M J aboki hausa tv

M J aboki hausa tv Mashaallah muna godeya gaduk mabiyan chennel namu allahya bamutare ammeeeeen

11/06/2021
31/01/2021

Real mj ahamad Tv

https://youtu.be/Tz11LiMNbyEπŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
31/01/2021

https://youtu.be/Tz11LiMNbyE
πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

muna godiya gama subibiyar chennnel din mu kada kimanta kuyi subscribe domin samun video musu kayatarwa mungode subscribe kuyi

https://youtu.be/bEzvh_qrRikπŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
27/01/2021

https://youtu.be/bEzvh_qrRik
πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

DUK_MAI_ANFANIDA_YOUTUBU_YAKAMATA_YASAN_WANNAN_abubuwan guda biyu

24/01/2021

Ya Allah kasa mugama
daduniya lfy ammeen
πŸ™πŸ™πŸ™

06/01/2021

KENIMAS HAUSA TV

06/01/2021
05/01/2021

*WASIYYOYI* *GUDA 5 DAGA* *MANZON
ALLAH*
*(S.A.W).*
Dan Allah kutura zuwa group 5
Manzon Allah (s.a.w) yace: "Waye zai karbi
wadannan Kalmomi
guda 5 daga gareni, yayi Amfani da su, ko ya
Sanar
da wanda zai yi Amfani da su"
Sai Abu Huraira (R.A) yace Ni Zan karba ya
Ma'aikin
Allah.
Sai Manzon Allah (s.a.w) ya rike Hannu na
yace min:-
1. Ka guji Aikata Sabo, Zaka Zamo wanda yafi
kowa Bauta a cikin Mutane.
2. Ka yarda da Abinda Allah Ya baka, Zaka fi
Kowa
Arziki Cikin Mutane.
3. Ka kyautata wa Makobcin ka, Zaka Zamo
(cikakken) Mumini.
4. Ka So Wa Mutane Abinda Kake So Wa
Kanka, Zaka Kasance (cikakken) Musulmi.
5. Kada ka Yawaita Dariya, Domin Yawan
Dariya na
Kashe Zuciya.
"Manzon Allah (S.A.W) Yace Ka Rike su Ko ka
Sanar da Wanda Zaiyi Amfani
Dasu".
Idan ka Tura Wa 'Yan Uwa Musulmai Baka
San Wa Zaiyi
Amfani Dasu Ba, Kaga Ka Samu Ladan
Mutane Masu Tarin
Yawa.
Ubangiji Allah ya bamu ikon aikatawa

05/01/2021

SAKO DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN KANO.Assalamu Alaikum ya 'yan'uwa musulmai:- munaso duk wanda ya samu wannan sakon ya sanar da 'yan uwa musulmai cewa atashi ayi nafila Raka'a biyu, Raka'a ta farko a karanta fatiha da tabbat'yada kafa uku, Raka'a ta biyu a karanta fatiha da kuma wamakaru makaran wallahu khairun makirin kafa bakwai da niyyan duk wanda yake da hannu a cikin wannan masifa ta kashe kashe da satar mutane da s**a addabemu dafatan Allah (s.w.t) ya hallakasu gabadaya kamar yadda Allah ya hallaka fir'auna da jama'arsa.. Dan Allah jama'a duk wanda ya samu ko yakaranta wannan sako yayi kokarin sanarda yan'uwa Musulmai, sakamakonsa yana daga Allah madaukakin sarki.

PLS SHARE.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M J aboki hausa tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M J aboki hausa tv:

Share

Category


Other TV Channels in Katsina

Show All

You may also like