Arewa Online News.

Arewa Online News. This platform was create to bring a reliable information that is occur in this present era

19/09/2022

Jam'iyyar APC yafi dacewa da k**ata a Zaba 2023 domin ganin ankammala sauran ayyukan da ba'a kammalasu ba.

~Mallam Abba Zaria~

19/09/2022

Cin naman kaza abu ne gama-gari saboda yana da arha kuma ba shi da alaƙa da wani addini ko al'ada, yana kuma cike da sinadarin protein kuma cike yake da sinadaran Vitamin

17/09/2022

Allah ka kara mah annabi daraja

Rahotanni daga Najeriya na nuna yadda dubban al’ummar kasar ke ci gaba da ficewa daga kasar zuwa kasashen waje. Yawan ma...
14/09/2022

Rahotanni daga Najeriya na nuna yadda dubban al’ummar kasar ke ci gaba da ficewa daga kasar zuwa kasashen waje.

Yawan masu neman fasfon tafiya ya karu da kusan kaso 40 cikin dari.

La’akari da yadda al’amura ke tafiya a Najeriya, idan kuka sami damar ficewa daga kasar za ku tafi ko kuwa za ku zauna a gyara kasar da ku?

DA DUMI DUMI :Majalisar dinkin duniya ta zabi Sarkin Kano na 14 a Matsayin  daya daga cikin wanda zasu jagoranci taro na...
14/09/2022

DA DUMI DUMI :Majalisar dinkin duniya ta zabi Sarkin Kano na 14 a Matsayin daya daga cikin wanda zasu jagoranci taro na musanman a kasar Amurka

Daga Umar Saleh Zara

mai martaba Khalipa Malam Muhammadu Sunusi II zai kasance Babban Bako na musanman kuma mai jawabi a taron majalisar dinkin duniya na musanman dazai guda akan ilimi da inganta koyarwa a kasashen duniya masu tasowa.

Khalipa, Muhammadu Sunusi II yana daya daga cikin gogagun mutanan da majalisar dinki duniya ta zaba domin jangorantar wannan gagarumin taro na musanman domin samar da hanyoyin daza a inganta rayuwar alumma a kasashen duniya.

Wannan gagarumin taro zai gudana ne, a ranar Asabar mai zuwa 17 ga wannan watan na Satumbar da muke ciki, a babbar Helkwatar majalisar dinkin duniya dake kasar Amurka.

14/09/2022

Ɗan Sanata Kabiru Gaya ya rasu

Sadiq Kabiru Gaya, ɗan Sanata Kabiru Gaya mai wakiltar Kano ta Kudu ya rasu.

Sadiq, lauya a hukumar kula da kadarorin Najeriya, AMCON, ya rasu ne da yammacin yau Talata a Abuja.

Da yake tabbatar da rasuwar ta sa, Hussaini Indabawa, mai magana da yawun Sanata Gaya, ya ce an binne marigayin a yau Talata da misalin karfe 4:00 na yamma.

Sadiq, wanda ya kammala karatun fannin shari’a a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ya yi digiri na biyu a Jami’ar Bangor da ke Wales ta Birtaniya a shekarar 2016.

Marigayin ya bar mata ɗaya da ƴaƴa biyu.

ZAƁEN 2023: Aƙwai Babban Ƙalubale A Gaban Gwamnatin APC A Jihar KatsinaDaga Comr Nura SiniyaAƙwai fargaba da ban- tsoro ...
28/08/2022

ZAƁEN 2023: Aƙwai Babban Ƙalubale A Gaban Gwamnatin APC A Jihar Katsina

Daga Comr Nura Siniya

Aƙwai fargaba da ban- tsoro idan muka lura a cikin ƴan ƙwanakin nan yadda Jam’iyar APC take rasa dubban magoya baya wanda a mahangar siyasa wannan babban naƙasu ne da koma baya ga APC a jihar Katsina.

Babu shakka ɓarakar da APC ke samu na rasa magoya baya a katsina baya rasa nasaba da yadda Jam’iyar ta yiwa membobinta riƙon sakainar kashi k**ar yadda ta faru yau a mazabar shugaban ƙasa Daura-zone inda sama da mutun dubu ɗari s**a sauya sheƙa zuwa PDP daga APC abin lura anan zamu iya cewa mutane sun fara dawowa daga rakiyar Jam'iyyar duba da yadda aka yi watsi da matasan da s**a taimaki Jam'iyyar a zaɓen 2015 da 2019 har ta kai ga nasara.

A wani bangaren talakawan gari na kokawa sosai sak**akon yadda suke fuskantar halin matsi na tsadar rayuwa ta fuskar hauwawar kayayyakin masarufi wanda ya haddasa yunwa da kuma barazanar rashin tsaro data mamaye Arewacin Najeriya.

Idan har APC za ta iya samun matsala a jihar Katsina to tabbas matsalar zata iya shafar duka ƙasar baki ɗaya ganin yadda Katsina tana ɗaya daga cikin jahohi 5 da suke bada yawan kuri'un a zaɓen ƙasa baƙi ɗaya.

Ya k**ata APC ta nemo mutanen da aka gina Jam'iyyar dasu a taimakesu idan ba haka ba zai matuƙar wahalar gaske APC ta sake kafa gwamnati a jihar Katsina da Najeriya domin ga alama Jam'iyyar Adawa ta shirya karbar mulki a zaɓen 2023.

APC A Gyara idan an ƙi ji ba a ƙi gani ba.
AREWA GIDAN ALHERI

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Sarkin Funakaye Dake Jihar Gombe Ya RasuAllah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Funakaye Al...
28/08/2022

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Sarkin Funakaye Dake Jihar Gombe Ya Rasu

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Funakaye Alhaji Mu'azu Mohammed Kwairanga rasuwa.

Za a yi jana'izarsa yau Lahadi da misalin karfe 2:00 na rana a kofar Fadar Sarkin dake garin Bajoga.

Allah Ya jikansa da rahama, Allah Ya sa Aljannah Firdaussi ce makomarsa.Amin.
AREWA GIDAN ALHERI.

TAMBAYA?Shin Bayan ficewar Dan Majalisan Dokokin jahar kaduna,mai wakiltar Birnin Zaria wato Sulaiman Ibrahim Dabo(Wakil...
28/08/2022

TAMBAYA?
Shin Bayan ficewar Dan Majalisan Dokokin jahar kaduna,mai wakiltar Birnin Zaria wato Sulaiman Ibrahim Dabo(Wakilin Birnin Zazzau).
Ya koma wata jam'iyah ce da harzai takaran Dan majalissan tarraiya. Na zaria federal constituency?.
Arewa Gidan Alheri.

MURNAN ZAGAYOWAN RANAN HAIHUWA TA.Alhamdulillah,Masha Allah.Ni Comr Muhammad Ghali Abdulmumin (Sardaunan Matasa).Da fark...
28/08/2022

MURNAN ZAGAYOWAN RANAN HAIHUWA TA.
Alhamdulillah,Masha Allah.
Ni Comr Muhammad Ghali Abdulmumin (Sardaunan Matasa).
Da farko zanyi ma Allah Godiya da aramun numfashi da lafiya danaga zagayowan ranan haihuta.Allah muna Kara rokon ka daka Kara aramana lokaci kuma ka daura mu bisa turban kah na Alheri. Don albarkacin Annabi Muhammad(S A W).
Sannan zan Kara anfani da wannan daman don Ganin nagode ma iyaye na wato Baba da Mama bisa kokarin da suke akoda yaushe don ganin sun faranta mun Allah yayi muku sakaiyya da gidan Aljannan.Amin
SAKON GODIYANA GA IYAYEN GIDANA A GWAGWARMAYA.
1,Babana wato Abdulmumin Adamu Nagode Allah ya karo daukaka.
2,Hon.Abdulmalik Baba Ismail (ABI). CEO ABI&KJ FOUNDATION
3,Hon Comr Najibu Adamu Jirgwai.CEO DAN JIRGWAI FOUNDATION.
4,Comr Abba Assanawe. CEO ABBAH&PARTNERS BUSINESS CENTER.
5,Mln Lawal Hussain (Jikan Sharu).
6,Hon.Nasiru Dalhat my Chairman.
7,Comr Yusuf Lawal Amaru.
Matasa,maza,mata,yara,manya,Dattijai da dattawa maza da mata.kafitinin Alumman Kofan Galadima, Zaria City. Dama Kaduna Nigeria baki daya inah godiya bisa irin kulawan da kuke Bani fatan Allah yayi muku mafificin sakaiyya da Alheri. Amin
INA KIRA GA ALUMMAH.
Don Allah muna Kira da alummah suyi ta istigifari ga Allah da addu'oin Allah ya kawo mana sauki abun duk da yadame mu ya bamu mafitan rayuwa. Yanda kakar zabe ke dunkarowa ya Zaba mana shuwagabannai adalai masu kishin alummah.Amin
INA MAH DAUKACIN ALUMMAH FATAN ALHERI.
SOKO GADA COMR.MUHAMMAD GHALI ZARIA.
AREWA GIDAN ALHERI

MARTANI: Yanzu Ma Na Fara Son Fatima, Cewar Saurayin Da Ke Shirin Aurenta Tun Tana Da LafiyaAssalam RARIYA, Sunana Ismai...
24/08/2022

MARTANI: Yanzu Ma Na Fara Son Fatima, Cewar Saurayin Da Ke Shirin Aurenta Tun Tana Da Lafiya

Assalam RARIYA, Sunana Ismail Jabo daga jihar Sokoto ina son Dan Allah nayi muku magana akan maganar Fatima (Mimie) wadda aka cirewa kafa sak**akon wani da ya bugeta da mota. Na ga kuna yawan posting akan masu sonta da aure.

Ni babban abokin wanda ke son Fatima ne da aure tun tana lafiya lau. Kuma har yanzu yana sonta da aure, ya ma kara sonta bisa ga yadda yake son ta a baya Wallahi.

Saboda haka Dan Allah masu cewa wai su suna son auren ta a hakan an gaya musu masoyi ta rasa ne ko yaya?

Dan Allah ku bar ta da abindaa ke damun ta. Kuna kara mata damuwa ni kawai.

MUSULUNCI MUKE YI BA MAGUZANCI BAبسم الله الرحمن الرحيمWannan sakon ya shafi Gwamnatin Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar ...
24/08/2022

MUSULUNCI MUKE YI BA MAGUZANCI BA

بسم الله الرحمن الرحيم
Wannan sakon ya shafi Gwamnatin Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar Ganduje, da hukumar Hisbah na jihar Kano, da 'Yan Sanda, da NDLEA reshen jihar Kano da kuma kungiyoyin kare hakkin yara mata

Akwai wani yaro matashi ban san asalin sunansa ba, amma ana masa lakabi da Mista 442, matashi ne da ya zama anno ba a cikin al'ummar Musulmi

Mista 442 yayi garkuwa da wata yarinya da ta shahara da sunan Safara'u, ya dauketa daga gaban iyayenta ya mayar da ita kwana a hotel, yana bata miyagun kwayoyi masu bugarwa, ya lalata mata rayuwa, sannan yana yin wakokin batsa da ita suna fesawa a tsakanin al'ummah

Abi mafi ban tsoro shine, wakokin iskanci da batsa da suke yi yana matukar tasiri, domin duk inda kazo wucewa zakaji yara kanana suna rera wakokinsu na batsa, to wannan babban barazana ne ga lalacewar al'ummah sanadiyyar wannan mu gun halitta 442

Na tabbata wannan wakilin ib_lis bai fi karfin doka ba, Gwamnatin Kano zata iya daukar mataki kansa saboda ta kare al'ummah daga lalacewa, hukumar 'yan sanda zata iya daukar mataki kansa saboda yayi garkuwa da 'yar mutane, hukumar Hisbah zata iya shiga don yana kwana da 'yar mutane a hotel, hukumar NDLEA zata iya daukar mataki kansa domin suna tu'ammali da miyagun kwayoyi sosai, a gwada jininsu za'a tabbatar da kwayoyin da suke sha

Muna kira da babban murya, wannan shai.. danin yaro yana cutar da mu, a dauki matakin doka na gaggawa a kansa

Muna fatan Allah Ya isar da sakon inda ya dace, Ya bada ikon daukar mataki Amin

HON.ABDULMALIK BABA ISMAIL (ABI)          NO,1B.MAKAMA DODO,KWARBAI'A' WORD ZARIA CITY.            ZARIA LOCAL GOVERNMEN...
19/08/2022

HON.ABDULMALIK BABA ISMAIL (ABI)
NO,1B.MAKAMA DODO,KWARBAI'A' WORD ZARIA CITY.
ZARIA LOCAL GOVERNMENT,KADUNA STATE.
Barin SULEIMAN IBRAHIM DABO(WAKILIN BIRNIN ZAZZAU).
Dan majalissan wakilai jahar kaduna dake wakiltan zaria city constituency. jami'iyan mu ta APC ba,karamin rashine mukayiba. Duba da irin gudumuwan da yake bayarwa ga jam'iyyah. A zaria da kasa bakin daya.
Don haka nike anfani da wannan dama wajen jawo hankalin shuwagabanin na jaha,kasa dama duk wani mai fada ajin a jam'iyar muta APC da a waiwayo zaria local government domin duba matsalolin da s**ayi ma jam'iyyah katutu don ganin an kawo karshen su muddin ana bukatan daurewan mulkin jam'iyar.
Shi kuma Wakilin Birnin Zazzau munai mai fatan alheri a duk in dah ya samu kansa.dama haka siyasa take.
MUNAI MA KUWA FATAN ALHERI.
19/08/2022.

80 Nursing students and 7 female MBBS students on scholarship graduated from Almansoura University, Egypt & Omdurman Isl...
06/08/2022

80 Nursing students and 7 female MBBS students on scholarship graduated from Almansoura University, Egypt & Omdurman Islamic University, Sudan respectively. All indigenous students of Kano State. Courtesy of Rabiu Musa Kwankwaso.

I’ve never received a single kobo or benefited personally in any way from the Kwankwasiyya movement. But I think this man deserves an accolade and enormous respect from us. It doesn’t have to be you or your family all the time, but eventually it might touch your life or your family indirectly.... some of those students might save your life or your family’s someday, who knows ? God works in mysterious ways.

I think this alone is enough reason for me to vote for this man in any political position he might contest. God bless Rabiu Musa Kwankwaso. Ameen 🙏🏽🙏🏽🙏🏽

---- Mustapha Comrade Gama
Kwankwasiyya Reporters Nigeria

  The Kaduna State Government wishes to inform the public that the Nigerian Navy Basic Training School (NNBTS) Batch 34 ...
06/08/2022



The Kaduna State Government wishes to inform the public that the Nigerian Navy Basic Training School (NNBTS) Batch 34 recruitment exercise will commence on Sunday 7th August 2022 to Saturday 17th September 2022.

The application form is free and available online at www.joinnigeriannavy.com .

KDSG hereby encourages interested persons to apply within the designated period and in strict compliance with the registration guidelines provided.

BATU DANAGANE DA MAGANAR TSIGE SHUGABAN BUHARI.Daga Comr.Muhammad Ghali(k/Galadima). Yunkurin da'yan majalissu s**ayi da...
06/08/2022

BATU DANAGANE DA MAGANAR TSIGE SHUGABAN BUHARI.

Daga Comr.Muhammad Ghali(k/Galadima).

Yunkurin da'yan majalissu s**ayi danagane da batun sauke Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari daga karagan Mulki ba wasa bane, ba kuma siyasa bane. Babban dalilin dayasa s**abyo wannan Yunkurin itah ce,Matsalar tsaron a garin Abuja.
Ba kuma don Halin da kasa baki daya ta fada ba.Magana ce akan makomar su kansu. Komar yanda kowa ya Sani Abuja (Babban birnin Nigeria). Nanne mafakan ko wani Babban Dan Siyasa, Dan kasuwa, da Attajiran kasan. Manyan kaddarorin Gwabnati dana Sauran Masu hannu da shuni na canne. Bisa wannan dalilin kowa yayi Yunkurin masu wasa da abubuwan da suke dashi lallai zasuyi duk mai yuhuwan wajen kawar dashi bama daga karagan Mulki ba, daga ma doron kasan zasu iyah. Sabida ba maganar APC,NNPP da PDP ne ba, ko kuma Dangote, BUA,OTEDOLA, da dai Sauran suba, batune na miliyoyin kaddarori das**a tara.bisa la'akari wa'innan batutuwa dama Sauran su yasa malisa s**a rike wutan TSIGE shin.
Daga bakin wani sanatan a Nigeria yace maganar ta futone daga bakin wani sanatan Dan jam'iyah mai mulki a kasan. Ta haka ne batun yayi karfi har s**a fara tattaunawa domin ganin kawo karshen mulkin nasa ko kuma Samar musu da tsaro.
Mudai Fatan mu Allah ya wanzar mana da zaman lafiya a Nigeria baki daya. Amin.

Juventus will be in direct contact with Eintracht during the weekend to complete Filip Kostić deal. West Ham are aware o...
06/08/2022

Juventus will be in direct contact with Eintracht during the weekend to complete Filip Kostić deal. West Ham are aware of player's priority to join Juventus as soon as possible. ⚪️⚫️

Kostić has reached full agreement on personal terms with Juve - clubs are in contact.
.

Malaman Jami'ar Kaduna sun koma bakin Aiki bayan barazanar korarsu da El-rufai ya yiBayan rantsuwa da gwamnan Kaduna Nas...
02/08/2022

Malaman Jami'ar Kaduna sun koma bakin Aiki bayan barazanar korarsu da El-rufai ya yi

Bayan rantsuwa da gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai yayi cewa sai ya fatattaki duk wani malamin Jami’ar Jihar Kaduna, KASU, da ya cigaba da yajin aiki, Malamai sun dawo aiki gadangadan a jiya Litinin.

Rahotanni da s**a iske PREMIUM TIMES Hausa sun nuna yadda ɗalibai s**a yi tururuwa zuwa jami’ar domin cigaba da karatu.

Sai dai kuma ba karatu a ka yi ba a wannan rana, inda ɗaliban sun ci gaba da jarabawa ce wacce suna tsaka da zana wa a ka tafi yajin aikin.

Dalibai sun garzaya dakunan karatu duk sun zauna domin fara rubuta jarabawa.

Idan ba a manta ba a cikin makon jiya gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya yi rantsuwar cewa duk malamin da ya shiga yajin aikin malaman jami’o’i zai fuskanci hukuncin gwamnati.

” Na rantse duk malamin da ya shiga yajin aiki zan kore shi aiki. Domin jami’ar gwamnatin jiha ce KASU ba ta gwamnatin Tarayya ba. Mune muke biyan su albashi saboda haka dole su koma aiki. Wanda kuma yaki zai gani a akwanan sa.

” Sannan kuma za mu duba duk wanda ya karbi albashin mu kuma ya yi yajin aiki a baya zai biya mu idan muka gano haka.
Har yanzu malaman Jami’o’i na cigaba da yajin aikin a fadin kasar nan. Sun fara yajin aiki tun daga watan Faburairu har yanzu.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya umarci ministan Ilimi da ya saka baki sannan ya gaggauta ganin an samu maslaha tsakanin malaman da gwamnatin cikin gaggawa domin dalibai su koma karatu.

Da yawa daga cikin iyaye sun fara cire ya’ayn su daga jami’o’in gwamnati suna maida su jami’oi masu zaman kansu.

Breaking News!Senator Dr Rabiu Musa Kwankwaso will Insha Allah visit Kaduna and Zaria for the official opening of Party ...
22/07/2022

Breaking News!

Senator Dr Rabiu Musa Kwankwaso will Insha Allah visit Kaduna and Zaria for the official opening of Party offices across the state on the 23rd and 24th of July 2022 that is tomorrow Saturday and Sunday....

Akwai yiyuwar Madugu zai Kai Ziyarar Bude Ofishin Jam'iyyar NNPP a Kaduna da Zaria a gobe Asabar da Jibi Lahadi.

INAI ALLAH WADDAI DA RABA MASU AIKI DA AIKINSU DA GWABNATIN JAHAR KADUNA TAKE.Raba mutane da aikin su ba karamin matsala...
21/06/2022

INAI ALLAH WADDAI DA RABA MASU AIKI DA AIKINSU DA GWABNATIN JAHAR KADUNA TAKE.

Raba mutane da aikin su ba karamin matsala bace a wannan yanayin da muke ciki na matsin lamba ga tattalin Arziki a kasan nan.
Layin da Gwabnatin jahar Kaduna ta dauka ba shine mafita ba gare ta dama alummah baki daya domin kuwa takwarorin sa munga irin nasu salon kuma sun dubah yayin da kasa ke ciki, inda s**a sauya musu ma'aikata . Amman a ana za'a Kore kah ne bah tare da baka hakkin kaba.don haka ni Comr Muhammad Ghali Abdulmumin ina Allah wadai da wannan mataki da gwabnatin jahar Kaduna ta dauka na sallaman malaman makarantan primary da yayi.
Sannan ina mai kalubalantar Gwabnan akan cewa yayi musu jarabawa ne s**a fadi tom shima idan ya isa yazo ni comr Muhammad Ghali yazo nai mai jarabawa idan ya yaci zanbar jahar har dai bayan mulkin sa idan bai Ciba tom shi yabar matakin da yake na gwabna.
Muna kara rokon Allah ya kara ma Wanda s**a rasa dangana,ya kuma kawo musu mafita Allah muna kara rokon kah daka matshe gwabnan akan ya biya ma'aikatan hakkin su.Amin.
Allah muna rokon kah da ka mayar mah mugu da mugancin sa Amin,ka hana mugu daman mugunta wa bayinka.Amin
Kiran mu dukkan huku momi da kunjiyoyi masu zaman Kansu dake kula da hakkin ma'aikata dasu kawo wa ma'aikatan jahar Kaduna.

🖊Comr.Muhammad Ghali A/mumin

01/06/2022

HIRAN HON.ABDULMALIK BABA ISMAIL.DAN TAKARAN KUJERAN MAJALISSAN DOKOKI NA JAHAR KADUNA MAI WAKILTAN BIRNIN ZARIA, YAYIN DA MUKASAMU ZANTAWA DASHI DANGANE DA BATUN DA AKE NA KINYIN ZABEN FIDDA GWANI NA JAM'IYAN APC.

24/05/2022

Hira na musanman da Sulaiman 'yantagwaye ag. Director campaign na Hon. Abdulmalik Baba Ismail(ABI).Dan takaran kugeran majalissan Dokoki na jahar Kaduna mai wakiltar Birnin Zaria.a kakan zabe na 2023. In Allah yakaimu lafiaya.

24/05/2022

/her child
The northerners

23/05/2022

Assalamu alaikum warahmatulla ta'ala wabarakatuhu.
*Goben matasanmu*
Matasa sune ginshikin Al'umma.
Matasa sune kashin bayan Al'umma.
Ayau matasa basuda gobe maikyau, sunzama tamkar kumfa da taiku takewatsowa idan tayi ambaliya.
Matasa sunkasace basuda wani buri dayawuce yau acemai nahannun daman Dan takara kaza wakaza.
Matasanmu sunkasa samun rayuwa Mai inganci, rayuwa Mai naganta. Ayau karatu nematake tagagari matashi sanadiyan gurbatattun masu madafan iko, karatun matasa ankoma shekara daya karatu shekara daya yajin aiki.
*Inamafuta?*
Matasa yak**ata mufarka daga baccin shirmendamuke, mudena alakantakanmu dasunan Dan amutun wani Dan takara. Domin babuwani dan takara dakekishin matasa ayau.
Mudena tallata wani Dan takara da mukasan makaryacine domin abunda kakasa a shekara 8, bazaka iyayinshi a shekara 12ba. Murabuda taken yan takara masu yaudarankansu k**ar haka, Mai Allah, gobe ta Allah ce, gaskiya dokin karfe, sai malama Mai goyo, matasa ganaku dade sauransu.
Muhadu akashi nabiyu insha-Allah
Allah yayimana jagora.

✒️ *Yahaya Abubakar* _(prince A.sadeeQ)_

Sakacin Gwabnati ne yahaifar Mana Da Duk Tashin Hankalin Da Nigeria Ke Ciki.Wato Rashin Mayar da Hankali da rashin Dauka...
15/05/2022

Sakacin Gwabnati ne yahaifar Mana Da Duk Tashin Hankalin Da Nigeria Ke Ciki.

Wato Rashin Mayar da Hankali da rashin Daukan mataki ne yayi sanadiyar tabarbarewan Fannin tsaron kasan nan. Babban matsalar itace,Bari da akai mutane s**a fara daukan doka ahannun su domin rashin yarda da Gwabnatin.
Misali ko nace Dalili itace.haka kawai mutun zai k**a dan uwan sa ya kashe har lahira ba tare da wani dalili ba,akai report sai gwabnati tazo tasa ak**a Wanda yayi wannan bannan aika-aika bayan wasu lokaci batare da yanke hukuncin da ya dace bah. sai kawai mai laifin nan ya shaka iskan iyanci batare da yimmasa hukunci ba. tundaga nan 'yan uwan Wanda aka kashe zasu dau niyyan daukan mah Dan uwan nasu fansa. Daga nan kuma rikicin ta kara girma ta tashi daga mutun biyu ta komah family daga family kuma sai ta fitah gari baki daya,daga lokacin abuya tum batsa.gaba ya shiga tsakanin alumman nan kenan.
Solution kawai duk Wanda yayi amai daidai da abunda yayi. Ba sani ba sabo. Koma Ba tare da bata lokaci ba.

Inji,,Comr.Muhammad Ghali
K/Galadima

04/05/2022
Brief Biography of Hon. Abdulmalik Baba Ismail.  Abdulmalik Baba Ismail,born and brought up in No 1b Anguwan Mak**a Dodo...
28/04/2022

Brief Biography of Hon. Abdulmalik Baba Ismail.

Abdulmalik Baba Ismail,born and brought up in No 1b Anguwan Mak**a Dodo,kofar Galadima Zaria City. He attended his Primary School at BABA AHMAD MEMORIAL SCHOOL.and also attended ROYAL COLLEGE ZARIA for his Secondary School Education. He went abroad to further his Education, where he attain his B.sc, at MEDDLESEX UNIVERSITY LONDON, and also have some Certifications in Cyber Security, Information management, networking, and software Engineering.
(Businessman by profession).

27/02/2022

GOOD MORNING ZASASITE.
I greet you all in the spirit of oneness and togetherness.
I greet you all in the spirit of Alutarism.
I greet you all in the spirit unionism.

Up the greatest Nigeria Students!
Up the greatest Kaduna State students!
Up the greatest Zasasite!

I Want to say
I want to introduce.
I want to reintroduce you a man of integrity, accountability, transparency.
Comr.Muhammad khamaluddeen mai wada.
Vote him as
president of ZASA.
Which will take place today at.
'Yan dussa near Alhudahudah Zaria
Please come one, come all and vote for him.

President Buhari presides over StrategyMeeting on 28th July 2021 ahead of his Presentation at the Global Education Summi...
29/07/2021

President Buhari presides over Strategy
Meeting on 28th July 2021 ahead of his Presentation at the Global Education Summit in London
By
Femi Adesina

Kwankwasiyya zata shiga aikin daukarmatakin shari'a akan talakaWasu gungun lauyoyi wadanda s**arabauta da yin karatun la...
29/07/2021

Kwankwasiyya zata shiga aikin daukar
matakin shari'a akan talaka
Wasu gungun lauyoyi wadanda s**a
rabauta da yin karatun lauya a kyauta, a
zamanin gwamnatin tsohon gwamnan
jihar Kano, Sanata Rabiu Musa
Kwankwaso, sun sha alwashin fara
fafutukar nemo hakkin duk talaka ko
al'ummar da aka zalunta bisa son rai, ta
hanyar daukar matakin sharia a kyauta, batare da sun caji komai ba.
Jaridar Kano Online News ta rawaito
cewa, a daren jiya ne dai tawagar lauyoyin s**a ziyarci Kwankwaso a gidansa dake Abuja, tare da gabatar masa da takardun shaidar k**a aiki a matsayin lauyoyi a
Nigeria, da kuma ita kungiyar da s**a
kirkiri don taimakon marasa gata da masu karamin karfi, wacce s**a sanya mata suna "Kwankwasiyya Legal Clinic"
Guda cikin jiga-jigan Kwankwasiyya a jihar Kano, Barista MB Shehu Fagge, shine ya yiwa tawagar lauyoyin jagoranci zuwa wannan ziyara, wacce Kwankwaso ya nuna jin dadinsa bisa wannan kokari na
ganin talaka ya samu salama, tare da sa musu albarka da shawarwari, k**ar
yadda mai taimakawa Kwankwaso a
kafafen sadarwa Muhd Saifullahi Hassan ya bayyana.
Daga: Kano Online News
29/7/2021

28/07/2021

Kotu ta hana belin Malam Abdul Jabbar,
Kotun ta kuma dage ci gaba da sauraren shari'an har zuwa ranar 18 ga watan
takwas:18/08/21.
Shin ya kuke kallon wannan lamari? Me kuke fata a wannan shari ar ta AbduJabbar?

28/07/2021

BISMILLAHIR RAHMANURRAHIM
YA ALLAH KASA DUK ABUN DA ZAIFITA DAGA WANNAN KAFA YA ZAMA ALHERI YA KIYAYE MU DAGA SHARRIN MEDIA YA DAURA MU BISA KAN DAIDAI.YA ALLAH MUNA TAWASSALI DA SUNAYEN KA MASU ALBARKAH MASU DARAJA KASAMA WANNAN MEDIA ALBARKA
AMIN 🙏🙏🙏🙏

Address

Kofan Galadima
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Online News. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Online News.:

Share


Other Media/News Companies in Zaria

Show All

You may also like