Yan Matan Tiktok 1

Yan Matan Tiktok 1 GIDAN NISHADI ZALLAH
(2)

01/12/2024

Tattaunawa da Barau Jibrin game da dokar haraji

01/12/2024

Tattaunawa da Hajiya Naja'atu Muhammad game da dokar haraji

01/12/2024

Hon Abdulmumin Kofa ya yi cikakken jawabi game da dokar haraji da yan Najeriya s**a ce basa so

29/11/2024

MU TATTAUNA: Shin ya ake gane tsakanin soyayyar gaskiya da ta yaudara?

29/11/2024

Labaran Zinariya TV na yau

YANZU YANZU: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shilla ƙasar Faransa domin wata ziyara ta musamman tare da mai ɗakin shi...
27/11/2024

YANZU YANZU: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shilla ƙasar Faransa domin wata ziyara ta musamman tare da mai ɗakin shi Remi Bola Ahmed Tinubu

26/11/2024

DAGA BAKIN MAI ITA: Cikakken abinda ya faru da Hamdiyya Sidi

Alhakin Video: Brekete Family TV

25/11/2024

Kanun Labaran Makon Jiya

24/11/2024

Shirin Zare Da Abawa

23/11/2024

Tattaunawa tare da Alhaji Ibrahim Abullahi IBZAR game da makomar Najeriya

23/11/2024

ZINARIYA TV PODCAST: Shin ya ake gane soyayyar gaskiya?

Nasiba Adam Idris tare da Ummul-Khairi Abdulmumin Iliyasu sun tsage biri har wutsiya a cikin shirin wannan makon.

20/11/2024

Azumi saura kwanaki 100 cif.

Allah nuna mana wannan wata mai alfarma da imani da lafiya.
Zinariya

"Tun Ina Ƙarama Nake Harkar Kasuwanci, Kuma Ina Da Babban Shago" Inji Jarumar Tiktok, Rahma Sa'idu
18/11/2024

"Tun Ina Ƙarama Nake Harkar Kasuwanci, Kuma Ina Da Babban Shago"

Inji Jarumar Tiktok, Rahma Sa'idu

ƘWARYA TA BI ƘWARYA: Mai Kamfanin Ammasco Zai Auri 'Yar Mai Kamfamin Jirage Na Azman
18/11/2024

ƘWARYA TA BI ƘWARYA: Mai Kamfanin Ammasco Zai Auri 'Yar Mai Kamfamin Jirage Na Azman

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso tare da ɗiyarsa amarya A'isha Rabi'u.Wanne fata zaku musu?
17/11/2024

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso tare da ɗiyarsa amarya A'isha Rabi'u.

Wanne fata zaku musu?

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya sauka jihar Kano sanye da  jar hula ya yin da ya zo jihar d...
16/11/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya sauka jihar Kano sanye da jar hula ya yin da ya zo jihar domin halartar ɗaurin auren ƴar tsohon ministan sa, Rabi'u Musa Kwankwaso da ɗan gidan hamshakin attajirin nan Alhaji Dahiru Mangal.

Me zaku ce?

12/11/2024

Tafsirin Sheikh Imam Abubakar Bala Gana

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Matan Tiktok 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share