VOK TV HAUSA 24

VOK TV HAUSA 24 News media
(1)

27/03/2024

Day 17 Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Wanda Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Niger Alhafiz Abubakar Abu sumaiya Tare Da Hafiz Dr. Shehu Ibrahim Keffi

( BY Ibrahim M Musa )

26/03/2024

Day 16 Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Wanda Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Niger Alhafiz Abubakar Abu sumaiya Tare Da Hafiz Dr. Shehu Ibrahim Keffi

( BY Ibrahim M Musa )

25/03/2024

Day 15
Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Wanda Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Niger Alhafiz Abubakar Abu sumaiya Tare Da Hafiz Dr. Shehu Ibrahim Keffi

( BY Ibrahim M Musa )

24/03/2024

Day 13

Day 14

Shen Gamai Buka Tan Dukan Nauyi  Live Streaming Na Tafsir Dake Gudana a Masallacin Sabon Layi  Dake Garin  keffi! Wan Da...
22/03/2024

Shen Gamai Buka Tan Dukan Nauyi Live Streaming Na Tafsir Dake Gudana a Masallacin Sabon Layi Dake Garin keffi! Wan Da Tashen VOK TV Hausa 24 Kiduka a Kuwaci Rana Na Wan Watan Ramadan

Shin Dakwai Mai Sha,awar Daukar Nauyi? Kufa a Budi Yaki ????

22/03/2024

Day 12

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Wanda Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Niger Alhafiz Abubakar Abu sumaiya Tare Da Hafiz Dr. Shehu Ibrahim Keffi

( BY Ibrahim M Musa )

21/03/2024

Day 11

20/03/2024

Day 10

19/03/2024

Day 9

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Wanda Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Niger Alhafiz Abuba

16/03/2024

Day 6

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Wanda Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Niger Alhafiz Abubakar Abu sumaiya Tare Da Hafiz Dr. Shehu Ibrahim Keffi

( BY Ibrahim M Musa )

15/03/2024

Day 5

14/03/2024

Day 4

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Tare Da Ustaz Abubakar Abu Sumayya. Da Haafiz Dr. Shehu Ibrahim keffi.

Wan Da Yaki Zuwa Muko Daga VOK TV Hausa24

By Ibrahim M Musa

Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da shugaban kungiyar Fulani Makiyaya ta  Miyetti Allah kan ta’addanci.Gwamnatin tarayyar ...
14/03/2024

Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da shugaban kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah kan ta’addanci.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta shigar da karar shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal H**e, Bello Bodejo da ake tsare da shi a matsayin shugaban kungiyar ta'addanci.

A tuhumar ta’addanci da aka yi ranar 12 ga watan Maris, an zargi Bodejo da zagon kasa ga tsaron Najeriya ta hanyar kafa kungiyar ‘yan bindiga da kuma ba da mak**ai ba tare da izini ba.

Wani bangare na tuhume-tuhumen ya kara da cewa: “Kai Bello Bodejo, Namiji, Babba, a ranar 17 ga Janairu, 2024, ko kafin ranar 17 ga watan Janairu, 2024, a Lafia, Jihar Nasarawa, da ke karkashin ikon wannan Kotu mai girma, ka aikata laifin da za a ce: kun kafa wata kungiya da aka fi sani da Kungiyar Zaman Lafiya ba tare da izini ba, kuma ta haka ne kuka aikata wani abu da ya saba wa tsaron kasa da kare lafiyar al’umma, laifin da ake hukunta shi a karkashin sashe na 29 na dokar ta’addanci (Rigakafin da Hana) ta 2022.”

An k**a Bodejo ne a ranar 23 ga watan Janairu a ofishin Miyetti Allah da ke karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa bisa zargin fallasa tare da ba wa kungiyar ‘yan banga mak**ai.

Babban Lauyan gwamnatin tarayya, Lateef Fagbemi (SAN), ya shigar da kara a ranar 5 ga watan Fabrairu yana neman a ci gaba da tsare Bodejo har sai lokacin da DIA ta kammala binciken da kuma gurfanar da shi a gaban kotu.

Mai shari’a Inyang Edem Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja, bisa karar da aka shigar, ya bayar da umarnin a tsare Bodejo na tsawon kwanaki 15.

A lokacin da wa’adin kwanaki 15 ya kare a ranar 22 ga watan Fabrairu, alkalin kotun ya baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai ta shigar da karar Bodejo.

Sai dai a zaman da aka yi a ranar Laraba, Hukumar Leken Asiri ta Defence (DIA) da ke Abuja ta ki gabatar da Shugaban Miyetti Allah a gaban Babbar Kotun Tarayya domin gurfanar da shi a gaban kuliya.

Bayan rashin halartar wanda ake tsare da shi a kotu, Mai shari’a Ekwo ya tambayi lauyan gwamnatin tarayya, Y.A. Imana, akan rashin gurfanar da Bodejo a gaban kotu.

Lauyan gwamnati, ya bayyana cewa an shigar da karar ne a jiya, sai dai alkalin ya yi mamakin dalilin da ya sa ba a gabatar da wanda ake zargin gabansa ba.

A wannan lokaci, lauyan Bodejo, Mohammed Sheriff, ya shaida wa Kotun cewa ya shigar da kara ne na neman a sake shi ba tare da wani sharadi ba daga hannun hukumar leken asiri ta tsaro.

Lauyan ya roki kotun da ta saurari bukatar belin wanda yake karewa.

Ya ce, "Takardar neman belinmu ta kasance ranar 26 ga Fabrairu, 2024, kuma muna neman a shigar da mai neman belin kafin a gurfanar da shi a gaban kotun da ta dace."

Sai dai lauyan masu shigar da kara, Y.A Imana, ya nuna kakkausar s**a ga bukatar belin wanda ake tsare da shi, saboda tuhumar da ake masa na da alaka da zagon kasa ga tsaron tarayyar Najeriya, inda ya bukaci kotun da ta yi watsi da bukatar.

Mai shari’a Ekwo, bayan da ya amshi hujjoji daga lauyoyin, ya sanya ranar 22 ga watan Maris domin yanke hukunci kan ko a amince da bukatar belin ko a’a.

13/03/2024

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Tare Da Ustaz Abubakar Abu Sumayya. Da Haafiz Dr. Shehu Ibrahim keffi.

Wan Da Yaki Zuwa Muko Daga VOK TV Hausa24

By Ibrahim M Musa

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya halarci karatun Tafsiri da aka yi a Masallacin Fadar Shugaban Ƙasa a yau Talata, ...
12/03/2024

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya halarci karatun Tafsiri da aka yi a Masallacin Fadar Shugaban Ƙasa a yau Talata, inda ya nemi ƴan Nijeriya da su yi addu'o'in samun zaman lafiya mai ɗorewa a ƙasar.
Ya kuma shawarci Musulmai da su kyautata wa juna da maƙwabtansu da marasa ƙarfi a cikin al'umma
"Tabbas abubuwa sun yi tsanani, amma Allah Ya umarce mu da yin sadaukarwa, da ladabtar da kanmu da taimakon mutane da kuma kyautata wa juna," in ji Shugaban Ƙasar

Young Sheikh Zariya Ya Fara Karatun Tafsirin Alqur'ani Me Girma Na Watan Ramadan.“A yau Lahadi kenan Rana ta farko Young...
11/03/2024

Young Sheikh Zariya Ya Fara Karatun Tafsirin Alqur'ani Me Girma Na Watan Ramadan.

“A yau Lahadi kenan Rana ta farko Young Sheikh tare da Alamaranman sa me ja masa baƙi yayin gudanar da buɗe karatun Tafsirin Al-qur'ani me girma na watan Ramadan, k**ar yadda Fitaccen matashin malamin ya saba duk Shakara a Zawiyyar Sheikh Ali Me Yasin dake Saye Road Tudun Wadan Zariya Jihar Kaduna.”

11/03/2024

A Yau Ne A Ka Bude Tafsirin Watan Ramadan Daga Garin Keffi

Daga Ibrahim M Musa

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallachin juma'ah Na Qungiyar Jibwis Nhq Jos Na Biyu Dake Sabon Layi Cikin Garin keffi

Tare Da Ustaz Abubakar Abu Sumayya. da Haafiz Dr. Shehu Ibrahim keffi.

Wan Da Yaki Zuwa Muko Daga VOK TV Hausa24

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu Ya Roki Gwamnoni Kan Biyan Kudaden Rage Radadi.Tinubu ya bukaci hakan ne daga gwamnonin...
11/03/2024

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu Ya Roki Gwamnoni Kan Biyan Kudaden Rage Radadi.

Tinubu ya bukaci hakan ne daga gwamnonin domin ragewa jama'a halin kunci.

Wannan na zuwa ne bayan cire tallafin mai da ya jefa kasar a wani mummunan yanayi.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan, Inda Ya Ayyana Gobe Litinin A Matsayin Ranar 1 Ga W...
10/03/2024

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan, Inda Ya Ayyana Gobe Litinin A Matsayin Ranar 1 Ga Watan Ramadan.

Address

Emri Please Keffi
Keffi
EMRIPLEASEKEFFI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when VOK TV HAUSA 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to VOK TV HAUSA 24:

Videos

Share

You may also like