Masoyanjuna Hausa TV

Masoyanjuna Hausa TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masoyanjuna Hausa TV, TV Channel, Gusau city, Gusau.

TAMBAYAR DA TA SANYA PROFESSOR PANTAMI KUKA.Ba Iya Sheikh Pantami Ba, Duk Mutum Mai Imani In Ya Saurari Wasikar Bauwar A...
04/04/2023

TAMBAYAR DA TA SANYA PROFESSOR PANTAMI KUKA.

Ba Iya Sheikh Pantami Ba, Duk Mutum Mai Imani In Ya Saurari Wasikar Bauwar Allah Nan Yace Bai Mata Hawaye Ba To Tabbas Zan Iya Cewa Ya Bincika Imanin Sa!!!

Haba Iyaye Maza Ina Kuke So Yaran Ku Mata S**ai Kan Su Ne? Bakwa Tsoran Allah Swt Ya Kamaku Da Hakkin Su Ranar Gobe Kiyama, Zaka Iya Haihuwar Yara Maza Kaki Ciyar Da Su, Su Fita Su Nema Har Su Taimake Ka, Amma Diya Mace Kaki Ciyar Da Su, Kaki Ciyar Da Mahaifiyar Su, Abun Yayi Muni, Basu S**a Halicci Kan Su Mata Ba.

Irin Wannan Ne Sai Yara Su Fada Karuwanci Da Harkar Shaye-Shaye Da Sata, Daga Karshe Kuma Bakinciki Ya Haifar Musu Da Cutar Damuwa Mai Tsanani (Depression) Har Ya Kai Ga Sun Kashe Kan Su, Ku Su Kashe Mahaifin Su Saboda Bakinciki, Domin Ace Yara Har Sun Fara Furtama Maman Su Cewaa Kunya Suke Je Ace Wannan Ne Baban Su.

Ba Karamin Sa'a Akai Ba Akan Wannan Da Har Ta Iya Fitowa Fili Ta Fadawa Duniya Damuwar Ta, Amma Allah Kadai Yasan Halin Da Iyaye Maza Ke Jefa Yaran Su Mata!!!

Irin Wannan Labari Da Tambaya Mai Ban Tausayi Dole Tasanya Malam Kuka.

Ya Allah Ka Shirya Alummar Mu..

Kuyi Hakuri Duniyar Ma Zan Bar Muku 😭🥲Watarana ummaru musa yar’adua yana cikin tsananin rashin lafiyar ajali, yan adawa ...
01/04/2023

Kuyi Hakuri Duniyar Ma Zan Bar Muku 😭🥲

Watarana ummaru musa yar’adua yana cikin tsananin rashin lafiyar ajali, yan adawa s**ayi zanga-zanga dole sai ya sauka daga kujerar mulki domin su aza mutum lafiyayye.

A jawabin marigayi ummaru musa yar’adua na karshe yana cewa:

Idan kukayi hakuri duniyar ma zan barmuku, sannan kusani cewa bazaku danwama akan kujerar ba, kusani zalunci baya daurewa, duk abunda ka aikata zakaje ka riske shi agaban ubangiji ta’ala.

Allah yajikan Marigayi Ummaru Musa Yar’adua Albarkacin Wannan Watan RAMADAN Allah yakai haske kabarin ka, da dukkan musulmi da s**a rigamu gidan gaskiya. Ameen. 🥲

Ba Ni Da Wata Alaka Ta Soyayya Da Rakiya Moussa Face Mutunci - Hamisu Breaker.Bayan tsawon lokaci da aka dauka ana zargi...
01/04/2023

Ba Ni Da Wata Alaka Ta Soyayya Da Rakiya Moussa Face Mutunci - Hamisu Breaker.

Bayan tsawon lokaci da aka dauka ana zargin cewa da shi jarumar take a yayin wata hira da abokiyar aikinta Hadiza Gabon ta yi da ita, saidai Mawakin ya fito ya wanke kansa kamar haka;

"Assalamu alaikum masoyana tare da fatan kun sha ruwa lafiya, dazu wasu daga cikin masoyana s**a ja hankali akan wannan batun da yake ta yawo cewa Rukayya Yusuf ƴar asalin Niger wadda Hadiza Aliyu tanyi hira da ita, wasu mutane na cewa wai da ni ta yi soyayya kuma har na juya mata baya. Sam-sam wanna maganar ba haka take ba, hasali ma ni babu wata alaƙar soyayya tsakanin mu sai dai mutunci".

“ ina son sa kamar zan mutu”Wannan kalamai na Rakia poussy yar Nijar sun tayar da hayaniya a sararin samaniyar Soshiyal ...
01/04/2023

“ ina son sa kamar zan mutu”

Wannan kalamai na Rakia poussy yar Nijar sun tayar da hayaniya a sararin samaniyar Soshiyal media tun bayan da ta furta su.

Rakia poussy dai haifaffiyar babban birnin Niamey ce kuma ƴa ga fitaccen mawaki Moussa Poussy, za'a iya cewa Rakia gadon mahaifinta tayi a wannan harkar da kida da waƙa.

Tun bayan furta kalaman nata dai, al'umma keta tofa albarkacin bakinsu, masu ƙarfafata nayi, haka masu kushe nayi.

To amma abun tambaya anan shine ? Shin bayyana soyayya ga masoyi laifi ne ?

Shin dama har yanzu ana samun irin wannan makauniyar soyayyar mara ɗan jagora ?

Wace shawara zaku baiwa Rakia kasancewardai har yanzu shi ummul-aba'isan kalaman nata har yanzu bai ce uffan ba.

01/04/2023

Mine the newest digital currency for free using your phone without any consumed resources or battery. Download our app today!

25/03/2023
25/03/2023
24/03/2023

Tarihin Annabi Sulaiman zai zo muku a kullum da misalin karfe 5:15 Na yamma a Tashar ku ta

Address

Gusau City
Gusau

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348100024936

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoyanjuna Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Masoyanjuna Hausa TV:

Share

Category


Other TV Channels in Gusau

Show All