Prince online News

Prince online News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Prince online News, Media/News Company, Maiduguri.

Kamfanoni masu zaman kansu na iya shigo da mai amma ba za a ba shi tallafi ba – Gwamnatin Tarayya
05/06/2023

Kamfanoni masu zaman kansu na iya shigo da mai amma ba za a ba shi tallafi ba – Gwamnatin Tarayya

Yana Da Digirin Digir-Gir Amma A Kake Yake Yawo Saboda Gudun DuniyaWannan shine Dokta Sani, mazaunin unguwar Malam Goje ...
28/03/2023

Yana Da Digirin Digir-Gir Amma A Kake Yake Yawo Saboda Gudun Duniya

Wannan shine Dokta Sani, mazaunin unguwar Malam Goje Bauchi. Shi mai digirin digirgir ne, wato PhD holder, a ilmin tsirrai. Kuma Darakta mai ritaya ne a ma'aikatar gona ta tarayya.

Saboda gudun duniya da ra'ayi kan rayuwar talaka, an bashi mota, toh amma ya kyautar da ita. Ya zauna a kasashe irin su Kuwait da Amerika da sauran su, amma har yanzu akwalar keke yake hawa. Yace idan talakan Najeriya bai samu ingancin rayuba, har abada ba zai daina hawa keke ba. Zai ci gaba da yin rayuwa irin wacce talaka ke yi. Kuma har yanzu a gidan gado yake zaune, ginin kasa a kusa da masallacin ajiya a Bauchi.

Allah ya taimaki Dokta Sani dan, gwagwarmayar kishin talakan Najeriya. Amin ya Rabbi.

Marubuci: Muazu Hardawa Edita Jaridar Alheri Bauchi Dandalkura radio reporter 08062333065

Daga Muhammad Hussein Arab

Gwauro! Gwauro! Gwauro! Mai sahur da ƙarago, mai azumin jemage. 🎶 Gwagware, da me kuka yi sahur yau? 🍜
28/03/2023

Gwauro! Gwauro! Gwauro! Mai sahur da ƙarago, mai azumin jemage. 🎶

Gwagware, da me kuka yi sahur yau? 🍜

Address

Maiduguri

Telephone

+2349060588588

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prince online News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Prince online News:

Share


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All

You may also like