Nigeria today

Nigeria today NIGERIA

17/03/2024

Cigiya

"Assalamu Alaikum Warahmatullahi ta'ala Wabarakatuhu.

"Wannan Hotan Dan Uwan Mu Ne Sunansa Comr HAMZA SALISU ELAYO, Yau Kimanin Sati Biyu Kenan Idan An Kirashi A Waya Ba A Samunsa,, Kuma Bai koma Gida Ba,

"On 28th February
An Ganshi a Titin Rumfar Shehu Rijiyar Zaki, Idan Allah Yasa Anganshi to a Tuntubemu Ta Gurare k**ar haka, DIVISION NA RIJYA4 ZAKI, GIDAN MAI UNGUWAR RIJIYAR ZAKI, YAN VIGILANTE NA RIJIYAR ZAKI, KOKUMA LAMBOBI KAMAR HAKA,

"08135965047,09060450456.

"ALLAH YA BAYYANA MANA SHI ALBARKA WANNAN WATA MAI ALBARKA AMIN."

A taimaka ayi sharing ko Allah Ya sa a dace

AID Multimedia Hausa

17/03/2024

Cigiya

Innahu Ala raja'ihi laka'dir.
Sunansa Alh Sule ( Maigwaram).
Unguwar gwammaja gidan sa, Yabar Gida tunjiya da Rana Muna rokon Allah ta'ala ya bayyanashi aduk inda yake.

A taimaka ayi sharing ko Allah Ya sa a da ce.

17/03/2024
17/03/2024
17/03/2024

Despite opening Niger site borders, we need fuel subsidy back

17/03/2024
13/03/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Habibu Saleh, Haidar Abubakar Funtua, Kamal Khan Haruna Haruna, Tiger Umar

13/02/2024

Binciken kudi ya nuna babu labarin $4bn a asusun adana kudin kasashen waje da $40m wanda aka karbo daga hannun barayin gwamnati – Karanta cikakken bayanin a sashen sharhi

13/02/2024

If time no finish we for don score another one. They are lucky the referee blew the whistle.

24/01/2023

Nigerian currency change 🤔 bring restrictions, instead of government to frequently print plenty newly naira notes in order to help citizens convert their money in simplest way, but not, they shorten The time while newly naira notes was scarce around country.
Is this a Justice or an oppressive rule❗❗❗.
I'm very pity for those living in rural areas where information about national trends is not available 😢😢 how can they revive their banned junk money

22/01/2023

Award-winning songwriter and filmmaker, AbdurRasheed Bello, popularly known as JJC Skills have announced that he has reverted to Islam, his father’s religion.

30/12/2022

Sabanin fahimta ɗabi'a ce ta halitta da Addini, kada ku yi amfani da saɓanin ra'ayi wajen cin mutuncin juna..
Idan waɗanda kuke saɓani dasu sun yi haka ku ɗauka matsayinsu kenan, ku godewa Allah da bai barku a matsayinsu ba, ku yafe masu, ku roƙa masu Allah su ɗagu zuwa mak**ancin matsayinku

2023: I’ll prioritise education, youth empowerment – Kwankwaso
28/12/2022

2023: I’ll prioritise education, youth empowerment – Kwankwaso

Presidential Candidate of New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Kwankwaso, says his government will give priority to education and youth empowerment as a means of rebuilding the country, if elected in the 2023 general elections. Mr Kwankwaso, who stated this while addressing newsmen in Gusau on Wed...

28/12/2022

Kano Fa Kano Ce

Attajirai...

Ɗangote Kano
BUA Kano
Azman Kano
A A Rano Kano
Ɗantata Kano

Malamai....

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano
Sheikh Nasiru Kabara Kano
Sheikh Isyaka Rabiu Kano
Dr Sani Rijiyar Lemo Kano
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano
Malam Umar Sani Fagge Kano
Malam Ibrahim Khalil Kano
Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare Bari Kano
Sheikh Atiku Abubakar Sanka Kano
Malam Abubakar Ramadan Kano
Sheikh Saleh Fakistan Kano
Sheikh Nasidi Abubakar Goron Dutse Kano

Sarauta.....

Late.Ado Bayero Kano
Mai Martaba Muhammadu Sunusi II Kano
Mai Martaba Nasiru Ado Bayero Kano (Sirikin Buhari)
Mai Martaba Aminu Ado Bayero Kano
Mai Martaba Abbas Sunusi Kano
Late. Tijjani Hashim (Galadima ) Kano

Yan Siyasa.....

Engr Rabi'u Musa Kwankwaso Kano
Dr. Muhammad Abubakar Rimi Kano
Malam Aminu Kano Kano
Minista Sabo Na Nono Kano
Dr.Abdullahi Umar Ganduje Kano
Malam Ibrahim Shekarau

Yan Iskan Gari.....

Mai Tatsine Kano
Barau Ƙwallon Shege Kano
Gidiwai Kano

Yan Kasuwa.....

Mudassir And Brothers Kano
Ahmad Sufi (Sufaye Investment) Kano
Alhaji Salisu Sambajo Kano
Malam Hamisu Adakawa (Hamir Investment)
Dan Gongola Kano
Malam Yusuf Abdullahi Fantiya (AYA Investment)
Sani Isah Mai Cherie (ASIA Investment)
Ali Balarabe Goron Dutse Kano

Baina Baina.....

Ali Baba Agama Fagge Kano
Sani Garka Kano
Ahmad Sabo Gama Kano
Faizu Alfindiki Kano

Mawaƙa.....

Aminu Ala Kano
Nazeeru M Ahmad Kano
Nazeefi Asnanic Kano
Nura M Inuwa Kano
Hamisu Breaker kano
Ado Gwanja Kano
Sadi Sidi Sharifai Kano
Tijjani Gandu Kano
Sadiq zazzaɓi Kano

Jaruman Fina Finan Hausa.....

Ali Nuhu Kano
Rabilu Musa ibro Kano
Ibrahim Mai Shinku Kano
Sani Danja Kano
Yakubu Muhammad Kano
Kumurchi Kano
Tijjani Asase (Cannavarao) Kano
Daddy Hikima (Abale) Kano

Kasuwanni....

Singer Market Kano
Sabon Gari Market Kano
Kantin Kwari Market
Dawanau Market
Wambai Market
Kurmi Market
Yan Kaba Market
Na'ibawa Yan Lemo Market

Jikan Malam a Ina Zamu Sakashi?

Idan Akwai Wanda Ka Sani Ba'a Faɗa Ba Zaka Iy

28/12/2022

I Hawked Oranges To Train My Child - Bolanle Raheem’s Mother

The mother of the slain lawyer, Bolanle Raheem, who was shot dead by an Assistant Superintendent of Police, Drambi Vandi, in the Ajah area of Lagos State, has said that she hawked oranges to educate her late child.

She said this on Tuesday when the state Commissioner of Police, Abiodun Alabi, paid her a condolence visit.

The bereaved mum said, “ Commissioner, it is not easy. A child I raised from childhood. I laboured and suffered because of her. I hawked oranges, there is nothing I didn’t do for her to become a lawyer. She was now killed at the time that I am supposed to be eating the fruit of my labour. God should fight for me. She was my only child.”

Credit: TheCable

Lokaci ya yi da za a hukunta 'yan siyasa masu ci-da-addini - El-RufaiKarin bayani:
28/12/2022

Lokaci ya yi da za a hukunta 'yan siyasa masu ci-da-addini - El-Rufai

Karin bayani:

Wannan shafin na kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya.

28/12/2022

After a meeting with President Buhari, today, the Minister of Labour and Employment, Chris Ngige, announced that the Federal Government has concluded plans to increase the salaries of civil servants.

26/12/2022

• “An Ba Wa Al'ummata Abubuwa Guda Biyar Waɗanda Ba'a Ba Wa Wasu Kafin Su Ba.

• Inji Shugabanmu Annabi Muhammad (SallalLahu Alaihi Wa'ãlihi Wasallam)

•¹ Idan Farkon Daren Ya Zo Allah Na Duban Rahma Gare Su, Wanda Allah Ya Duba Da Rahama, Ba Za'a Yi Masa Azaba Ba Har Abada.

•² Allah Na Umartan Mala'iku Su Nema Masu Gafara.

•³ Warin Bakin Mai Azumi Shi Ne Mafi Daɗi A Wajen Allah Daga Ƙamshin Almiski.

•⁴ Ya Ce Da Aljanna Ki Riki Ƙawarki Sai Aljanna Ta Ce Farin Ciki Ga Bayi Mu'munai Sune Ahlina.

• 5 Allah Ya Yi Masu Gafara Baki Daya".

• Alhamdulillah Muna Sabunta Godiyarmu Ga Shugabanmu Annabinmu Salawatullahi Wasalamuhu Alayhi Da Samun Wannan Ni'ima Ta Silar Shi.

• Allah Ka Yi Salati Marashin Karshe Ga AnnabinKa Mafi Soyuwa A WajeNka Gwalgwadon GirmanSa Da KimarSa A WajenKa Da AhlinSa Da SahabanSa Da Ahlin Mabiyansa Har Izuwa Ranar Sak**ako.

📝...Muhammad Aminu madani

26-12-2022

26/12/2022

Bankwana da shekarar 2022.....!

Wanda gwarzon ɗan siyasa ne ya taimaki rayuwarka/rayuwarki a wannan shekara wanda har abada ba zaka iya mantawa dashi ba???

Address

Unguwar Mahauta
Jahun

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria today posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nigeria today:

Share


Other Jahun media companies

Show All