Sani Sb Naija

Sani Sb Naija Am Muhammad Sani by name I'm a musician and filmmaker you can always contact me at my number.

African Actress Rahama Sadau ❤️   fina finan hausa
03/09/2022

African Actress Rahama Sadau ❤️ fina finan hausa

Allah kabamu maza masu kokarin Neman abinda zamuchi dakuma kuwa da sunnar aure.Ameen.
03/09/2022

Allah kabamu maza masu kokarin Neman abinda zamuchi dakuma kuwa da sunnar aure.Ameen.

Idan saurayi da budurwa suna zance idan wani yazo wucewa kusa dasu sai kaji sunyi shiru.kome yasa hakan?
01/09/2022

Idan saurayi da budurwa suna zance idan wani yazo wucewa kusa dasu sai kaji sunyi shiru.kome yasa hakan?

01/09/2022

BABA 2 Missed call
Mama 4 Missed call
Aboki . 7 Missed call
Budurwa 20 Missed call
Wazaka fara kira

Gaskiya maza kuna kokari kubiya kudin aure kugina mana gida kunemo mana abinchi.Allah yasaka maku da gidan aljanna.Ameen
01/09/2022

Gaskiya maza kuna kokari kubiya kudin aure kugina mana gida kunemo mana abinchi.Allah yasaka maku da gidan aljanna.Ameen

Allah kasa mudace duniya da lahira ameen
31/08/2022

Allah kasa mudace duniya da lahira ameen

Da Dumi - Dumi!Angon da ya Saki matarsa ranar tarewa a Kano ya maidata, yayinda ta tare da Saki 2.Bakanen dayama Amaryar...
31/08/2022

Da Dumi - Dumi!
Angon da ya Saki matarsa ranar tarewa a Kano ya maidata, yayinda ta tare da Saki 2.

Bakanen dayama Amaryarsa saki da ya maidata bayan anyi zaman sulhu.

A kwanakin baya ne dai wani ango ya Saki amaryarsa saki daya, bayan kawayenta sun kekashe kasa sai an basu naira dubu dari biyu ( #200,000.00) kafin su bude dakin amarya, hakan yasa abokan ango s**ayi tayi akan zasu bada dubu talatin ( #30,000.00) amma 'yan matan amaryar s**aki amincewa da tayin.

Hakan ne yayi dalilin da yasa angon ya Kira amaryar tasa kira biyu bata dauka ba.

Kasancewar bata daga waya ba, angon ya harzuka ya sambadawa abar kaunar tashi saki daya (1).
Allahu ya kiyaye na gaba yasa kawaye da iyaye su fahimchi halin da ake chiki na halin yau.

LEMUN TSAMI, CITTA,KANUMFARI DA KIMBA.ka nemi lemun tsami kwara uku ka yayyanka,da citta qwara daya babba,da kanumfari k...
30/08/2022

LEMUN TSAMI, CITTA,KANUMFARI DA KIMBA.

ka nemi lemun tsami kwara uku ka yayyanka,da citta qwara daya babba,da kanumfari kadan,da kimba kwara biyar sai ka hadesu waje daya ka zuba ruwa masu kyau lita uku sai ka tafasa sai sun tafasa sosai sannan ka safke idan sun huce ka sha daya bisa uku na karamin kofi bayan an ci abinci da safe ko kuma da yamma kada a sha da dare.
Ka sha a kullum zuwa sati daya.
Idan ka ji alamun zai baka matsala ka jinkirta daga shan maganin ko ka rage yawan shan maganin amma zai maka aiki a jiki sosai.

Maganine mai karfi dake magance

1.Ciwon Mara da rikicewar al'ada da zubar jini sosai ga mata a yayin period.

Yana maganin Ciwon daji

Ciwon sanyi na sypilis

Cutar kuturta

Ciwon zafi

Kumburin ciki

Yoyon fitsari

Basir mai tsiro cikin dubura waton internal pile

Cutar kanjamau

Ciwon sugar

Ciwon daji mai rike jiyojin wuya

Tarin Bronchitis

Tarin nimoniya

Kumburin jiki

Zafin fitar fitsari waton na prostate enlargement.

yawan zuwa fitsari ba kakkautawa

Ciwo a yayin saduwa ko lokacin inzali

Zafin ciki kamar mai ulcer kuma ba ulcer bace.

Yawan tusa

Cutukan gidibe.

Wankin dattin ciki sabili da ciciye

Narkarda tsakuwar qoda

Narkarda kitsen tumbi

Narkarda zaqi a cikin jiki.

Mace mai sabon ciki kada ta sha
Kananin yara kada su sha.

Tsofaffin da s**a manyanta kada su sha.

Mai fama da jinya mai nauyi a jiki kada ya sha.

Ko lafiyarka lau zaka iya sha domin samun karfin jiki da lafiya a jijinka

Idan an amfana ayi man addu'a Allah ya biya man bukatua na alhairi.

ALKHAIRAT ISLAMIC MEDICINE CENTER KANO HOTORO

CALL 09074490029
WHATSAPP 08163132543

Na Huta Da siyan Abinci Tun Jiya suke Ta Bacci
30/08/2022

Na Huta Da siyan Abinci Tun Jiya suke Ta Bacci

Posted  • ALl NUHU]] ALAQA Season 1 zai fara zuwa muku a Afica Magic Hausa daga ran Asabar 3 ga Watan Sept 2022. Taurari...
30/08/2022

Posted • ALl NUHU]] ALAQA Season 1 zai fara zuwa muku a Afica Magic Hausa daga ran Asabar 3 ga Watan Sept 2022.

Taurarin Shiri :
SADDIQ SAYAYA SADDIQ 🇳🇬] Away Man Jamilu Sani] ALl NUHU]]
baballehayatu

Prod Manager :


Props & Set :


Sound :
SADDIQ SAYAYA SADDIQ 🇳🇬]

Make Up :


Screenplay:





Costumiers :



Welfare :


BTS :


Light :


Continuity :


DOP :



Production Coordinator


Publicity :


Asst Directors :



Producers :

Away Man Jamilu Sani]

Publicity:


Story and Directed by :
ALl NUHU]]

Hashtag 👇

YANZU-YANZU: Kotu Taki Amincewa Da Bukatar Gomnatin Tarayya, Na Mika  Abba Kyari Zuwa Kasar AmurkaMe zaku ce??
29/08/2022

YANZU-YANZU: Kotu Taki Amincewa Da Bukatar Gomnatin Tarayya, Na Mika Abba Kyari Zuwa Kasar Amurka

Me zaku ce??

29/08/2022

Tuna baya, a shekarar 1990 muna Science Secondary School Dawakin Tofa (Class SS2B)

Hahahahh Ali nuhu yayi dariya sosai
28/08/2022

Hahahahh Ali nuhu yayi dariya sosai

28/08/2022

Wata Mata Tayi Family Planning Na Tsawon Shekara 4. A shekara ta 5 ta haifi ƴan huɗu (4)🚶🥴

CONGRAT MUTUMINA
28/08/2022

CONGRAT MUTUMINA

Ina Godiya sosai 🙏 Dasamun Wannan Nasara 2rd Position Jagabashinegaba challenge 🙏

28/08/2022
Allah na gode maka da kayini namiji. Har kaban daman Auran Mata Hudu 4 kamar su wadan nan.
27/08/2022

Allah na gode maka da kayini namiji. Har kaban daman Auran Mata Hudu 4 kamar su wadan nan.

27/08/2022

Ado gwanja yashiga hannun hukuma a kano pls subscribe for more video nagode.

Jarumi mai wakar soyayya Hamisu breaker
27/08/2022

Jarumi mai wakar soyayya Hamisu breaker

Sabuwar wakar gamayyar mawakan hausa ,umar m shareef,nura m inuwa ,Hamisu breaker,mome gombe.fatima ali nuhu.pls like an...
20/08/2022

Sabuwar wakar gamayyar mawakan hausa ,umar m shareef,nura m inuwa ,Hamisu breaker,mome gombe.fatima ali nuhu.pls like and share.https://youtu.be/naZxUvZSx8M

Sabuwar wakar gamayyar mawakan hausa. Dan Allah kudanna subscribe domin samun nishadi dakuma labaran yau da kullum. nagode. ...

16/08/2022

Wai ahakan nake bilichin hahahahhah .nasir .u .sani

15/08/2022

Allah duk Wanda yake Neman ya wulakantamu Allah kasa yashiga hannun mu mutaimaka masa.ameen. .co .niger .com4 .ng

Kukalli yadda yazagi gawar maman abokinsa.Allah yakawo sauki https://youtu.be/KzQatlxG7ao.
14/08/2022

Kukalli yadda yazagi gawar maman abokinsa.Allah yakawo sauki https://youtu.be/KzQatlxG7ao.

Kukalli wani jahili yazagi gawa.saboda sunyi fada da kawarsa. pls subscribe for more video. ...

14/08/2022

Gaskiya gwauro adaure ayi aure.hahahhh .nasir .m.breaker

08/08/2022

Nifa ba kudin sayen mota ne banida shi ba Kawai mai Bakar Taya ne Banaso🚶🥴

08/08/2022

Duk yangarki da Jan ajinki wataran sai wani yayi wuf daki kuma sai kinyi masa tuwo da gyaran gado.ahan.

Shine Shugaban Qasar Da Yaje Majalisar ‘Dinkin Duniya Agaban Yahudawa Yabaiwa Annabi (S.A.W) Kariya. Shine Shugaban Qasa...
07/08/2022

Shine Shugaban Qasar Da Yaje Majalisar ‘Dinkin Duniya Agaban Yahudawa Yabaiwa Annabi (S.A.W) Kariya.

Shine Shugaban Qasa Na Farko Acikin Shugabannin Qasar Egypt Da Yaja Sallah A Masallacin Annabi (S.A.W) Madina,

Shine Shugaban Qasar Da Ya Bud’ewa Falatsinawa Iyakar Qasar Egypt Domin Zalincin Da Yahudawa Keyi Musu,

Shine Shugaban Qasar Da A Lokacinsa Malamin Addini, Hafizin Qur’ani, Kuma Qwararran Engr A Fannin Boko,

Shine Shugaban Qasar Da Yafito Da Malamai Da Duk Wanda Aka ‘Daure Bisa Zalinci A Mulkin Husnul Mubarak,

Shine Yayi Qoqarin Tsarin Qasar Egypt Ya Tafi Daidai Da Tsarin Musulunci,

Shine Wanda Larabawa Masu Qawance Da America S**a Had’a Baki Da Isra’el Wajen Kifar Da Gwamnatinsa,

Shine Shugaban Qasar Da Yayi Shahada A Prison A Hannun Maqiya Addinin Allah,

Shine Shugaban Qasar Da Aka Hana Y’an Uwansa, Da Masoyansa Su Sallaci Gawarsa.

An Haifeshi 20/8/1951,

Yazama Shugaban Qasa 30/6/2012,

Anyi Masa Juyin Mulki 3/7/2013,

Ya Rasu A Prison 17/6/2019.

Shaheed Mursi Rahimahullah😭💚

Tarihin Musulunci Na Wannan Qarnin Bazai Manta Da Kaiba Har Abada.✌🏻

Allah Ya Jadada Rahama Gareshi Yasa Aljarnar Firdausi ce Makoma agareshi

06/08/2022

🔰A Kano ne zakaga budurwa tsaye a kofar gida riqe da tabarma da saurayi yaxo wucewa sai kaji tace malam zance ne 😂😅🔰

Address

Unguwan Fadama Jere
Jere

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Sb Naija posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sani Sb Naija:

Videos

Share



You may also like