Malam wane tv

Malam wane tv This page is an official page for mallam wane kanny wood industry films news about our organization
(1)

Innalillahi Wa'inna'ilaihi Rajiun  Muhammadu Gibirima Zulma'arifiYau tayi tafiya zuwa Lahira ฦŠan taziyarci Shehu zuwa ba...
15/03/2024

Innalillahi Wa'inna'ilaihi Rajiun

Muhammadu Gibirima Zulma'arifi

Yau tayi tafiya zuwa Lahira ฦŠan taziyarci Shehu zuwa bayan sallar jumma'at insha Allahu zata isa masuqinta Afuwan S fatihu

27/01/2024

Check out WALWALACIKIN's video.

Please and please๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ๐Ÿคณ๐Ÿคณ๐Ÿคณ๐Ÿคณ๐Ÿป๐Ÿ™https://whatsapp.com/channel/0029VaKVqrY3mFYB13wfKI3m thanks so much is coming
18/01/2024

Please and please๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ๐Ÿคณ๐Ÿคณ๐Ÿคณ๐Ÿคณ๐Ÿป๐Ÿ™https://whatsapp.com/channel/0029VaKVqrY3mFYB13wfKI3m thanks so much is coming

SANARWA SANARWA SANARWAMAULIDN MAULIDN MAULIDNSHEHU SHEHU SHEHUIBRAHIM IBRAHIM IBRAHIMINYASS INYASS INYASS R T AWANDA ZA...
16/01/2024

SANARWA SANARWA SANARWA
MAULIDN MAULIDN MAULIDN
SHEHU SHEHU SHEHU
IBRAHIM IBRAHIM IBRAHIM
INYASS INYASS INYASS
R T A
WANDA ZAI GUDANA A BABBAN BIRNIN TARAIYA ABUJA

HALARA TA KAIMU LOKACIN DA HIMMATA

Hotunan yaye daliban makaranta mai suna Khalifa Ali sheikh Ahmad Abulfathi Acadamy da take Jahar Bauchi.          An gud...
31/12/2023

Hotunan yaye daliban makaranta mai suna Khalifa Ali sheikh Ahmad Abulfathi Acadamy da take Jahar Bauchi. An gudanar da taron a ranar lahadi 24/12/2023.

Sayyadi Mustapha sheikh Ahmad Abulfathi ya wakilci Khalifa Ali sheikh Ahmad Abulfathi a gurin wannan taron.

Allah ya sakawa duk jama,a da su ka halarci wannan taro Allah ya daukaka wannan makaranta ya albarkaci dalibanta.
Mansur Usman Mani.
26/12/2023

Gayyata Gayyata Gayyata Muduba Hoton MasoyyyaJikan sarki imamu fatihu
24/09/2023

Gayyata Gayyata Gayyata

Muduba Hoton Masoyyya

Jikan sarki imamu fatihu

13/09/2023
13/09/2023

Rayuwar Al majiri daga You tube
Malama wane tv 2023/9)20 in Sha Allah

Maulana shehu Muhammadu gibirima
10/09/2023

Maulana shehu Muhammadu gibirima

Ni Muridin Shehu Fatihu NeDaga Cikin Masu Danganta Kan Su Da Muridan Maulanmu Sheikh Fatihu Ko kuma Masu Danganta Kansu ...
07/09/2023

Ni Muridin Shehu Fatihu Ne

Daga Cikin Masu Danganta Kan Su Da Muridan Maulanmu Sheikh Fatihu Ko kuma Masu Danganta Kansu Da Zawiyyar maulanmu sheikh Muhammad gibrima Duk Wanda Kaga Baya Kula Da Sallah Kuma Baya Kiyaye Dokokin Musulunci Sannan Baka Ganinshi A Sahun Wazifa

Toh Duk Girman Sa Karka Rabeshi Karma Kaqaunaci Zama Dashi Domin Irin Wadannan Suna Gina Rayuwar Su Akan San Zuciyarsune Sannan Su Danganta Kansu Da wuri Mai tsarki Domin Sucutar Da Masoyin Wajan

Dayawa Irin Wannan Ba Muridan Shehu Fatihu Bane Kwata kwata Bama Su Da Alaka Da Zawiyyar maulanmu sheikh Muhammad gibrima Kawai Suna Danganta Kansu Da Zawiyyar Ne Saboda Biyan Buqatar Kansu

Domin Su Suna Gina Rayuwar Su Ta Hanyar Yaudarar ฦณan Uwan Su Tijjanawa Domin Basu San Minene ฦณan Uwantaka Cikin Allah Ba Kwata Kwata, Suna Ha'intar Masoyane Amma Kawunan Su Suke Ha'inta,

Saboda Haka Su Sun Nutse Cikin Tekun Son Zuciya Wajen Son Tara Abinda Duniya Da Kuma Yaudarar Bayin Allah Da Sunan Soyayya Allah Yayi Riฦ™o Da Hannayen Mu Alfarmar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam

Abba Mohammed Ala
Zawiyyatu Sheikh
Muhammad gibrima

Taswiran yanda za'a sabunta birnin Kaulaha, Medina Baye ๐Ÿšฅ๐Ÿ•น๏ธ๐Ÿšฅ
06/09/2023

Taswiran yanda za'a sabunta birnin Kaulaha, Medina Baye ๐Ÿšฅ๐Ÿ•น๏ธ๐Ÿšฅ

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!Maulana Sheikh Hashim IBN Masoyi Abulfathi(Zulbushasha) na farin cikin gayyatar 'yan uwa zu...
31/08/2023

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

Maulana Sheikh Hashim IBN Masoyi Abulfathi(Zulbushasha) na farin cikin gayyatar 'yan uwa zuwa Diwani da akasaba yi duk shekara a gidansa
Rana: Asabar - 1st Rabiul Auwal 1445 /16-09-2023
Lokaci:-8:00pm zuwa 6:00am
Wuri:-Gidan Sayyadi Hashimu dake Madinatu Sheikh Ahmad Abulfathi RTA Maiduguri.

Allah yabada ikon halarta(Amin).
Sanarwa Daga Madinatu Sheikh Ahmad Abulfathi Maiduguri

A MADINATU YARWA
31/08/2023

A MADINATU YARWA

30/08/2023
Shugaban Kyawawa โ˜๐Ÿป๐Ÿฉท
18/08/2023

Shugaban Kyawawa โ˜๐Ÿป๐Ÿฉท

Maulidin shehu Tijjani na Kasa bana zaayi a Bauchi, Inshallah
18/08/2023

Maulidin shehu Tijjani na Kasa bana zaayi a Bauchi, Inshallah

HAPPY   MASOYA GODIYA๐Ÿ™ GA UBANGIJIN TIJJANIN      โ˜๏ธ1BAYEE DAIMAN YARWA YOLA โค๏ธโค๏ธ โค๏ธHAPPY   MADINATU BAYEE โ™ฅ๏ธ YARWA
17/08/2023

HAPPY MASOYA GODIYA๐Ÿ™ GA UBANGIJIN TIJJANIN โ˜๏ธ1BAYEE DAIMAN YARWA YOLA โค๏ธโค๏ธ โค๏ธ
HAPPY MADINATU BAYEE โ™ฅ๏ธ YARWA

Wata Rana Abdullahi Bn Salaam('Daya Daga Cikin Yahudawan Madina) Ya Zo Wajen MA'AIKI(S.A.W) Ya Ce Da Shi:"Na Zo Ne Domin...
16/08/2023

Wata Rana Abdullahi Bn Salaam('Daya Daga Cikin Yahudawan Madina) Ya Zo Wajen MA'AIKI(S.A.W) Ya Ce Da Shi:"Na Zo Ne Domin Na Yi Maka Wasu Tambayoyi Guda Uku(3) Wadanda Babu Wanda Ya San Amsarsu Idan Shi Ba Annabi Bane:
;
1. Shin Menene Farkon Sharadin Tashin Alqiyamah???

2. Shin Menene Farkon Abincin Da 'Yan Aljannah Zasu Ci???

3. Shin Menene Yasa Wani Lokaci Idan Aka Haifi Yaro Ya Kan Yi K**a Da Ubanshi, Wani Lokacin Kuma Uwarshi???
:
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Ce Da Shi:"Yanzun Nan Mala'ika Jibrilu(A.S) Ya Zo Ya Bani Labarin Amsoshin Tambayoyin Nan Naka".
;
Sai Bn Salaam Ya Ce:"Mala'ika Jibrilu???"
;
ANNABI(S.A.W) Ya Ce:"Eh"
;
Bn Salam Ya Ce:"Ai Mala'ika Jibrilu Shi Ne Makiyin Yahudawa".
;
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Karanto Masa Wannan Ayar Da Take Cewa:"Man Kana Aduwan Lillahi Wa Mala'ikatihi Wa Jibrila Wa Minkala Fa'inallaha Aduwan Lilkafiriin".
;
Sannan Ya Bashi Amsoshin Tambayoyinsa K**ar Haka:
;
1. Farkon Sharadin Tashin Qiyama Wata Wuta Ce Wacce Zata Koro Mutane Tun Daga Inda Rana Take 'Bullowa Har Zuwa Inda Take Fad'uwa
2. Farkon Abincin Da 'Yan Aljannah Zasu Ci Shi Ne Hantar Wani Kifi,
3. Idan Maniyyin Namiji Ya Riga Na Mace Sauka, To Sai Yaron Ya Zama Yana K**a Da Shi(Uban), Idan Kuma Na Macen Ne Ya Riga Sauka, To Sai Yaron Yayi K**a Da Ita(Uwar).
;
Daga Wannan Lokacin Sai Abdullahi Bn Salam Wanda Ada Shi Ne Mafi Alkhairin Yahudawa Kuma 'Dan Shugaban Yahudawan Ya Ce:"Na Shaida Babu Abin Bautawa Da Gaskiya Sai ALLAH, Kuma Haqiqa Kai MANZON ALLAH Ne,
;
Ya RASULALLAHI! Haqiqa Yahudawa Mutane Ne Masu 'Kage Da Sharri Ne, Idan S**a San Cewa; Na Musulunta Tun Kafin Ka Tambaye Su Game Da Ni, To Tabbas Zasu Yi Min Sharri Da 'Kage",
:
Da Sauran Yahudawan S**a Zo Sai MANZON ALLAH(S.A.W) Ya Tambaye Su Cewa:"Shin Menene Matsayin Abdullahi Bn Salaam a Cikinku???"
;
Sai S**a Ce:"Shi Ne Mafi Alkhairin Cikinmu, Kuma 'Dan Gidan Mafi Alkhairin Cikinmu, Kuma Shi 'Dan Shugaba Ne",
;
ANNABI(S.A.W) Ya Ce:"Shin Yaya Kuke Gani Idan Shi Ya Musulunta???"
;
Sai S**a Ce:"ALLAH Ya Tsare Shi Ba Z

Idan Miji Ya Ruhuta Ma Matarsa Takardar Saki Amma Kafin Yabata Sai Yaji Yafasa Shin Ta Saku ?Saki( divorce) Yana Daga Ci...
13/08/2023

Idan Miji Ya Ruhuta Ma Matarsa Takardar Saki Amma Kafin Yabata Sai Yaji Yafasa Shin Ta Saku ?

Saki( divorce) Yana Daga Cikin Abu Ukku Wanda Ba'a Wasa Dasu!

Saboda Haka Idan Miji Ya Ruhuta Ma Matarsa Takardar Saki, To Ko Takardar Taje Hannunta Ko Bataje Ba Wannan Matar Ta Saku.

Allah Shine Mafi Sani

Abdulrahman Salisu G Gabas

TABBASS YABADA GUDUMAWA CIKIN ADDININ MUSULUNCI !!!KAFIN KAQI SHI KASAN HIDIMAR DA YAYI CIKIN MUSULINCI !!!1)  Shine ya ...
13/08/2023

TABBASS YABADA GUDUMAWA CIKIN ADDININ MUSULUNCI !!!
KAFIN KAQI SHI KASAN HIDIMAR DA YAYI CIKIN MUSULINCI !!!

1) Shine ya musuluntar da kafirai Dubu shabiyu 12000 Ba tare da takobi ba A Tamale Ghana.
2) Shine ya Bada shawarin Assasa majalisar koli ta hadin kan Musulmin Duniya A Makkah
3) Yana daga cikin wanda s**a jagoranci Neman yancin kai wa Africa
4) Shine ya yaqi Banbancin launin fata (xenophobia) cikin hudubar sa a jami'ar Azhar Egypt
5) shine wanda ya zaga duniya gaba daya dan kira zuwa Musulunci
6) Shine wanda Jami'ar Azhar ta kirashi da Sheikhul-Islam
7) shine wanda Sarkin Saudiyya (Makkah) yakai masa ziyara har gida dan Girmamawa
8) Shine yake da Almajirai sama da miliyan 100 cikin fadin duniya
9) Shine wanda ya kyauta Mu'ammala tsakanin Musulmai da kiristoti
10) Shine wadda ya yaqi Nasfu ya dasa Son Allah da Manzon sa cikin zukatan Al'umma
11) Shine yahada yare mabanbanta cikin soyayya dan Allah
12) Shine ya jaddada Sunnar Qabalu (rike hanu cikin Sallah) bayan gushewar hakan.
WANNAN MUTUMIN SHINE (R.T.A)

๐Ÿ“บ๐Ÿ‘ˆ

ANNABI MUHAMMADU(S.A.W);:KU DUBA WANNAN ALBARKAR::Akwai Wata Riga(Toguwa) Ta MANZON ALLAH(S.A.W) Wacce Take Wajen Sayyid...
13/08/2023

ANNABI MUHAMMADU(S.A.W);
:
KU DUBA WANNAN ALBARKAR:
:
Akwai Wata Riga(Toguwa) Ta MANZON ALLAH(S.A.W) Wacce Take Wajen Sayyidah Asma'u Bint Abibakrin(R.A).
:
Ta Kasance Duk Lokacin Da Wani Marar Lafiya Ya Zo Wajenta Ta Kan Jiqa Wannan Rigar a Cikin Ruwa, Sannan Ta 'Debi Irin Ruwan Ta Bama Marar Lafiyan Ya Sha(Ya Samu Waraka).
:
Nan Take Ake Warkewa, Albarkacin Albarkar Da Take Tare Da Shi Yayi Naso Zuwa Rigar Da Ya Sanya.
:
(Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Wa Sallam).
:
DON 'KARIN BAYANI A DUBA:
:
*. SUNANUL KUBRA Na Baihaqee, Juzu'i Na 2 Shafi Na 594, Hadisi Na 4,210.
:
*. SHU'ABUL EEMAN Na Baihaqee: Juzu'i Na 8 Shafi Na 207.
:
*. SAHIHU MUSLIM: 5,149.
:
*. SHARHUS SUNNAH Na Imamul Baghawy: Juzu'i Na 12, Shafi Na 33, Hadisi Na 3,104.
:
ALLAH MUNA TAWASSULI DA WANNAN RIGAR MAI ALBARKA KA 'KARA MANA LAFIYA, SU KUMA WANDA SUKE KWANCE A ASIBITI KA BA SU LAFIYA, ALLAH KA BA MU ZAMAN LAFIYA A YANKUNANMU AMEEEEN.

Zikiri jumaa Abuja
13/08/2023

Zikiri jumaa Abuja

ALLAH is one 1
13/08/2023

ALLAH is one 1

AMEEEN SAIYADA,DAZIYARA
13/08/2023

AMEEEN SAIYADA,DAZIYARA

MamamuNamunaYarfaira
13/08/2023

Mamamu
Namuna
Yarfaira

Sadatul KiramDuk Wanda YayiYayi CommentDa Alhamdulillah
11/08/2023

Sadatul Kiram
Duk Wanda Yayi
Yayi Comment
Da Alhamdulillah

Address

Command Science School
Lafia Beriberi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam wane tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malam wane tv:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Lafia Beriberi

Show All

You may also like