ABG ABG Hausa: Domin fadakarwa, ilmantarwa da kuma nishadantarwa Arewa Broadcasting Group is a leading online media platform in Nigeria.

We leverage the power of digital media to create engaging and informative content that breaks down barriers, ignites curiosity, and celebrates the diversity of Nigeria's rich heritage.

Jagoran adawa a Najeriya Atiku Abubakar ya soki Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima saboda sun fice daga...
07/05/2024

Jagoran adawa a Najeriya Atiku Abubakar ya soki Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima saboda sun fice daga ƙasar a lokaci guda.

Mene ne ra'ayinku kan wannan batu?

Muna duba daftarin tsagaita wutar da Hamas ta amince da shi - Isra'ilaƘarin bayani: https://bbc.in/3QyiqYQ
07/05/2024

Muna duba daftarin tsagaita wutar da Hamas ta amince da shi - Isra'ila

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3QyiqYQ

Matsalar jirgi ta hana Kashim Shettima zuwa Amurka, in ji fadar shugaban ƙasa Ƙarin bayani: https://bbc.in/4bombrM
07/05/2024

Matsalar jirgi ta hana Kashim Shettima zuwa Amurka, in ji fadar shugaban ƙasa

Ƙarin bayani: https://bbc.in/4bombrM

Kotu ta ɗaure tsohon manajan banki shekara 121 saboda zambar kuɗiKarin bayani - https://bbc.in/3UBgHmW
07/05/2024

Kotu ta ɗaure tsohon manajan banki shekara 121 saboda zambar kuɗi

Karin bayani - https://bbc.in/3UBgHmW

Man Fetir Ya Samu A Legas, Naira 605 Lita Daya, kuma babu cunkoso ko layi.Kuma man ya samu a yankunan ku? Nawa ne litar ...
07/05/2024

Man Fetir Ya Samu A Legas, Naira 605 Lita Daya, kuma babu cunkoso ko layi.

Kuma man ya samu a yankunan ku?

Nawa ne litar man fetur a wajenku?

A cikin wata sanarwa daga ofishinsa, Netanyahu ya ƙara da cewa dakatar da yaƙin kafin cimma burin fatattakar Hamas ba sh...
30/04/2024

A cikin wata sanarwa daga ofishinsa, Netanyahu ya ƙara da cewa dakatar da yaƙin kafin cimma burin fatattakar Hamas ba shi da wata ma'ana.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3QotXtE

Hakan ya biyo ziyarar da manyan jami’an ɓangaren man fetur na ƙasar s**a kai wasu gidajen mai a Abuja.Jami'ar NNPC, Maij...
30/04/2024

Hakan ya biyo ziyarar da manyan jami’an ɓangaren man fetur na ƙasar s**a kai wasu gidajen mai a Abuja.

Jami'ar NNPC, Maijidda Abdulƙadir, ta tabbatar wa BBC cewa akwai isasshen mai a ƙasa da zai sauya wannan yanayi.

Kalli yadda walkiya ta haska saman Masallacin Annabi Muhammad SAW da ke birnin Madina. ⚡️ 📸 - Haramain Sharifain
30/04/2024

Kalli yadda walkiya ta haska saman Masallacin Annabi Muhammad SAW da ke birnin Madina. ⚡️

📸 - Haramain Sharifain

KAJI RABO : Wani Matukin  jirgin saman Fakistan ya bada labari da cewa, " lokacin yana karami mahaifiyarsa takan rataya ...
30/04/2024

KAJI RABO : Wani Matukin jirgin saman Fakistan ya bada labari da cewa, " lokacin yana karami mahaifiyarsa takan rataya masa shaidar Id Card na zuwa makaranta, kafin ya bar gida sai ta sanar da shi cewa, "Idan ka girma ina so ka dauke ni a cikin jirginka zuwa kasar Saudiya.

Yau ga shi mahaifiyata tana cikin jerin mutanen da zan tukasu zuwa kasar Saudiya, inji Mahir matukin jirgin sama. -

Farashin man fetur ya tashi a jihohin Nijar masu iyaka da Najeriya.Rahotanni da DCL Hausa ta samu daga karamar hukumar D...
30/04/2024

Farashin man fetur ya tashi a jihohin Nijar masu iyaka da Najeriya.

Rahotanni da DCL Hausa ta samu daga karamar hukumar Dogon Doutchi ta jihar Dosso ke nuni da cewa ana sayar duk litar man a kan farashin jikka guda na Cfa kwatankwacin Naira 2,070.

Tun yammacin jiya Litinin ne dai shahararrun mawaƙan a Najeriya, Wizkid da Davido suke ta s**ar juna a shafin X yayin da...
30/04/2024

Tun yammacin jiya Litinin ne dai shahararrun mawaƙan a Najeriya, Wizkid da Davido suke ta s**ar juna a shafin X yayin da magoya bayansu s**a fito suna goyawa taurarin nasu baya.

Dama dai Wizkid da Davido sun jima suna samun matsaloli a tsakaninsu.

A cewar Gwamna Godwin Obaseki, sabon mafi ƙarancin albashin zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Mayu.Ƙarin bayani - http...
30/04/2024

A cewar Gwamna Godwin Obaseki, sabon mafi ƙarancin albashin zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Mayu.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3UEA1kq

Arsenal ta doke Tottenham da ƙyar, kuma hakan ya sa ta shiga gaba da maki huɗu a teburin Premier League kafin Manchester...
28/04/2024

Arsenal ta doke Tottenham da ƙyar, kuma hakan ya sa ta shiga gaba da maki huɗu a teburin Premier League kafin Manchester City ta buga wasanta yau Lahadi.

Ko magoya bayan Arsenal na ganin za su ci Premier League ta bana?

Dubban mutane sun fito suna roƙon Firaiministan Spain kar ya yi murabusƘarin bayani - https://bbc.in/3xWtqsA
28/04/2024

Dubban mutane sun fito suna roƙon Firaiministan Spain kar ya yi murabus

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3xWtqsA

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta gargadi mutanen da suke tunzura Umar Bush yana yin ashariya da su daina.
27/04/2024

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta gargadi mutanen da suke tunzura Umar Bush yana yin ashariya da su daina.

Maganar Zanyi aure ba gaskiya bane, Ko rata ayi daga wajen saida Zogale - inji Fatima mai zogale Fatima mai zogale ta ba...
27/04/2024

Maganar Zanyi aure ba gaskiya bane, Ko rata ayi daga wajen saida Zogale - inji Fatima mai zogale

Fatima mai zogale ta bayyana haka ne a cikin wani matsakaicin faifayin video da tashar ATP Hausa ta wallafa, inda ta bayyana cewa, maganar cewa zata yi aure ba gaskiya bane, sallamarta mai ɗakinta tayi bayan fitar waƙar mai zogale da mawaki Rarara yayi mata.

Address

Kaura-Namoda

Telephone

+2349063211604

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other News & Media Websites in Kaura-Namoda

Show All