Jaridar yanci

Jaridar yanci Shafi ne da muna bude domin ingantattun labarai da s**a shafi al'adu, addinai, siyasa na gida Nigeri

Muna maraba da kafa jam'iyyar haɗaka kamar yadda Atiku ya nema - NNPPJam'iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta nuna aniyarta...
22/11/2023

Muna maraba da kafa jam'iyyar haɗaka kamar yadda Atiku ya nema - NNPP

Jam'iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta nuna aniyarta ta shiga jam'iyyar haɗaka da sauran jam'iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon da ya gabata.

Ɗan takarar na jam'iyyar PDP a zaɓen shugaban Najeriya na 2023, Atiku ya zargi APC da yunƙurin mayar da Najeriya bin tsarin jam'iyya ɗaya sannan ya yi kira ga jam'iyyun adawa da su dunƙule don yin waje da jam'iyyar mai mulki.

Shugaban riƙo na NNPP na ƙasa, Abba Kawu Ali, ya faɗa a yau Talata yayin wani taron manema labarai cewa kiran na Atiku abin a yaba ne.

"NNPP na kallon wannan kira na Atiku a matsayin na kishin ƙasa kuma abin maraba," in ji shi. Sai dai ya ce suna so a yi wa shirin kwaskwarima.

"Sai dai kuma NNPP na son a sauya wa shirin fuska. Muna ganin ya kamata abin ya ƙunshi kowa da kowa, kuma a faɗaɗa shi. Irin wannan haɗakar jam'iyyu s**a yi a 2015 wadda ta ba su damar kayar da jam'iyya mai mulki ta PDP a lokacin.

"Saboda haka muna ganin kiran da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubkar ya yi abin yabawa ne."

YADDA LISSAFIN YAKE SHINE Kafin kotu ta yi wannan hukuncin, ga yadda ƙuriun suke:.Gwamna Dauda Lawal 377,726 Votes.Bello...
20/11/2023

YADDA LISSAFIN YAKE SHINE

Kafin kotu ta yi wannan hukuncin, ga yadda ƙuriun suke:.

Gwamna Dauda Lawal 377,726 Votes.
Bello yana da kuri'a dubu 311,976, kenan

Gwamna Dauda ya ba Bello tazarar kuri'a dubu 65,774.

Yanzu kuma da aka soke ƙuriun Maradun, ga yadda ƙuriun s**a dawo:

-Gwamna Dauda Lawal yana da ƙuriu: 365,065, - ƙuriun Bello Matawalle kuma sun dawo dubu 287,121,

Har yanzu Gwamna Dauda Lawal ya ba Matawalle ratar kuri'a dubu 77,944.

Duka ƙuriun da za'a sake jefa da aka yi Rajista basu wuce dubu 110 ba.

Don haka Babu wata fargaba cikin wannan lamarin.

Allah Ya ƙara bamu nasara.

Abba Kabir Yusuf zai daukaka ƙara zuwa kotun ƙoli"Wannan hukunci na jiya Juma'a ba a yi wa al'ummar Kano adalci ba. Muna...
18/11/2023

Abba Kabir Yusuf zai daukaka ƙara zuwa kotun ƙoli

"Wannan hukunci na jiya Juma'a ba a yi wa al'ummar Kano adalci ba. Muna da yakinin kotun koli za ta kwato mana hakkinmu."

Don haka za mu daukaka ƙara" inji AKY

Wane fata kuke masa?

Zuwa yanzu mai girma gomnan jihar kano wato HE Abba Kabir Yusuf, ya fadi cewa " zasu cigaba da ayyukan alkairi kuma zasu...
17/11/2023

Zuwa yanzu mai girma gomnan jihar kano wato HE Abba Kabir Yusuf, ya fadi cewa " zasu cigaba da ayyukan alkairi kuma zasuyi nasara da karfin ikon Ubangiji"

Muna Kira ga Yan'majalisar jaha da na tarayya da sanatoci da ministota Yan Arewa da su shiga duk inda ya dace su fada do...
03/11/2023

Muna Kira ga Yan'majalisar jaha da na tarayya da sanatoci da ministota Yan Arewa da su shiga duk inda ya dace su fada domin a bude bodar Nigeria-Niger.

Haka ma, Muna Kira ga Mai girma shugaban kasa da ya sa a bude Mana bododi Kamar yadda na kudu suke a bude, domin a halin yanzu Yan kasuwarmu na Arewa ke fuskantar kariyar tattalin arziki su Kuma na kudu a cikin walwala suke, yin haka shi ne adalci.

Rufe boda ba ra'ayin Yan kasa bane, an yi ne domin Kare muradun wata kasa da take ganin yin juyin mulki a wata kasa zai hana ta samun abunda ta Saba samu.

~ Inji Prof. Muhammad Sani Umar R/lemo.

LABRI DA ƊUMI ƊUMI: Wani cirista mai shekaru 41 ya karɓi addinin musulunci a hannun ‘Sheikh Farik Naik’ yayin da yake ts...
02/11/2023

LABRI DA ƊUMI ƊUMI: Wani cirista mai shekaru 41 ya karɓi addinin musulunci a hannun ‘Sheikh Farik Naik’ yayin da yake tsaka da gudanar da wa'azi a Sokoto.

Jami'an tsaro sun yiwa shugaban kungiyar kwadago NLC dukan tsiya, har saida s**a kumbura mishi fuska.
02/11/2023

Jami'an tsaro sun yiwa shugaban kungiyar kwadago NLC dukan tsiya, har saida s**a kumbura mishi fuska.

A cikin wani bidiyo ne aka ga yadda Shugaba Tinubu ya gargaɗi ɗansa Seyi da wasu mutane kan shiga taron majalisar zartar...
01/11/2023

A cikin wani bidiyo ne aka ga yadda Shugaba Tinubu ya gargaɗi ɗansa Seyi da wasu mutane kan shiga taron majalisar zartarwa na ministocin Najeriya.

Shugaban ya ce hakan "bai dace ba" kuma ya kira sunayen waɗanda kawai ya ba damar halartar taron.

WATA SABUWA: Bai kamata ace ministan Abuja ya zama arne ba, zamu hau manbari kwanan nan mu yi ta faɗa sai an tsige Wike,...
01/11/2023

WATA SABUWA: Bai kamata ace ministan Abuja ya zama arne ba, zamu hau manbari kwanan nan mu yi ta faɗa sai an tsige Wike, wallahi sai ka bar Abuja Wike.

Kuma Tunibu ya san wannan akan Wike kawai iya Wike mun maka alkawari idan baka tsige shi ba; wallahi ba zamu sake zaɓen ka ba, ba-mu-ba-kai. Muslim Tiket ɗin zamu gane yaudara ce mu ce mun daina.

Kuma Gwamnati ta shirya ko za a zare rayukanmu wallahi ba ma son Wike

~ Cewar Sheikh Adam Abdullahi
Everyone

Yanzu Yanzu:~ Ga wasiyya ta idan har na mùtu kadda kuyi gaggawar bisneni har sai aň tabbatar da fatata ta fara sáɓulēwa,...
01/11/2023

Yanzu Yanzu:~ Ga wasiyya ta idan har na mùtu kadda kuyi gaggawar bisneni har sai aň tabbatar da fatata ta fara sáɓulēwa, Céwar Murja Kunya

Mé zakú cê ?

RANCE 50K GA ƘANANAN YAN KASUWAMinstan jinkai ta tabbatar da cewa za'a fara Capture masu shirin treder money under GEEP ...
30/10/2023

RANCE 50K GA ƘANANAN YAN KASUWA

Minstan jinkai ta tabbatar da cewa za'a fara Capture masu shirin treder money under GEEP a watan November an zabi manyan kasuwanin 109 da ke arewa don gudanar rijista da kuma capture .

109 markets wakilan Nassco enumerate ne zasu jagoranta, inda mutan yake gudanar da kasuwancin sa ayi mishi capture zaayi mishi zaa bude mishi asusun ajiya zaa tura mishi kudin directly from Cbn zuwa asusun ajiyarsa 50k babu ruwa acikin kudin .


EveryonE

03/09/2023
NIA WANTS SABIU BACK, PROBES RECRUITMENT Yusuf “Tunde” Sabiu, Buhari’s billionaire nephew who was illegally recruited as...
13/06/2023

NIA WANTS SABIU BACK, PROBES RECRUITMENT
Yusuf “Tunde” Sabiu, Buhari’s billionaire nephew who was illegally recruited as an Assistant Director into the National Intelligence Agency (NIA) while working as a Personal Assistant to the former President, is to be redeployed to Nigeria from the UK where he was deployed. Sabiu’s recruitment is now a subject of an investigation.
The NIA is miffed at how he was foisted on them without going through the required recruitment process.
Sabiu, a former recharge card seller became a billionaire working as a personal aide to Buhari.
He was said to be more powerful than VP Osinbajo and had unfettered access to the country’s resources.
Sabiu left for the UK May 30 to resume as an Assistant Director with the NIA in what was perceived as an immunity for him to cover his shady deals during the Buhari era.

IDAN BAKASAN DALILIN RUSAUBA KARANTA WANNAN BAYANIN.Daga Barr. Abba Hikima  📝Abunda muka sani shine “public taking-over ...
09/06/2023

IDAN BAKASAN DALILIN RUSAUBA KARANTA WANNAN BAYANIN.

Daga Barr. Abba Hikima 📝
Abunda muka sani shine “public taking-over of private property” wato gwamnati na iya karbar gida ko filin ka ta maida shi na amfanin jama’a. Bamu san gwamnati ta dauki kayan jama’a ta mallaka wa dai-dai-kun mutane ba sai a mulkin Ganduje.

Nine lauyan yan kasuwar Holbon dake Bompai. Shaguna sama da 2,000 s**a rushe wa talakawa kuma gwamnati ta siyar da rodinan jama’a na kusan Miliyan 100 a hukumance ga wani kamfani duk da Babbar Kotun Kano ta bada umarnin kada a rushe. Akan wannan har umarnin binciken MD din KSPI Dr Jibrilla, kotun Magistrate ta bada amma s**a ki bi.

Nine lauyan mutanen, Kafin Agur dake Madobi, da court order da komai aka dinga baje gonakin talakawa sama Hectare 180. Aka cire musu bishiyoyin su na amfani. Aka jikkata talakawa da tsofaffi wadanda s**a ki yadda da kwace musu gona. Sannan bayan an kwace aka mallaka wa yan siyasa.

Nine lauyan yan kasuwar kantin Kwari. Da court order da komai s**a dinga gine tituna da hanyoyi suna gini akan magudanan ruwa suna mallakawa kan su.

Nine lauyan wani bangare na mutnen Ungogo, Gezawa da sauran su. Da court order aka dinga tuje gonakin talakawa ana mallakawa masu kudi da yan siyasa.

Nine lauyan masu gidajen kan Katsina road. Yanzu haka shekarar 2 a kotu akan hana gwamnati yin shaguna a kasan wayoyin da hayar ruwa.

Saboda haka abunda muke gani yanzu shine karbe kayan jama’a daga dai-dai-kun mutane da kuma maidawa jama’a (wato gwamnati). Wannan shine a’ala kuma abun da ya dace. Duk wani abu da ba wannan ba a bayan wannan yake. Idan akwai hakkin masu hakki sa iya bi amma ko a dokar kasa, hakkin jama’a gaba daya na gaba da hakkin dai-dai-ku.

A binciken da jaridar yanci ta gudanar sabon jirgin Nigerian Air tuni ya koma sahun jiragen kamfanin Ethiopian Airlines....
05/06/2023

A binciken da jaridar yanci ta gudanar sabon jirgin Nigerian Air tuni ya koma sahun jiragen kamfanin Ethiopian Airlines.

Da damar Yan kasar Nigeria sunyi korafe-korafen cewar dama jirgin da gomnatin ta ayyana ta saya a matsayin gwanjo wato second hand.

Me zaku ce?

05/06/2023

DANGOTE GROUP

SUN FITAR DA ANNOUNCEMENT NA DAUKAR MA'AIKATA MASU SSCE

Duk gidan man daba zai siyar da litan man fetur 65 ba yaba mu hayan gidan idan kuma ba hakaba zamu ƙwace lasisinsa - Yar...
05/06/2023

Duk gidan man daba zai siyar da litan man fetur 65 ba yaba mu hayan gidan idan kuma ba hakaba zamu ƙwace lasisinsa - Yar'adua.

03/06/2023

KARIN BAYANI GAME DA KARANCIN MAN FETUR DAGA BAKIN SHUGABAN IPMAN NA JIHAR KATSINA

Professor Zainab AlƙaliAlkali was born in Tura-Wazila in Borno State in 1950. She graduated from Bayero University Kano ...
03/06/2023

Professor Zainab Alƙali

Alkali was born in Tura-Wazila in Borno State in 1950. She graduated from Bayero University Kano with a BA in 1973. She obtained a doctorate in African Studies in the same university and became the principal of Shekara Girls' Boarding School. She went on to be a lecturer in English at two universities in Nigeria.

She married the former vice-chancellor of the University of Maiduguri, Mohammed Nur Alkali, and they had six children.

She rose to be a dean in the faculty of arts at Nasarawa State University in Keffi, where she taught creative writing.

She is regarded as the first woman novelist from Northern Nigeria.

She worked in the University of Maiduguri as a senior lecturer in the English department where she worked for twenty years. Later on she left the University of Maiduguri to the National Primary Health Care Development Agency in Abuja, where she worked for three years until she left to work at Nasarawa State University.[2]

The Stillborn, perhaps Zaynab Alkali's best-known work was published to critical acclaim in 1984. This coming-of-age novel depicts the physical and spiritual journey of a Nigerian woman who learns to survive, in the face of harsh traditions. The novel was quickly followed by The Virtuous Woman which was published by Longman, Nigeria in 1987. Like many talented writers of prose, Zaynab Alkali decided to try her hands on short prose form. Cobwebs & Other Stories was published by the famous Malthouse Press in Lagos in 1997. The Descendants was published by Spectrum Lagos 2007 and followed by The Initiates in 2007, and Invisible Borders 2016, Zaynab Alkali's books have been translated into many languages such as German, French, Arabic and Spanish. To date, Zaynab Alkali has won over 40 awards.

With literary success came professional development. Zaynab Alkali took up an appointment at the University of Maiduguri which she held for twenty-two years before joining the Civil Service as a deputy director at NPHCDA, Ab

                        Tinubu Zai Sake Gyara Tsarin TsaroMafarauta da Tsaron Daji ta Najeriya (NHFSS) ta bayyana amince...
02/06/2023


























Tinubu Zai Sake Gyara Tsarin Tsaro

Mafarauta da Tsaron Daji ta Najeriya (NHFSS) ta bayyana amincewa da shirin Shugaba Bola Tinubu na yin aiki da kuma sake fasalin tsarin tsaron Najeriya a fannin tsara taswirar maboyar masu aikata laifuka a dajin.

Babban kwamandan, Ambasada Joshua Osatimehin wanda ya zanta da manema labarai a Abuja, ya taya Tinubu murnar rantsar da shi a matsayin shugaban Najeriya na 16.

Osatimehin ya kuma bayyana kwarin guiwar da shugaba Tinubu zai iya yi na gudanar da ayyukansa bisa la’akari da tarihinsa na kwararren akawu kuma tsohon gwamnan jihar Legas.

Ya ce iyawarsa da basirarsa da kuma nasiha ga kusan kashi 80 cikin 100 na ’yan siyasar Najeriya ba shakka za su taimaka sosai wajen gudanar da ayyukansa a ofis.

“Muna bayyana biyayyarmu ba tare da bata lokaci ba ga hangen nesa da manufofin shugaban kasa ga tsaron Najeriya kuma muna addu’a da fatan al’ummar kasar nan na samar da ingantacciyar al’umma da mayakan dajin yaki da ta’addanci za su tabbata a wa’adin sa yayin da kasa ke jiran sa. amincewa da Bill mu," in ji shi.

Ya yabawa shugaban kasar bisa shirinsa na yin aiki tare da sake fasalin tsarin tsaron kasa na Najeriya a fannin tsara taswirar maboyar masu aikata laifuka a dajin.

Don haka babban kwamandan ya jaddada kudirinsa da shirye-shiryen NHFSS na yin aiki tare da gwamnatinsa wajen kawar da miyagun laifuka da aikata laifuka a cikin dazuzzukan kasar da kuma duk wuraren da ba a gudanar da mulki a fadin kasar nan.

Osatimehin ya ce za a yi hakan ne ta hanyar ingantaccen hadin gwiwa da sauran hukumomin tsaro domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya.

. Today's best photo 🌿🥰
02/06/2023

. Today's best photo 🌿🥰




02/06/2023

Labaran Safiyar Asabar 02/06/2023CE - 13/11/1444AH
Jun 02, 2023

Tinubu ya nada Gbajabiamila a matsayin shugaban ma’aikatan gwamnati, Akume kuma a matsayin sakataren gwamnatin Tarayya

Tinubu ya yi taro da shugabannin majalisar kasa kan wadanda za su gajesu

Cire tallafin mai: Kungiyar NLC ta ce ba ta da shirin zuwa yajin aiki

Babban kotun Tarayya ta fara hutun shekara zuwa ranar 24 ga watan Yuli

Wani shaidar Atiku ya bayyanawa kotu cewa an matsa mashi ne ya sanya hannu a takardar zabe

Zargin almundahanan Naira bilyan 4: Fayemi ya ce EFCC ba ta bincikarsa

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda tare da kwato makamai a Kaduna

Majalisar dokokin jihar Oyo ta kori wani shugaban karamar hukuma da ya karkatar da dukiyar al’umma

Kovacic ya kusa kulla yarjejeniya da Manchester City

Study-In-Canada: 2023 University Of Toronto Ontario Graduate Scholarship for International StudentsApply Link ⬇️ https:/...
01/06/2023

Study-In-Canada: 2023 University Of Toronto Ontario Graduate Scholarship for International Students

Apply Link ⬇️ https://bit.ly/40xqyfm

Host Country: Canada

Study Level:
• Master's degree

Eligible Country: All Countries

Benefit:
🔸 15,000 USD

Deadline: June 1, 2023

🎙 SOURCE: Scholarship Region

University Of Toronto Ontario Graduate Scholarship for International Students is for students who wish to enrol in a degree program for 2023-2024 academic session at the University.

01/06/2023

LABARUN DUNIYA

KAMFANIN NNPC YA AIYANA FARASHIN MAN FETUR A HUKUMANCE DAGA NAIRA 488 ZUWA 557



Kamfanin man fetur na Najeriya ya zaiyana gyara fomfon litar man fetur da hakan ya bambanta daga wannan jiha zuwa waccar da ya danganta a bisa ma’ana daga nisa daga bakin teku.

Kakakin kamfanin na NNPC Garbadeen Muhammed ya baiyana cewa an kara ko daidaita farashin man bisa hakikanin yanda kasuwa ta ke a yanzu bayan janye dukkan tallafin da gwamnati kan bayar a baya.

Kamfanin ya nuna jajantawa jama’a ga matsalolin da za su fuskanta bisa wannan sabon yanayi ya na mai ba da tabbacin gamsar da abokan hulda.

Takardar jerin farashin man fetrur da a ka yayata ta a kafafen laarun yanar gizo na nuna farashin litar man fetur din ta fara daga Naira 488 a Lagos ta kai har mafi tsada a arewa maso gabar kamar Gombe zuwa Naira 550.

Yayin da a babban birnin Najeriya Abuja farashin litar ta ke Naira 540 ta na zaman Naira 511 a Fatakwal da ke tsakiyar kudu maso kudu.

Hakanan a Sokoto can arewa maso yamma bayanin ya nuna litar na Naira 540 a Maiduguri jihar Borno ta na mafi tsadar farashi Naira 557/

Cigaba da sanin farashin ya nuna ta na Naira 545 a Birnin Kebbi jihar Kebbi yayin da ta ke Naira 515 a Owerri jihar Imo.

Hakika fito da farashin ya sanya dogayen layukan mai sun bace a gidajen mai don da alamu mutane ba su da kudin saya.



JANYE TALLAFIN FETUR-MUTANE SUN SHIGA DAKA SAYYADA A ABUJA DON RASHIN KUDIN MOTA



An ga talakawa na rage hanya ta hanyar tafiya da kafa a babban birnin Njaeriya Abuja don rashin karfin aljihu da zai sa su iya biyan kudin mota mai tsadar gaske.

Tun farko an ga dogayen layukan mai a safiyar ranar Laraba sun cika gidajen mai amma can da yamma da farashin gaskiya na dan karen tsada ya fito sai motoci su ka watse a gidajen mai don rashin kudin iya sayan ko da lita biyu ne.

Wasu masu motocin haya kan zuba lita 5 zuwa 10 da a baya bai fi Naira 1000 zuwa 2000 amma yanzu hakan ya haura dubu 500 zuwa 10 da kuma ba ma kudin sayan don haka ba amfanin tin

31/05/2023

For 46 years, Nigeria paid subsidy on petrol. On May 29, 2023, President Bola Tinubu declared an end to it. What does this mean for the naira & fuel pump price? I analysed existing data & predict that the new price will be N296 per Ltr or N415 per Ltr. I can explain.

Why two prices? Which one is it going to be? But we now buy for N450/N500 per litre? Will Dangote refinery make any difference? How does any of these affect the naira?

I reckon these are your immediate questions. So let's take it one after the other.

Two major components make up the petrol pump price: landing cost and distribution cost. Nigeria has (almost) no control over much of the landing cost, this is dictated by cost of refined petrol on the international market and cost of transport from Europe to West Africa (Nigeria)

The distribution cost covers for marketers and retailers profits, administrative charges, transport cost from Port to station, and some other smaller cost elements.

The last Petroleum Products Pricing Regulatory Agency (PPPRA) pricing template gives us insight into the actual cost of a litre of petrol. Based on a 2021 template, the landing cost of petrol was N189.61/L and the distribution cost was N23, bringing the total price to N212.61/L.

FG paid subsidy so we could buy N212.61 fuel for N165. At the time, one metric ton of petrol was $561.96. Today, the price hovers between $680 and $750. I'd save you the maths, but this should conservatively bring the new landing cost per litre to N266 per litre from N189.61.

Adjusting for inflation and in line with historical data changes, distribution cost is expected to have moved from N23/L in 2021/2022 to anywhere between N30 and N35 per litre.

Landing cost = N266
Distribution cost = N30
Total cost = N296 per litre.

This is the minimum band.

All of this is based on the assumption that $1 is N403.80. This brings us to the naira question: What did Tinubu mean by "unifying the exchange rate?" How much will $1 sell for at the officia

Address

Mando
Kaduna

Telephone

+2347038379554

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar yanci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar yanci:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Kaduna

Show All

You may also like