Almizan TV HAUSA

Almizan TV HAUSA Jarida don Karuwar Al'umma

When class meet determination
19/04/2024

When class meet determination

19/04/2024

Netanyahu in for a devil's Alternative !

Sabuwar ALMIZAN ta gobe Jum'a 10 ga Shawwal 1445AH
18/04/2024

Sabuwar ALMIZAN ta gobe Jum'a 10 ga Shawwal 1445AH

11/04/2024

Imam Khamenei ya jagoranci Sallar Eid Al-Fitr

Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei ya jagoranci sallar Idin Al-Fitr ta bana a cikin Imam Khumaini (r.a) Musallah a birnin Tehran jiya Laraba 10 ga Afrilu, 2024.

An yi jana'izar Saratu Gidado a Kano
09/04/2024

An yi jana'izar Saratu Gidado a Kano

Enhancing Accuracy in Hausa Quran Translation Apps: A Call for Corrective ActionBy Ibrahim Musa 08037023343, musaibrahim...
09/04/2024

Enhancing Accuracy in Hausa Quran Translation Apps: A Call for Corrective Action

By Ibrahim Musa 08037023343, [email protected]

In today's interconnected world, the accessibility of religious texts through digital platforms has transformed the way individuals engage with their faith. Mobile applications offering translations of the Quran in various languages have become indispensable tools for millions of Muslims worldwide, providing convenient access to spiritual guidance and reflection. However, recent discoveries have shed light on significant inaccuracies within Hausa Quran translation apps, prompting a collective call for corrective action within the Hausa Muslim community.

My journey into this issue began innocuously one morning when I turned to my phone to read verse 62 of Suratul Namli from an app named "The Holy Quran Hausa." As I eagerly awaited the translation, I was met with a startling realization: the interpretation provided was fraught with errors. Disheartened by this discovery, I turned to a trusted source – the Hausa translation of the Quran by Shaikh Abubakar Mahmud Gumi – to verify the accuracy of the verse. To my dismay, I found that crucial elements of the verse were omitted in the app's translation, distorting its intended meaning and raising doubts about the reliability of the content.

Seeking clarity, I embarked on a quest to examine other Hausa Quran translation apps, hoping to find a more accurate rendition of the verse. However, my efforts yielded disheartening results as I discovered that multiple apps mirrored the same erroneous translation, word for word. It became evident that these apps drew their translations from a common source, highlighting systemic deficiencies in the vetting and validation processes of Quranic translations in Hausa.

Further scrutiny revealed a multitude of proofreading oversights in these translations, indicating a lack of meticulousness in their preparation. Recognizing the gravity of the situation, I felt compelled to take action and contribute to the rectification of the Hausa translation of the Quran. With over three decades of experience in proofreading Hausa texts, I recognized the importance of upholding the integrity of the Quran in the Hausa language and resolved to play my part in ensuring its accuracy and authenticity.

However, addressing this issue requires a concerted effort from the entire Hausa Muslim community. It is imperative that we come together to sponsor comprehensive proofreading initiatives and mobilize dedicated individuals to undertake the task of rectifying the inaccuracies prevalent in Hausa Quran translation apps. By pooling our resources, expertise, and commitment to excellence, we can expedite the process of producing an authentic and error-free Hausa translation of the Quran that adheres to scholarly standards and preserves the sanctity of our sacred scriptures.

Furthermore, users of these apps must exercise discernment and advocate for the adoption of reliable translations that adhere to scholarly standards. As consumers, we have a responsibility to demand accuracy and reliability in the content we access, particularly when it pertains to matters of faith and spirituality. By holding developers and publishers accountable for the quality of their translations, we can foster a culture of excellence and integrity in the dissemination of Quranic knowledge.

In conclusion, the prevalence of error-laden Hausa Quran translation apps underscores the urgent need for corrective action within the Hausa Muslim community. By prioritizing accuracy, accountability, and scholarly rigor, we can ensure that future generations have access to authentic and reliable translations of the Quran in the Hausa language. Let us heed the call for reform and work together to uphold the sanctity of our sacred scriptures and strengthen our spiritual connection with the divine.

Ibrahim Musa wrote from Kaduna. He is the Editor-in-chief of ALMIZAN Hausa newspaper.

Saratu Gidado (Daso) Ta Rigamu Gidan GaskiyaAllah ya yi wa fitacciyar 'yar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Da...
09/04/2024

Saratu Gidado (Daso) Ta Rigamu Gidan Gaskiya

Allah ya yi wa fitacciyar 'yar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso rasuwa a daren ranar Talata.

Alhassan Kwalli wanda shi ne shugaban jarumai na Kannywood ya shaida wa cewa marigayiyar ta yi rasuwar fuju'a ne bayan ta yi sahur na azumin karshe na yau Talata.

"Tana zaune da iyalanta sai ta fada wa mutane cewa kowa ya je ya kwanta domin a ci gaba da ibada domin neman yardar Allah. To amma da safe ba a ga fitowarta ba har zuwa karfe daya na ranar nan ta Talata, to shi ne 'yan uwanta s**a yi ta kwankwasa kofar har ta kai ga an b***e kofar, inda kuma aka gan ta rai ya yi halinsa." In ji Alhassan Kwalli.

Alhassan ya kuma shaida wa cewa za a yi jana'izar fitacciyar jarumar da misalin karfe huɗu na yamma, bayan yin gwaje-gwaje a asibiti.

09/04/2024

Yadda ake fitar da Zakatul Fitri da Indomie ko Taliya No 3

09/04/2024

Yadda ake fitar da Zakatul Fitri da Indomie ko Taliya No 2

09/04/2024

Yadda ake fitar da Zakatul Fitri da Indomie ko Taliya No 1

SANARWA: Daga Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H). بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهمBa...
08/04/2024

SANARWA:

Daga Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهم

Ba mu sami labarin ganin jinjirin watan Shawwal ba a duk inda muka tambaya a faɗin Nijeriya a yau Litinin. Don haka za mu cika Ramadan kwana talatin. Jibi Laraba za ta zama 1 ga watan Shawwal 1445, watau ranar Sallah Ƙarama, in sha Allah.

Muna roƙon Allah Ta'ala ya amshi ibadodinmu ya kuma nuna mana na shekaru masu zuwa cikin ƙoshin lafiya da yalwar arziki.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال🙏





29/Ramadan/1445
08/04/2024

SANARWA: بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ اللهم صل على محمد وعلى آل محمد🌹 Daga: Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky ...
08/04/2024

SANARWA:

بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد🌹

Daga: Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

Ana sanar da ƴan uwa da su fara duba jinjirin watan Shawwal daga gobe Litinin 29 ga Ramadan, 1445. Za a iya sanar da labarin ganin watan ta waɗannan lambobi:

07064194054
09036186572
08035686569

Wassalam




28/Ramadan/1445
07/04/2024

07/04/2024

Yadda ake fitar da Zakatul Fitri tare da Sheikh Shu'aib Muhammad

06/04/2024

Muzaharat ta Kano 2024

06/04/2024

Muzaharat Qudis ta Kano 2024

Muzaharar Qudus 2024 a Lokoja Jihar Kogi
05/04/2024

Muzaharar Qudus 2024 a Lokoja Jihar Kogi

Sayyida Nusaiba Ibraheem El-Zakzaky (H) a sahun muzaharar Qudus da aka yi yau Juma'a 04/April/2024 a Abuja, Nijeriya
05/04/2024

Sayyida Nusaiba Ibraheem El-Zakzaky (H) a sahun muzaharar Qudus da aka yi yau Juma'a 04/April/2024 a Abuja, Nijeriya

Muzaharar Qudus a Kano 2024
05/04/2024

Muzaharar Qudus a Kano 2024

Muzaharar Qudus da aka gudanar Abuja.2024
05/04/2024

Muzaharar Qudus da aka gudanar Abuja.2024

Wasu daga cikin Hotunan Muzahar Qudus a garin Jos da a gabatar yau bayan Sallahn Juma'a. 26-Ramadan- 1445 5-4-2024
05/04/2024

Wasu daga cikin Hotunan Muzahar Qudus a garin Jos da a gabatar yau bayan Sallahn Juma'a. 26-Ramadan- 1445


5-4-2024

05/04/2024

Muzaharar Qudus ta Zaria 2024

Qudus day a Gombe Nijeriya 2024
05/04/2024

Qudus day a Gombe Nijeriya 2024

AN FARA MUZAHARAR NUNA GOYON BAYA GA FALASDINAWA A GARIN AZAREKamar kowacce kasa da gari, dandazon al-umma masu nuna goy...
05/04/2024

AN FARA MUZAHARAR NUNA GOYON BAYA GA FALASDINAWA A GARIN AZARE

Kamar kowacce kasa da gari, dandazon al-umma masu nuna goyon baya ga raunana al-ummar Palestine a garin Azare ta jihar Bauchi, s**a fito kan t**i suna Allah wadai da harin ta'addanci da Isra'ila kewa Falasdinawa a kullum

A halin yanzu, Muzaharar na tafiya lafiya Kuma cikin tsari

El-Mu'az Jama'are
Jama'are Media Forum
Ramadan 26, 1445
5/04/2024

05/04/2024

Muhazarar Qudis ta 2024 a Zaria tare da Sojoji

*AN KAMMALA MUZAHARAR QUDUS A GARIN BAUCHI LAFIYA*Da safiyar ranar Juma'ar karshen watan Ramadana na shekarar 1445/2024 ...
05/04/2024

*AN KAMMALA MUZAHARAR QUDUS A GARIN BAUCHI LAFIYA*

Da safiyar ranar Juma'ar karshen watan Ramadana na shekarar 1445/2024 ne jerin gwanon ƴan'uwa musulmai almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Bauchi da kewayensu s**a yi dafifi a Fudiyyar garin domin Amsa ƙiran Ayatullah Ruhullah Imamul Khumaini (Qs) da yayi na a feto a ko'ina a duniya domin jajantawa da kuma nuna rashin amincewa da ta'addancin da Isra'ila suke yi raunanan al'ummar Falasɗinu.

Muzaharar wacce ta taso daga Fudiyya dake shagari Quarter ta mike ta biyo shatale-talen ƙofar fada ta miƙe ta bi t**in Kobi sannan sai aka juyo a ka biyo t**in Wunti sannan aka karya kwana aka bi t**in Bakin kura a ka fito ta ƙofar Ran aka rufe muzaharar a masallacin Ajiya.

Cikin Jawabinsa, wakilin ƴan'uwa almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky na yankin Bauchi da kewaye, Shaikh Ahmad Yashi ya bayyana wannan dubunnan al'ummar da s**a fito duka sun fito ne domin amsa ƙiran Imamul Khumaini da Maulanmu Sayyid Zakzaky da suke yi domin nuna rashin amincewa da zaluncin da ake yiwa al'ummar Falasɗin. Sannan ya cigaba da cewa 'Kuma insha'Allah nan ba da jimawa ba ya gama nisa je shakara huɗu za a shafe babi Isra'ila kamar yadda Ayatullahil Uzma Sayyid Khamene'i da Maulanmu Sayyid Zakzaky (H) suke ta faɗa".

Sannan a ƙarshe yayi ƙira ga sauran al'ummar Musulmi da su fito a ko'ina su nuna rashin amincewarsu da wannan ta'addancin da ake yi akan raunana musulmi domin al'amarin ba na ƴan Shi'a bane kaɗai. Ya ƙarƙare da yin addu'a ga mamatanmu da s**ariga mu gidan gaskiya a cikin watan nan.

Akayi addu'a aka sallami ƴan'uwa. An fara lafiya kuma an tashi lafiya.

Ga wasu daga cikin hotunan da muka ɗauko muku lokacin Muzaharar.

-Media Forum Bauchi
05 April 2024



Yadda aka gudanar da Muzaharar Quds a Potiskum jihar YobeEltafseerMedia Forum Potiskum26 Ramadan 1445
05/04/2024

Yadda aka gudanar da Muzaharar Quds a Potiskum jihar Yobe

Eltafseer
Media Forum Potiskum
26 Ramadan 1445

05/04/2024

Yan'uwa na kokarin daukar wani da aka harba a muzaharar Qudus ta Kaduna

05/04/2024

Sheikh Yawub Yahaya a wajen Rife Muzaharar Qudus ta Katsina

05/04/2024

Muzaharar Qudus Katsina

05/04/2024

Muzaharar Qudus ta Katsina

Address

Babban Dodo Zaria
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almizan TV HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Almizan TV HAUSA:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Zaria

Show All