11/11/2023
المُؤمِنُ أخُو المُؤمِنِ كَالجَسَدِ الواحِدِ إنْ اشْتَكى شَيْئاً مِنهُ وُجِدَ ألَمَ ذلِكَ في سائِرِ جَسَدِهِ، وأرْواحُهُما مِن رُوحٍ واحِدَةٍ
Mumini dan uwan mumini ne kamar gagan jiki guda ne. Idan wani daga cikin ya shiga damuwa to za'a samu radadin haka a sauran bangarorin jikinsa. Domin ruhinsu sun fito daga ruhi dayane.
–Imam Sadiq (AS)
Usul al-Kafi, v.3, p.166.
02/11/2023