Babura press report

Babura press report Educetion,entertaiment,advertising,politics,engegment, religions. Nura nasiru babura local govert jigawa state

Press report.              23/4/2024Farahin makamashin mayan injina na kara sauka a cewar aliko dan gote daga sabuwar ma...
23/04/2024

Press report. 23/4/2024
Farahin makamashin mayan injina na kara sauka a cewar aliko dan gote daga sabuwar matatar sake logos
Aliko dan gote ya kara sauke Farashin liter gas (diessel) daga naira 1,000 zuwa 940

22/04/2024

Press report. 22/4/2024
Babura abar alfaharinmu
" " " gida
" " " da doki garin dan isah
" " " tabawa burni a dawa

Send a message to learn more

Press report.                  22/4/2024 Federal road from kano,jigawa to border nijer Rpl Kawo yanxu dai aiki na cigaba...
22/04/2024

Press report. 22/4/2024
Federal road from kano,jigawa to border nijer Rpl
Kawo yanxu dai aiki na cigaba da kwanta dama Ahalin yanxu dai aiki Sama da shekara aiki bai cimma matsaya ba

Press report.            18/4/2023    Water scercity Karanchin ruwansha da ake fama Dashi a wasu yankunan na a fadin jah...
18/04/2024

Press report. 18/4/2023
Water scercity
Karanchin ruwansha da ake fama Dashi a wasu yankunan na a fadin jahar mu
Ko hakan na nuni da gazawar hukumomin jahar ne wajan cire kudinai,Wanda wasu ke nuni da cewa makamshin gas (diessel)na neman gazawa hukumomin jaha ganin yadda ke iya bakin kokarinta na ganin ta farantama mabiya
Ganin yadda aka ta'allaka akan wutar lantarki bata zama dahir ba.

17/04/2024
16/04/2024

Press report 16/4/2024
Baburawa na cecekuce kan batun samun cigaba ko cibaya? Dangane da gidan wasa,Wanda akewa lakabi da (Gala)
Shin hakan gobnati data bada dama tayi ne don samun kudaden shiga ne kokuma ta magance wasu fituntunu ne Sabi da Bata gari ganin yadda makarantu ke bunkasa?
Ko hakan na nuni da gurbacewar tarbiyar Al'umma ne ko Kuma rage gurbacewar tarbiyyar ya ya mata
A cewar wasu na cewa (GALA) Ana alakantata da was an kwaikwayo shin hakan take?

Send a message to learn more

Press report.          11/4/2024 Shagalin  bikin idin karamar sallah na cigaba kasancewa a sassa daban daban a fadin dun...
11/04/2024

Press report. 11/4/2024
Shagalin bikin idin karamar sallah na cigaba kasancewa a sassa daban daban a fadin duniya
Jama,a da dama sun nuna kishin sansaninsu ganin yadda s**a halarci sallah a kauyuka da buranen hakan ya nuna goyan baya da son ci gaban sansanin kowane me fada aji a fadin kasar.
Muna adduar Allah ya maimaita Mana fatan alkairi da Allah huta gajiya.

Press report.               12/3/2024  Kawo yanzu dai al'ummar karamar babura na kokawa kan batun samun wadataccen makam...
12/03/2024

Press report. 12/3/2024
Kawo yanzu dai al'ummar karamar babura na kokawa kan batun samun wadataccen makamashin injinan ababen hawa (petrol) ganin yadda gobnati ta ware wasu gidajen mai don samawa masu zirga zirga da ababen hawan masalaha
Ko wane irin kalubalene ake fuskanta wajen samum jinkirtuwar samun man?
Duba da yanda akabawa gida daya damar ajje mai a cikin sansanin .

Press report               10/3/2024    Likafar kunu taja Duba da tsadar kayayyakin masarufai ko maci gaba ajje kofunan ...
10/03/2024

Press report 10/3/2024
Likafar kunu taja
Duba da tsadar kayayyakin masarufai ko maci gaba ajje kofunan mu a bakin harabar masallaci don samun abun buda baki?

Press report               7/3/2023 Our mirrow for todayPublic television in 1947 before for the the advernce of new mod...
07/03/2024

Press report 7/3/2023
Our mirrow for today
Public television in 1947 before for the the advernce of new modern.

Press report.                 1/2/2024   Inji masu iya magana s**ace indan bera nada laifi daddawa ma da warinta Anyi yu...
01/02/2024

Press report. 1/2/2024
Inji masu iya magana s**ace indan bera nada laifi daddawa ma da warinta
Anyi yunwa hulin kowa ya fito fili
Ihsani kyautatawa ba laifi bane, dan munci wannan karmu zarge su mantawa mukayi da Allah gare shi zamu koma.
Allahumma iyakana abuda wa'iyyakanasta'im.

Press report.                 30/1/2024    Kawo yanzu dai ba musan fadi tashin  # naira ke taka rawar gani a idan nuniya...
30/01/2024

Press report. 30/1/2024
Kawo yanzu dai ba musan fadi tashin # naira ke taka rawar gani a idan nuniya ba ?
Duba da karyewar darajar naira a fadin duniya dama gida nujeriya naira5 bazata sayama ruwan leda ba (poorwater).
Ko wane irin kalubale al'umma ke fuskanta?
Fatanmu Allah ya kawowa al'umma sauki.

PRESS REPORT.            29/1/2024      Advert announcements!!!Albishirinku daukakin al'ummar babura dama kowa da kowa d...
29/01/2024

PRESS REPORT. 29/1/2024
Advert announcements!!!
Albishirinku daukakin al'ummar babura dama kowa da kowa dama matafiya na sanar daku tsaftataccen sabon gidan wanka/bayi an kuma inganta muku shi da kalan sabula mai dama ruwan wanka musamman a yanayin sanyi an tanadar ruwan dumi dana sanyi (cool&heat)water
An kuma tanadarmuku da maya mayai da kuma nau'in sabula domin inganta lafiyar fatan ku.
L.M combention housa is along mean road babura babban mutum road oppt SADAN PILLING STATION

29/01/2024

A cikin shirinmu na rana wanda Musa Tijjani Ahmed zai gabatar, muna tafe da wadannan rahotanni:

- Al'ummar Tahoua na martani kan matakin Nijar na ficewa daga kungiyar ECOWAS ko CEDEAO.

- Kasar Amirka ta sanar da dakatar da shirinta na horas da sojojin Jamhuriyar Nijar.

- Gwamnatin Najeriya ta kafa kwamittin duba mafi karancin albashi.

-Alkalumma kan lafiyar mata da yara kanana a Ghana ya nuna cewa kashi 49 cikin 100 masu watanni 6 zuwa 59 da haihuwa na fama da matsalar karancin jini.

29/01/2024

PRESS REPORT 29/1/2024
Jigawa state goverment
Jigawa tarin allah,jigawa abar alfaharinmu,jigawa sabuwar duniya
Kawo yanzu ko wane kudiri govert jahar ta cimma tun daga rantsuwa zuwu yau.
Jigawa state goverment achivement from swearing date ?
We need to know, who can mention its?

Press report.                  27/1/2024     Public annoucement.  NUBLUGS BABURA.
27/01/2024

Press report. 27/1/2024
Public annoucement.
NUBLUGS BABURA.

Press report.              25/1/2024 Injectable meningitis prevention.Hukumar lafiya karkashin kanan asibinti PHC na cug...
25/01/2024

Press report. 25/1/2024
Injectable meningitis prevention.
Hukumar lafiya karkashin kanan asibinti PHC na cugaba da gudanar da allurar rigakafin citar sankarau kauyuka da gari unguwa unguwa.

Press repot.                25/1/2023        Our former  Credible leader. How you lock when his be a bride (marry) our n...
25/01/2024

Press repot. 25/1/2023
Our former Credible leader.
How you lock when his be a bride (marry) our netion for the next tenure?

Press report                    21/1/2024Primary educetional backgraund cherleng has its mean cusmeted for the govert.1 ...
21/01/2024

Press report 21/1/2024
Primary educetional backgraund cherleng has its mean cusmeted for the govert.
1 teacher per class
2 teacher per schools
Fedaral &state govert has its responsible to takle that problems thosa problems cosficeted lack of teachers,those a many even cherk deficulted for the teachers
The educational secters becomes a underdevelopment whale privet has remean its capitals educetion in netion.

10/11/2023
Press report.            10/11/2023   Next tenure us our candidates for chiarman babura local government, who deserves a...
10/11/2023

Press report. 10/11/2023
Next tenure us our candidates for chiarman babura local government, who deserves as those credible candidate.

Anoucement !!!Shahararriya makarantar nan  shamakawa islamiyya noursiry and primary school babura na sanar da daukakin i...
15/09/2023

Anoucement !!!
Shahararriya makarantar nan shamakawa islamiyya noursiry and primary school babura na sanar da daukakin iyayen yara tafara saida form,ga mai bakata sai su garzaya zuwa ga hukumar makaranta.

A gobene 15/9/2023  juma'a ake sa ran kotu zata kori kara tsakanin zababben govenor engr.abba kabir yusif da kuma nasir ...
14/09/2023

A gobene 15/9/2023 juma'a ake sa ran kotu zata kori kara tsakanin zababben govenor engr.abba kabir yusif da kuma nasir yusif gawuna.

Rayuwar kadaici na kowo gajerar rayuwaA cewar masana dabi'un dan Adam wato"sociologiest" duba da yanda s**a sa rayuwarsu...
14/09/2023

Rayuwar kadaici na kowo gajerar rayuwa
A cewar masana dabi'un dan Adam wato"sociologiest" duba da yanda s**a sa rayuwarsu ciki kunci dalilin rasa farin cikin su
S**a kara kara da cewa soyayya na da matukar amfani amma har ina ba untatawa da cutarwa

Press report hausa              10/9/2023     Koda yiwuwar daukan ma'aikatan malaman makarantu? Duba da yanayin gyare gy...
10/09/2023

Press report hausa 10/9/2023
Koda yiwuwar daukan ma'aikatan malaman makarantu?
Duba da yanayin gyare gyaren da ake a ajujuwan makarantu duba karancin malaman makarantun jigawa

Address

Babura K/kudu Rijiyar Mangwaro
Jigawa
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babura press report posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Babura press report:

Videos

Share