28/12/2024
IDAN KANA UXUY WALLET YAKAMATA KASAN WANNAN
Ga Wanda Bai Fara Ba Ga Link Ya Fara:
https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_6654150684_inviteEarn
Bari muyi duba na tsanaki mu fahimci UXUY WALLET da kuma tsare tsarenta:
UXUY wallet ce, idan nace wallet ina nufin k**ar dai yadda su PHANTOM WALLET da su MEATAMASK suke, sai dai su saɓanin application su akan Telegram suke.
Kafin su fito akwai manya masu kuɗin Crypto da s**a tara musu kudade da gudanar da ayyukan wallet ɗin, da kuma kirkiro coin na wallet ɗin sama da $10Million.
Ga yadda tsarin points ($UP) da UXUY yake:
1. Shi wannan points ɗin shine sun kirasa da " Proof Of Contribution" ma'ana shaidar ka taimakawa UXUY wallet tun a farko, dan haka sai s**a ce a nan gaba kadan.
Akwai tsare-tsaren da zasu fito dasu k**ar kyautuka, samun free coins, sannan dashi wannan points ɗin naka da kake tarawa a UXUY zaka iya shiga TGE na tokens Airdrop.
2. UXUY itama dai BinanceLab ne ya samar da ita, sannan kuma s**a saka kuɗin su a cikinta. Akwai sama da Transaction na mutane miliyan hudu, da Network na Blockchain kala-kala.
UXUY sunyi niyyar anan gaba duk wannan Points ɗin da muke tarawa na ($UP), zasu raba mana duk ribar da s**a samu ta hanyar Airdrop. Gwargwadon Points din da kake dashi.
3. Zaka iya samun points na ($UP) ta hanyar yin Trading a cikin Wallet ɗin UXUY, Inviting na mutane da kuma yin Task kala-kala da akeyi a wallet ɗin.
4. Yanzu haka sun ƙaddamar da Dex ɗinsu, kuma coin ɗin $UP ne zai sama native token nasu gaba ɗaya.
BARKA DA SAFIYA!