Sheikh Ahmad tijjani Yusuf guruntum

Sheikh Ahmad tijjani Yusuf guruntum Zauren mallam Ahmad tijjani Yusuf guruntum
(2)

Ya Allah ga bawanka Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum, ka kare shi da kariyar ka, Ya Allah ka shiga lamuransa, Ya Allah...
15/09/2024

Ya Allah ga bawanka Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum, ka kare shi da kariyar ka, Ya Allah ka shiga lamuransa, Ya Allah kada ka barshi da iya warsa.

Ya Allah ka ƙara masa ƙarfin guiwa domin cigaba da karantar da Al'ummar ka.

Saƙon Jaje wa Al'ummar Maiduguri!!!Tabbas akwai tashin hankali da tausayi a irin yanayin da al'ummar Garin Maiduguri s**...
11/09/2024

Saƙon Jaje wa Al'ummar Maiduguri!!!

Tabbas akwai tashin hankali da tausayi a irin yanayin da al'ummar Garin Maiduguri s**a samu kan su a ciki.

Mutum ya wayi gari gidansa da inda yake neman abinci duk ruwa ya cinye, ga asarar dukiya da rashin sanin ina ya zai kai iyalansa su kwana!

Allah muna roƙonka da dukkan sunayenka kyawawa, da siffofinka maɗaukaka Ka kawo wa al'ummar Maiduguri mafita akan wannan jarabawa da s**a samu kansu aciki!

Ya Allah Ka maida musu mafi alkhairin abinda s**a rasa, Kasa wannan asarar ya zamo musu kaffara, ka kawo musu zaman lafiya da cigaba a jihar baki ɗaya.

Ya Allah Ka amintar da mu a garuruwanmu Ka shiryar da jagororinmu da majiɓinta lamuranmu ba dan halin muba ya Allah.

10/09/2024

Ƴan mata Kuyi Hattara Da Mayaudara
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇

👉. https://youtu.be/lXk7VjFHf5U

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

Assalamu Alaikum warahmatullah.Muna sanar da jama'a cewa: in sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum za...
14/08/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Muna sanar da jama'a cewa: in sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum zai gabatar da karatu a Masallacin School of nursing dake nan cikin garin Bauchi.

Maudu'i: Rafkana Cikin Dukiya

Wanda ya gani ya sanar wa wanda bai gani ba.

Muna tura saƙon godiya ga ɗaukacin sojojin Nijar ta yadda kukayi ta nuna mana soyayya, Mungode! Mungode Allah ya bar zum...
11/08/2024

Muna tura saƙon godiya ga ɗaukacin sojojin Nijar ta yadda kukayi ta nuna mana soyayya, Mungode! Mungode Allah ya bar zumunci

Daga gidan Gwamnatin Diffa a jamhuriyar Nijar
09/08/2024

Daga gidan Gwamnatin Diffa a jamhuriyar Nijar

Allah Ya Ƙara wa Rayuwa Albarka
08/08/2024

Allah Ya Ƙara wa Rayuwa Albarka

25/07/2024

Wannan sako ne da malam ya turawa masu fita zanga zanga

Assalamu Alaikum warahmatullah.Muna sanar da jama'a cewa: in sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum za...
24/07/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Muna sanar da jama'a cewa: in sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum zai gabatar da karatu a Masallacin School of nursing dake nan cikin garin Bauchi.

⭕ Idan kuma anyi Ruwa sai sati mai zuwa.

Dan Allah Kar ku manta da Malam cikin Addu'o'inku.

15/07/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna bada haƙuri wa ƴan'uwa Masu zuwa wajen karatun da Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum yake gabatarwa a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi, Cewa Yau malam ba zai samu damar gabatar da karatu ba saboda wani Uzuri.

Muna Addu'a Allah ya ƙara wa Malam Lafiya da nisan kwana masu Albarka, Allah kuma ya karɓa masa waɗannan ayyuka da yake gabatarwa.

Kyakkyawar Shaidar Annabi Isah Akan Manzon          Allah Sallallahu Alaihi Wasallam✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️Ta...
13/07/2024

Kyakkyawar Shaidar Annabi Isah Akan Manzon
Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇

👉. https://youtu.be/5h5CD7lpsuw

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

07/01/1446 A.H

Nasiha daga bakin Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

MU FARKA DAGA RAFKANA  (Darasi Daga Garin Abuja)✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafiza...
12/07/2024

MU FARKA DAGA RAFKANA
(Darasi Daga Garin Abuja)
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Wannan Shine Muhadarar da Malam Yagabatar Jiya Alhamis 11/07/2024 A Masallachin Darus Salam wuse 2 dake cikin Garin Abuja.

👉. https://youtu.be/ocL0NFRVCOI

👉. https://darulfikr.com/s/187776

Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam Da zaran An Kammala.

Muhadarar Goron Sallah da Malam ya gabatar a garin Abuja

Sanarwa Ta Gaggawa!!Muna sanar da Ƴan'uwa Masu halartar karatun Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum na school of nursing,...
10/07/2024

Sanarwa Ta Gaggawa!!

Muna sanar da Ƴan'uwa Masu halartar karatun Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum na school of nursing, cewa yau babu karatu! Saboda ruwan sama da ake yi yanzu haka.

Karatu sai zuwa Sati mai zuwa In sha Allahu.

Wanda ya gani ya sanar ma wanda bai gani ba.

MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi (Maza da Mata) zuwa wajen ...
08/07/2024

MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara da za'a gabatar kamar haka:

👉🏽. Rana: Yau Litinin 08/07/2024

👉🏽. Lokaci: Bayan Sallan Magriba

👉🏽. Wuri: Masallachin S.19 Dutsen Tanshi, Bauchi

👉🏽. Maudu'i: Illolin Rafkana cikin Addini

✴️. Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.

MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️Muna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi (Maza da Mata) Zuwa wajen ...
02/07/2024

MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Muna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi (Maza da Mata) Zuwa wajen Muhadara ta Goron Sallah Mai taken da Za'a Gabatar Kamar Haka:

👉🏽. Rana: Gobe Laraba 03/07/2024

👉🏽. Lokaci: Bayan Sallan Magriba

👉🏽. Wuri: Masallachin College of Nursing Bauchi.

👉🏽. Maudu'i: Illolin Rabkana

✴️. Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.

Jama’a muji tsoron Allah! Mu daina yaɗa abinda bamu da Tabbaci akai.Yau da safen nan labarai yana ta yawu akan wai Malam...
05/06/2024

Jama’a muji tsoron Allah! Mu daina yaɗa abinda bamu da Tabbaci akai.

Yau da safen nan labarai yana ta yawu akan wai Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun yayi hatsari!

Wannan maganar ƙarya ne malam bayyi hantsari ba, kuma yana nan cikin ƙoshin Lafiya.

Saboda haka jama'a ku kwantar da hankalinku ba abinda ya samu Malam.

Asalin abinda ya faru shine: ɗaya daga cikin yaran Malam ne ya fita da mota, ya samu tsautsayi ya faɗa kwalbeti, kuma shima Allah ya kiyaye ba abinda ya sameshi.

27/05/2024

Malamai Ku kiyaye Amanar Allah
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇

👉. https://youtu.be/1l1e7uiSvJg

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

18/11/1445 A.H

21/05/2024

IDAN KAYI NAGARI KAYI WA KANKA
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇

👉. https://youtu.be/oDkp7Edd530

Karku manta ku danna mana a Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

Address

Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ahmad tijjani Yusuf guruntum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies


Other Social Media Agencies in Jalingo

Show All