Almuazzam TV

Almuazzam TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Almuazzam TV, TV Channel, .

NA BOƊA WANNAN PAGE NE DAN....

�...NISHAƊANTARWA
( Acikin yabon Annabi Muhammad)
S.A.W��

�...FAƊAKARWA
(Acikin addini da rayuwar Al'umma h)


brahim Rabiu Ibrahim
(muazzam Danhutu)

ADMISSION..! ADMISSION..!! ADMISSION.We are pleased to announce the public that admission forms for the [2025/2026 ACADE...
28/01/2025

ADMISSION..! ADMISSION..!! ADMISSION.

We are pleased to announce the public that admission forms for the
[2025/2026 ACADEMIC SESSION ] are now available for sale.

During orientation at UMMULKHAIRI COLLEGE OF NURSING SCIENCE GUSAU.
22/12/2024

During orientation at UMMULKHAIRI COLLEGE OF NURSING SCIENCE GUSAU.

Shugaban duk wani bahaushe mai yabon Annabi a Afrika...Malam Magagi ƴantandu Kano
23/09/2024

Shugaban duk wani bahaushe mai yabon Annabi a Afrika...

Malam Magagi ƴantandu Kano

Ina mai matuƙar farinciki da murnar haihuwar  wanda ba danshiba da bamu kasance MUSULMAI ba.Kamar yadda nayi yaƙini kowa...
15/09/2024

Ina mai matuƙar farinciki da murnar haihuwar wanda ba danshiba da bamu kasance MUSULMAI ba.
Kamar yadda nayi yaƙini kowane musulmi nagari zaiyi wannan farinciki, saidai kowa da hanyar dayake bayyana nasa farin cikin....

Wasu suna...
Azumi ne aranar (shukuran Iillah)
Wasu suna...
Dafa abinci subayar ''walima''sadaka (shukuran Iillah)
Wasu suna...
Taruwa sukarantawa al ummah tarihin Annabi, halayensa tundaga haihuwar sa har zuwa wafatin sa dan aƙara koyi dashi (shukuran Iillah).
Wasu suna...
Farinciki tareda yiwa Annabi salati a zuciyarsu kawai batareda bayyanawa ba (Shukuran Iillah)

Akowane layi kasamu kanka ka godewa Allah .
Amma kusani acikin aikata kowace DAIDAI, akwai BA DAIDAI BA. Akiyaye 👂

Almuazzam 14/09/2024

New Admission for batch B
08/08/2024

New Admission for batch B

16/05/2024

SO zanen dutse ne, baya gogewa a zuciya.
Ku tayani sauraren wannan waƙar dan tunawa da wata baiwar Allah da tayimun tabon da baya warkewa....... Allah ya yafe maki 😭😭

BBC Hausa Freedom Radio Nigeria

08/03/2024

Allah yaƙara tona maku asiri aduk inda kuke...
Allah yakawomana zaman lafiya ajaha dama ƙasa baki ɗaya...

20/02/2024
08/12/2023

Kuyi abunda zaku iyayi na Alkhairi kafin lokacin ku ya ƙare aduk inda kukasamu kanku a rayuwa.
Dan dole watarana sai anyi baku, sai kuntafi kunbar gurin da duniyar ma gaba ɗaya....

To kuyi ƙoƙari
Kuzama abun tunawa nagari ya ƴan uwa.

Allah ya mana jagora gaba ɗaya 🤲
Juma'at Mubarak.

🥰ASSALATU WASSALAMU ALAIKA YA RASULULLAH 🤲بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِلَقَدْ جَآءَكُمْ رَسُولٌ مِّنْ أَنفُسِ...
27/09/2023

🥰ASSALATU WASSALAMU ALAIKA YA RASULULLAH 🤲

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ
لَقَدْ جَآءَكُمْ رَسُولٌ مِّنْ أَنفُسِكُمْ عَزِيزٌ عَلَيْهِ مَاعَنِتُّمْ حَرِيصٌ عَلَيْكُم بِٱلْمُؤْمِنِينَ رَءُوفٌ رَّحِيمٌ
There certainly has come to you a messenger from among yourselves. He is concerned by your suffering, anxious for your well-being, and gracious and merciful to the believers. (At-Taubah verse 128)
قُلْ بِفَضْلِ ٱللَّهِ وَبِرَحْمَتِهِۦ فَبِذَٰلِكَ فَلْيَفْرَحُوا۟ هُوَ خَيْرٌ مِّمَّا يَجْمَعُونَ

Say: "In the Bounty of Allah and in His Mercy in that let them rejoice": that is better than the (wealth) they hoard (Yunus verse 58)

Almuazzam TV na taya 'yan uwa masoya manzon Allah (SAW) Murnan zagayowar watan Haihuwar Fiyayyen halitta! Tsintsar rahamar Allah a bayan kasa wato Annabin Rahama Muhammadu (SAW) Zamfara Modern Singers Association - Zamosa Muazzam Danhutu BBC Hausa Freedom Radio Nigeria

17/09/2023

MAULUDIN NABIY S.A.W

🥰Mu mutunta aƙidun jiunanmu 🥰

Yakamata kusani ƴan uwa masu yin bikin mauludi...👂 ba wai yin mauludi ne kawai ma aunin gane soyayyar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ba.

Dayawa waɗanda basayin bikin mauludin amma zakaga sunfi wasu masuyinsa tsaftatacciyar soyayya ta gaskiya ga fiyayyen halitta S.A.W🥰🤲

Kaji tsoron Allah aduk inda kake kawai shine mafita mlm...👌

Ya Allah ƙara narkar damu a soyayyar sa da ta ahlinsa da koyi da shi..

Marhaban bi shaharika ya Rasulullah
Ina farinciki da samuwar fiyayyen halitta
S.A.W 🤲 🙇

17/09/2023✍️
BBC Hausa

30/08/2023

For your Information...! 🧏🏼‍♂️

Ummulkhairi College of Nursing sciences Gusau. Wishes to inform you that, the Management has postponed the sales of admission form till next year 2024 In shaa ALLAH.

Bursary Department.
For:- management

26/08/2023

Ɗaka ta hana wuri magana.!

Talaka ya tuna mulkin Baba Buhari.😆😢😷


Almuazzam 26/08/23

06/08/2023

Kada kaciuci wanda ya ciuceka.... Kabarshi da Allah

Dan shi Sharri kare ne ko yayi nisa sai yadawo yabi mai yinsa..

✍️06/08/2023

Bincika Waye Howard  Stephen mafi Sauri  Menene abun mamaki ko inkari cikin Khatmar Alƙur'ani cikin minti talatin? Masu ...
27/06/2023

Bincika Waye Howard Stephen mafi Sauri

Menene abun mamaki ko inkari cikin Khatmar Alƙur'ani cikin minti talatin?

Masu ƙaryata hakan sunayi ne kawai dan maganar ta fito daga wanda suke ƙi, kokuma jahilci kawai.
Amma idan muka koma cikin karatu zamu samu A Sahihul Bukhariy

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: ((خفف على داود- عليه السلام- القرآن، فكان يأمر بدوابه فتسرج، فيقرأ القرآن قبل أن تسرج دوابه، ولا يأكل إلا من عمل يده)).

Daga Abu hurairah RTA daga Manzon Allah SAW yace : Allah ya sawwaqa ma Annabi Dawud Alqur'ani, yana bada umarnin a ɗaura ma dabbar sa sirdi, sai ya fara karanta ƙur'ani ya sauke kafin agama ɗaura siddin...

A wannan babin Alhafiz Ibn Hajar yana cewa :
وفي الحديث ان البركة قد تقع في الزمن اليسير ،حتى يقع فيه العمل الكثير
Yazo a hadisi cewa Albarka tana sauka a lokaci ƙanƙani, sai ayi ayyuka mai yawa acikin sa.

Alhafiz Badrul Ainiy yace ;
وفيه الدلالة على ان الله يطوي الزمن لمن يشاءمن عباده كما يطوي المكان، وهذا لا سبيل الى ادراكه الا الفيض الرباني

Acikin wannan hadisin akwai nuni cewa : Allah yana nannaɗe lokaci ga wanda yaso acikin bayin sa kamar yadda yake nannaɗe wuri....

Dan haka ba abun mamaki bane ko inkari dan Allah ya Nannaɗe wa Malamin Maulana Prof minti talatin ya sauke Qur'ani acikin ta.

Ga Almansur bn Zazaan ,
Abu Nu'aim ya kawo acikin Hilyatul Awliya.

عن هشام بن حسان قال : كنت اصلى وانا ومنصور جميعا، وكان اذا جاء رمضان ختم القرآن فيما بين المغرب والعشاء ختمتين، ثم يقرأ الى الطواسين قبل ان تقوم الصلاة

Hisham bn Hassan yace : Na kasance ni da Mansur muna sallah tare, idan Ramadan yazo, yana sauke Alƙur'ani sau biyi a tsakanin Magriba da Isha'i, kuma ya qara karanta Ɗawasinul thalatha na qur'ani wato ( Suratul Shu'arah da Namli da Qasas), duk a tsakanin Magriba da Isha'i.

Babu mai ƙaryata sauƙe Alƙur'ani cikin ƙanƙanin lokaci sai wanda dama can da manufar sa a ransa ta ƙiyayyar Maulana Prof.

Allah ka kare mana Maulana Prof da kariyar sa, ya tanada da sharrin munafukai na fili da na

26/06/2023

=🥰 MANZON ALLAH🥰= S.A.W🤲
Yace:- Wanda yayi azumin ranar arfa ana kankare masa zunubai na shekarar datawuce dakuma wadda zata zo.
(Sahihul jami'e 3805)

Allah sa mudace🙇‍♂️🤲
....26/06/23✍️

10/06/2023

SHATALE TALEN RAYUWA

Duk rintsi...kada ka butulcema wanda yataimakeka...🧏🏼‍♂️
Kada ka yaudari wanda ya Amince maka...🧏🏼‍♂️
Kada kasaɓa Alƙawalin da ka ɗauka da waninka...🧏🏼‍♂️

Inko kayi hakan to kajira sakamakon ka.
( *_Abunda ka shiuka shizaka girba_* )

🤝10/06/23✍️

29/04/2023

((( مع الأربعين النووية )))

الحديث الثامن والثلاثون :

عَنْ أبي هُريرةَ رَضِي اللهُ عَنْهُ قالَ: قالَ رسولُ اللهِ
صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ:

{{إِنَّ اللهَ تَعَالَى قَالَ: مَنْ عَادَى لِي وَلِيًّا فَقَدْ آذَنْتُهُ بِالْحَرْبِ وَمَا تَقَرَّبَ إِلَيَّ عَبْدِي بِشَيْءٍ أَحَبَّ إِلَيَّ مِمَّا افْتَرَضْتُهُ عَلَيْهِ، وَلاَ يَزَالُ عَبْدِي يَتَقَرَّبُ إِلَيَّ بِالنَّوَافِلِ حَتَّى أُحِبَّهُ، فَإِذَا أَحْبَبْتُهُ كُنْتُ سَمْعَهُ الَّذِي يَسْمَعُ بِهِ، وَبَصَرَهُ الَّذِي يُبْصِرُ بِهِ، وَيَدَهُ الَّتِي يَبْطِشُ بِهَا، وَرِجْلَهُ الَّتِي يَمْشِي بِهَا، وَلَئِنْ سَأَلَنِي لأَُعْطِيَنَّهُ، وَلَئِنِ اسْتَعَاذَنِي لأَُعِيذَنَّهُ}}.

[رواه البخاريُّ].

المفردات:
(عادى): من المعاداة ضد الموالاة ، وفي رواية: ((من أهان))

(وليا): وهو العالم به ، المواظب على طاعته ، المخلص في عبادته.

(آذنته بالحرب): أعلمته بأني محارب له.

(عبدي): هذه الإضافة للتشريف.

(يتقرب إلي): يطلب القرب مني ، وفي رواية: ((يتحبب إلي ))

(بالنوافل): التطوعات من جميع أصناف العبادات.

(كنت سمعه إلخ): المراد بهذا حفظ هذه المذكورات من أن تستعمل في معصية ، فلا يسمع ما لم يأذن له الشرع بسماعه ، ولا يبصر ما لم يأذن له في إبصاره ، ولا يمد يده إلى شيء لم يأذن له في مدها إليه ، ولا يسعى إلا فيما أذن الشرع في السعي إليه.

(لأعطينه): ما سأل.

(ولئن استعاذني): (بنون الوقاية وروي بباء موحدة تحتية والأول أشهر). لجأ إلي واعتصم بي.

(لأعيذنه): مما يخاف.

يستفاد منه:
1 - أن الله سبحانه وتعالى قدم الإعذار إلى كل من عادى وليا أنه قد آذنه بأنه محاربه بنفس المعاداة. ولا يدخل في ذلك ما تقتضيه الأحوال في بعض المرات من النزاع بين وليين لله تعالى في محاكمة أو خصومة راجعة لاستخراج حق غامض ، فإن هذا قد وقع بين كثير من أولياء الله عز وجل.

2 - أن أداء الفرائض هو أحب الأعمال إلى الله تعالى ، وذلك لما فيها من إظهار عظمة الربوبية ، وذل العبودية.

3 - أن النافلة إنما تقبل إذا أديت الفريضة ، لأنها لا تسمى نافلة إلا إذا قضيت الفريضة.

4 - أن أولياء الله تعالى هم الذين يتقربون إليه بما يقربهم منه ، فظهر بذلك بطلان دعوى أن هناك طريقا إلى الولاية غير التقرب إلى الله تعالى بطاعاته التي شرعها.

5 - أن من أتى بما وجب عليه ، وتقرب بالنوافل وفقه الله بحيث لا يسمع ما لم يأذن به الشرع ، ولا يبصر ما لم يأذن له في إبصاره ، ولا يمد يده إلى شيء لم يأذن له الشرع في مدها إليه ، ولا يسعى إلا فيما أذن له في السعي إليه. وهذا هو المراد بقوله: ((كنت سمعه إلخ))..

6 - أن من كان بالمنزلة المذكورة صار مجاب الدعوة.

7 - أن العبد ولو بلغ أعلى الدرجات لا ينقطع عن الطلب من ربه لما في ذلك من الخضوع له ، وإظهار العبودية.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almuazzam TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Almuazzam TV:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share