Algaita dubstudio films

Algaita dubstudio films Barka da Antayowa Izuwa shafin mu da zai dinga kawo muku lbr akan Abinda yashafi Algaita dama Indian
(2)

08/08/2023

Buy data
1gb @280
2gb @550
For All Network

Weekend Discount500mb 1501gb 2802gb 5503gb 8005gb 1350πŸ₯±πŸ₯±9019860904Opay bankMijin KwaNo 😁
30/04/2023

Weekend Discount
500mb 150
1gb 280
2gb 550
3gb 800
5gb 1350
πŸ₯±πŸ₯±

9019860904
Opay bank
Mijin KwaNo 😁

Asayi Data Asayi DataSo nake Nayi Aule ko da Kwaila ce 😌😌😌😌Make ur payment through πŸ‘‡2119727496U.B.AOr 2038327074Kuda mic...
06/10/2022

Asayi Data Asayi Data

So nake Nayi Aule ko da Kwaila ce 😌😌😌😌

Make ur payment through πŸ‘‡

2119727496
U.B.A
Or
2038327074
Kuda microfinance bank
Or
9169667799
Palmpay Bank/Opay bank

Name Abdullahi Muhammad

πŸ€“πŸ€“πŸ€“πŸ€“πŸ€“

09019860904/08025021081
My what'sapp Number

°°°°Daga masana an'tun India°°°°πŸ’₯ A safiyar Yau ne masu ruwa da saki na Shirin   sun fitar da sabuwar Posta mai dauke da...
21/12/2021

°°°°Daga masana an'tun India°°°°

πŸ’₯ A safiyar Yau ne masu ruwa da saki na Shirin sun fitar da sabuwar Posta mai dauke da Kawun wato Zai fito da suna tallar film zata fito 23 December Film kuma 14 January 2022 fatan Nasara

πŸ’₯ Masu Ruwa da saki na film mai suna sun sanar da zanar Fitar film daga February zuwa 29 April 2022 Jaruman sune da da kuma 😍 daga mai bada Umarni fatan Nasara milky beauty

πŸ’₯Jarumi zai fito a film din Tamil mai Suna shi da Jaruma zai fito A 15 February 2022 daga Kamfanin jiya s**a fitar da postar su ta farko fatan Nasara

πŸ’₯ A wani labarin kuma Babban Jarumi yayi Sanarwa cewa zasu yi Cigaban wanda Shahararren mai Rubutu fina-Finai wato Y rubuta idan bamu manta ba shi ya rubuta na farkon ma Fatan nasara

πŸ’₯ Film mai suna zai fito a 26 January 2022 Jaruman da zasu fito a ciki sune da kuma zai bada Umarnin Shirin fatan Nasara

πŸ’₯ Jaruma da da kuma zasu fito a cikin wani film wanda zai zamo OTT release ne film suna shi ya bada Umarnin Shirin zai fito 25 January 2022 a

πŸ’₯Shirin Jarumi mai Suna #83 Yanata samun yabo daga masu Sharhi na Bollywood yaba wa film din maki 4 cikin Biyar film din zai fito a 24 December fatan Nasara uban wanka πŸ˜‚πŸ˜‚

πŸ’₯Kyakkyawan Labari garemu Masoya da kuma cewa Ansauya wa Shirin Jarumi Ranar fita daga 13 January zuwa 25 February shin hakan zai bawa masu son Doke Record damar dokewa kuwa Amsa dai lokaci Alkali..
Kuma A yau ne Mai bada Umarnin Shirin ya gude wa duka Jaruman da sauran masu ruwa da saki na fina Finan nan

Fatan nasara πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ

=====Takaitattun Labarai =====Shiri ne da zai dinga Zuwa  Muku Sau 2 A mako wato Litinin da Alhamis Tare da Ni Abdullahi...
09/12/2021

=====Takaitattun Labarai =====

Shiri ne da zai dinga Zuwa Muku Sau 2 A mako wato Litinin da Alhamis Tare da Ni Abdullahi Muhammad Hussaini πŸ™πŸ™πŸ™

πŸ’₯Asafiyar Yau ne Tallar film din nan da duniya take mararin fitowar sa Wato Ta fito inda Ta Kayatar da masoya film din zai fito A 7 January 2022 πŸ’ͺπŸ’ͺ

πŸ’₯ Masu Ruwa da saki na Shirin Jarumi Wato Thank you sun sanar da cewa film din A Theaters Zai fito saba nin yadda make tunani Wato release 😍😍

πŸ’₯Film mai Suna Wanda Jaruma 😠. Zata jagoranci Shirin a matsayin Matukiyar Jirgin sama Wato zai fito a 5 October 2022 πŸ™

πŸ’₯ Adaya bangaren kuma Megastar Sallu bhai da Venkatesh Zai fito tare a wani film mai launin Sajid nadiadwala ne producer Sai kuma farhad shamji zai bada umarni πŸ’ͺπŸ’ͺ

πŸ’₯ Shirin Dan gidan Jarumi sunil Shetty Wato Ahan Shetty yana con karansa babu babbaka yahada kimanin 19.53cr Akwanaki 6 kacal.. Wannan Jarumin Ya Fara da kafar dama πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ

πŸ’₯Tallar film din Jarumi mai Suna part 1 Wanda Babban Director ke bada umarni ta zaja hankalin ma ' abota kallon India musamman yadda jaruman s**a sauya kamanni 😍😍😍

πŸ’₯ A karshe kuma gobe ne Jarumi zata Amarce Tare da Angon Ta ..

πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ

Da Dumi-duminsa πŸ‘‡πŸ’₯ Mashirya Shirin   pt 1  Sun fidda Sanarwa cewa On 6 December Tallar film din zata fito Wanda Jarumi  ...
29/11/2021

Da Dumi-duminsa πŸ‘‡

πŸ’₯ Mashirya Shirin pt 1 Sun fidda Sanarwa cewa On 6 December Tallar film din zata fito Wanda Jarumi da Rashminka_Madannah zasu jagoranta Fatan nasara Icon Star

πŸ’₯ Shirin Atim_the final truth Ya hada kudade 18 cr Akwanaki 3 kacal Tuzuru Stardom Kuke ji Hakan ba leading Role ya fito ba Fatan nasara Ayusham 😍

πŸ’₯A safiyar yau Akasaki Karamar talla ta shirin Jarumi Kalyan Ram Mai Suna fatan Nasara Nandamurawa πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ

πŸ’₯Adaya Bangaren Ansauya wa Shirin Jarumi Ajay devgn Suna daga Zuwa Kuma shi Ajay devgn din zai bada Umarnin Shirin

πŸ’₯ A jiya akasaki Karamar talla ta shirin Acharya inda mukaga Ram Charan amatsayin Siddha Teaser taqayatar sosai sai Wanda y kalla zai fito a February 2022 fatan Nasara

πŸ’₯ A yau din SS RAJAMOULI ya fidda sanarwar Cewa Tallar Shirin zata fito a 3 December Film din yahada Manyan Jarumai wato abar Qaunata πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹
Fatan nasara RRR team πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

Sai wani Lokacin πŸ™πŸ™

Sabuwar Fassara Film Mai Suna Dan Damisa ta Antayo kasuwa πŸ’―
17/11/2021

Sabuwar Fassara

Film Mai Suna Dan Damisa ta Antayo kasuwa πŸ’―

10/11/2021
A Shirin Jarumi Bellomkonda Srinivas naga da Zai yi ko yana saka da yinsa a Bollywood zasu jame da babban Jarumin Barkwa...
09/11/2021

A Shirin Jarumi Bellomkonda Srinivas naga da Zai yi ko yana saka da yinsa a Bollywood zasu jame da babban Jarumin Barkwanci (Comedian) wato Jonny lever inda a safiyar yau y daura hotonsu tare da Jarumin inda yace yayi Farinciki da yin Aiki da baban Jarumi Jonny lever πŸ™πŸ™πŸ™

Kawo sunan film nasa daya rak πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯
25/09/2021

Kawo sunan film nasa daya rak πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

Kalma daya tak Akan wannan Makafcin πŸ™πŸ™πŸ™
15/09/2021

Kalma daya tak Akan wannan Makafcin πŸ™πŸ™πŸ™

Happy birthday Akki Bhai Ayau Baban Jarumi Akshay kumar ya cika shekaru 54 A duniya Jarumin yana fito wa A role daban da...
09/09/2021

Happy birthday Akki Bhai

Ayau Baban Jarumi Akshay kumar ya cika shekaru 54 A duniya
Jarumin yana fito wa A role daban daban




Da dai Sauran su
Yayi film da dama
Ga kadan daga cikin su

1 Mohra
2 Jaanwar
3 Elaan
4 Rodhe Rathore
5 Brother's
6 Entertainment
7 House Full 1/2/3/4
8 Rustom
9 Big Newz
10 Kesari

Dai dai Sauran su



Muna taya Akki sarkin Aiki

🎊

Sarileru Nekevvaru πŸ‘‰  .  da Naa Peru Surya Naa illu India πŸ‘‰   Fassarar Algaita dubstudio Allu Arjun πŸ‘‰Anu Emanuel Mahesh ...
07/09/2021

Sarileru Nekevvaru πŸ‘‰ .
da

Naa Peru Surya Naa illu India πŸ‘‰
Fassarar Algaita dubstudio

Allu Arjun πŸ‘‰Anu Emanuel

Mahesh babu πŸ‘‰Rashmika madandan

Wanne yafi burgeka/Ki Akafta

Sarki ALLu Arjun kenan Algaita dubstudio ta fassara fina finan sa kusan 4/5 Awani film yafi burgeku Kuma wani film kk fa...
05/09/2021

Sarki ALLu Arjun kenan Algaita dubstudio ta fassara fina finan sa kusan 4/5

Awani film yafi burgeku

Kuma wani film kk fata Algaita ta fassara
Akafta

Yanzu idan Ansaki wannan kafcen jr ntr da kuma Ram Charan Aganinku wa zaifi da ce wa da muryar Buzo A matsayin Jarumi Ak...
31/08/2021

Yanzu idan Ansaki wannan kafcen
jr ntr da kuma Ram Charan
Aganinku wa zaifi da ce wa da muryar Buzo A matsayin Jarumi

Akafta πŸ’―πŸ’―

30/08/2021

SHIN KA IYA SALLAR GAWA?

Ga yadda Ake Yin Sallar Jana'iza

1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata aya.

2. KABBARA TA BIYU, Ana karanta Salatin Annabi ne ba wani salati na daban ba.

3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu'a ne ga mamacin, mace ce ko namiji.

4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi waΙ—anda suke raye da matattu.

DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.

Akwai bukatar a yaΙ—a wannan SaΖ™o Dan Allah ta Hanyar Share. domin Ζ΄an uwa musulmai su karu. Allah yabada ikon Hakan Ameen.

Muna Rokon Allah Ubangijin yasa Mu Cika Da Imani.

21/08/2021

Sabuwar fassara Loading............
Guest The Name πŸ’―

18/08/2021

Yau Akwai shirin tarihin jaruman madras da misalin kafre 9pm Insha Allah
Ku kasance da muπŸ™πŸ™πŸ™

Wannan Shine Ram Charan koooJarumin film din gagare Kawo dimple 😁😁😁😁
17/08/2021

Wannan Shine Ram Charan kooo

Jarumin film din gagare

Kawo dimple 😁😁😁😁

Ni kadai ne Shugaban Yan Rawa wato Sarkin Rawa ko Akwai  mai ja ne πŸ™„πŸ™„πŸ™„
16/08/2021

Ni kadai ne Shugaban Yan Rawa
wato Sarkin Rawa ko Akwai mai ja ne πŸ™„πŸ™„πŸ™„

Sunan Kafcen πŸ™„Akafta πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ‘ŠπŸ‘Š
15/08/2021

Sunan Kafcen πŸ™„

Akafta πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ‘ŠπŸ‘Š

Wanne ne idon ALLu Arjun πŸ™„πŸ™„πŸ™„Ni dai nace 7⃣ Kaifa /kefa Akafta πŸ’―πŸ’―πŸ’―
14/08/2021

Wanne ne idon ALLu Arjun πŸ™„πŸ™„πŸ™„

Ni dai nace 7⃣ Kaifa /kefa

Akafta πŸ’―πŸ’―πŸ’―

Jum'at Mubarak πŸ™πŸ™πŸ™
13/08/2021

Jum'at Mubarak πŸ™πŸ™πŸ™

Ram Charan ta redaYoung Tiger NTR RRR Movie πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ˜‹
12/08/2021

Ram Charan ta reda

Young Tiger NTR

RRR Movie πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ˜‹

An tabbatar da Ranar sakin film din Jarumi   wato   A Ranar kirismeti Wato Zaiyi Clash da film din Jarumi   mai Suna  Fa...
03/08/2021

An tabbatar da Ranar sakin film din Jarumi wato A Ranar kirismeti Wato Zaiyi Clash da film din Jarumi mai Suna
Fatan nasara wa Duka jaruman
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Waka ta farko Daga film da duniya take mararin fitowar sa Wato   Waka mai suna   wato Abota ta fito Ayau da yaruka daban...
01/08/2021

Waka ta farko Daga film da duniya take mararin fitowar sa Wato Waka mai suna wato Abota ta fito Ayau da yaruka daban daban Har guda biyar Sune πŸ‘‡
1 Hindi
2 Telugu
3 Tamil
4 Kannada
5 Malayalam
Sai dai ba yadda kowa ya zata ba wato Jr Ntr da Ram Charan basu suke tika rawa ba Aa sai Chan daga Karshe Ake nuna su Wakar ba magana sai wanda y sauke
Akwai A vidmate idan kanaso zaka iya sukewa
Amma da yaren Telugu tafi burgeni
Film din Zai fito A 13 October wannan shekarar wato 2021
Dosti πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Fina finan da fassarorin su ke kan hanyar antayowa.1 - Orange2 - Prison break3 - Sarileru4 - Special 265 - Spyder6 - Tig...
29/07/2021

Fina finan da fassarorin su ke kan hanyar antayowa.
1 - Orange
2 - Prison break
3 - Sarileru
4 - Special 26
5 - Spyder
6 - Tiger zinda hai
Wanne Kuke So Ya Fara Fitowa
Kuyi Mana Sharing Wa Masoya

Lovely Kajal Agarwal ❀
24/07/2021

Lovely Kajal Agarwal ❀

Jum'at Mubarak ❀❀❀
23/07/2021

Jum'at Mubarak ❀❀❀

Eid mubarak ✌
22/07/2021

Eid mubarak ✌

ΨͺΩ‚Ψ¨Ω„ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ω…Ω†Ψ§ ΩˆΩ…Ω†ΩƒΩ… عيد Ω…Ψ¨Ψ§ Ψ±Ωƒ Yan Algaita dubstudio
21/07/2021

ΨͺΩ‚Ψ¨Ω„ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ω…Ω†Ψ§ ΩˆΩ…Ω†ΩƒΩ…
عيد Ω…Ψ¨Ψ§ Ψ±Ωƒ
Yan Algaita dubstudio

Barka da Safiya ❀❀
19/07/2021

Barka da Safiya ❀❀

Barka da dare πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯
17/07/2021

Barka da dare πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

Barka da safiya Mutan Algaita dubstudio 😎
17/07/2021

Barka da safiya Mutan Algaita dubstudio 😎

Address

London Ciki
Maiduguri
MAIDUGURI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Algaita dubstudio films posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All