Mahaifiyar Maryam Labarina tace da izinin ta ƴarta take yin film.
📷Gen Sunusi
Zanga-zanga Allah be sanya mata albarka ba saboda zagin Malamai da ku ke yi.
~Sheikh Bello Yabo.
Yaro gwarzon shekara ya musanta labarin da ake yaɗawa cewa an bashi milyan 1.
Yaron dai yace kamar yadda za ku ji a bidyion nan shi dai har yanzu be ga milyan ɗaya ba. Maganar scholarship ma duk labari ne.
Sojoji Ba Za Su Yi Juyin Mulki Ba A Nijeriya - Janar Musa
Babban Hafsan Tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana yadda ta kaya a zamansu na gaggawa da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda suka yi masa bayanin halin da ake ciki game da yadda zanga-zanga ke gudana da matakan da suka ɗauka.
Babban Hafsan ya kuma yi kashedi ga masu ɗaga tutocin wasu ƙasashen duniya tare da cewa duk wanda ya shiga hannu zai ɗanɗana kuɗarsa.
Haka nan ya sake nanata cewa sojoji ba za su yi juyin mulki ba, hasali ma za su ci gaba da mara baya da kuma kare mulkin demokradiyyar da ake kai a ƙasar nan.
📷Leadership Hausa
Zanga-Zanga a Bangladesh: Kalli yadda mutanen gari suka shiga gidan gwamnatin ƙasar bayan Ministan ƙasar tayi murabus.
Zanga-zanga: Gidan ƊanMajalissar Tarayya Nazifi Gumel da aka ƙona a yau.
Bobrisky ya/ta shaƙi iskar yanci bayan tsawon watanni a gidan yari.
“Jama’a a daina liƙen kuɗi, a bi doka da oda.”
Bayanin Bobsisky ke nan bayan ya fito daga gidan yari.
Ya kamata ace sanda zaka kai shakara 40, kana da yaron da ya gama degree kuma yayi aure.
Sheikh Idris yunus shawara ga matasa mara sa aure.
Ba za mu zuba ido ba muna ganin wasu tsirarrun yan adawa su kawo mana rikici a ƙasarmu ba. Sannan kuma ina mai kira ga shuwagabannin zanga-zangar nan da su zo a zauna domin a samar da daidaito a tsakani.
Zanga-Zanga: Kalli yadda jami’an tsaro suka harbi wani yaro a ƙofar Nasarawa da ke Kano.
Zanga-Zanga: Yadda jami’an tsaro suka ringa bin gida-gida suna ƙwato kayan da aka ce jiya a yayin gudanar da zanga-zanga.
Daga Bakin Alaramma Sa’id Haruna Hassan me jawa Marigayi Sheik Jaafar baƙi akan neman taimakon da ake yi masa, bayan iftali’in da ya auku da shi jiya bayan ɓata gari sun kwashe kayan shagonshi.