Kalubale ga masu cewa Sheikh Professor Isa Ali Pantami bai taimaki malaman addininin Musulunci ba.
Babban mataimaki na musamman ga Professor Sheikh Isa Ali Pantami, a lokacin da yake Minista Engr. Ibrahim Nguru, ya nemi shugabannin kungiyar Izala da su amince mishi ya fitar da jerin sunaye da Receipts na kudaden da Sheikh Isa Ali Pantami, ya dinga taimakawa malamai da kuma abinci da na'urori masu kwakwalwa da sauran abubuwa.
Ku saurari wannan bidiyon domin jin cikakken bayani.
Gawuna is coming reshen jihar Kaduna sun gabatar da walimar nasarar Dr Nasir Yusuf Gawuna
BABBAR MAGANA: Lalataccen Kirista Daga Kudancin Najeriya Ya Fi Musulmin Kwarai Dan Arewa, Muna Maganar Najeriya Ne Babu Ruwan Mu Da Addinin Musulunci, Inji Kashim Shettima Kan Zaben Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya.
Allah Ya Yawaita Mana Irinku Abdulraman Kwacham Mubi Shaharerren Dan Siyasa
Daga Hamisu Hassan Ahmed
Kungiyar Cibiyar Nazarin Dimokuradiyya "Democratic Research Institute" (DRI) Za Ta Gudanar Da Taro Na Musamman Akan Wajibcin Hada Hannu, Dai-daito Da Cigaban Arewacin Najeriya, Wanda Zai Gudana A Babban Dakin Taro Na Arewa House Banquet Hall Dake Jihar Kaduna A Ranar Jumma'a Mai Zuwa.
Sheikh Dahiru Bauchi ya sake tabbatar da goyon bayan sa akan almajiran sa dasu zabe sanata Uba Sani a matsayin gwamnan jihar Kaduna a zaben Asabar 18/03/2023. Allah ya karawa rayuwar Shehu lafiya da nisan kwana. Amiin
Sheikh Dahiru Bauchi ya sake tabbatar da goyon bayan sa akan almajiran sa dasu zabe sanata Uba Sani a matsayin gwamnan jihar Kaduna a zaben Asabar 18/03/2023.
Allah ya karawa rayuwar Shehu lafiya da nisan kwana. Amiin
Sama Da Kashi 70 Na Shugabannin Izala Jos Sun Goyi Bayan Atiku A Zabe Mai Zuwa ...Sheikh Sani Yahya Jingir ra'ayinsa yabi yace zai zabi Tinubu amma bada sunan kungiyar Izala ba. A jiya da Dare shugabannin kungiyar Izala mai Hedikwata a Jos karkashin
Sama Da Kashi 70 Na Shugabannin Izala Jos Sun Goyi Bayan Atiku A Zabe Mai Zuwa
...Sheikh Sani Yahya Jingir ra'ayinsa yabi yace zai zabi Tinubu amma bada sunan kungiyar Izala ba.
A jiya da Dare shugabannin kungiyar Izala mai Hedikwata a Jos karkashin jagorancin Sheikh Sani Yahya Jingir, suka gudanar da zama na musamman domin tsayar da matsaya akan dan takarar da kungiyar za ta goyawa baya.
Idan kuka kalli wannan bidiyon dake kasa za kuga yadda ake bayyana sakamakon zaman da shugabannin kungiyar na kasa suka gudanar a gaban Sheikh Sani Yahya Jingir.
Shugabannin kungiyar na kasa su 115 ne suka gudanar da zaben inda mutum 19 suka ki bayyana ra'ayinsu suka ce zabin Sheikh Sani Yahya Jingir suke goyon baya, mutum 13 suka goyi bayan Bola Ahmad Tinubu.
Sauran mutane 73 suka goyi bayan Atiku Abubakar, idan kuka kalli bidiyon za kuji cikakken bayani da yadda zaman ya kasance da zaben da wasu sauran bayanai.
Bayan an kamma bayyana sakamakon Atiku Abubakar ne yayi Nasara sai Sheikh Sani Yahya Jingir ya karbi abun magana yace shi dai Tinubu Muslum Muslum Ticket yake goyon baya. Wanda a zahirin abunda ya bayyana shine Aiku Abubakar ne ya lashe zaben kuma shine kungiyar Izala zata goyawa baya.
Don Allah kowa ya daure ya saurari magana ta gaskiya daga bakin Hajjiya Naja'atu akan Tinubu da Kashim Shetima game da Arewa.
Don Allah kowa ya daure ya saurari magana ta gaskiya daga bakin Hajjiya Naja'atu akan Tinubu da Kashim Shetima game da Arewa.
Domin Samun Ingantaccen Kulawa Akan Kiwon Lafiya Kuzo Mu Zabi Bola Ahmed Tinubu Daga Babangida Ibrahim Takaitaccen bayani akan shirin da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ke dashi akan hidimar kiwon lafiya idan Allah ya bashi nasara a wannan zabe da za'a guda
Domin Samun Ingantaccen Kulawa Akan Kiwon Lafiya Kuzo Mu Zabi Bola Ahmed Tinubu
Daga Babangida Ibrahim
Takaitaccen bayani akan shirin da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ke dashi akan hidimar kiwon lafiya idan Allah ya bashi nasara a wannan zabe da za'a gudanar.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu shine wanda yadace mu zaba a matsayin Shugabanmu na gobe, Alla yabawa Bola Ahmed Tinubu nasara.
Shirin Da Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyyar APC Ke Yima Al-ummar Najeriya Akan Noma.
Shirin Da Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyyar APC Ke Yima Al-ummar Najeriya Akan Noma.