Major hamza al-mustafa mobilization page media

Major hamza al-mustafa mobilization page media Major hamza al-mustafa is our choice
(2)

17/11/2023
17/11/2023

Allahu Akbar

17/11/2023

Allahu Akbar

02/11/2023

حق

02/11/2023

Allah is great

Ganoderma, naman gwari na gabas, yana da dogon tarihin amfani don inganta lafiya da kuma     tsawon rai a China, Japan, ...
03/09/2023

Ganoderma, naman gwari na gabas, yana da dogon tarihin amfani don inganta lafiya da kuma

tsawon rai a China, Japan, da sauran kasashen Asiya. Babban naman kaza ne mai duhu mai sheki

na waje da nau'in itace. Kalmar Latin lucidus na nufin " mai sheki " ko " mai haske " kuma tana nufin

bayyanar varnished na saman naman kaza. A kasar Sin, ana kiran Ganoderma Reishi.

Magungunan gabas suna amfani da tsire-tsire iri-iri da fungi. Abin sha'awa, Reishi ya shahara musamman a cikin Sinanci, sunan Reishi yana wakiltar haɗin ƙarfi na ruhaniya da ainihin ma'anarsa.

rashin mutuwa, kuma ana ɗaukarsa a matsayin " ganye na ƙarfin ruhaniya, " yana nuna nasara, jin daɗi,

ikon allah, da tsawon rai. Daga cikin namomin kaza da aka noma, Ganoderma ya bambanta da cewa ta

Pharmaceutical maimakon darajar abinci mai gina jiki yana da mahimmanci.

Takamaiman aikace-aikace da fa'idodin kiwon lafiya na Reishi sun haɗa da sarrafa matakan glucose na jini, daidaita tsarin rigakafi, rigakafin hanta, bacteriostasis, da ƙari.

Am

Package: 400mg*40sUsage: 2 capsules once, 3 times dailyHealth Benefits1. Promotes blood circulation2. Relieves heart pai...
28/08/2023

Package: 400mg*40s

Usage: 2 capsules once, 3 times daily

Health Benefits

1. Promotes blood circulation

2. Relieves heart pain

3. For coronary heart disease

4. Effective for angina pectoris

5. Relieves chest tightness

6. Helpful for heart palpitations

7. Relieves dizziness

8. Effective for hypertension

9. Prevents heart muscle damage and coronary arteriosclerosis.

10. Reduces and lowers Cholesterol

11. Improves cardiac output.

12. Effective for stroke conditions.

MUSAWA LOCAL GOVERNMENT KATSINA STATE, SUNYI ZANGA ZANGA SABODA RASHIN TSARO DA SUKE FAMA DASHI MAI TSANANI MUSAMMAN A K...
11/08/2023

MUSAWA LOCAL GOVERNMENT KATSINA STATE, SUNYI ZANGA ZANGA SABODA RASHIN TSARO DA SUKE FAMA DASHI MAI TSANANI MUSAMMAN A KAUYUKA,MUTAN KAUYE BASU DA DAMAR KWANA GIDAJEN SU,AN MAIDASU KAMAR SHAHO DA YAN KAJI,DON ALLAH DIKKO RADDA KA WAIWAYESU,CIKIN GAGGAWA.

10/08/2023

Ta addanci

10/08/2023

Juyin mulkin nejer

10/08/2023

Juyin mulkin nijer

10/08/2023

JUYIN MILKIN NIJER

HISTORY OF FUEL PRICE.6 kobo 1970 Gowon8 kobo 1973 Yakubu gawon15 kobo 1978 obasenjo20 1983 alh. Shehu shagari39 kobo 19...
03/08/2023

HISTORY OF FUEL PRICE.

6 kobo 1970 Gowon
8 kobo 1973 Yakubu gawon
15 kobo 1978 obasenjo
20 1983 alh. Shehu shagari
39 kobo 1986 IBB
42 kobo 1988 IBB
68 kobo 1990 IBB
70 Kobo 1991 IBB
5 naira 1992 Ernest shonikan
3 naira 25kobo 1993 Abacha
15 naira 1994 Abacha
11 naira 1995 Abacha
25 naira 1998 Abdussalam
20 naira 1999 Abdussalam
50 naira 2002 Obasenjo
22 naira 2002 Obasenjo
26 naira 2002 Obasenjo
42 naira 2003 Obasenjo
65 naira 2004 Obasenjo
75 naira 2007 Obasenjo
65 naira 2007 Yar'aduwa
141 naira 2010 Jonathan
97 naira 2010 Jonathan
87 naira 2011Jonathan
141 naira 2015 Buhari
165 naira 2016 Buhari
145 naira 2020 Buhari
550 naira 2023 Tinubu
617 naira 2023 Tinubu

02/08/2023

Kawai don mu dan dara 2

02/08/2023

KAWAI DON MUDAN DARA

AMINCI YA TABBATA A GAREKU,Baza muso haka tafaru tsakanin gwamnati da talakawa ba, lallai gwamnati ki gyara.
02/08/2023

AMINCI YA TABBATA A GAREKU,
Baza muso haka tafaru tsakanin gwamnati da talakawa ba, lallai gwamnati ki gyara.

Malam Dikko Radda PhDGwamna matashi Dan zamani Wanda yazo da shirin aiki ba sharholiya ba.Mai girma gwamna Ina baka shaw...
01/08/2023

Malam Dikko Radda PhD
Gwamna matashi Dan zamani Wanda yazo da shirin aiki ba sharholiya ba.
Mai girma gwamna Ina baka shawara, kada ka fara capital projects har sai jinin mutane ya dawo jikinsu. Yanzu mun koma kacokam salary economy.
Gwamna mutane na cikin bakin talauci da nauyin bashi. Kasuwa ta tsaya cak saboda ma'aikata ba halin saye. An Koro yara makaranta saboda school fees.
Shawara:
Gwamna ka taimaki ma'aikata da rancen kudi su sai kayan abinci da magunguna. Kada a fara cirewa sai January 2024.
Ka bada KGK (komai girman Kato) na tsakanin 100k ga kananan ma'aikata. 200k ga matsakaitan ma'aikata da 300k ga manyan ma'aikata kace kowa ya nemi abinci ya biya kudin makaranta.
Sai da ruwan ciki kan ja na rijiya. Jama'a an dawo 'walking corpses kawai'.
Wallahi in kayi haka Allah kadai yasan irin ladar da zaka samu.
Duk Wanda yai supporting din haka yai sharing har abun ya Kai gareshi.
Don't read and pass.

*Ibrahim Hassan Katsina*

     WATA TSUNTSUWA MAI YAWAN TASBIHI,    Kullum Tsuntsuwar nan tana kan Bishiya,    Bata da aiki sai Tasbihi da yabo ga...
01/08/2023


WATA TSUNTSUWA MAI YAWAN TASBIHI,
Kullum Tsuntsuwar nan tana kan Bishiya,
Bata da aiki sai Tasbihi da yabo ga Ubangiji,
Har mala'iku sun shaida Muryarta saboda halinta na yau da Kullum,
Wata rana sai mala'iku s**aji shiru, Ba Duriyar tasbihinta,
Sai mala'iku s**a tambayi Ubangiji yau basuji Tasbihin Tsuntsuwa ba kodai ta Mutu ne,
Sai Ubangiji yace tana nan a Raye wata damuwa gareta kuma batada makoma sai Gareni,
Sai Mala'iku s**a nemi izinin Allah donjin Damuwarta, daga gareta,
Bayan mala'iku sun tambayeta Dalilin jinta yau Shiru ba Tasbihi sai tace
Kullum banida Aiki sai tasbihi bani da Da ba jika ba miji,
Amma jiya ina kwance a cikin Shekata, sai Ubangiji ya aiko Iska mai karfi ta kifarmin da Gida na, sai wata Bishiyar na kwana akan Reshe,
Mala'iku sunyi matukar mamakin lamarin da ya faru da'ita,
Sai s**a isarwa Ubangiji kokenta, sai Ubangiji yace dasu
Wani mafaraucine yaga wajenda take rayuwa sai ya shirya yazo a Daren don ya dauketa yakaiwa yayansa Su Cinye,
Sai na Aiko iska mai karfi ta kifar da Gidan nata don ta farka ta Tsira da Rayuwarta,
Shi kuma wasu barayi sun labe suna jiran ya komo su far masa sai ya iskar ta Tule Idon barayin s**a Gudu
Su kuma barayin wasu masu Gadin Gari sun labe suna jiran Suga me zasuyi su kamasu su kaisu Gidan kurkuku sai Iskar ta koresu don kada a kullesu Iyalansu su Tagayyara.

Kada faruwar masifa akanka tasa kai Tsammani Allah Baya sonka,

Duk Abinda
ya sameka akwai abinda Allah ya Tsara gareka akan hakan.
Wannan labarin yana cikin Littafin Hayatul haiwanatil kubrah,kayi shearing don yan uwa su amfana bayan kayi like.

UWA MAHAIFIYAme kataba yi don jin kan mahaifiyarka?tayi rashin lafiya don kasamu lafiya,tashiga hadarin mutuwa na naquda...
24/07/2023

UWA MAHAIFIYA
me kataba yi don jin kan mahaifiyarka?tayi rashin lafiya don kasamu lafiya,tashiga hadarin mutuwa na naquda don kazo duniya,ta hakura da yun uwa dan ka koshi,ta hana ido barci don kai kayi,ta hakura da wulakanci azaman aure duk dan kai,

UWA KENAN kokari take kai ka rayu, amma kai kokari kake ta mutu, Kokari take Allah yabarku tare,amma kai cewa kake Allah...
24/07/2023

UWA KENAN
kokari take kai ka rayu, amma kai kokari kake ta mutu,
Kokari take Allah yabarku tare,amma kai cewa kake Allah yarabaku lafiya,
Mahaifiyarka itace sa adarka duniya da lahira.

12/07/2023

LOT OF HUMAN LESS HUMANITY

29/06/2023

Ya Allah make us better,

ALLAHU AKBAR, WAI JAMA A ANYA ANA BADA BARKA DA SALLAH NIDAI BA A BANI BA HAR YANZUN,KODAN BANCE BARKA DA SALLA BA
29/06/2023

ALLAHU AKBAR, WAI JAMA A ANYA ANA BADA BARKA DA SALLAH NIDAI BA A BANI BA HAR YANZUN,KODAN BANCE BARKA DA SALLA BA

Mutumin kirki taimako ta kowwace fuska musa shi a addu ar mu ta alheri.
26/06/2023

Mutumin kirki taimako ta kowwace fuska musa shi a addu ar mu ta alheri.

22/06/2023

Na farko: nayi dubi zuwa ga mutane, sai naga kowanne mutum yana da aboki. Amma da zarar an kai shi kabari sai abokin ya rabu da shi. Yaku yan uwa muriki kyawawan ayyuka don mu shiga kabari tare da su.

Firstly, calm in nature،Second, Amen to his treatment،Third, generous in his actions،Fourth, brave in his anger،Fifth, p...
19/06/2023

Firstly, calm in nature،
Second, Amen to his treatment،
Third, generous in his actions،
Fourth, brave in his anger،
Fifth, patient is Halim when there is trouble and adversity،

Peace be upon you, brothers, in my opinion that mentioning four things about the hero Adam is not enough, I must mention...
19/06/2023

Peace be upon you, brothers, in my opinion that mentioning four things about the hero Adam is not enough, I must mention to you his story and his story, start by mentioning his nature and his characteristics

NA SANSHI MUTUMIN KIRKINE,KUMASA ADDU A TA GARI.
18/06/2023

NA SANSHI MUTUMIN KIRKINE,KUMASA ADDU A TA GARI.

EVEN WE ARE NOT IN THE SAME PARTY TINIBU IS DOIN WELL AND IN SHA ALLAH WE ARE PRAYING FOR OUR NATION PEACE AND GROWING O...
18/06/2023

EVEN WE ARE NOT IN THE SAME PARTY TINIBU IS DOIN WELL AND IN SHA ALLAH WE ARE PRAYING FOR OUR NATION PEACE AND GROWING OF EVERYTHING.

لقد سررت ، اليوم ، بالتوقيع على قانون الوصول إلى التعليم العالي الذي يوفر قروضا بدون فوائد للطلاب المستحقين في جميع أنحا...
12/06/2023

لقد سررت ، اليوم ، بالتوقيع على قانون الوصول إلى التعليم العالي الذي يوفر قروضا بدون فوائد للطلاب المستحقين في جميع أنحاء البلاد الذين يرغبون في مواصلة تعليمهم في مؤسسات التعليم العالي.

من خلال هذا القانون ، سنضمن حصول كل طالب مستحق على تعليم جيد وبأسعار معقولة ، بغض النظر عن خلفيته المالية

Duk wanda aikinsa idan ya keɓe da mabiyansa shine zagin wasu Malamai da ɓatasu ba Malami bane, mai hassada ne.Duk wanda ...
12/06/2023

Duk wanda aikinsa idan ya keɓe da mabiyansa shine zagin wasu Malamai da ɓatasu ba Malami bane, mai hassada ne.

Duk wanda aikinsa idan ya keɓe da mabiyansa shine zuga kansa da nuna girmansa ba Malami bane, mayaudari ne.

Duk wanda yake amfani da kujerar gadon Annabta wajen zagi da sakin baki akan wasu Malamai ba Malami bane, ɗan tasha ne.

08/06/2023

May Allah (SWT) give us a life of peace where sadness has no place. A life of truth where falsehood has no access. May He fill our hearts with Imaan and Taqwa and grant us long life and prosperity in good health. May Aljanat-ul-firdaus be our final abode. Ameen

20/04/2023

Ganin wata ya tabbata

YANZU-YANZU...A hukumance, Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin watan karamar Salla...
20/04/2023

YANZU-YANZU...

A hukumance, Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin watan karamar Sallah..

Daga Murtala ST Sokoto

20/12/2021

Salamu alaikum

Major Hamza Almustapha ya bayyana ra,ayin shi na son tsayawa takarar shugaban kasa.

kuma ya bayyana wasu abubuwa na alkhairi da yawa wadanda idan har ya tabbatar da su, shakka babu za,a iya samun babbar nasarah.

Don haka a Madadin shi, muna yiwa Yan,uwa Yan Nigeria tayi akan wannan kudiri da yazo da shi.

Kuskure ne mu kara cewa wani zai iya ceto Nigeria, amma duk Wanda muka nutsu da shi, muka binciki tarihin shi, muka samu labarin yana da tausayi da kyautatawa zamu iya ba shi goyon baya kuma mu bi da addu,a.

Matsalar Nigeria bata shafi bangaren rashin kyakkyawan shugabanci kadai ba, akwai (foreign influence) ra,ayi na bukatun kasashen Ketare akan tattalin arzikin Nigeria.

Dole Nigeria tana bukatar jajirtacce kuma Jarumin shugaba Wanda zai iya yin tsaye don bukatun al,ummar shi, ba Iyayen gidan shi Turawa kadai ba.

Al,ummah meye ra,ayin ku akan kyawawan manufofi daya fito da su zaku iya yin tambaya ko ku fadi ra,ayin ku ni kuma zan Isar da shi ga wadanda suke da direct contact da shi.

Ga duk mai bukatar shiga Whatsapp group mai dauke da al,ummah da cikin su akwai masu direct contact da Major Hamza Almustapha yayi magana ta lambata a saka shi 08032466025

15/07/2021

This our choice in sha Allah

Address

Abuja

Telephone

+2348140559314

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Major hamza al-mustafa mobilization page media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Major hamza al-mustafa mobilization page media:

Videos

Share

Category