Katsina state Radio service

Katsina state Radio service News and current affaairs page Educative entertainment
(1)

09/04/2024

An akashe Dangote a fada da ya barke tsakanin yaran dabarsa da na Dankarami. Bashi kadai ya mutu ba har da wasu kwana dojinsa da na Dankarami. Allah ya kawo mana karshen wadannan mugayen mutane

05/04/2024

NO. OF HRS TO CONSUME 1 UNIT - [1KWH] OF ELECTRICITY

AIR-CONDITIONER
1.5HP: 53.4mins
1HP: 1hr 34mins
2HP: 40.2mins
4HP: 20.4mins

Blender (Medium): 2hrs 22mins

COOKER
1 Plate: 40.2mins
2 Plates + Oven: 18mins
2 Plates: 24mins
4 Plates: 13.2mins

FAN
Ceiling: 11hrs 76mins
Standing: 14hrs 29mins
Table: 25hrs

KETTLE
Medium: 27mins
Small: 32.4mins

LIGHTING BULB
Tungsten Filament: 16hrs 67mins
Energy Saving: 66hrs 67mins

Microwave (Medium): 1hr 11mins

PRESSING IRON
Dry: 49.8mins
Steam: 30mins

REFRIGERATOR
Large: 7hrs 14mins
Medium: 10hrs
Small: 12hrs 5mins

TV
300W: 3hrs 33mins
100W: 10hrs

TOASTER
Large: 42.6mins
Medium: 1hr
Small: 1hr 33mins

WASHING MACHINE
Spinning, Dryer: 28.8mins
Spinning: 2hrs 7mins

Water Dispenser: 1hr 43mins


(Ikeja Electric)

05/04/2024

Farashin ruwan roba zai tashi sak**akon karin kuɗin wutar lantarki -- ATWAP

Kungiyar masu samar da ruwan roba ta ƙasa, ATWAP reshen Ogun, ta koka kan karin kashi 300 na kudin wutar lantarki da hukumar kula da wutar lantarki ta ƙasa,NERC, ta yi.

Babatunde Lawal, shugaban ATWAP na jihar, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na ƙasar a yau Alhamis a Ota, cewa karin kuɗin wutar zai kara tsadar kayayyakin hada ruwan.

Lawal ya lura cewa wutar lantarki na da muhimmanci ga ci gaban tattalin arziki, inda ya kara da cewa ta ba da gudummawar kusan kashi 30 cikin 100 na abin da ake bukata a masana'antar samar da ruwa da ma masana'antu gaba daya domin ita ke samar da haske da kuma ita injina da kayan aiki ke amfani.

“Karin kashi 300 cikin 100 zai haifar da tsadar kayayyaki saboda kashe kudi zai yi tashin gwauron zabi, idan aka kwatanta da samun wutar lantarki.

"Tasirin ƙarin a kan kayan da ake samar wa zai kare yayin da a halin yanzu da tsada muke siyan dizal da fetur.

Ya kuma yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta ba su lamunin kudi domin tallafa wa sana’o’insu domin a cewar sa, jarin su ya karye biyo bayan hauhawar farashin kayaiyaki.

IKON ALLAH: Yadda Wani Zakara Ya Bi Sahun Sallah Tare Da Mai ShiIdan wannan zakaran naka ne shin za ka iya yanka shi? Ku...
05/04/2024

IKON ALLAH: Yadda Wani Zakara Ya Bi Sahun Sallah Tare Da Mai Shi

Idan wannan zakaran naka ne shin za ka iya yanka shi?

Ku bayyana mana ra'ayinku

18/12/2023

Malamai 3,963 ne cif-cif da s**a zana jarrabawar ƙwarewa, mai suna Professional Qualifying Examination, PQE, ta Nuwamba, 2023 su ka fadi jarrabawar. Farfesa Josiah Ajiboye, Rijistaran hukumar rijistar malamai ta ƙasa, TRCN, hukumar da ta gudanar da jarabawar, ya bayyana hakan a wani taron tattauna...

KACICI KACICI
18/12/2023

KACICI KACICI

18/12/2023

Ga yadda za a kara a zagaye na biyu na Gasar Zakarun Turai ta Champions League.

Wane wasa kuke tunanin zai fi zafi? 🔥

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3RM9obv

18/12/2023

TikTok, the short video platform owned by Bytedance, says it deleted 1.4 million videos uploaded by Nigerian users over the company's policy violations in

Allah ya kara Tsare baiyn sa
07/11/2023

Allah ya kara Tsare baiyn sa

Ahmad Ibrahim mazaunin Kauyen ya ce an kashe mahaifinsa a harin da aka kai da misalin karfe 1:00 na safiyar ranar Talata.

07/11/2023

Daga Wakiliya A filin mu na “LABARI NA” na yau mun kawo maku labarin wani magidanci da ya rutsa matarsa da kwarto, ya karbi kudi a hannunsa sannan ya baiwa matar tashi takarda… wannan abu ya faru da gaske kuma babban aminin magidancin ne ya bamu labari. Wannan fili yana maraba da naku labarin ...

TOFA
07/11/2023

TOFA

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media. Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da s**a shafi kasuwanci. Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce d...

07/11/2023

Majalisar Ƴan kasuwa ta Jihar Kano, KACCIMA, ta ce tana sa ran mutane miliyan 2.5 ne za su halarci bikin bajakoli karo na 44 a jihar, duk kuwa da matsin tattalin arzikin da kasar nan ke ciki. KACCIMA ta kuma bayyana cewa akalla kamfanoni 250 daga ciki da wajen Najeriya ne ake sa ran za […]

07/11/2023

Kotun majistare dake Kano ta daure wani matashi Garzali Murtala mai shekara 20 a kurkuku bisa laifin neman yi wa ‘yar shekara 13 fyade.

07/11/2023

"Mutane da yawa sun tafi gida sun kwanta barci lokacin da abin ya faru, amma rugugin harbin bindigogi ya tashi kowa daga barci."

07/11/2023

Awanni 24 bayan abin da ya faru a ƙaramar hukumar Musawa, ƴan bindiga sun kai hari kauyen Sayaya da ke karamar hukumar Matazu, sun kashe mutum 5 a Katsina.

Ƙungiyar Ƙwadago ta Ma’aikata NLC da ta ƴan kasuwa TUC na Nijeriya sun ayyana tafiya yajin aiki daga ranar Talata 14 ga ...
07/11/2023

Ƙungiyar Ƙwadago ta Ma’aikata NLC da ta ƴan kasuwa TUC na Nijeriya sun ayyana tafiya yajin aiki daga ranar Talata 14 ga Nuwamban 2023
Shugabannin ƙungiyoyin sun cimma matsayar tafiya yajin aikin ne a wani taro da s**a yi a Abuja a yau Talata, inda s**a tuni s**a fara haɗo kan mambobinsu da abokan hulɗarsu a fadin ƙasar don tafiya yajin aikin ba tare da ɓata lokaci ba.
Kungiyar kwadagon ta ɗauki matakin tafiya yajin aikin ne sak**akon “cin zarafin” shugaban NLC na kasa, Joe Ajaero, da take zargin rundunar ƴan sanda da yi a makon jiya a Jihar Imo.

07/11/2023

Faransa ta sha alwashin bai wa kungiyar ECOWAS karin tallafi domin ganin ta dawo da mulkin dimokuradiyya a Yammacin Afirka.

07/11/2023

'Yan bindiga sun afka babban gidan yarin Conakry inda s**a saki tsohon shugaban kasar Moussa Camara.

07/11/2023

A ranar 20 ga watan Satumba ne Kotun Sauraren Kararrakin Zabe ta sauke Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano inda ta ayyana Jam'iyyar APC a matsayin wadda ta yi nasara a zaben na watan Maris din 2023.

07/11/2023

Lauyoyin hambararren shugaban Nijar Mohamed Bazoum sun bukaci wata kotun yankin Afirka ta Yamma a ranar Litinin da ta bayar da umarnin a mayar da shi kan mulki, suna masu cewa tsare shi da hambarar da shi da aka yi sun keta haƙƙoƙinsa.

07/11/2023

Kwamandan rundunar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da mataimakansa biyu ne s**a sanar da hakan a wata ganawa ta musamman da s**a yi da ƴan Tiktok ɗin a oifshin hukumar da ke birnin Kano a ranar Litinin da marece.

07/11/2023

An bayyana wannan adadi mai ban mamaki ne a wajen Taron Fasaha da Tsaro na Kasa da Kasa na Nijeriya da aka gudanar a Abuja, inda aka bayyana irin illar da satar man fetur ke yi ga tattalin arzikin kasar.

07/11/2023

Gargadin na Amurka zai iya jawo “fargaba ba gaira ba dalili” tare da yi wa tattalin arziki illa, a cewar Ministan Watsa Labarai Mohammed Idris.

07/11/2023

Rundunar ta ce an k**a jumullar mutum 19 da laifin garkuwa da mutane da kisan kai da wasu da ake zargi da kai hare-hare wasu kauyuka da kuma laifin safarar miyagun ƙwayoyi, kazalika rundunar ta yi nasarar kawar da wasu 'yan fashi hudu.

SHEDAN YA ZARGI SHEDAN
07/11/2023

SHEDAN YA ZARGI SHEDAN

Wani bawan Allah ɗan kasuwa, Harisu Yahaya, ya ce aikin sheɗan nw ya jawo har ya yi wa budurwarsa ciki, ya faɗa wa Kotu ba zai iya ɗaukar nauyin yarsu ba.

03/11/2023

Luguden wutan jirgin yaƙin sojin Najeriya na rundunar Operation Haɗi Kai ya yi sanadin mutuwar mayakan Boko Haram sama da 160 a jihohin Yobe da Borno.

03/11/2023

CBN ya gano cewa an samu karancin takardun kudi a wasu birane ne saboda yadda mutane ke wafcan kudi daga bankuna babu ƙaƙautawa.

03/11/2023

Wasu da ba'a san ko su wane ba sun ɓarke ɗakin wata budurwa sun yi mata fyaɗe kafin daga bisani su kashe ta Tun farko matashiyar ta karɓi addinin Musulunci kafin daga bisani wasu matasa su yi mata yankan rago bayan sun mata fyaɗe

Address

Sabon Layi Katsina
Katsina

Telephone

+2348033694546

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina state Radio service posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina state Radio service:

Videos

Share

Category


Other Media in Katsina

Show All

You may also like