Jibwis social media keffi

Jibwis social media keffi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis social media keffi, News & Media Website, Keffi.

30/03/2024
WAkilin shugaban kungiya nakasa shiekh Dr Abdullahi bala lau a jahar nasarawa karamar hukumar keffi shiekh Muhammad Must...
30/03/2024

WAkilin shugaban kungiya nakasa shiekh Dr Abdullahi bala lau a jahar nasarawa karamar hukumar keffi shiekh Muhammad Mustapha yusuf hadeja yakai ziyara zuwa masallacin safwan bin musa dake yanjaki inda ustaz Abubakar mai yaqi yake gabatarda tafsirin alqurani maigirma Allah yasaka da alkhairi

Ziyarar Wakilin Sheikh Abdullahi Bala Lau. A Karamar Hukumar Keffi Jahar Nasarawa Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Zuwa Off...
29/03/2024

Ziyarar Wakilin Sheikh Abdullahi Bala Lau. A Karamar Hukumar Keffi Jahar Nasarawa Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Zuwa Offishin Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) Da Hukumar ( CIVIL DEFENCE). A Karamar Hukumar Keffi. Sun Nuna Jin Dadin Su Bisa Wannan Ziyara Da Malam Ya Kawo Musu Da Da Addu'ar Fatan Gamawa Lafiya

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Goma Sha Shida (16) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yus...
26/03/2024

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Goma Sha Shida (16) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa.

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad

Hotunan!Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Goma (10) Daga Masallacin Izalah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf ...
20/03/2024

Hotunan!

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Goma (10) Daga Masallacin Izalah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Anas Abubakar Abdullahi.

20/03/2024

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Goma (10) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa.

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad

Ayi Sauraro Lafiya

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Takwas (08) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-c...
19/03/2024

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Takwas (08) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa.

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad

Ayi Sauraro Lafiya

17/03/2024

TAFSIRIN QUR'ANI DAGA MASJIDU BILAL BN RABAAH GRA KEFFI

MAI GABATARWA:- MAL. ABUBAKAR ALIYU ALMAROWEEY
(MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JIBWIS JIHAR NASARAWA)

TARE DA: ALARAMMA YAHYA UMAR DANSAUKA

15/03/2024

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Biyar (05) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad.

Ayi Sauraro Lafiya

14/03/2024

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Hudu (04) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa.

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad

Ayi Sauraro Lafiya

Hotunan:Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Uku(03) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf L...
13/03/2024

Hotunan:

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Uku(03) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa.

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad

13/03/2024

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma Rana Ta Uku(03) Daga Masallacin Juma'ah Na Tunawa Da Imam Ramadan Yusuf Low-cost Keffi Jahar Nasarawa.

Maigabatarwa: Sheikh Mustapha Yusuf Hadejia Da Alaramma Abubakar Abdullahi Muhammad

Address

Keffi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis social media keffi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share