DAN HAUSA.

DAN HAUSA. Labaru da dumi-duminsu

ta leko ta labe akwai yiyuwar kamfanin mtn bazasu iya yafe sama da naira Trillion 1.6 ba wanda sakamakon matsalar naura ...
12/11/2023

ta leko ta labe akwai yiyuwar kamfanin mtn bazasu iya yafe sama da naira Trillion 1.6 ba wanda sakamakon matsalar naura yahaifar.

wane fata zakuyi masa
12/11/2023

wane fata zakuyi masa

Mai karatu 🙄😀
12/11/2023

Mai karatu 🙄😀

Nawa ga wata ake fara zuwa unguwanku karbar kudin wuta😂
12/11/2023

Nawa ga wata ake fara zuwa unguwanku karbar kudin wuta😂

Akwai munafukan yan jarida a duniya..
12/11/2023

Akwai munafukan yan jarida a duniya..

04/11/2023
22/05/2022

YOU CAN WIN 2,000,000 DIRHAMS OR MORE WITH DREAM TODAY TO RECEIVE THE GIFT, PRESS THE REGISTER BUTTON, AND THE REGISTRATION LINK WILL OPEN SUBSCRIBE NOW ENTER YOUR NUMBER AND WAIT FOR THE 4:6 DIGIT REFERENCE CODE. ENTER THIS CODE AND YOU WILL BE CONTACTED

30/11/2021

Yan kasuwar farm center kenan da shugaban karota s**a murkushe musu shagunan su anan kano

KALLO DAYA
04/09/2021

KALLO DAYA

JARABAWAAnsha wahala,Wane subject ne wannan?
04/09/2021

JARABAWA
Ansha wahala,
Wane subject ne wannan?

Wai tunda ake gwamnati a Nigeria ba'a taba gwamnati mai kishin talaka ba kamar gwamnatin buhariMene ra'ayunku
07/08/2021

Wai tunda ake gwamnati a Nigeria ba'a taba gwamnati mai kishin talaka ba kamar gwamnatin buhari
Mene ra'ayunku

ARYSMAD.COM NO_ D53-D54-D55 bello kano market, farm center kano.
05/08/2021

ARYSMAD.COM NO_ D53-D54-D55 bello kano market, farm center kano.

Shin bahaushe yayi gaskiya kuwa
03/04/2021

Shin bahaushe yayi gaskiya kuwa

03/04/2021

Ikon Allah

09/02/2021
08/02/2021

HUDUBAR ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM WANDA YAYI A KHUDUBAR RANAR TARA GA WATAN ZUL-HIJJAH, SHEKARA TA GOMA DA HIJIRA A DUTSEN ARAFAT (RANAR ARFA KENAN).

ANNABI (SAW)YA FARA DACEWA:

```“Ya ku mutane ku bani hankalinku, domin mai Yiwuwa bazan sake kasancewa da ku bayan wannan shekaran ba, saboda haka ku saurari abinda nake gaya maku da kyau, kuma (ku isar da abinda zan gaya maku) ga wadanda basa wannan wuri a yau.

Ya ku mutane kamar yadda kuka riki wannan wata, (na hajji) da wannan rana (ta arfa) da kuma wannan gari (na Makka) da girma kuma abin tsarewa, to, haka kuma ku riki Ran Musulmi da kuma Dukiyoyinsu da girma abin kuma karewa, ku maida wa Mutane kayan da s**a baku Amana. Kar ku cuci kowa, saboda kar wasu su cuce ku, ku tuna fa, hakika ALLAH zai yi sakayya akan ayukakanku, ALLAH (SWT) ya hana cin riba,(wato kudin ruwa) saboda haka, duk abin da aka kulla ta kudin ruwa sai an warware shi.

Ku yi hattara da shaidan, domin kiyaye Addininku. Yanzu kan ya fidda ran batar da ku akan manyan abubuwa (na sabo) saboda haka ku guji binshi akan kanana.

Ya ku jamaa hakika kuna da hakki bisa matayenku, amma suma suna da hakki bisa kanku, to hakkin su ne akanku da kuciyar dasu, Kuma ku tufatar dasu akan jin kai. ku bi dasu kyakkyawan biyarwa, ku kuma tausasa musu domin su majibintan al amurran kune, kuma mataimakan ku, Hakki ne akansu da kar su yi abota da duk wanda ba kwa so, kuma su nisanci zina.

Ya ku jama'a kuyi kyakkyawan bauta ga ALLAH (SWT) ku tsaida salloli biyar(5) na farilla, Ku Azumci Watan Ramadan ku Kuma bada zakka. Ku aikata aikin hajji in har kun sami daman yi. KU SANI FA, ko wane musulmi dan uwan musulmi ne. Dukkan ku dai dai kuke. Ba wanda yake da fifiko saman wani sai ta tsoron ALLAH, da aikata kyawawan ayyukka.

Ku tuna fa(ya ku jama'a) wata rana za ku tsaya gaban ubangijinku, domin sakamakon ayyukanku, saboda haka ku yi hattara kada ku yi sake da hanya madaidaiciya bayan na kau.

Ya ku jama'a ba wani annabi ko manzo da zai zo bayana kuma babu wani addini da zai zo (bayan addinin musulunci), saboda haka kuyi tunani sosai akan wannan magana dana gaya maku, kuma ku fahimce ta (sosai).

Zan bar maku abubuwa guda biyu (2); ga (alkur ani) ga kuma (sunnah) ta. In kun bi wannan ba za ku ta ba bata ba. Duk Wanda ya ji wannan sako to ya jiyar da wadansu, suma su jiyar da wasunsu, kuma sau da yawa wadanda za su ji magana daga karshe sufi masu ji na yanzu fahimtar abinda nake fada.

YA ALLAH ka zamo shaida agareni, cewa na isar da aikenka zuwa ga bayinka.” Yan uwa ku watsa wannan KHUDUBAR ga yan uwa musulmi wanda kamar yau akayi ta!!!

WACE KASA CE WANNAN A DUNIYA.
29/12/2020

WACE KASA CE WANNAN A DUNIYA.

17/12/2020

NI DAN PDP NE AMMAN INA ADDU'AR ALLAH YAHANA PDP MULKI IDANDAI DASA HANNUNTA AKAN MATSALAR TSARON NIGERIA.

Send a message to learn more.

WALLAHI NI YANZU SIYASA BATA BURGENI.Saboda halakar dake chikinta yafi alfaninta
17/12/2020

WALLAHI NI YANZU SIYASA BATA BURGENI.
Saboda halakar dake chikinta yafi alfaninta

Muna Addu'ar Allah ya Tsareka Malam mu munyarda ka dakatar da register layukane dadora NIN a Register layika domin ingan...
17/12/2020

Muna Addu'ar Allah ya Tsareka Malam
mu munyarda ka dakatar da register layukane dadora NIN a Register layika domin inganta tsaron Nigeria muna goyon baya.

WALLAHI DA'ACE NINE BUHARI SAINA HARAMTA AMFANI DA BABUR KWATA-KWATA AFADIN NIGERIA DOMIN SAMAR DA TSARO.Dayawan hare-ha...
17/12/2020

WALLAHI DA'ACE NINE BUHARI
SAINA HARAMTA AMFANI DA BABUR KWATA-KWATA AFADIN NIGERIA DOMIN SAMAR DA TSARO.
Dayawan hare-haren da yanta'adda kekaiwa a arewacin Nigeria da Babur akekaiwa kuma duk abunda zaizamo hanyar da yanta'adda suke amfani da ita akefatan atoshe.
Ba motace dani ba wlh babur ne Dani amman gaskiya kozata shafeka kafada.

Daya zaka ceta kabar daya yafada Mutum Dan Adam KOKudiZaka ceto daga fadawa cikin wannan ruwan Mai hadarin gasket.
16/12/2020

Daya zaka ceta kabar daya yafada
Mutum Dan Adam
KO
Kudi
Zaka ceto daga fadawa cikin wannan ruwan Mai hadarin gasket.

HaHaHaKYAUTAR 1000 GA DUK WANDA YASAMU NASARAR FADAR WANE GARINE WANNAN DAIDAI🕺Asatin daya wuce munbayarda katinan waya ...
11/12/2020

HaHaHa
KYAUTAR 1000 GA DUK WANDA YASAMU NASARAR FADAR WANE GARINE WANNAN DAIDAI🕺
Asatin daya wuce munbayarda katinan waya na dubu saidai
Gakuma sabuwar damar tasamu.

Menene wannan nake iya gani?
10/12/2020

Menene wannan nake iya gani?

INZAKA FADI FADI GASKIYA.....
08/12/2020

INZAKA FADI FADI GASKIYA.....

Comment share and like.
06/12/2020

Comment share and like.

05/12/2020

Aduk lokacin da Allah yabuda maka karinka tunanin nauye-nauyen da Allah yadora maka na kula da hakkin makwabtaka da marayu.
Dan Allah
Comment and share.
Domin sauran al-ummar annabi sugani.

NI YANZU MAINENE KUSKURE NAANAN ANCE NARUBUTA KALMOMIN DASUKEDA SABANI DA JUNA.Share comment and like.
04/12/2020

NI YANZU MAINENE KUSKURE NAANAN ANCE NARUBUTA KALMOMIN DASUKEDA SABANI DA JUNA.

Share comment and like.

Share comment and like
04/12/2020

Share comment and like

GARABASA-GARABASA LASHE KYAUTAR KATIN NAIRA DUBU DAYA N1,000 GADUK WANDA YASAMU NASARAR FADIN DAWANE IGIYA AKA DAURE AKU...
28/11/2020

GARABASA-GARABASA LASHE KYAUTAR KATIN NAIRA DUBU DAYA N1,000
GADUK WANDA YASAMU NASARAR FADIN DAWANE IGIYA AKA DAURE AKUYANNAN
1, 2, 3
COMMENT AND LIKE.

DUNIYA INA MAFITA ?
28/11/2020

DUNIYA INA MAFITA ?

Address

No:11 Mall Jection
Gwarinpa

Telephone

+2349011066066

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN HAUSA. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAN HAUSA.:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Gwarinpa

Show All

You may also like