Voice of Islam

Voice of Islam Tinatarwa /wa'azantarwa ,Nasiha ga Al'ummar musulmi akan Addini islama ,
gamida kare martabar Addini

14/03/2023

No true religion in this world like Islam.

28/05/2022

Shakka babu addinin islama addinine mai kaunar zaman lafiya.
Wannan ne ya sanya musulmai suke zaune da 'yan uwansu wadanda ba musulmai ba,lafiya.
Adon haka yakamata agane cewa,
In an tsokane mu,mukan hakura,
Amma in ataba Annabin mu to anan fa mu,marasa hakurine.

04/07/2021

Wani ɗan sandan Pakistan ya kashe mutumin da kotu ta wanke kan zargin ɓatanci ga Annabi https://bbc.in/3jG9KQo

13/06/2021
12/06/2021
22/05/2021

Ko kadan bama goyon bayan Irin cin mutunchin da Yahudawan Israel keyiwa falasdinawa a yankin gabas ta tsakiya
By Muryar musulunchi
V.O.I

04/05/2021

Mataimakin Limamin Masallacin tarayya, Farfesa Ibrahim Maqari, ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince da biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa ba.

23/04/2021

Pls like our page

Tinatarwa /wa'azantarwa ,Nasiha ga Al'ummar musulmi akan Addini islama ,
gamida kare martabar Addini

Idan Allah yayika cikin musulmi wallahi ka  godemasa ,Saboda idan kaga yadda Arne ke wulakanta bayan ya mutu da yadda 'y...
16/04/2021

Idan Allah yayika cikin musulmi wallahi ka godemasa ,Saboda idan kaga yadda Arne ke wulakanta bayan ya mutu da yadda 'yan uwansa ke kara wahalar dashi kafin birnesa
Dolene indai kai musulmi me ka kara godema Allah ,visa ni'imar da yayimaka na yoka a cikin musulmi,

15/04/2021
14/04/2021
14/04/2021

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce zai ci gaba da kare haƙƙin Musulmi a duniya https://bbc.in/3uNRuqQ

Address

Kaduna

Telephone

+2349022929257

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voice of Islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other News & Media Websites in Kaduna

Show All