Hon Umar Aliyu Burji Media Team

Hon Umar Aliyu Burji Media Team Domin ciyar da Kwankwasiyya da al'ummar ƙaramar hukumar Doguwa da Kano gaba.

Ƴan'uwa ku taya mu murna, mu ma mun rabauta da kujeru. Muna cikin alkhairi. Allah mun gode, Hon Umar Haruna Doguwa mun g...
13/02/2024

Ƴan'uwa ku taya mu murna, mu ma mun rabauta da kujeru. Muna cikin alkhairi. Allah mun gode, Hon Umar Haruna Doguwa mun gode! 🙏

Kwamishinan fita kunya!Honourable Umar Haruna Doguwa, Allah ya ci gaba da yi maka jagoranci.- Umar A Burji
09/02/2024

Kwamishinan fita kunya!
Honourable Umar Haruna Doguwa, Allah ya ci gaba da yi maka jagoranci.

- Umar A Burji

Barkanmu da Juma'a ƴan'uwa da abokan arziƙi.- Umar A Burji
09/02/2024

Barkanmu da Juma'a ƴan'uwa da abokan arziƙi.

- Umar A Burji

02/02/2024

Ƴan'uwa da abokan arziƙi mun fito takarar ciyaman na ƙaramar hukumar Doguwa. Ku yi mana fatan alkhairi.
❤️

31/01/2024

Gwamna Abba mai amana ne! ❤️

30/01/2024

Kwankwasiyyaaa...?

🔴

26/01/2024

Ya Ubangiji, don soyayyar da kake yi wa Annabi (S.A.W), ya Allah Ka ba mu zaman lafiya a Arewa da Nigeria bakiɗaya. 🙏

26/01/2024

Makakku ya ne? 😳

26/01/2024

Gwamnanmu ba na Zoom ba ne da za a gayyace shi shiga jam'iyya ta Facebook. Ku dai sake shawara!

25/01/2024

Challenge accepted!

Ba ni ne ɓarawon dalar ba, tsohon gwamnanmu ne. 🙈

25/01/2024

Baba Ganduje ba ka cika da imani a siyasa ba gaskiya! 😂

25/01/2024

Baba Ganduje ya cire hular Jagaba fa! 😂

25/01/2024

Gari ya waye, Allah ka sada mu da alkhairi. 🙏

24/01/2024

Ya Allah muna ƙara gode maka bisa azurta jiharmu ta Kano da ka yi da gwamna mai kishi irin Abba Gida-gida. Mun gode! 🙏

📷 - Auwal Lawan Shaaibu Aranposu 😂
24/01/2024

📷 - Auwal Lawan Shaaibu Aranposu 😂

24/01/2024

Oh! Allah ba ya barin bawa babu aikin yi. Sabuwar cutar da ta ɓullar wa mutanen kuma yanzu wai '50-50'. 🤭

23/01/2024

Mutane irin su Ɗanbilki Kwamanda suna buƙatar saiti dama. Gwara da aka tura shi gidan yari! 👌

23/01/2024

Mun samu labarin makakku na shirye-shiryen hayo ƴan daba domin tayar da hankali a Kano ranar Alhamis. To shege ka fasa!

23/01/2024

Wato fa ba ƙaramin tsallake rijiya da baya mutanen Kano s**a yi ba! 🤔

23/01/2024

Shin ko mene ne ra'ayinku akan auren nan da ake shirin yi tsakanin NNPP da APC a Kano?

23/01/2024

PDP a yankinmu na Northwest ta mutu kurus! Taron shiyya guda amma sai dai a sha ruwa da alewa a watse! 😂

22/01/2024

Allah Ka raba mu da ƙarshe irin na Ganduje a siyasa! 😭

22/01/2024

Kwamishinan Ilimi na jihar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa, Allah Ya ci gaba da yi maka jagoranci. 🙏

21/01/2024

Shin wanne mataki ya kamata gwamna ya ɗauka akan kujerar sarautar Yaya Ɗanƙwambo da ƙaninsa?

21/01/2024

Khalifa Sanusi II...

21/01/2024

Da tuni yanzu muna Nijar, Allah Ya ƙwace mu a hannun kurayen nan. 😀

20/01/2024

Shin mene ne ra'ayinku game da dokar hana lefe a jihar Kano?

20/01/2024

"Dole za a sake duba batun masarautun jihar Kano". - Sanata Kwankwaso

17/01/2024

BREAKING: An daina yin amala a gidan abincin Maisaje da ke Habuja saboda wasu dalilai. 😎

16/01/2024

Wai ni ko ina kuke jiye min motsin Ɗantsuleliya ne? 🤔

Address

Burji Town, Doguwa
Kano

Telephone

+2349122767673

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Umar Aliyu Burji Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon Umar Aliyu Burji Media Team:

Videos

Share


Other Social Media Agencies in Kano

Show All

You may also like