Adamu Alkali

Adamu Alkali Kafar yada labarai ce ta internet. Muna kawo labarai da DUMI-DUMINSU a harshen Hausa.

🗣️SAY NO To INDEPENDENCE DAY❌🇳🇬Kasar da tallaka ke shan man,feturi⛽  #650🇳🇬Kasar da rashin tsaro yasa ake tsashe  daliba...
01/10/2023

🗣️SAY NO To INDEPENDENCE DAY❌

🇳🇬Kasar da tallaka ke shan man,feturi⛽ #650
🇳🇬Kasar da rashin tsaro yasa ake tsashe dalibai 👩‍🎓👩‍🎓a makarantun
🇳🇬Kasar da masu kudi 💸sune suke da yanci
🇳🇬Kasar da masu mulki sunne mutamin da suke cin arzikin kasan🛢️⚖️
🇳🇬Kasar da tallaka ke sayan shinka fa 🍧🌾 #2400
🇳🇬Kasar da tallaka ke sayan masara mudu N450 kwano N900 🌽 #900
🇳🇬Kasar da dan tallaka bai da daman yin karatu saboda sadan kudin makaranta 😭
🇳🇬Kasar da mutum bai isa ya saya kowani irin matsayi ba idan bai san wani ba 😓😫
🇳🇬Kasar da mutum daya mai mulki yanada gida sama da dubu tallaka narasa wajen kwana 🏡
🇳🇬Kasar da abinda tallaka ya zabi bashine abinda za,a bashi ba🙆🏾‍♂️

Ya Allah ka shiryemana kasan mu

Adamu Alkali

30/09/2023

Kullum sai an kashe dan uwanka, kuma a haka kake tunanin kana da 'yan ci, har kake azarbabin yin murnar 'yan cin kai.

Alhamdulillah da farko dai muna sake Jaddada godiyar mu ga Allahu (SWA) dayasa muka wayi gari cikin koshin lafiya. Masha...
28/09/2023

Alhamdulillah da farko dai muna sake Jaddada godiyar mu ga Allahu (SWA) dayasa muka wayi gari cikin koshin lafiya. Masha Allah, Ina sake godewa Allah daya bawa Dan uwa, kuma uban gida a gareni. ComrAbba Sani fantami

Kasancewar yayi Jinya na tsawon kwanaki amma cikin ikon Allah da yarjewarsa yasamu lafiya. Muna rokon Allah ya kara kare mana shi Ameen ya hayyu ya qayyum.

Adamu Alkali.

25/09/2023

Please family and friends follow my new page Adamu Alkali

25/09/2023

1 person, 4 Bank Accounts, Total Net worth 2K. Bro why?

Adamu Alkali.

Babangida RumaJafar JafarAUDU BULAMA BUKARTIComr Abba Sani PantamiComrade-Zakari Y Adamu Kontagora Kuna da shuhura a Are...
25/09/2023

Babangida Ruma
Jafar Jafar
AUDU BULAMA BUKARTI
Comr Abba Sani Pantami
Comrade-Zakari Y Adamu Kontagora

Kuna da shuhura a Arewa, muryarku na da girma, yakamata ku fito, kuyiwa matasa jagoranci dangane da neman kubutar 'yan uwan mu da barayin daji s**a kwashe a Federal University Gusau.

Adamu Alkali.

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda ya bayar da umarnin a rabawa talakawan jihar Katsina buhunan h...
30/07/2023

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda ya bayar da umarnin a rabawa talakawan jihar Katsina buhunan hatsi guda 36,100 kyauta.

Gwamnan ya bayar da umurnin raba kayan abinci ne tun a jiya Asabar, don rage tasirin wahalhalun tattalin arziki da talakawa ke fuskanta a halin yanzu, inda za'a raba kayan abincin a mazabu 361 dake fadin jihar.

Isah Miqdad AD Saude
SSA Digital Media to the Executive Governor of Katsina State.

27/07/2023

Jerin jihohi 11 da basu samu minista ko guda a yau ba.

1, Kano
2, Gombe
3, Kebbi
4, Adamawa
5, Legas
6, Bayelsa
7, Yobe
8, Osun
9, Zamfara
10, Filato
11, Edo.

Duka wa 'yan nan jihohin sai a "Second Batch" za su samu ministotin su.

Wa kuke fatan ganin sunanshi a cikin wa 'yan nan jihohin.

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya karrama Hajiya Aishatu ‘Yan Guru wadda ta tsinci Naira miliyan 64 a Saudiyya, amma ta ma...
27/07/2023

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya karrama Hajiya Aishatu ‘Yan Guru wadda ta tsinci Naira miliyan 64 a Saudiyya, amma ta mayar da kuɗin a lokacin aikin Hajjin bana da aka kammala.

📸 – BBC Hausa

27/07/2023

Jerin sunayen ministoti 28 da Tinubu ya turawa majalisar dattawan Najeriya.

- Abubakar Momoh
- Ambassador Yusuf Miatama Tukur CON
- Arch. Ahmed Dangiwa
- Barr. Hannatu Musawa
- Chief Uche Nnaji
- Dr. Berta Edu
- Dr. Dorris Aniche Uzoka
- H.E. David Umahi
- H.E. Nyesom Wike
- H.E. Badaru Abubakar CON
- H.E. Nasiru Ahmed Elrufai
- Rt. Hon. Ekperipe Ekpo
- Hon. Nkiru Onyeojiocha
- Hon. Olubunmi Tunji Ojo
- Hon. Stella Okotette
- Hon. Uju Kennedy Ohaneye
- Mr. Bello Muhammad Goronyo
- Mr. Dele Alake
- Mr. Lateef Fagbemi SAN
- Mr. Muhammad Idris
- Mr. Olawale Edun
- Mr. Waheed Adebayo Adelabu
- Mrs Iman Suleiman Ibrahim
- Professor Ali Pate
- Professor Joseph
- Senator Abubakar Kyari
- Senator John Eno
- Senator Sani Abubakar Danladi.

27/07/2023

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, yau Tinubu zai turawa majalisar dattawan Najeriya sunayen ministoti 43 da yake so a tantance mishi su, a matsayin Ministocin Gwamnatin shi. Sunan wa kuke fatan ji daga jihohin ku?

LABARI DA DUMI DUMINSAHukumar ECOWAS ta tura shugaban kasar Benin Patrice Talon zuwa Nijar saboda yunkurin juyin mulki.
26/07/2023

LABARI DA DUMI DUMINSA

Hukumar ECOWAS ta tura shugaban kasar Benin Patrice Talon zuwa Nijar saboda yunkurin juyin mulki.

Al'ummar kasar Niger lungu da sako sun fara fitowa suna zanga-zangar nuna goyon bayansu ga Shugaban kasa Bazoum.
26/07/2023

Al'ummar kasar Niger lungu da sako sun fara fitowa suna zanga-zangar nuna goyon bayansu ga Shugaban kasa Bazoum.

Yanzu haka shugaban kasan najeriya ya nada komitin dazasu jagoranche shi zuwa kasar nijar Tawagar Yahada  tsohon Gwamnan...
26/07/2023

Yanzu haka shugaban kasan najeriya ya nada komitin dazasu jagoranche shi zuwa kasar nijar Tawagar Yahada tsohon Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, da DG NIA Amb Ahmed Rufa'i, domin tattaunawa a tsakanin hukumomi da sojojin da ke jagorantar yin Juyin Mulki a kasar.

Arewa Daily Newspapers.

A halin yanzu Janar Tchani da jami'an tsaron fadar shugaban kasar da suke kokarin yin juyin mulki a kasar Niger, sun ki ...
26/07/2023

A halin yanzu Janar Tchani da jami'an tsaron fadar shugaban kasar da suke kokarin yin juyin mulki a kasar Niger, sun ki mika wuya su a jiye makaman su.

Shima shugaba Bazoum ya ki sanya hannu kan takaddar murabus din da s**a bashi.

Yanzu haka dai kasar Niger tana cikin tsaka mai wuya, ana chan anata kulle-kulle a karkashin kasa 'yan kasar ba su ma san inda s**a dosa ba.

Allah ka tausayawa al-ummar Niger.

A gobe Alhamis majalisa za ta bayyana sunayen ministotin da Tinubu zai nada.  Sanata Opeyemi Bamidele, shugaban masu rin...
26/07/2023

A gobe Alhamis majalisa za ta bayyana sunayen ministotin da Tinubu zai nada.

Sanata Opeyemi Bamidele, shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa shi ne ya bayyana hakan a wajen wata lacca da kaddamar da wani littafi, domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa a birnin tarayya Abuja ranar Talata, 25 ga watan Yuli, kamar yadda jaridar Leadership ta ruwaito.

Sanata Bamidele ya bayyana cewa Shugaba Tinubu da kansa ya gaya masa cewa sunayen ministocin za su isa majalisa ranar Alhamis, lokacin da ya kira shi a waya domin yi masa murnar cikarsa shekara 60 a duniya.

Shugaba Tinubu ya kira Bamidele a waya Bamidele ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya kira shi da misalin ƙarfe 10:00 na safe ranar Talata, cewa ba zai samu halartar lacca da kaddamar da littafin ba, saboda yana son ya kammala hada bayanan ministotin da zai turawa majalisar nan da sa'o'i 48.

Idan baku manta ba, a makon da ya gabata aka samu rahoton Tinubu ya turawa majalisa sunayen ministotin da zai nada, wanda daga bisani Sanatoti s**a shiga meeting na gaggawa daga karshe dai aka sakaye batun, inda wata majiya tace wasu manya na kusa da Tinubu sun sake dagula lissafin wanda hakan yasa ake cigaba da cirewa da sauya sunayen wasu ministotin.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

25/07/2023

Babbar magana. Gwamnatin Tinubu ta ce ta na tafka mummunan asara, saboda rashin cinikin Man Fetur a Najeriya, tun bayan da aka cire tallafin Man Fetur a fadin kasar.

✍️✍️Arewa Daily Newspapers.

Jihar Ogun za ta bai wa ma'aikata tallafin N10,000 duk wata da alawus-alawusƘarin bayani: https://bbc.in/3QcQevi
25/07/2023

Jihar Ogun za ta bai wa ma'aikata tallafin N10,000 duk wata da alawus-alawus

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3QcQevi

Address

Maiduguri

Telephone

+2348186195116

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamu Alkali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adamu Alkali:

Share


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All

You may also like