Tsangaya Borno

Tsangaya Borno news media Agriculture
(1)

Tada Ka'ande ❤️Dulindo Nandon Moduwa Mazain 🤲Duli Indi Nigeria Wakilzain Gaska Luran Kamboye Lardǝ Saudi Arabia be madǝ,...
11/09/2022

Tada Ka'ande ❤️

Dulindo Nandon Moduwa Mazain 🤲
Duli Indi Nigeria Wakilzain Gaska Luran Kamboye Lardǝ Saudi Arabia be madǝ, Samma Duli Bornoye ❤️

Musa Ahmad Musa Luran Kamil 60Hizb
Ba Sayinna Goni Mukhtar Luran Tafsirra 60+Tafseer Hizbs

Alah Andero Nasarzǝ ✌️ Amin

11/09/2022

Gwani Bayanziye maponi

Rayu Akan Alqur'ani kabi hanyar Alqur'ani wannan shine babban dace,❣️❣️❣️💯💯Kauce ma hanyar Alqur'ani da qyamar Masu kara...
11/09/2022

Rayu Akan Alqur'ani kabi hanyar Alqur'ani wannan shine babban dace,❣️❣️❣️💯💯
Kauce ma hanyar Alqur'ani da qyamar Masu karanta Alqur'ani wannan shine babbar tabewa.💯💯

Ya Allah ka raya mu duniya tare da Alqur'ani da biyayya ga Alqur'ani, lahira ka tashe mu a tutar Alqur'ani 🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼

11/09/2022

Yawaita Karanta Al-Qur'ani Yana Maganin Damuwoyi.!

Allah Kamana Maganin Abin da Ya Damemu.🤲🏼♥

11/09/2022

Gwani zarami Borno ♥️ Masha Allah

31/08/2022

Gwani Bayanziye maponi Borno

31/08/2022

Gwani abor Sadiq Gwange 💯♥️ Borno

31/08/2022

Gwani baaka zajeri Borno

Masha Allahu ♥️ aiki yayi kyau
31/08/2022

Masha Allahu ♥️ aiki yayi kyau

17/08/2022

Nǝm Adal 😚 Hal Ngǝla ❤️ Kanadi 😘 Jire 😍 Aman
Kwa Barra'a ﷺ Fandǝmiya Mana Dazǝna 🙏🏿

Alah Andero Nǝlefa Nguwwa Kher Nguwwa Twatsǝ Lardǝ Bornoyen 🤲 Amin
17/08/2022

Alah Andero Nǝlefa Nguwwa Kher Nguwwa Twatsǝ Lardǝ Bornoyen 🤲 Amin

17/08/2022

Gwani bayanziye mafoni maiduguri

17/08/2022

Gwani baalhaji salasa

17/08/2022

Gwani mai karama

17/08/2022

Gwani abor sadiq gwange

"Kasarrataro!Kwa Barra'a Sallallahu Alaihi Wasallam Sa'anzǝ 63 dina lan.Kawo Sha Nabiro Tunodin dǝ Sa'anzǝ 40.Ngawo Sha ...
17/08/2022

"Kasarrataro!

Kwa Barra'a Sallallahu Alaihi Wasallam Sa'anzǝ 63 dina lan.

Kawo Sha Nabiro Tunodin dǝ Sa'anzǝ 40.

Ngawo Sha Nabiye Kingyam be ro Tunotuna dǝ Sa'anzǝ 23.

Nabiye Kingyam be dǝ Sa' 13 Sǝdǝ Makka lan. Kuru Sa' 10 dǝ Madina lan

Sa'anzǝ 3 Amma Gǝratan Adin ro Bozǝyin dǝ, Kuru Sa' 10 ro Amma Fete ro Adin ro bojiyo, samma makka lan Sallallahu Alaihi Wasallam 💔

Kǝriwu Badar be Ngawo Hijira yen Sa' Indiya 2.

Kǝriwu Ihud be Ngawo Hijira yen Sa' yakkǝ'a 3.

Banun Nadhir, Sa' diyau 4 Ngawo Hijira ben.

Ahzaab, Sa Uwu' 5 Ngawo Hijira ben.

Sulhul Hudaibiyya, Sa' Araskǝ 6 Ngawo Hijira ben.

Fathu Makka'a Kǝriwu Hunainne'a Sa' Usku 8 Ngawo Hijira ben.

Kǝriwu Tabuka be Sa' laar 9 Ngawo Hijira ben.

Hajji Darebe Kwa Barra'a Sallallahu Alaihi Wasallam be Sǝdǝna dǝ Sa' Mewo 10 Ngawo Hijira ben.

Kwa Barra'a ﷺ Zu'uru Dina Kolzǝna dǝ Sa' 13 Ngawo Hijira ben."

Sallallahu Alaihi Wasallam 💔

17/08/2022

Gwani rawana mubi 💯♥️

17/08/2022

Gwani rawana mubi

17/08/2022

❤️ Alah Andero Nǝlefa Nguwwa Kher Nguwwa Twatsǝ Lardǝ Nigeria lan. Amin

16/08/2022

Kamu Gozuna Sa'anzǝ 25
Nabizǝna Sa'anzǝ 40
Hijira Sǝdǝna Sa'anzǝ 53
Dina Zuwuru Kolzǝna Sa'anzǝ 63

15/08/2022

Gwani bako shehuri maiduguri

15/08/2022

Gwani alin dawanau kano

15/08/2022

Wato Idan baka da Kyawawar Hadda, bazaka iya Jawa Sheikh Kabiru Gombe baƙi ba. 😀

Yanzu dai kuga yadda ta kaya, tsakanin Malam da Malam a Wannan Video.♥️ Allah Ya ƙara musu Lafiya da Imani. 🤲🏾

Daga Mu koma tsangaya

Haka sha'anin Al-qur'ani yake, idan kana Karanta shi har Malamanka da Iyayenka za suke samun Lada kwatan-kwacin irin wan...
15/08/2022

Haka sha'anin Al-qur'ani yake, idan kana Karanta shi har Malamanka da Iyayenka za suke samun Lada kwatan-kwacin irin wanda ka samu yayin da kake karanta Alqur’ani.

Sannan zaka samu Ɗaukakar Daraja a Duniya, a Al'jannah kuma Gwargwadon yawan Ayoyin da ka haddace shine Gwargwadon Ɗaukakar da zaka samu.

👉👂Wlh ƴan uwa mu ƙanƙame Al-qur'ani ko online muka hau mu karkata inda Al-Qur'ani yake, wannan Shawari ne👌

Ya ALLAH KA AZURTAMU DA YIN AIKI DA AL-QUR’ANI YADDA KAKE SO🤲

Ya ALLAH KA ƘARA MANA TSANTSAR TAQAWA DA IKHLASI DON FALALARKA DA RAHAMARKA.🤲

✍️Tsangaya Online
Mu Koma Tsangaya

14/08/2022

Soyayyar da Babu Nadama itace soyayyar fiyayyen Halitta Annabi MUHAMMAD S.A.W💔

Yadda Ginin Tsangayar Gwani Sani Gombe Ta Kasance Kenan Wanda Gomnan Jahar Gombe Alhaji Muhammad Inuwa Yahya Yakeyi Kark...
09/08/2022

Yadda Ginin Tsangayar Gwani Sani Gombe Ta Kasance Kenan Wanda Gomnan Jahar Gombe Alhaji Muhammad Inuwa Yahya Yakeyi Karkashin Jagorancin Shugaban Hukumar Bezda Ta Jahar Gombe Dr. Abdullahi Bappa Garkuwa. P.h.d

Wannnan gini ne da a ka tsara a babbar Tsangayar Gwani Sani Gombe wacce babbar Tsangaya ce makarantar allo ce da take dauke da bubban almajirai masu neman karatun Al-Qur'ani mai Girma inda aka gina musu wajen kwana babba da kuma wajen karatu da kuma babban masallaci da gidajen malamai masu darasu a Tsangayar.

Muna Addu,a Allah Ya Sakawa Mai Girma Gomna Da Alheri Shi Ma Dr. Grkuwa Allah Ya Saka Masa Da Alheri Da Shi Da Duk Wanda Ya Bada Wata Gudumawa Wajen Tabbatuwar Wannan Aikin.

Kuma Muna Addu,a Ta Musamman Allah Yasa Wannan Aikin Ya Zama Sanadin Samun Ci gaba ga Almajirai masu karatun Allo da sauran Tsangayoyi baki daya. Amin🤲🏻

✍🏼daga Shafin Mu Koma Tsangaya

07/08/2022

Borno Fato Luran Kambo be ❣️❣️💯

07/08/2022

Gwani Yakubu dogon tilawa ♥️ kenan 💯💯❣️

07/08/2022

Masha Allah ❣️ goni bayanziye mafoni

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangaya Borno posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All