Naija24

Naija24 The 👀 of FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA.

WATA SABUWA; An sa Rundunar tsaron fadar Shugaban Kasa Tinubu a karkashin Shirin ko ta Kwana Sak**akon Zargin juyin mulk...
26/02/2024

WATA SABUWA; An sa Rundunar tsaron fadar Shugaban Kasa Tinubu a karkashin Shirin ko ta Kwana Sak**akon Zargin juyin mulki.

An Sanya Birgediya Janar a karkashin sa'ido kan Zargin Yunkurin juyin Mulki A Najeriya; Manyan Birgediya na Karkashin sa ido Yayin Da Kwamanda Ya Yi Taro Na Gaggawa Tare Da Tinubu, Gbajabiamila

An dai sanya rundunar tsaron fadar shugaban kasa cikin shirin ko-ta-kwana sak**akon wani yunkuri da ba a saba gani ba, wanda ya kai ga zargin yunkurin juyin mulki a Najeriya.

Majiyarmu ta SaharaReporters ta ruwaito cewa ta samu labarin ne a ranar Lahadin zargin ya sa ganawar gaggawa da ta hada da kwamandan rundunar tsaron shugaban kasa Birgediya, Kanar Adebisi Onasanya, da shugaba Bola Tinubu da kuma shugaban ma’aikata, Femi Gbajabiamila.

"An sanya Birgediya na Shugaban Kasa a cikin shirin ko-ta-kwana bayan wani yunkuri da ba a saba gani ba ya haifar da zargin juyin mulki.

A makon da ya gabata, Kanar Onasanya ya gana da shugaban kasa da shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin kasar sau biyu cikin sa’o’i 20.

An dai samu tashe-tashen hankula a kasar a cikin mawuyacin halin da ake ciki, hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa biyo bayan cire tallafin man fetur da kuma yawo da Naira da gwamnatin Shugaba Tinubu ta yi.

A makon da ya gabata ne babban hafsan hafsan sojin Najeriya Janar Christopher Musa ya gargadi mutanen da ke kira da a yi juyin mulki kan halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki da su daina irin haka.

Musa, ya ce rundunar soji za ta ci gaba da kare dimokuradiyyar kasar, ya kuma yi gargadin cewa nan ba da jimawa ba dogayen mak**ai na doka za su k**a masu yunkurin juyin mulki.

Yayin da yake gabatar da tambayoyi daga manema labarai a lokacin da yake kaddamar da babbar kofar shiga runduna ta 6, sojojin Najeriya da jami’an Transit Accommodation a Fatakwal, jihar Ribas, CDS ya amince cewa kasar na cikin mawuyacin hali na tattalin arziki.

Sai dai ya dage cewa samun juyin mulkin soja a kasar ba abu ne da zai dace ba.

YANZU YANZU:  Ba Zamu zuba ido a dinga cutar da talakawa ba, Ƙungiyar Kwadago Kungiyar kwadago ta NLC tace babu gudu bab...
26/02/2024

YANZU YANZU: Ba Zamu zuba ido a dinga cutar da talakawa ba, Ƙungiyar Kwadago

Kungiyar kwadago ta NLC tace babu gudu babu jaa da baya, za su fito a gobe Talata su fara gudanar da zanga-zanga da yajin aiki, domin nuna adawa da karin farashin man fetur, da kudin wutar lantarki, tare da wasu batutuwa, inda kungiyar ta zargi Gwamnatin Tarayya da yin watsi da tattaunawar da s**a yi a kwanakin baya, lokacin da s**a shiga yajin aiki na farko.

Kungiyar kwadago taki amsa gayyatar da Gwamnatin Tarayya ta yi mata a jiya Litinin, domin tattaunawa dasu akan kada su shiga yajin aikin. Inda kungiyar TUC ce kadai ta halarci zaman.

Me za ku ce?

Hotunan Karamin ministan tsaro Bello Matawalle yayin da ya ziyarci jihar Plateau don jajantawa game da ibtila'in hare-ha...
31/12/2023

Hotunan Karamin ministan tsaro Bello Matawalle yayin da ya ziyarci jihar Plateau don jajantawa game da ibtila'in hare-haren da s**a wakana lokacin bukukuwan Kirsimeti.

Yanda Sani Abacha Stadium ta kofar mata take yanzu haka, ana jiran mai girma gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf domin Ya...
24/12/2023

Yanda Sani Abacha Stadium ta kofar mata take yanzu haka, ana jiran mai girma gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf domin Yaune zai kaddamar da Corporate Security mutum 2600 wanda zasu fara training wannan satin.

Wadannan security an fara daukar su tun lokacin engr Rabi'u Musa kwankwaso bayan tafiyar sa Ganduje yaki cigaba da dauka, daga karshe yayi kokarin korar wasu.

Yanzu dai an samu cigaba tunda sabon gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya cigaba da daukar su daga nan har shekara 8 da Insha Allah.

Khatimu Kulkul
24 Dec 2023.

What I observe insha Allah Agbu Kefas will restore Taraba State from mumu leaders that spoiled Taraba since 1991 and I a...
24/12/2023

What I observe insha Allah Agbu Kefas will restore Taraba State from mumu leaders that spoiled Taraba since 1991 and I am Appeal to Dr Agbu Kefas our great Governor please remember our area we no get Road erosion don't spoiled our street remember us please 🙏 my Tarabians if you have desame problem with us comment with your area problem.
May Agbu Kefas succeed

22/12/2023
Kaitsaye daga Masallacin Idi na Karamar hukumar Gaya. Dan dazon yan Kwankwasiya ne suke gudanar da salla tare da Addu'ar...
22/12/2023

Kaitsaye daga Masallacin Idi na Karamar hukumar Gaya. Dan dazon yan Kwankwasiya ne suke gudanar da salla tare da Addu'ar neman nasarar Gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf muna Addu'ar Allah ya karba mana.

Yau Lahadi, Rabilu Musa (Ɗan Ibro) ke cika shekara tara da rasuwa.Wane fim ɗin marigayin kuka fi so, kuma da me kuka fi ...
12/12/2023

Yau Lahadi, Rabilu Musa (Ɗan Ibro) ke cika shekara tara da rasuwa.

Wane fim ɗin marigayin kuka fi so, kuma da me kuka fi tunawa da shi?

Akwai kauna matuka tsakanin al'umar jihar Kano da gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf, Allah ka kare masa kujerar sa.
12/12/2023

Akwai kauna matuka tsakanin al'umar jihar Kano da gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf, Allah ka kare masa kujerar sa.

HAPPY MARRIED LIFEAllah ya sanya Alheri ya baku zaman lafiya, kwanciyar hankali da Zuri’a Dayyiba. Congratulations ISHAQ...
12/12/2023

HAPPY MARRIED LIFE

Allah ya sanya Alheri ya baku zaman lafiya, kwanciyar hankali da Zuri’a Dayyiba.

Congratulations ISHAQ BALA(DAN MAMA)

Ga gida, ga mota, Hajji ko wani shekara. Ummura kuma ba a magana
13/10/2023

Ga gida, ga mota, Hajji ko wani shekara. Ummura kuma ba a magana

15/05/2023

A very goog three point short. From
#2023




15/05/2023
My 🌟
12/11/2022

My 🌟

Address

NTA WARD JALINGO
Jalingo
ZIPCODE

Telephone

+2349029184609

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naija24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Naija24:

Videos

Share