Murja Ibrahim Kunya

Murja Ibrahim Kunya Follow my new page 💓💗❣️🤩😍🥰
(1)

Allah Sarki Rayuwa 😭 Tsohuwar Jarumar Kannywood Balaraba Muhammad Matar Kumurci ta Cika Shekaru 22 Da Rasuwa, Allah Ya g...
20/03/2024

Allah Sarki Rayuwa 😭 Tsohuwar Jarumar Kannywood Balaraba Muhammad Matar Kumurci ta Cika Shekaru 22 Da Rasuwa, Allah Ya gafarta Mata

YAU Shekaru 22 Da Rasuwar Balaraba Muhammad A yau Asabar, 16 ga watan Maris na shakerar 2024, tsohuwar jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Balaraba Muhammad ta cika shekara 22 daidai da rasuwa a lissafin kalandar Girigoriya. Marigayiyar dai idan za a tuna, ta rasu ne a rana...

LABARINA SEASON 8 EPISODE 9Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
26/01/2024

LABARINA SEASON 8 EPISODE 9

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

Allah Sarki Rayuwa😭 Kalli Silar da Tayi Mutuwar Manyan jaruman Kannywood 20, Allah ya jikansu da Rahama, Namu idan tazo ...
21/01/2024

Allah Sarki Rayuwa😭 Kalli Silar da Tayi Mutuwar Manyan jaruman Kannywood 20, Allah ya jikansu da Rahama, Namu idan tazo mucika da Imani

Masha Allah 😊  Kalli Jerin Jaruman Kannywood Mata 10 Sukafi Kudi a Sabuwar Shekarar 2024
21/01/2024

Masha Allah 😊 Kalli Jerin Jaruman Kannywood Mata 10 Sukafi Kudi a Sabuwar Shekarar 2024

Masha Allah Yadda Zaman "SHA'IRAI" Masu Wakokin Yabon Annabi S.A.W Ya Kasance da Hukumar Hisba ayau.
19/01/2024

Masha Allah Yadda Zaman "SHA'IRAI" Masu Wakokin Yabon Annabi S.A.W Ya Kasance da Hukumar Hisba ayau.

Masha Allah Kalli Cikekken Tarihin Rayuwar Sarki Ali Nuhu da ya Girgiza Duniya, Gidansa, Matansa, Kamfanoninsa, ofishins...
17/01/2024

Masha Allah Kalli Cikekken Tarihin Rayuwar Sarki Ali Nuhu da ya Girgiza Duniya, Gidansa, Matansa, Kamfanoninsa, ofishinsa, ýayansa da sauransu ‎ ‎

Masha Allah Kalli yadda Tattaunawar Hisbah Da Yan Kannywood ya kasance a ayau a karo na biyu
07/01/2024

Masha Allah Kalli yadda Tattaunawar Hisbah Da Yan Kannywood ya kasance a ayau a karo na biyu

Masha Allah! Kalli Sana'o'in Manyan Jaruman kannywood 20 kafun su shigo Harkar Finafinai○ A Cikinsu akwai masu siyar da ...
26/12/2023

Masha Allah! Kalli Sana'o'in Manyan Jaruman kannywood 20 kafun su shigo Harkar Finafinai

○ A Cikinsu akwai masu siyar da Awara🤣
○ Akwai masu Siyar da Shayi😊
○ Akwai Yan Garuwa
○ Akwai Malaman Boko da kuma da sauran Sana'o i

Abun sai kungani😁😁

Allah Sarki Rayuwa 😭 KALLI YADDA RARARA YAJE TA'AZIYYAR RASUWAR DARAKTA AMINU S BONO AYAU
29/11/2023

Allah Sarki Rayuwa 😭 KALLI YADDA RARARA YAJE TA'AZIYYAR RASUWAR DARAKTA AMINU S BONO AYAU

Masha Allah Sai yau Naziru Sarkin Waka ya bayyana Cikekken Bidiyon Katafaren Gidansa
25/11/2023

Masha Allah Sai yau Naziru Sarkin Waka ya bayyana Cikekken Bidiyon Katafaren Gidansa

Masha'Allah (Aisha) babbar diyar Jarumin Kannywood Abba El- Mustapha tayi ta Haddace Alkur'ani Mai girma, Allah Yasa Alb...
25/11/2023

Masha'Allah (Aisha) babbar diyar Jarumin Kannywood Abba El- Mustapha tayi ta Haddace Alkur'ani Mai girma, Allah Yasa Albarka.

Masha Allah Daddy Hikima (Abale) ya Angonce da sabuwar Mota wadda babu mai irinta a kaf Kannywood
24/11/2023

Masha Allah Daddy Hikima (Abale) ya Angonce da sabuwar Mota wadda babu mai irinta a kaf Kannywood

Naziru ya bayyana dalilin da yasa basa shiri da rarara ko kadan kalli bidiyon nan kaga yadda…
22/11/2023

Naziru ya bayyana dalilin da yasa basa shiri da rarara ko kadan kalli bidiyon nan kaga yadda…

Masha Allah Rarara ya samu lamabar yabo daga wata Jamia a Kasar indai me suna intergral university.
22/11/2023

Masha Allah Rarara ya samu lamabar yabo daga wata Jamia a Kasar indai me suna intergral university.

Masha Allah Kalli yadda Tattaunawar Hisbah Da Yan Kannywood ya kasance a karo na biyu
21/11/2023

Masha Allah Kalli yadda Tattaunawar Hisbah Da Yan Kannywood ya kasance a karo na biyu

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUNAllah Yayiwa Shahararren Darakta a Masana’antarmu Kannywood AMINU S BONO Rasuwa.Muna Add...
20/11/2023

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN

Allah Yayiwa Shahararren Darakta a Masana’antarmu Kannywood AMINU S BONO Rasuwa.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Kurakuransa Yasa Aljanna Ce Makomarsa. Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Kyau Da Imani.

R.I.J.F 😭😭😭😭

Sani Danja da Adam A Zango sun je dubo Musa mai sana'a muna fatan Allah ya bashi lafiya
19/11/2023

Sani Danja da Adam A Zango sun je dubo Musa mai sana'a muna fatan Allah ya bashi lafiya

Samun Mace Irina A Wannan Lokacin, Sai Namiji Mai Sallar Dare 😍🤩🥰
09/11/2023

Samun Mace Irina A Wannan Lokacin, Sai Namiji Mai Sallar Dare 😍🤩🥰

Najima ban Amsa tambayoyin ku ba ku tambaya ni na Amsa kai tsaye nan 🥰 ❤️💖 ❣️
09/11/2023

Najima ban Amsa tambayoyin ku ba ku tambaya ni na Amsa kai tsaye nan 🥰 ❤️💖 ❣️

Rayuwa kenan komai da lokacin sa munaDaga cikin Wanda za'a bada labarin mu😭
08/11/2023

Rayuwa kenan komai da lokacin sa muna
Daga cikin Wanda za'a bada labarin mu😭

Barka da safiya masoyana kunji abinda waccen butulun an kaishi kara kotu ko zan fada anjima😂😂🤸🤸💃💃
05/11/2023

Barka da safiya masoyana kunji abinda waccen butulun an kaishi kara kotu ko zan fada anjima😂😂🤸🤸💃💃

03/11/2023

Magana akan kaman da yan hisbah sukeyi a garin kano mutane bakwa adalci

Good morning my people my lover's my fans 🙋
03/11/2023

Good morning my people my lover's my fans 🙋

Barka da wannan lokaci Masoyana, me kuke da tambaya akaina na Baku Amsa🤩
02/11/2023

Barka da wannan lokaci Masoyana, me kuke da tambaya akaina na Baku Amsa🤩

02/11/2023

Mawaki kayi kadan wajen kawar dani bokan ka yayi kadan

Address

Jere

Telephone

+2349060000006

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Murja Ibrahim Kunya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Murja Ibrahim Kunya:

Videos

Share

Category