TAFI KWABO TV

TAFI KWABO TV Shafin Wayarma jama a dakai Baanfa Zagi ko cin mutunci Tafi kwabo tv
(1)

01/03/2024

INA MAI BAKIN CIKIN GANIN GWABNATIN KANO YA FIFITA YAN KWALTA SAMADA MALAMAN ADDINI ALLAH YA KYAUTA

03/02/2024

Halin da TALAKA yake a Nigeria

08/12/2023

Ta'aziyar Mai girma gwabnan jihar katsina Malam Dikko Umar radda gidan mariyayi Alh kasim Aliyu yanshuni

A yau labara Mai girma gwabnan jihar katsina Malam Dikko Umar radda yaje taaziyyar mariyayi Alh kasim yanshuni mamacin b...
06/12/2023

A yau labara Mai girma gwabnan jihar katsina Malam Dikko Umar radda yaje taaziyyar mariyayi Alh kasim yanshuni mamacin babane ga Dr mukhtar elkasim na jamiar ABU Dake zariya. An gudanar da adduoin Neman gafara ga mamacin.

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah ya yima Alhaji Kasimu 'Yanshuni rasuwa, Mahaifin Dr. Mukhtar El-Kasim ABDULRAS...
04/12/2023

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah ya yima Alhaji Kasimu 'Yanshuni rasuwa, Mahaifin Dr. Mukhtar El-Kasim ABDULRASHEED ELKASIM anyi zana'ida a sabon titin Darma cikin garin Katsina yau litinin.

26/11/2023
11/10/2023

Wane fatan zakiyma gwabnan jihar katsina Malam DIKKO RADDA Dangane da wannan kokarin kawo cigaba a harkar tsaro a jihar katsina Katsina Post Group katsina post group radda Jabeer Post

Fiddausi Ahmad, wacce ta yi barazana ga rayuwar Shettima, Gawuna da alƙalai ta shiga hannu.Ta ce idan aka haɗa mata, Gan...
03/10/2023

Fiddausi Ahmad, wacce ta yi barazana ga rayuwar Shettima, Gawuna da alƙalai ta shiga hannu.

Ta ce idan aka haɗa mata, Ganduje, Rarara, Gawuna da sauransu zata ɗaura Bam su mutu baki ɗaya.

Budurwar ta yi magangantu na barazana masu ɗaci ga manyan mutane a wani faifan bidiyo.

25/09/2023
25/09/2023

Magunguna a saukake tare da malam Ibrahim

Anyi anyi anyi a Hana GAWUNA yai coming dole Saida yai coming mixakuce DANGANE da Hakan?
20/09/2023

Anyi anyi anyi a Hana GAWUNA yai coming dole Saida yai coming mixakuce DANGANE da Hakan?

20/09/2023

GAWUNA KO ABBA WHO IS COMING?

Jumaat Kareem to all Muslim ummah
08/09/2023

Jumaat Kareem to all Muslim ummah

ILIMI KOGÍ: Bincike Ya Nuna Min Cewa Yin Amfani Da Carbi Ba Bidi'a Ba Ne, Don Haka Na Janye Fatawar Da Na Yi A Baya Game...
24/08/2023

ILIMI KOGÍ: Bincike Ya Nuna Min Cewa Yin Amfani Da Carbi Ba Bidi'a Ba Ne, Don Haka Na Janye Fatawar Da Na Yi A Baya Game Da Rike Carbi, Amma Duk Da Haka Yin Tasbihi Da Hannu Ya Fi Falala, Cewar Sheik Pantami
Saidai yace abiyoshi bashin karatun gaba zai bayyana hujja akan haka duk da lokacin ban kawo hadisin daya hallatta hakaba Amman Muna Jira Muji karatu na gaba ALLAH yasa mu dace.

Mè zakù cè?

23/08/2023

KAYI KASUWA TA ZAHIRI BA KANXON KUREGE BA

SANARWA DAGA MASALLACIN DUTSEN TANSHIAn bada BELIN MALAM a zaman Kotu na yau 28/07/2023Alkalin Kotun Upper Shariah Court...
28/07/2023

SANARWA DAGA MASALLACIN DUTSEN TANSHI

An bada BELIN MALAM a zaman Kotu na yau 28/07/2023
Alkalin Kotun Upper Shariah Court Hussaini Turaki ya bada Belin Malam bisa sharidi kamar haka:

1. Lura da Shariar Sambo Dasuki (Tsohon NSA) kan sassauto da sharudar Belin da aka bada a baya na samo Hakimi
2. A kwananan Gwamnatin Bauchi ta cire wassu hakimai da dagatai hakan ma baraza na ne ga cika sharudan da kotun ta bayar a baya.
3. An bawa Malam Belin kansa da kansa lura da matsayinsa a cikin alumma.

saboda haka, Malam zaiyi Sallah Juma'a damu a gida yau

Idrees Ilyas Idrees

Kowa nafatan dan local government NASA yazama SGS TO tundade government ta masu phd CE tonima  inafatan Allah da Daren d...
28/07/2023

Kowa nafatan dan local government NASA yazama SGS TO tundade government ta masu phd CE tonima inafatan Allah da Daren daza'a rubuta sunan sgs Allah sa arubuta sunan eng muttaka rabe darma amin DAGA AHMAD TIJJANI GAFAI

20/07/2023

TSOKACI AKAN MATSALAR MAI A NIGERIA

19/07/2023

Halinda ake ciki gamida Shariar Malam a yau 19/07/2023

Alkali Hussaini Turaki ya bada BELI a bisa sharuda kamar haka:
1. Malamin Addini kuma Dr.
2. Babban Dan Kasuwa wanda keda Kudi sama da Million Goma (10M)
3. Basarake kuma Hakimi

Idan har muna son Malaminmu ya fito yau, in kuma sai gobe ne to wai sai shi Alkalin yayi tunani.

muna fata yan uwa zasu kara hakuri, Allah yasan komai kuma shi kadai zai bamu mafita.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TAFI KWABO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Katsina

Show All

You may also like