Jarumai24 TV

Jarumai24 TV Wannan shafine domin samun labarai da dumi-duminsa.
(1)

17/04/2024
"Na k**a matata da laifin Dan malele Nayi hakuri na cigaba da Zaman aure da itaAn tura min video batsa da matata Tayi da...
15/04/2024

"Na k**a matata da laifin Dan malele Nayi hakuri na cigaba da Zaman aure da ita

An tura min video batsa da matata Tayi da kanta, Akan in biya 1 million Ko a saka a duniya nayi hakuri Na cigaba da zaman aure da ita.

Na k**a matata da cin Amanata da dan uwana Nayi hakuri na cigaba da Zan aure da ita

Idan nayi musu kazafi Allah ya Tona min asiri tun a duniya Ku gaya min maza nawa ne masu imani Da zasu iya hakuri k**ar yadda nayi

Idan kuna bukatar shedu Ku rubuta min witness a comment section

~ Rubutun Adam A Zango kan dalilin sakin matan sa

Meye ra'ayin ku?

Barka da Sallah: Wani ɗan Najeriya, mai suna Baba Lawal, yayi bikin Sallah tare da matansa hudu da ‘ya’yansa 29.
14/04/2024

Barka da Sallah: Wani ɗan Najeriya, mai suna Baba Lawal, yayi bikin Sallah tare da matansa hudu da ‘ya’yansa 29.

Yadda shahararren dan daudun nan da ya canza jinsi daga Namiji zuwa mace, da aka fi saninsa da Bobrisky ya fara ciyar da...
21/03/2024

Yadda shahararren dan daudun nan da ya canza jinsi daga Namiji zuwa mace, da aka fi saninsa da Bobrisky ya fara ciyar da mabukata abinci, k**ar yadda ya alkawarta cewa; zai fara ciyar da mutane 500 duk rana har zuwa karshen wata mai alfarma, watan

Me za ku ce ?

Mai sana’ar hada-hadar kudi ta POS a Kano ya mayar da Naira Miliyan 10 da kwastoma ya yi kuskuren tura masa lokacin da y...
14/03/2024

Mai sana’ar hada-hadar kudi ta POS a Kano ya mayar da Naira Miliyan 10 da kwastoma ya yi kuskuren tura masa lokacin da yake son tura Naira 10,000.

Ya kuke kallon wannan halayya musamman a cikin yanayin nan na tsadar rayuwa?

Zan Riƙa Ciyar Da Mutane 500 Kullum Har Tsawon Kwana 30 Na Watan Ramadana, Cewar Shahararren Ɗan Dáudun Nan Idris, Wanda...
13/03/2024

Zan Riƙa Ciyar Da Mutane 500 Kullum Har Tsawon Kwana 30 Na Watan Ramadana, Cewar Shahararren Ɗan Dáudun Nan Idris, Wanda Aka Fi Sani Da Bobrisky

Wanne Fata zaku yi masa?

Hattara, Gyara Kintsi,,,,,,
12/03/2024

Hattara, Gyara Kintsi,,,,,,

YANZU-YANZU: Sabbin Hotunan Jaruma Fiddausi Yahaya Wacce Aka Fi Sani Da Zainab A Fim Ɗin Labarina. Wanne Fata Zakuyi Mat...
07/03/2024

YANZU-YANZU: Sabbin Hotunan Jaruma Fiddausi Yahaya Wacce Aka Fi Sani Da Zainab A Fim Ɗin Labarina.

Wanne Fata Zakuyi Mata

https://youtu.be/XNHDOZeIDIc 🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕Pls brothers and sisters pls shared your community to fecebook and status pls a...
07/02/2024

https://youtu.be/XNHDOZeIDIc
🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕
Pls brothers and sisters pls shared your community to fecebook and status pls and pls

TIRƘASHI: Ga Alamafa, Jarumar Tik-Tok Murja Kunya Na Cigaba Da Bijirewa Umarnin Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Kodai jarum...
04/02/2024

TIRƘASHI: Ga Alamafa, Jarumar Tik-Tok Murja Kunya Na Cigaba Da Bijirewa Umarnin Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano

Kodai jarumar tafi ƙarfin hukumar ne ?

Idan Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano Bata Dau Mataki Kan Nabriska Ba To Tabbas Zamu Shigar Da Hukumar Kara Gaban K...
04/02/2024

Idan Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano Bata Dau Mataki Kan Nabriska Ba To Tabbas Zamu Shigar Da Hukumar Kara Gaban Kotu, Dan Ba Zamu Bari Ana Ciwa Gemu Mutunci Da Wulakanci Mu Bari Ba, Dan Haka Babu Wanda Muke Tsoro Kuma Babu Wanda Yafi Karfin Hukuma

Daga Shamsu Gwaska

Meye Ra'ayinku?

Rashin miji ne ya hana ni aure—Maryam YahayaFitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Maryam Yahaya tace ita fa rashin mij...
03/02/2024

Rashin miji ne ya hana ni aure—Maryam Yahaya

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Maryam Yahaya tace ita fa rashin miji ne ya hanata yin aure amma idan yau ta samu mijin aure to zata jingine sana'ar Film ta yi aurenta.

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da wannan magana ta ta?

https://youtu.be/YXz5ywQV7YQ🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕DAMFARA SABON SALO episode 12 original  pls brothers and sisters pls ayi mana sha...
31/01/2024

https://youtu.be/YXz5ywQV7YQ
🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕
DAMFARA SABON SALO episode 12 original pls brothers and sisters pls ayi mana shared community da status shared t fecebook pls 👏👏👏

27/01/2024

Maza, Me Yasa Bakwa Son Auren Mata Sojoji?

"Idan dai Soyayya Kake so Tsagwaronta, Malam Kaje ka Auri Mace Soja - Inji Wata Matashiyar Soja

SOYAYYA GAMON JINI: Karin Wasu Zafafan Hotunan Auran Jarumar TikTok Babiana Da Santalelen Mijinta Mai Shekaru 27.Wane fa...
22/01/2024

SOYAYYA GAMON JINI: Karin Wasu Zafafan Hotunan Auran Jarumar TikTok Babiana Da Santalelen Mijinta Mai Shekaru 27.

Wane fata zaku yiwa Ango da Amarya ?

Bayan Sake Shiga Kotu, Har Yanzu Kotun Ta Ƙi Ta Bada Belin Hafsat Da Ake Zargi Da Kashè Matashi Nafi'u A Kano.
19/01/2024

Bayan Sake Shiga Kotu, Har Yanzu Kotun Ta Ƙi Ta Bada Belin Hafsat Da Ake Zargi Da Kashè Matashi Nafi'u A Kano.

Yadda Ma'aikatan Ceto S**a Cigaba da Aikin Dauko Gawarwakin Mutane, Wanda Yawansu ya Wuce Sama da 100 da S**a Nutse Sana...
17/01/2024

Yadda Ma'aikatan Ceto S**a Cigaba da Aikin Dauko Gawarwakin Mutane, Wanda Yawansu ya Wuce Sama da 100 da S**a Nutse Sanadiyyar Hadarin Jirgin Ruwa a Jahar Naija.

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Saurayi ya Shiga Hannu, Bayan Shahara da Yayi Wajan Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya. ...
17/01/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Saurayi ya Shiga Hannu, Bayan Shahara da Yayi Wajan Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya. Saurayin dai ya Dade Yana Karbar Kudade a Hannun Samari.

Me za ku ce?

15/01/2024

ILIMI KOGINE: Duk Matar da Tayi Zina Don Ciyar da Kanta ko Iyalanta, Allah Bazai Sakata Wutaba, Idan Kuma Kaine da Wutar Saika Jefata Mugani~ Cewar Sheik Nura Khalid

ƊA ƊUMI-ƊUMI: Wani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mota ...
15/01/2024

ƊA ƊUMI-ƊUMI: Wani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mota Wadda kudinta yakai naira Miliyan Shida

Mutumin ya ce Ya mata kyautar motar ne, Sak**akon yadda ta nuna gudun dukiya a cikin shirin Labarin, hakan ya burgeshi.

14/01/2024

ILIMI KOGI: Ya Halarta Mace Tayi Zîna Domin Samun Abinda Zataci Bisa Larura, Céwar Professor Ibrahim Maqari.

Asha Kallo Lafia.

YANZU-YANZU: Wani matashi mai suna Abubakar dake Unguwar Panshekara, ya hau kan turken sadarwa inda yace ba zai sauka ba...
14/01/2024

YANZU-YANZU: Wani matashi mai suna Abubakar dake Unguwar Panshekara, ya hau kan turken sadarwa inda yace ba zai sauka ba, har sai sunyi ido biyu da Gwamnan Kano Abba Kabir.

Sarauniyar Kyau ta Najeriya Lokacin da Take Shan Tambayoyi a Hannun Yar Jarida. Sai Naga Kuma Kamar Yar Jaridar ma ta Fi...
13/01/2024

Sarauniyar Kyau ta Najeriya Lokacin da Take Shan Tambayoyi a Hannun Yar Jarida. Sai Naga Kuma Kamar Yar Jaridar ma ta Fita Kyau. Meye Ra'ayinku?

Address

No 1, Mogadishu Layout Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jarumai24 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jarumai24 TV:

Videos

Share


Other Kaduna media companies

Show All