Labaran Hausa NG

Labaran Hausa NG Yada labarai cikin harshen Hausa, turanci da kuma labaran abubuwa dake faruwa a Najeriya.

15/06/2024

Alhazan Iran yi kira da babbar mur mai taken "Mutuwa ga America" da "Mutuwa ga Israel" a yayin da suke gudanar da aikin Hajji a cikin kasar Saudiyya.

Hakan ya biyo bayan shafe tsawon lokaci ana kashe raunanan Falestinawa ba dare ba rana a Zirin Gaza, Rafah da sauran yankunan da Sojojin mulkin mallakar Isrā'ilâ s**a mamaye.

Wanne fata kuke yiwa waɗannan alhazai ? Wanda ke tare raunanan Falasɗinawa ya yi mana 'Comments' da

14/06/2024

"K**ar yadda Annabin Allah Ibrahim ya yi, ku zabi Ismail dinku (abin yanka) ku kawo zuwa ga Mina.

Wanene Ismail dinku? Amma abin tambayar a yau, shin me Ale Saud ke yi maimakon haka? Ku kalli bidiyon nan a natse domin ku sami Amsoshin ku. Ku yi comments da abinda kuka fahimta cikinsa.

Yadda mawakin turanci Burna Boy ya raba kayan abinci ga al'ummar yankinsa domin rage raɗaɗin zafin yanayi a Portharcout....
14/06/2024

Yadda mawakin turanci Burna Boy ya raba kayan abinci ga al'ummar yankinsa domin rage raɗaɗin zafin yanayi a Portharcout.

Wanne fata kuke masa, shin kuma kuna samun irin wannan tallafi daga masu arzikin yankunan ku ?

14/06/2024

Big shout out to my newest top fans! Kabir Muhammad, Salisu Mudassiru

11/06/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Adamu Usman, Muhammad Bello, Ismaildanjumaadam Adam, Ibrahim Abubakar, Sa Adu Daiyabu, Bashir Muhammad

Ko kun tuna da wannan hoton?
10/06/2024

Ko kun tuna da wannan hoton?

Wata Mata A Zariya Ta Kashe Ragon Laiya Da Muciya Saboda Yacinye Ƙullun Ƙosai. Daga Barrista Nuraddeen Isma'el.An tabbat...
08/06/2024

Wata Mata A Zariya Ta Kashe Ragon Laiya Da Muciya Saboda Yacinye Ƙullun Ƙosai.

Daga Barrista Nuraddeen Isma'el.

An tabbatar da mutuwar wani rago jim kadan bayan kaisa asibiti ranga-ranga rai hannun Allah sak**akon shirga masa muciya har sau biyar ƙwa-ra-ra da uwargida tayi masa; ‘ganau ya shaidawa wakilinmu cewa, 'Saboda ya cinye mata ƙullin ƙosai da take sayarwa gaba ɗaya bayan ta shiga ban ɗaki'.

Bugu da ƙari mijinta ya ƙalubalanceta na ala-dole ta biya shi Ragon Lahiyarshi daya shafe tsawon lokuta yana kiwo da nufin a bana shima zai yi Lahiya saboda bai taɓa yi ba, tur-ka-tur-ka.

Anan take dai hayaniya ya so ya kaure, sai dai daga gefe an samu kwamitin sulhu domin gudanar da zama na gaggawa na ganin uwargidan ta biya mijinta Ragonshi data aika lahira a dalilinta na cewa ya cinye mata ɗan jarin da take tattalawa wato ƙullina na ƙosai.

Lamarin ya farune da safiyar juma'a (7/6/2024) a sabuwar Anguwa ta (Kogoro Zone2 Kofar Gayan Zariya, dake Jihar Kaduna.

Idan kaine mijin wanne mataki zaka ɗauka?

K**ar Yadda Bayanai S**a Zo Cewa Wani Jirgin Sojoji Ya Jefa Bomb har Guda uku a Garin Yankuzo Dake Karamar Hukumar Mulki...
07/06/2024

K**ar Yadda Bayanai S**a Zo Cewa Wani Jirgin Sojoji Ya Jefa Bomb har Guda uku a Garin Yankuzo Dake Karamar Hukumar Mulki ta Tsafe a Jiya da Misalin Karfe Uku Na Rana.

Wanda Dalilin Lamarin Wasu Mutane Sun Jikkata, Wannan Yaron da kuke Gani Yana Cikin Mutanen da Lamarin Ya Rutsa dasu Dalilin Haka Yasa a Safiyar yau Aka Ciremasa Hannu.

Muna Addu'ar ALLAH Ubangiji ya Bamu Zaman lafiya 🙏👏

Farashin kayan miya a da da yanzu !Ya farashinsu yake a yankunan ku, daga ina matsalar haihuwar farashin kayan masarufi ...
06/06/2024

Farashin kayan miya a da da yanzu !

Ya farashinsu yake a yankunan ku, daga ina matsalar haihuwar farashin kayan masarufi ta samo asali ?

'Yau Zan Yi Give Away din Al Jannah Ga Followers dina" Cewar dan faira, ALHAJI ANISEE NAFUTUHIMabiyanmu ku turo kokon ba...
06/06/2024

'Yau Zan Yi Give Away din Al Jannah Ga Followers dina" Cewar dan faira, ALHAJI ANISEE NAFUTUHI

Mabiyanmu ku turo kokon barar ku fa 😃🫣 don kar a raba babu ku.

SUBHANALLAH: Kwandon Tumatirin Da Ake Siyar Da Shi Naira Dubu Uku A Shekarar Da Ta Gabata, Shi Ne Ya Koma Naira Dubu 130...
03/06/2024

SUBHANALLAH: Kwandon Tumatirin Da Ake Siyar Da Shi Naira Dubu Uku A Shekarar Da Ta Gabata, Shi Ne Ya Koma Naira Dubu 130 A Wasu Sassan Kasar Nan A Yanzu

Allah mun tuba! Ya lamarin yake a yankunan ku ?

"Babban burina shine, Allah yasa na haifi ƴa mai hali da ɗabi'u irin na Murja Kunya.Wannan ra'ayi na ne na ƙashin kaina,...
02/06/2024

"Babban burina shine, Allah yasa na haifi ƴa mai hali da ɗabi'u irin na Murja Kunya.

Wannan ra'ayi na ne na ƙashin kaina, ina so Allah ya bamu ƴa da zan haifa mai hali irin na Murja Kunya ~ Cewar G Fresh Al'amin.

Haka kuma za ku ji cewa a yau ne, Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke mawakin kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh.

Ya yin da ake zantawa da wani Kusa daga Hukumar ya tabbatar da cewar sun K**a G-Fresh bisa laifin izgilanci ga Alkur’ani mai girma lokacin da aka yada wani karatun Fatiha da yayi, Haka kuma Ana zargin sa da yada kalaman batsa ta hanyar tallata maganin maza.

Inda bisani ake sa ran gurfanar dashi a kotu nan kusa-kusa.

Menene ra'ayinku a kansa ? ?

Annabi Muhammad Shi Ne Wanda Ya Fi Kowanne Mutum Nagarta, Cewar Rani Mukerji"Annabi Muhammad mutum ne mai inganci wanda ...
31/05/2024

Annabi Muhammad Shi Ne Wanda Ya Fi Kowanne Mutum Nagarta, Cewar Rani Mukerji

"Annabi Muhammad mutum ne mai inganci wanda a tarihin ɗan Adam har yanzun babu k**ar sa, na karanta rayuwarsa da halayensa, sai na gane cewa Annabi Muhammad ya fi kowa nagarta." Inji Rani Mukerji

Rani Murkeji wacce addininta Hindu ne, shahararriyar ƴar fim ɗin Indiya ce da ta lashe kyaututtuka da dama don kwarewarta a harkar fim.

Wanne fata za ku yi mata? ?

Ina matsalar ta ke.A ce wannan ragon Lahiya Kudinasa ya kai 1.2 miliyon 😎Shin me kuka tanada don yin lahiyar Sallah ? ?
30/05/2024

Ina matsalar ta ke.
A ce wannan ragon Lahiya Kudinasa ya kai 1.2 miliyon 😎

Shin me kuka tanada don yin lahiyar Sallah ? ?

Jami'an Tsaro A Jamhuriyar Nijar Sunyi Nasarar Chafke Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Ɓalere...Sojojin Jamhuriyar Nijar sun yi na...
30/05/2024

Jami'an Tsaro A Jamhuriyar Nijar Sunyi Nasarar Chafke Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Ɓalere...

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke ɗaya dag cikin manyan ƴan bindigar da ke addabar arewacin Nigeriya da wasu yankuna na Nijar mai suna Baleri.

Baleri dai na hannun damar Bello Turji NE da s**a shahara a yankin Shinkafi a jihar Zamfara, an kuma chafke shine da wasu daga cikin yaran shi a Gidan Rumji Jamhuriyar Nijar k**ar yadda Niger challenge ta ruwaito.

© Muhammad Aminu Kabir

Wani hamshaƙin attajiri a Ƙasar Kenya ya haɗa masai na tangaran a cikin gidanshi ƙirar zinare zallah, daya kai kuɗi nair...
28/05/2024

Wani hamshaƙin attajiri a Ƙasar Kenya ya haɗa masai na tangaran a cikin gidanshi ƙirar zinare zallah, daya kai kuɗi naira tiriliyan bakwai da hamsin a kuɗin Nijeriya.

Ku tofa albarkacin bakinku !

An nuna wa Musulmai gashin gemun Annabi SAW a wani masallacin Jumma'a da ke Jamus a wani mataki na kara kusanto kauna da...
26/05/2024

An nuna wa Musulmai gashin gemun Annabi SAW a wani masallacin Jumma'a da ke Jamus a wani mataki na kara kusanto kauna da soyayya ga Annabi

Ya Allah albarkacin mamallakin wannan gashi Ka sa mu zama mabiya Manzon Allah na hakika, wadanda za su kasance tare da Shi a gidan AljannarKa, AMIN.

Wani dan jihar Bauchi kenan Ukasha Safwan, wanda ya kera wannan inji na shuka Shikafa da Masara mai layi biyar.  A wuni,...
22/05/2024

Wani dan jihar Bauchi kenan Ukasha Safwan, wanda ya kera wannan inji na shuka Shikafa da Masara mai layi biyar. A wuni, za a iya shuke gonar Masara ko Shinkafa mai girman eka biyu.

Wani fata za ku yi masa?

Abun Al'ajabi: Wabi karamin yaro a jahar Kano ya kera Na'urar dake Taimakawa Makafi Tafiya ba tare da Sanda ba.Matashin ...
22/05/2024

Abun Al'ajabi: Wabi karamin yaro a jahar Kano ya kera Na'urar dake Taimakawa Makafi Tafiya ba tare da Sanda ba.

Matashin Mai suna Khalifa Aminu Haifaffen Jihar Kano ya samar da wata Karamar Na'ura irinta ta Farko a Duniya dake Taimakawa makafi su rinka Tafiya ba Tare da Sanda ba. Wacce ita ce irinta ta Farko a duniya.

Wanne fata kuke masa ?

Kar ku bari a yi wannan ba bu ku !W-Coin ya sami karbuwa wajen Ton, Solana da Ethereum. Shine kan gaba cikin saura minin...
21/05/2024

Kar ku bari a yi wannan ba bu ku !

W-Coin ya sami karbuwa wajen Ton, Solana da Ethereum. Shine kan gaba cikin saura mining da ale sa ran bayan gashewar Tapswap da muke jira, shine zai biyo baya.

Ga Link ku gaggauta shi, kar a yi babu ku. 👇👇

https://t.me/wcoin_tapbot?start=OTk5NDcxNzk1

Masu Mining Tapswap Kuna Cikin Alkhairi Za su yi lunching din shi 30 ga wannan watan da muke ciki, yau saura kwana 10.Ku...
20/05/2024

Masu Mining Tapswap Kuna Cikin Alkhairi

Za su yi lunching din shi 30 ga wannan watan da muke ciki, yau saura kwana 10.

Kuyi maza ku fara don samun rabo mai gwabi. Ga link din a kasa! 👇👇

https://t.me/tapswap_mirror_1_bot?start=r_999471795

DA DUMI-DUMI: Shugaban kasar Iran, Ibraheem Ra'isi Da Tawagar Sa Mutum 8 Sun Mutu Sanadiyar Hadari Da Ya Afku Da su Na J...
20/05/2024

DA DUMI-DUMI: Shugaban kasar Iran, Ibraheem Ra'isi Da Tawagar Sa Mutum 8 Sun Mutu Sanadiyar Hadari Da Ya Afku Da su Na Jirgin Sama.

YANZU YANZU : An bude Gidan Shaƙatawa na Farko a Birnin Riyad, dake Ƙasar Saudiyya.Menene ra'ayinku?
18/05/2024

YANZU YANZU : An bude Gidan Shaƙatawa na Farko a Birnin Riyad, dake Ƙasar Saudiyya.

Menene ra'ayinku?

Amarya mai tsada da sadakinta ya haura Naira Biliyan 50 da kuma bijiman shanu 500.Athiak Dau Riak, budurwa ƴar shekara 1...
18/05/2024

Amarya mai tsada da sadakinta ya haura Naira Biliyan 50 da kuma bijiman shanu 500.

Athiak Dau Riak, budurwa ƴar shekara 19 ƴar ƙasar Sudan ta Kudu, wacce aka biya sadakinta da shanu 500 da Dalar Amurka miliyan 30, adadin da ya haura Naira biliyan 50.

Me kuke ganin ya sa wannan amarya tayi daraja haka.?

RA'AYOYIN MASU SAURARO:Matasa da dama da ke fafutukar tara kuɗin intanet na ci gaba da bayyana fatansu kan fashewar Notc...
16/05/2024

RA'AYOYIN MASU SAURARO:
Matasa da dama da ke fafutukar tara kuɗin intanet na ci gaba da bayyana fatansu kan fashewar Notcoin a shafukan sada zumunta.

Masu jiran fashewar Notcoin, me za ku siya idan ta fashe?

Farashin Abinci sauƙi saidai ta Allah !Yau muna tafe muku da farashin kayayyakin abinci a Kasuwar garin Funtua, ga yadda...
16/05/2024

Farashin Abinci sauƙi saidai ta Allah !

Yau muna tafe muku da farashin kayayyakin abinci a Kasuwar garin Funtua, ga yadda farashin sa yake k**ar haka;

1- Buhun Masara - 61,000 _ 62,000
2- Buhun Dawa - 59,000 _ 60,000
3- Buhun Gero - 60,000
4- Buhun Dauro - 59,000 _ 60,000
5- Buhun Shinkafa - 100,015 samfarera - 35,000 _ 46,000
6- Buhun Wake - 110,000
7- Buhun Waken Suya - 64,000 _ 65,000
Kara ta dabbobi
1- Sa - 600,000 _ 900,000 Sanuwa - 360,000_700,000
2- Rago - 49,000 270,000
2- Tunkiya - 30,000 _ 82,000
3- Dan Akuya - 27,000 - 55,000
4- Akuya - 25,000 _ 55,000.

Ya farashin su ya ke a yankunan ku ?

DA ƊUMI ƊUMINSA: An k**a wasu Mutane ciki harda tsoho mai shekaru 100 da suke da hannu wurin garkuwa da Mutane a Anguwar...
15/05/2024

DA ƊUMI ƊUMINSA: An k**a wasu Mutane ciki harda tsoho mai shekaru 100 da suke da hannu wurin garkuwa da Mutane a Anguwar Low-cost Ƙofar Gayan Zariya.

Yanzu wannan tsoho me yake buƙata da a wannan shekaru nasa yake ci gaba da sabon Allah, Alhali yana gab da kabari, me za ku iya cewa ?

Wani Matashi Ya Halaka Ƙanwarsa Ƴar Shekara Shida Da Reza A Jihar Kaduna.An k**a wani Abdulazeez Idris, mazaunin anguwan...
13/05/2024

Wani Matashi Ya Halaka Ƙanwarsa Ƴar Shekara Shida Da Reza A Jihar Kaduna.

An k**a wani Abdulazeez Idris, mazaunin anguwan Juma’a da ke ƙaramar hukumar Maƙarmi a Jihar Kaduna, kan zargin sace ‘yar uwarsa ‘yar shekara 6 tare da halaka ta, ta hanyar yi mata yankan rago da reza bayan ta gane shi, sannan ya turbuɗe gawarta a rami.

Kiss Theaz, na cigaba da tayar da kura a Internet bayan da ta yi ikirarin kai karar mahaifanta kotu kan rashin neman izi...
13/05/2024

Kiss Theaz, na cigaba da tayar da kura a Internet bayan da ta yi ikirarin kai karar mahaifanta kotu kan rashin neman izininta na dacewar zama 'yarsu ko a a. Ba Amirkiyar ta bayyana hakane yayin da take bayar da tarihin rayuwarta a shafinta na TikTok kai tsaye.

Wannan ba ita ce ta farko da ta fara maka iyayenta a kotu kan irin wannan tunani ba, me za ku ce?

12/05/2024

▶️ Yadda wata mummunar guguwar kura ta afku a birnin Jizan na kasar Saudiyya, Bidiyo

Address

No 4 Alh Sabitu Mai Omo Street
Lere
811104

Telephone

+2347000046414

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Hausa NG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Lere

Show All