18/03/2024
KADDAMAR DA TALLAFIN KAYAN ABINCI A KARAMAR HUKUMAR JAHUN
18/3/2024
A yaune shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin Jihar jigawa kuma tsohon sanatan jigawa ta tsakiya Distinguish Senator Mustapha Makama Kiyawa ya jagoranci kaddamar da tallafin Kayan abinci a karamar hukumar jahun Wanda za'a raba Kayan tallafin zai kai mazabun k'aramar hukumar jahun
Akwai ,Shinkafa akwai Masara da kuma sarauniya Taliya duk wadan nan kaya an Rabasu a gaban ----
Hon Ado Maiunguwa Aujara cm
Alh Bala safiyanu
Alh Aliyu Yahaya
Alha Umar Imam
Alha Wada Yalleman
Alh Magaji Inuwa
Alha Saidu Abdu Barada
Alh Abbas Ya'u jahun
Alh Umar ma'azu
Sarkin Malaman Jahun
Alh Sani Hassan Jahun
Alh Haruna Uje
Hon Isyaku Sabo Oscar SA
Hon Abubakar Umar
Hon Jamilu Mohammad Dannalam
Eng Rabi'u Haruna Amiril Hajj
Anja Hankalin wakilan da zasu Raba wannan Kaya da cewa suji tsoron Allah a Lokacin gudanar da wannan aiki na rabon Kayan abinci
Muna rokon Allah ya basu damar sauke wannan Nauyi da aka Dora musu Amin summa amin.