AL-Rayyan24

AL-Rayyan24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AL-Rayyan24, Media/News Company, Maiduguri.

20/04/2023

Rikici ya barke a gidan kitso wata taga Hoton Mijinta a screen Saver .😂😂😂

17/03/2023

Gobe ne fa💪

09/07/2022

Masu bibiyarmu ku turo mana hotunan shigar Sallarku insha Allahu za mu tayaku fatan Alkairi.

Mu je zuwa.....

03/07/2022

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah yayi wa Nura Mustapha Waye (Director IZZAR SO series) rasuwa. Za'a yi Jana'izarsa da Karfe 11 na Safennan A Gidansa dake Goron Dutse Primary Insha Allah.

Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

R.I.J.F 😭 😭 😭 😭

04-12-1443
03-07-2022

Shugaban Majalisar Dattijan Nigeria Sanata Ahmad Lawan yace rashin samun Tikitin tsayawa Takarar kujerar sa ta Sanata za...
17/06/2022

Shugaban Majalisar Dattijan Nigeria Sanata Ahmad Lawan yace rashin samun Tikitin tsayawa Takarar kujerar sa ta Sanata zai iya sawa ya fice daga Jam iyar APC izuwa PDP.

ASUWAJI BALO AHMED TINUBU, YANA GIRBAR ABINDA YA SHUKA A YANZU. Tinubu Ya gina mutane da dama a gwamnatance, shiyasa yan...
09/06/2022

ASUWAJI BALO AHMED TINUBU, YANA GIRBAR ABINDA YA SHUKA A YANZU.

Tinubu Ya gina mutane da dama a gwamnatance, shiyasa yanzu yake girbar abinda ya shuka..

Yaran da Tinubu ya gina a gwamnatance su s**a taimakesa ya ci narasa a zaben fidda gwani da APC ta gabatar a jiya.

Wannan da rasi ne babba ga yan siyasa masu bukatar cigaba a siyasar su.

Muddin dan siyasa ya gina mutane a gwamnati, a kwana a tashi wataran zasu saka masa da abinda ya musu na alkairin, Kamar yadda Tinubu yayi kuma yaga ranar hakan.

Shiyasa masu iya magana s**a ce duk abinda ka shuka shi zaka girba.

SHAWARA:
Yan Siyasa Ku gina yaranku dan wataran zasu muku rana, a lokacin da kuke bukata.

09/06/2022
[YUSUF FINANCE]

08/06/2022

Yanzu-yanzu!

Insha Allahu sai na shiga Villa a matsayin shugaban kasa 2023~Inji Tinubu

08/06/2022

1 Tinubu 👉 1,271
2 Ameachi 👉 316
3 Osinbajo 👉 235
4 Lawan 👉 152
5 Bello 👉 47
6 Umahi 👉 38
7 Yerima 👉 4
8 Onu 👉 1
9 Nwajiuba 👉 1
10 Bakare 👉 0
11 Rochas 👉 0
12 Mokelu 👉 0
13 Rich 👉 0
14 Ayade 👉 0

Buhari ya roƙi 'yan Najeriya 'kada ku ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya'Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ...
08/06/2022

Buhari ya roƙi 'yan Najeriya 'kada ku ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya'

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga 'yan Najeriya su tabbata ba su bar jam'iyyar adawa ta PDP "ta mayar da ƙasa baya ba".

Da yake jawabi a wurin zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyarsu ta APC, Buhari ya ce APC ta sauya Najeriya ta hanyar gudanar da ayyukan raya ƙasa.

"Wajibi ne mu zaɓi masu adalci 'yan kishin ƙasa da ke da aƙidar haɗa kan ƙasarmu...don ciyar da ita gaba.

"Bai k**ata mu ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya ba."

Zuwa lokacin haɗa wannan rahoton PDP ba ta mayar da martani ba, wadda tuni ta zaɓi Atiku Abubakar a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙasa a babban zaɓe na 2023.

YUSUF FINANCE

07/06/2022

Yanzu haka dai wakilai waso 'deligates' sun shirya don fara kada kuri'un fitar da takara daya da zai yi wa APC takarar shugaban kasa a zaben 2023.

Amma ya kuke ganin matsayar Shugaba Buhari na kin bayyana dan takarar da yake so?

07/06/2022

Yanzu Yanzu:
Ajali ya zo da karan kwana; Wani daliget Dan jihar jigawa ya mutu a wurin taron APC a Abuja."

07/06/2022

BREAKING NEWS

South West APC Leaders In Closed Door Meeting To Choose One Aspirant For The Region.

02/06/2022

YANZU-YANZU

Gidan mai na AA-Rano dake Bamfai jihar Kano, ya k**a da wuta. Muna addu'a Allah ya mayar masa da alkhairi. Amin.

Reporter Sadiq Alhaji Kolo

25/05/2022

DA DUMI-DUMINSA| muna son masu kishin Arewa comment da Miliyan daya share 1 million a 24 hours muje zuwa

24/05/2022

JUSTICE4FATIMA
JUSTICE4 HER CHILDREN

17/04/2022

DA DUMI DUMI: Musulmi za su yi azumi har sau biyu a shekarar 2030

Masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau biyu.

Azumi na farko a watan Janairu, na biyu kuma a karshen watan Disambar shekarar, yanayin da tun 1997 ba a taba gamuwa da shi ba.

BBC ta ruwaito Babban dalilin aukuwar haka shi ne bambancin da ke tsakanin shekarar Musulunci da ake lissaftawa da bayyanar wata, da kuma shekarar nasara wadda aka danganta da kwanakin da duniya ke dauka kafin ta zagaya rana.

Sannan wannan yanayin a aukuwa ne sau daya cikin shekara 30 saboda shekarar Hijira ba ta kai tsawon ta nasara da kwanaki 11 ba, k**ar yadda Khaled al-Zaqaq, wani mai nazarin taurari dan kasar Saudiyya ya bayyana a Twitter.

Tsawon shekara guda ta Hijira kwana 354 ne, inda shekarar nasara kuwa ke da kwana 365.

Rahoton BBC Hausa

11/04/2022

SIYASA BADA GABABA:

A JAHAR BORNO
1-Zullum Yana layin, Osibanjo.
2-Kashim Shatima Yana layin, Tinubu.
3-Sanata Ali Ndume Yana layin. Amechi.

Daga YUSUF FINANCE

11/04/2022

Yanzu-Yanzu: Bola Ahmed Tinubu Mai neman Shugaban cin Nigeria, Yace Osinbajo Ba Dan sa Bane.

11/04/2022

KANZON_KUREGE:;
Zan Dora Daga Inda Shugaba Muhammadu Buhari Ya Tsaya

inji Professor Yemi Osinbajo yayin yadda ya kaddamar da takarar shugabancin Najeriya.

10/04/2022

Shin har yanzu ba a san maci tuwo ba kenan?

Man city ko Liverpool wa zai dauki firimiyar bana?

YAYIN DA: Shugaban Jamiyyar Apc a Najeriya Sanata Abdullahi Adamu Yayinda Yake Jagorantar Wasu Daga Cikin Sanatotin Naje...
08/04/2022

YAYIN DA: Shugaban Jamiyyar Apc a Najeriya Sanata Abdullahi Adamu

Yayinda Yake Jagorantar Wasu Daga Cikin Sanatotin Najeriya Yayin Sallar La'asar A Yau Jumma ah

Me Zakuce akai

Jam'iyyar APC ta fitarda kudin sayen fom din takarar muk**ai daban-daban a zaben shekara ta 2023.1. 'Yan Majalisun Jihoh...
06/04/2022

Jam'iyyar APC ta fitarda kudin sayen fom din takarar muk**ai daban-daban a zaben shekara ta 2023.

1. 'Yan Majalisun Jihohi (House of Assembly) - Naira Miliyan 2

2. 'Yan Majalisun Wakilai (House of Reps.) - Naira Miliyan 5

3. 'Yan Majalisun Dattawa (Senate) - Naira Miliyan 10

4. Gwamnoni jihohi (Governorship) - Naira Miliyan 30

5. Shugaban Ƙasa (President) - Naira Miliyan 50

A Cikin Waɗannan Ƴan Siyasar Najeriyar, Wa Ku Ke Fatan Ganin Ya Ɗare Wannan Kujerar Ta Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2023 ?Daga ...
05/04/2022

A Cikin Waɗannan Ƴan Siyasar Najeriyar, Wa Ku Ke Fatan Ganin Ya Ɗare Wannan Kujerar Ta Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2023 ?

Daga

1 - Atiku Abubakar

2 - Sanata Bala Muhammad

3 - Rabi'u Musa Kwankwaso

4 - Bola Ahmad Tinubu

5 - Prof Yemi Osinbajo

6 - Aminu Waziri Tambuwal.

7 - Malam Nasiru El-rufa'i

8 - Babagana Umara Zulum

9 - Yahaya Bello

10 - Sheikh Isah Ali Pantami

Muna Dakon Ra'ayoyin Ku!!

04/04/2022

: Mafarauta 4 sun mutu, 7 sun jikkata bayan sun taka wani abun fashewa da aka birne a wani yanki a jahar Borno.

Ministan Sadarwa Shiek Professor Isa Ali Pantami ne ya bayar da umarnin  rufe layukan wayar da ba a masu rijista da hada...
04/04/2022

Ministan Sadarwa Shiek Professor Isa Ali Pantami ne ya bayar da umarnin rufe layukan wayar da ba a masu rijista da hada su da lambar zama dan kasa ba (NIN) daga yau Litinin 4 ga watan Afrilun 2022.

Shin kuna ganin wannan yunkuri zai kawo sauyi cikin kasar musamman a bangaren tsaro?

Daga

04/04/2022

SALLAR JANA'IZA: Daga Garin Fataskum Dake Jihar Yobe Sheikh Sani Yahaya Jingir Yayiwa Sheikh Ustaz Muhammad Sambo Sallar Jana'iza

Sheikh Mohammed Surajo Ya Rasu Ne Sak**akon Hadari Daya Rutsa Dashi Yayinda Yake Kan Hanyarsa Ta Zuwa Tafsiri A Jihar Yobe Allah Yajikansa Da Rahamarsa Amin Amin .

04/04/2022

Yanzu Yanzu:
A wani Fyafayin Video,

Shugaban kasar janhuriyar Niger Bazoum, ya ce yawan haihuwa ba tare da kulawa da yaran ba yana ci mai tuwo a kwarya.

04/04/2022

Yanzu Yanzu:

‘Yan Sanda Sun Damke Wasu Da Ake Zargin Barayin Baburan Adaidaita Sahun Ne A Jihar Rivers.

04/04/2022

DA DUMI DUMI:

Kwamitin Masalacin Apo Dake Abuja Ya Janye Dakatarwar Da S**a Yi Wa Sheik Nuru Khalid Daga Limanci.

04/04/2022

Ina Mutanenmu Atashi Ayi Sahur Kar a makara fa😇

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL-Rayyan24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All

You may also like