Tsalha 24News

Tsalha 24News Tsalha24 Fm

Daushe ya ba Rarara wa’adin sa’o’i 44 ya fice daga jihar Kano /Rikici Ya Barke/ Kalli Cikakken Videon…..
13/03/2023

Daushe ya ba Rarara wa’adin sa’o’i 44 ya fice daga jihar Kano /Rikici Ya Barke/ Kalli Cikakken Videon…..

Home Daushe ya ba Rarara wa’adin sa’o’i 44 ya fice daga jihar Kano /Rikici Ya Barke/ Kalli Cikakken Videon….. byDL Hausa -March 13, 2023 Jarumin ya ce “Mune ƴaƴan jihar Kano kuma bamu so kowa ya ƙara tsoma baki a harkokin siyasar jihar mu saboda haka muna umartar sa ya fice mana daga ji...

In Reels Today Best Shot🎁❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ❤️❤️Happy Juma'ati Mubarak🕌🕌🕋🕋??🕌🕋🕋🕌             Actres  # jamilanagudu with   a...
17/02/2023

In Reels Today Best Shot🎁
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ❤️❤️
Happy Juma'ati Mubarak
🕌🕌🕋🕋??🕌🕋🕋🕌











Actres # jamilanagudu with and also known as in movie📽📺👈



Idan aka ambaci sunan Annabi Muhammad (SAW) mene ne ke zuwa ranku? ❣️DL HAUSA
09/10/2022

Idan aka ambaci sunan Annabi Muhammad (SAW) mene ne ke zuwa ranku? ❣️
DL HAUSA

Kyaftin Ibrahim Traore mai shekaru 34 ke nan da ya kifar da gwamnati, ya yi juyin mulki a Burkina Faso 🇧🇫
03/10/2022

Kyaftin Ibrahim Traore mai shekaru 34 ke nan da ya kifar da gwamnati, ya yi juyin mulki a Burkina Faso 🇧🇫

Nà Rantsé Da Allàh Da Míjína Ya Yí Míní Kíshíya Garà Kúllúm Da Safé Yayí Mín Búlala 12, Ra'ayín Zahra'ú AbúbakarMAZA: Sh...
02/10/2022

Nà Rantsé Da Allàh Da Míjína Ya Yí Míní Kíshíya Garà Kúllúm Da Safé Yayí Mín Búlala 12, Ra'ayín Zahra'ú Abúbakar

MAZA: Shin idan matarka na da irin wannan ra'ayin wanne za kayi, kishiyar ko bulalar?

MATA: Shin kema kina da ra'ayi irin na Zahra'u, da mijinki yayi miki kishiya gara kullum yayi miki bulala 12 ɗin?

A kafta.....

Wani almajirin El-Zakzaky na bukatar addu'ar ku ya zauce ana tsaka da tattaki daga Kaduna zuwa Zaria, yanzu baya iya gan...
29/09/2022

Wani almajirin El-Zakzaky na bukatar addu'ar ku ya zauce ana tsaka da tattaki daga Kaduna zuwa Zaria, yanzu baya iya gane komi.

📸 Shehu Caji

Address

Kano
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsalha 24News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All

You may also like