TASKA

TASKA News Update

President Bola Tinubu has justified the removal of fuel subsidy, saying that the country cannot continue feeding smuggle...
10/06/2023

President Bola Tinubu has justified the removal of fuel subsidy, saying that the country cannot continue feeding smugglers and acting as Father Christmas to neighbouring countries.

‘‘I am grateful that you are paying attention to what I have been doing. You have paid attention to the subsidy removal. Why should we in good heart and sense, feed smugglers and be Father Christmas to neighbouring countries, even though they say not every day is Christmas?’’

10/06/2023

Yanzu Emefiele na hannunmu - DSS

Gwamnatin Nigeria ta harmata ayyukan kasuwanci na Binace Hukumar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya ta haramta ayyukan...
10/06/2023

Gwamnatin Nigeria ta harmata ayyukan kasuwanci na Binace

Hukumar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya ta haramta ayyukan kamfanin hada-hadar kuɗaɗen intanet na Binace a ƙasar.

Matakin na ƙunshe ne a cikin wata sanarwar da hukumar ta wallafa a shafinta na intanet.

Hukumar hada-hadar hannayen jari ta ƙasar ta ce kamfanin na Binance bai yi rajista da ita ba, a don haka ne ta ce ta haramta ayyukan kamfanin a fadin ƙasar.

Sanarwar ta kuma gargaɗi 'yan ƙasar da ke mu'alama da kamfanin da su dakata, in ba haka ba kuwa duk abinda ya same su to su kuka da kansu.

Sanarwar ta ci gaba da cewa ''An nusar da hukumar kula da hada-hadar hannayen jari ta Najeriya game da shafin intanet da kamfanin Binace ke gudanarwa, inda yake neman 'yan Najeriya da su zuba jari kan harkar hada-hadar kuɗin intanet na cyrpto a shafin nasa da wasu manhajojin wayar hannu.

Kan haka ne hukumar ce bayyana wa 'yan ƙasar cewa ''kamfanin 'Binance Nigeria Limited' ba shi da rajista da hukuma, kuma baya aiki da dokokin hukumar kula da hannayen jari ta ƙasar, don haka duk abin da ya samu mutumin da ke mu'amala da kamfanin to ya kuka da kansa''.

Hukumar ta kuma shawarci 'yan ƙasar da su guji zuba jari a harkar hada-hadar kuɗaɗen intanet ta crypto a kamfanonin da ba su da rajista da hukumar.

Hukumar kula da hada-hadar hannayen jari ta Najeriyar ta buƙaci kamfanin 'Binance Nigeria Limited' da ya gaggauta dakatar da ayyukansa a faɗin ƙasar.

Hukumar ta kuma ce za ta bayyana matakan ladabtarwa da za ta ɗauka kan kamfanin da wasu takwarorinsa marasa rajista a ƙasar.

Ta ƙara da cewa za ta yi aiki tare da hukumomin da lamarin ya shafa a ƙasar domin ɗaukar mataki game da batun.

A makon da ya gabata ne dai Hukumar kula da kasuwar hannayen jari ta Amurka ta shigar da ƙarar kamfanin na Binance a gaban kotu.

A ranar Alhamis ne kuma kamfanin ya ce ya dakatar da hada-hada da kuɗin dala na Amurka bayan matakin da gwamnatin ƙasar ta ɗauka a kansa.

Wannna mataki dai ka iya kawo cikas ga kasuwar hada-hadar kuɗi ta intanet wato crypto a Najeriya, musamman ganin cewa a baya-bayan hukumar kula da kasuwar hannayen jari ta ƙasar ta haramta ayyukan kamfanin Paxful.

Godwin Emefiele baya hannunmu - DSSHukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta DSS ta ce yanzu haka ba ta tsare da tsohon Gw...
10/06/2023

Godwin Emefiele baya hannunmu - DSS

Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta DSS ta ce yanzu haka ba ta tsare da tsohon Gwamnan Babban Banki (CBN) Godwin Emefiele.

"Yanzu haka, Emefiele ba ya tare da mu," in ji hukumar cikin wani saƙon Twitter.

Tun a daren jiya Juma'a wasu rahotanni s**a ce jami'an tsaron sun yi awon gaba da shi jim kaɗan bayan Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da shi daga muƙaminsa.

Ba wannan ne karon farko da rahotanni ke alaƙanta tsohon gwamnan da DSS ba, musamman tun bayan da ya ƙaddamar da shirin sauya takardun naira da kuma rage yawan garin kuɗin a hannun mutane bisa amincewar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari.

Bola Tinubu ya dakatar da gwamnan bankin ne nan take cikin wata sanarwa, inda aka umarce shi da ya miƙa ragamar CBN ɗin ga mataimakin gwamna mai kula da harkokin gudanarwa, Folashodun Adebisi.

Mista Adebisi zai kasance muƙaddashin gwamna har sai an kammala binciken zarge-zarge a kan Emefiele da kuma sauye-sauye a bangaren kuɗi, k**ar yadda sanarwar ta bayyana.

09/06/2023

DSS arrests Emefile. 👌

PRESIDENT TINUBU SUSPENDS EMEFIELE FROM OFFICE AS CENTRAL BANK GOVERNORPresident Bola Ahmed Tinubu has suspended the Cen...
09/06/2023

PRESIDENT TINUBU SUSPENDS EMEFIELE FROM OFFICE AS CENTRAL BANK GOVERNOR

President Bola Ahmed Tinubu has suspended the Central Bank Governor, Mr Godwin Emefiele, CFR, from office with immediate effect.

President Bola Ahmed Tinubu observed Jumat at the Abuja Central Mosque alongside the Sultan of Sokoto, His Eminence, Alh...
09/06/2023

President Bola Ahmed Tinubu observed Jumat at the Abuja Central Mosque alongside the Sultan of Sokoto, His Eminence, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar

Naji Ance Kwankwaso ya zo fadar shugaban kasa, to ku sani yaki yarda mu hadu, domin idona idonsa a Villa sai na wanke sh...
09/06/2023

Naji Ance Kwankwaso ya zo fadar shugaban kasa, to ku sani yaki yarda mu hadu, domin idona idonsa a Villa sai na wanke shi da mari.

Haka ya gama zille zillensa ya fice tare da karawa gaba, ba tare da mun hadu ba, gudun me kaje yazo.

Cewar tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje.

President Bola Ahmed Tinubu received in Audience, the Former Governor of Kano state and National Leader of the New Niger...
09/06/2023

President Bola Ahmed Tinubu received in Audience, the Former Governor of Kano state and National Leader of the New Nigeria People's Party, Senator Rabiu Kwankwanso and Honorable Abdulmumin Jibrin at the Presidential Villa today

Ka Bar Murna Ba PDP Muka Zaba Ba, Adeleke Muka Zaba, Don Haka Kuri'armu Ta Tinubu Ce A Yayin Zaben 2023, Martanin Wasu A...
17/07/2022

Ka Bar Murna Ba PDP Muka Zaba Ba, Adeleke Muka Zaba, Don Haka Kuri'armu Ta Tinubu Ce A Yayin Zaben 2023, Martanin Wasu Al'ummar Jihar Osun Ga Atiku

17/07/2022

PRESIDENT BUHARI MOURNS FRONTLINE APC WOMEN LEADER, KEMI NELSON

President Muhammadu Buhari on behalf of himself and his wife, Aisha, commiserates with the Nelson family on the demise of frontline politician and advocate of the womenfolk, Chief Kemi Nelson.

The President also sends condolences to the Government and people of Lagos State, Presidential Candidate of the All Progressives Congress, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, and the Lagos APC family on the loss of "a consistent and faithful party member who devoted so much to the evolution, development, sustenance and relevance of the party in Lagos and around the country."

President Buhari notes the contributions of Chief Nelson as a former Commissioner for Women Affairs and Poverty Alleviation in Lagos State, the State Women Leader, National Deputy Women Leader of APC, and former Executive Director of the Nigerian Social Insurance Trust Fund, remarking that she was such a grassroots mobiliser and an achiever who left her footprints wherever she served.
“As the only female member of the Lagos State Governor’s Advisory Council (GAC), Kemi Nelson continued to be part of the governance structure that led to the transformation of Lagos State into the Centre of Excellence it has become,” he says.

The President prays that almighty God will grant the husband, Adeyemi Nelson and the family, friends and associates of the deceased, the fortitude to bear the loss and repose her soul.



Garba Shehu

Senior Special Assistant to the President

(Media & Publicity)

July 17, 2022

PRESIDENT BUHARI CONGRATULATES ADELEKE ON OSUN ELECTION VICTORYPresident Muhammadu Buhari congratulates Senator Ademola ...
17/07/2022

PRESIDENT BUHARI CONGRATULATES ADELEKE ON OSUN ELECTION VICTORY

President Muhammadu Buhari congratulates Senator Ademola Adeleke, candidate of the People’s Democratic Party (PDP), following victory of the party in Saturday’s gubernatorial election in Osun State.

With the election over, the President expresses conviction that the people of Osun have expressed their will through the ballot, and the will of the people must always matter and be respected in a democracy.

President Buhari notes that the successful conduct of the election is a further testimony to the maturity and commitment of all stakeholders – the electoral body, security agencies, political parties, the media, civil society and the electorate- to further strengthen the integrity of the electoral process in the country.

The President reassures the nation that the commitment of this administration towards having credible elections remains unshaken.



Femi Adesina

Special Adviser to the President

(Media and Publicity)

July 17, 2022

Likitoci sun gano tsabar kudi da batura da kusoshi 233 a cikin mutumKarin bayani: http://ow.ly/qa3850JXCmg
17/07/2022

Likitoci sun gano tsabar kudi da batura da kusoshi 233 a cikin mutum

Karin bayani: http://ow.ly/qa3850JXCmg

Gwmantin jihar Kano ta rufe makarantun kiwon lafiya 26 marasa lasisiKarin bayani: 👉https://taska.in/3yJo3K7
15/07/2022

Gwmantin jihar Kano ta rufe makarantun kiwon lafiya 26 marasa lasisi
Karin bayani: 👉https://taska.in/3yJo3K7

15/07/2022

Ganduje ya ce yana cikin wadanda s**a bai wa Tinubu shawarar zabar mataimaki Musulmi.

NCC CYBER ALERT DO NOT respond to Messages/Calls asking for your Personal Identifiable Information: BVN, Card Info, NIN,...
23/08/2021

NCC CYBER ALERT DO NOT respond to Messages/Calls asking for your Personal Identifiable Information: BVN, Card Info, NIN, OTP, PIN, Login Info

Attention please

NOMAN TUMATUR DA KASUWANCIN SA A NIGERIA Noman tumatur abune me albarka, domin yanada yawan 'ya'ya sannan ga daraja, kum...
17/07/2021

NOMAN TUMATUR DA KASUWANCIN SA A NIGERIA

Noman tumatur abune me albarka, domin yanada yawan 'ya'ya sannan ga daraja, kuma ko kasan tumatur baayin asara anoman sa?

Noman tumatur matukar kayi yadda ya dace, daga farko ka tabbatar ka fara da saka a ranka da kuma tunanin cewa zaka jarraba noman a ranka ne, wanda kusan wannan shine asalin sunan kowanne irin noma a turance (Risk) sannan ka tanaji gonar dazaka yi noman ko da ba taka bace amma dai ya kasance sunan ta gona ko lambu wurin da za,a iya noman tumatur, sannan ya zamo gurin akwai rijiya isashshiya wadda take da ruwa isashshe ko kuma kana kusa da kogi wanda zaka iya janyowa ruwansa yazo har gonarka, haka kuma idan rijiyar ce ya kasance zata iya daukar inji, ko kuma ya zamto wurin akwai tafki na ruwan sama bai tsotse ba zaka iya amfani da ruwan a wadace, sai kuma ka tanaji kayan aiki,
Kamar-: haka Iri ingantacce wanda yake daga kamfani ko gidan gona, Inji mai kyau, Kwarkwaro marasa yoyo masu kyau, sai kuma taki gwargwadon yawan filin ka, sannan yaro mai kula da gonar kullum da yin ban ruwa idan ba da kanka zakayi ba, sai noma akan kari idan bukatar hakan ta tashi.

Akwai kwari da tsutsa dake damun irin tumatur tun yana karami da kuma wadanda suke k**a hudar tumatur din sai kuma masu illar cikinsu sune masu k**a tumatur din bayan ya fara ya'ya, dukkaninsu matsoline wadanda suke matukar takura wa dukkanin manomin tumatur amma cikin hikima ana magance su, da farko idan ka fara la,akari da wurin da zakayi noman ya kasance wurin bashi da kwari na kasa, sannan ka nemi ilimin sanin cututtuka tun daga matakin farko da kuma maganinsu.

Kasuwancin tumatur da kuma yadda ake yi a kasuwar zamani, zan zo muku dashi a shiri na gaba insha Allahu, karku manta dai wannan Jihar tamu tana matukar girmama dukkanin wani fannin kasuwanci musamman noma k**ar yadda ita kanta Kasar ta ginu akai, muna alfahari da kasar noma da muke da ita a fadin wannan Jiha tamu sannan muna bawa matasan shawara dasu yi kokari wuriin fadawa a cikin har noma domin yana da matukar riba ga kuma lada.

Ko kasan cewa zaka iya cirar tumatur sau goma ba tare da tushensa ya gaji ba?

Daga karshe
Saifullahi Hadejia
Manomin Tumatur

26/06/2021

Allah ya dawo mana da Shugaban Kasar Nigeria Lafiya

Inji Mutanen Arewa

COUNT ON US. WE’LL LEND A HELPING HAND, PRESIDENT BUHARI ASSURES CHADIAN TRANSITIONAL LEADER.Nigeria will assist the Rep...
14/05/2021

COUNT ON US. WE’LL LEND A HELPING HAND, PRESIDENT BUHARI ASSURES CHADIAN TRANSITIONAL LEADER.

Nigeria will assist the Republic of Chad to stabilize, and return to constitutional order, President Muhammadu Buhari has pledged.

The President spoke Friday at State House, Abuja, while hosting Lt. Gen. Mahamat Idris Deby Itno, the President, Transitional Military Council of Chad.

Marshal Idris Deby Itno, President of the country had died in battle last month, while leading troops to confront insurgents, who had come in through Libya. The country set up the transitional council, headed by the son of the deceased, and a return to democratic order is expected in 18 months.

“We are bound together by culture and geography, and we will help in all ways we can,” President Buhari told his visitor. “Nigerians know and appreciate the role Chad played in helping us to combat terrorism, and we will continue the collaboration.”

The Nigerian President said the late Marshal Itno “was a personal friend, and a friend of Nigeria, and Chad has been very steadfast in defending Nigeria,” so the country should not hesitate to ask for help in areas it deemed necessary.

President Buhari said Nigeria would help strengthen the Lake Chad Basin Commission (LCBC) and the Multinational Joint Task Force (MNJTF), adding; “We will also help you to ensure a smooth transition in 18 months, as you have promised your people.”

Lt. Gen. Itno thanked Nigeria for the solidarity shown after the passage of the former President, noting that the main objective of the Transitional Military Council “is the security and cohesion of our country.”

He recommitted to democratic, free, fair polls in 18 months, telling President Buhari: “You were very close to Marshal Itno. I’m here to reaffirm that relationship, and for you to support our transition. We rely on our brother country Nigeria, as we have shared history, culture and geography. We are ready to be guided by you in our journey to constitutional rule.

https://www.facebook.com/194146653930801/posts/4449308888414535/
14/05/2021

https://www.facebook.com/194146653930801/posts/4449308888414535/

  Kogi State Governor, Yahaya Bello, on Friday said he is considering running for President in 2023. He made the comment while speaking on Channels Television’s Politics Today. “Nigerians, the youth and women, and all Nigerians, including very objective elites are asking me to run for President...

ABUBUWA GUDA BIYAR DA ZASU HANAKA SAMUN AIKIN YAN N-POWER BATCH C. Idan kai mai son cin gajiyar shirin Npower Batch C ne...
14/05/2021

ABUBUWA GUDA BIYAR DA ZASU HANAKA SAMUN AIKIN YAN N-POWER BATCH C.

Idan kai mai son cin gajiyar shirin Npower Batch C ne, karanta wannan sakon har zuwa karshen don gano abubuwa guda biyar (5) wadanda zasu hanaka shiga cikin N-Power Batch C.

1•Idan takardun da mai nema ya nemi wannan shirin N-power na bogi ne to daidai yake da rashin cancantar shiga cikin shirin bashi da wata ma'ana ga takardun karya Don haka, idan takardun bogi ne,mutum ya gabatar da su ana iya k**a mutum ko kuma a miƙa shi ga hukumar da ke bin doka don yiwuwar gurfanar da shi a kotu.

2•Failure to update/validate your BVN and
credentials Believe me, many applicants will be disqualified on this particular ground. Some applicants are not aware that there is an online portal N-power launched for applicants to updates their documents and take an online test which consists of 20 questions.The portal for taking the online test is www.nasims.gov.ng

3•Shirin N-power yana nufin masu karatun marasa aikinyi ne kawai Idan kuna aiki ko kuma kuna cikin shirin N-power tare da rukunin da s**a gabata, ku kasance a shirye don a cire ku.

4•N-power shine tsakanin shekaru 18 zuwa 35 Duk wani mai nema da wuce shekaru 35 ko shekarun sa basu kai 18 ba to an cire shi acikin shirin N-power Batch C.

5•Membobin NYSC Masu bautar kasa ba su cancanci shiga cikin shirin N-power Ba domin suna da aiki.

Ramadan Mubarak
27/04/2021

Ramadan Mubarak

23/02/2021

Address

Hadejia

Telephone

+2348026226999

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TASKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to TASKA:

Videos

Share