13/04/2024
Mutanen kasar Nijar Na zanga zangar son sojojin Amurka su fice daga kasar.
Yanzu dai ƙasar tana kusanta kanta ga Rasha domin samun tallafi wajen yaƙar masu iƙirarin jihadi, kuma a ranar Laraba ne ƙwararrun sojoji daga Rasha s**a isa domin horas da sojojin ƙasar.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4aEo3gg