤣 Season 1 Complete ✅
22/01/2024

LABARIN DAN BABA😂🤣 Season 1 Complete ✅

Join now
17/09/2023

Join now

16/09/2023

Address

Abuja

Telephone

+2347046328672

Website

https://www.youtube.com/@ArewaEditz

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA EDITZ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share