NoOr

NoOr we specialize in all kind of printed materials and general contractor

Haƙiƙa taron daya gabata na Ƙungiyar ��ONE FAMILY FOUNDATION ��  a watan January tarone wanda ya ƙayatar da Al'ummah, Sa...
02/03/2024

Haƙiƙa taron daya gabata na Ƙungiyar ��ONE FAMILY FOUNDATION �� a watan January tarone wanda ya ƙayatar da Al'ummah, Saboda ya ƙunshi Taimakon Juna, Taimakon Marayu da marasa ƙarfi akan Ilimin su, Sai Sada Zumunci da Ziyarar marasa Lafiya, Sannan Akwai wasanni domin samun Nishaɗi da wal-wala.
Waɗan nan manufofine wanda dukkansu muncinma nasara akansu😍😍❤️
Domin sanin shirye-shiryen mu na nemawa Mata Sana'a (Handwork) a wannan watan 😊 ku kasance damu a ranar Lahadi 03/03/2024 a Primary dake Marmara sabon Gari Zaria da misalin karfe goma na safe (10:30Am).

Haƙiƙa tarone domin Al'ummar Kasar nan tamu (Nigeria) baki ɗaya ga wanda Allah ya bawa Iko

This is what we're doing for living, for a Quality printing feel free to sent a DM or contact us on 07014560986.
06/11/2022

This is what we're doing for living, for a Quality printing feel free to sent a DM or contact us on 07014560986.

Address

Himma Street Muchia Sabon Gari Zaria
Zaria

Telephone

+2348137102593

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NoOr posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NoOr:

Share

Category