Taurarin kannywood Buk fm98.9

Taurarin kannywood Buk fm98.9 Buk FM 98.9 kannywood news

Akula sosai
09/16/2022

Akula sosai

09/16/2022

Subhanallahi anyi mana Hacked din account din mu na Instagram, Wannan sanarwace tamusamman musamman ga jariman Kannywood.

09/13/2022

Ayau zamu kawo muku Shirin TAURARIN KANNYWOOD tare da matashin Mawaki anan Kano UMAR UK wacce Tambaya kukeso ya amsa muku akan wakokinsa ku biyomu da misalin karfe 4 na yamma domin kasancewa damu acikin Shirin BUK FM RADIO 98.9

Muna godiya masu bibiyarmu ashafinmu na Facebook daga wanna gari kuke tare damu?    .98.9
09/12/2022

Muna godiya masu bibiyarmu ashafinmu na Facebook daga wanna gari kuke tare damu?

.98.9

LABARI  DUMINSA.....Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Ha...
09/08/2022

LABARI DUMINSA.....

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan nan.

A sanarwar da NBC ta fitar ta ce waƙar 'Warr' ta bayyana rashin tarbiyya da kalaman da ba su dace ba.

Hukumar ta ce ''a cikin waƙar akwai zagi kai tsaye da kuma nuna yadda wasu ke tangadi bayan sun bugu da barasa ko kuma giya.''

SHIRIN TAURARIN KANNYWOOD NA WANNAN MAKON 👇👇Ku kasance damu anjima da misalin karfe 4 na yamma, A yau zamu Tattauna da F...
09/06/2022

SHIRIN TAURARIN KANNYWOOD NA WANNAN MAKON 👇👇

Ku kasance damu anjima da misalin karfe 4 na yamma, A yau zamu Tattauna da Fitaccan Mawakin nan Abdul D one acikin Shirin mu, Wacce Tambaya kukeso ya amsa muku Musamman akan alban dinsa da zai saki Ayau din nan Mai suna

09/04/2022

ABDUL D ONE KO ADO GWANJA WA KUKESO MU GAYYATO MUKU A MAKO MAI MAKAWA? 🔥🔥🔥🔥

Wajibi Ne Mawaƙi Ado Gwanja Ya Gaggauta Tuba Wajen Allah A Matsayinsa Na   Da Muke Mu'amala Da Shi Saboda Yana Koyawa Ya...
09/03/2022

Wajibi Ne Mawaƙi Ado Gwanja Ya Gaggauta Tuba Wajen Allah A Matsayinsa Na Da Muke Mu'amala Da Shi Saboda Yana Koyawa Yara B@tsa Da Waƙarsa Ta 'A Sosa', Cewar Sheikh Abdallah Gadon Kaya

DAGA Jamilu Dabawa

Kana hannu ma🤣🤣🤣🤣
09/03/2022

Kana hannu ma🤣🤣🤣🤣

09/02/2022

Shin kun Kalli labarina Na yau?

Fitaccan Jarimin Kannywood Abdul Sahir yayi mana Karin haske akan Rashin Hadin Kai a Kannywood,Abdul Sahir Wanda akafi s...
09/02/2022

Fitaccan Jarimin Kannywood Abdul Sahir yayi mana Karin haske akan Rashin Hadin Kai a Kannywood,

Abdul Sahir Wanda akafi sani da Malam Ali nacikin Shirin kwanacasain Yace Babban kalubalen Yan Kannywood shine Rashin Hadin Kai, zamu hadu akan matsaya Daya Dan maganace abubuwan da ke Hana Kannywood Cigaba da tuni Kannywood ta wuce yadda ake zato.

  SEASON 5. In sha Allah Gobe Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm  A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai...
09/01/2022

SEASON 5. In sha Allah Gobe Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai karfe 9:00pm a Tashar AREWA24 Allah ka taimake mu da taimakon Ka 🤲 1Love Masoya 🙌❤️🌎

Za A Kara Yanke Wani S@she Na Kafar Fatima Sakamakon Rashin Yi Mata Aiki Mai Kyau A Farko..karye ne Ali Nuhu bai ba ta t...
09/01/2022

Za A Kara Yanke Wani S@she Na Kafar Fatima Sakamakon Rashin Yi Mata Aiki Mai Kyau A Farko
..karye ne Ali Nuhu bai ba ta tallafin naira milyan biyu ba, cewar 'yan uwanta

Sakamakon rashin samun kyakkyawar kulawa ta hanyar yin aiki yadda ya kamata ya sa an garzayo da Fatima zuwa wani Asibiti dake Abuja daga Sokoto domin sake yanke wani sashe na kafarta.

Fatima wadda yanzu haka an shigo da ita Abuja, za a kara yanka wani sashen kafar na ta ne zuwa saman gwaiwar ta, kamar yadda rahotanni s**a nuna, kasancewar aikin da aka yi mata a farko ba haka ya kamata ya kasance ba, wanda idan ba a yanke din ba zai iya jawo mata damuwa.

Idan ba a manta ba dai, Fatima ta gamu da tsautsayin yanke mata kafa ne sakamakon taka da wani dan makarantar su ya yi a yayin bikin kammala jarabawa a Sokoto.

Tun a farko dai Fatima Sulaiman ta soma jinya ne a asibitin dake jihar Sokoto, kafin daga bisani aka garzayo da ita zuwa Abuja.

A gefe daya kuma yayan Fatima ya tabbatarwa da RARIYA cewa batun jita-jitar da ake yadawa cewa fitaccen jarumin finafinan Hausa, Ali Nuhu ya bada gudummawar naira milyan biyu domin jinyar kanwar tasa, ba gaskiya bane, labari ne mara makama bare tushe. Don haka ne ya yi kira da jama'a da su yi watsi da wannan jita-jitar.

- Rariya

Jarimin Kannywood Abdul Sahir yace baisan aikin jarida yana da wahala ba saida ya fito acikin Saban Shirin film din
09/01/2022

Jarimin Kannywood Abdul Sahir yace baisan aikin jarida yana da wahala ba saida ya fito acikin Saban Shirin film din

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 'Y@n   Sun Kaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagarsa Hari A Hanyar Su Ta Dawowa Daga Wa...
08/31/2022

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

'Y@n Sun Kaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagarsa Hari A Hanyar Su Ta Dawowa Daga Wa'azi A Nijar

Saidai Alhamdulillah, rahotanni sun nuna cewa Malam da tawagar tasa sun tsira, inda yanzu haka suna kan hanyar dawowa.

Me zakuce akan abin da Abdul Sahir  Malam Ali na kwanasacain ya fada akan Maishadda ?Acewarsa duk da wannan ne karon far...
08/31/2022

Me zakuce akan abin da Abdul Sahir Malam Ali na kwanasacain ya fada akan Maishadda ?

Acewarsa duk da wannan ne karon farko Dana fara aiki Dashi naji dadi sosai saboda yadda yake kokarin bada kulawa ta musamman ga jarumai, inda Yace Saban Shirin film din Maishadda Wanda akayiwa suna da anyi aiki tukuru Wanda zai zamo zakaran gwajin dafi a fina finan Kannywood,

Abdul Sahir ya Kara dacewa Shine JADDA acikin Saban shiri Mai dogon zango wato

Dan Allah jama'a ataimaka🙏🙏🙏Wannan Bawan Allah ana cigiyarsa Sunansa (MANSUR JIBRIN) ANACE MASA DAN AGWAI, haifaffen ung...
08/30/2022

Dan Allah jama'a ataimaka🙏🙏🙏

Wannan Bawan Allah ana cigiyarsa Sunansa (MANSUR JIBRIN) ANACE MASA DAN AGWAI, haifaffen unguwar DANBARE Ne yau kusan wata biyar babushi Babu labarinsa Dan Allah ku tayamu yada wannan hotan ko Allah zaisa wasu su ganshi, Duk Wanda Allah yasa yaganshi ya kawoshi Danbare gidan JIBO DAN KASA ko gidan Mai garin Danbare, Muna Adduar Allah ya baiyanashi aduk inda yake Amin ya rabbi 🙏🙏🙏

08/30/2022

Posted • Tattaunawa Kai tsaye tareda gidan radio din .9 Inda muka zanta danganeda Shirin DANJARIDA

TAURARIN KANNYWOOD 👇👇Me Kuke Son Sani Akan Shirin DAN JARIDA Series Ku Turo Mana Tambayoyin Ku, Kamar ko wanne mako ayau...
08/30/2022

TAURARIN KANNYWOOD 👇👇

Me Kuke Son Sani Akan Shirin DAN JARIDA Series Ku Turo Mana Tambayoyin Ku, Kamar ko wanne mako ayau talata zamu Tattauna da ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA MAI SHIRYA FINA FINAI a Kannywood da Kuma jarimi ABDUL SAHIR MALAM ALI FIM DIN KWANASACAIN

ku biyomu da misalin karfe 4 na yamma domin kasancewa damu acikin Shirin.

.9

Allah ya jaddada Rahama agareku Amin 🙏
08/27/2022

Allah ya jaddada Rahama agareku Amin 🙏

08/26/2022

Ya Ruwa? Gwauraye ya hakuri🤣🤣🤣

Me Kuke Son Sani Akan Shirin DAN JARIDA Series Ku Turo Mana Tambayoyin Ku .9
08/26/2022

Me Kuke Son Sani Akan Shirin DAN JARIDA Series Ku Turo Mana Tambayoyin Ku .9

Kannywood 🤣🤣🤣
08/26/2022

Kannywood 🤣🤣🤣

  SEASON 5. In sha Allah Za’a Fara Haska shi Ranar Juma’at, Biyu ga watan Tara (2-9-2022) Lokaci:- Karfe 8:30 na dare a ...
08/25/2022

SEASON 5. In sha Allah Za’a Fara Haska shi Ranar Juma’at, Biyu ga watan Tara (2-9-2022) Lokaci:- Karfe 8:30 na dare a Saira Movies da ke kan YouTube. Sai 9:00 na dare a Tashar AREWA24 . Allah kasa mu fita kunyar masu kallo 🤲 1Love❤️ 🌎

Matashin Mawaki anan Kano ya magantu akan yadda wasu mawakan suke wakar yadda ransu yakeso ____BAKINA DA GORO....Sai dai...
08/25/2022

Matashin Mawaki anan Kano ya magantu akan yadda wasu mawakan suke wakar yadda ransu yakeso ____BAKINA DA GORO....

Sai dai kar masu Jin waka suji wakata Amma bazan taba Yin wakar Batsa Ba. Ina alfahari da masoyan koina suke.

Menene ra'ayinku?

SANARWA TA MUSAMMAN :-- Insha Allahu daga wannan makon  zamu ke Dora muku hotuna da bayanai akan bakon da muka gayyata h...
08/25/2022

SANARWA TA MUSAMMAN :-- Insha Allahu daga wannan makon zamu ke Dora muku hotuna da bayanai akan bakon da muka gayyata har zuwa karshen mako Muna godiya gamasu bibiyarmu akowanne lokaci.

08/25/2022

Tauraron Kannywood Mawaki Namenj menene abinda ya birgeku da shi?

Address

Houston, TX

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taurarin kannywood Buk fm98.9 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taurarin kannywood Buk fm98.9:

Videos

Share



You may also like