Gusau News

Gusau News Depends upon god

Wannan itace tarinyar da aka yankewa hannnu
07/11/2023

Wannan itace tarinyar da aka yankewa hannnu

ALHAMDULILLAH: Hotunan Yarinya Fauziyya wacce aka yanke wa hannu Na ฦ™ara samun Sauki.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
24/09/2023

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

ya ALLAHU ALKBAR. Dan kwallon Jamus Robert Bauer ya karbi addinin Musulunci. Dan wasan mai shekaru 28 a duniya, wanda a halin yanzu yake b...

In dai ado ne, ka biyo bayan na Musulunci kawai Alaji โค๏ธโค๏ธยฉ๏ธ Gusau News
24/09/2023

In dai ado ne, ka biyo bayan na Musulunci kawai Alaji โค๏ธโค๏ธ

ยฉ๏ธ Gusau News

Shiga nan don Karin bayani๐Ÿ‘‡
15/09/2023

Shiga nan don Karin bayani๐Ÿ‘‡

An girbo wani gero daga gona mai ษ—auke da rubutun ู„ุญู…ุฏ (Ahmadu) a jihar Katsina. Daga Alhaji Mainasara Nasarawa Funtuwa โ€œWannan wani gero ...

09 Sept 2023INNALILLAHI WAINNAILAIHIRRAJIUN!Maigirma Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu halartar Sallar Jana'izar...
10/09/2023

09 Sept 2023

INNALILLAHI WAINNAILAIHIRRAJIUN!

Maigirma Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu halartar Sallar Jana'izar ฦณayar Hon Ibrahim Modibbo Mai ba Gwamna Shawara, Wadda Allah Maษ—aukakin sarki ya karษ“i rayuwar ta, yau da safen nan, Anyimata Sutura Kamar Yadda Addinin Musulunci ya Tanadar.

Allah Yajiฦ™an ta rahama Yasa Aljanna Ce Makomar ta, da ita Dukkanin Waษ—an da s**a rigamu gidan Gaskiya Amin.

HUKUMAR GUDANARWA TA TASHAR AFRICA TV3 DA ILAHIRIN MA'AIKATANTA NA MIฦ˜A SAKON TA'AZIYYA GA DAUKACIN AL-UMAR MUSULMIN NAH...
07/09/2023

HUKUMAR GUDANARWA TA TASHAR AFRICA TV3 DA ILAHIRIN MA'AIKATANTA NA MIฦ˜A SAKON TA'AZIYYA GA DAUKACIN AL-UMAR MUSULMIN NAHIYAR AFRICA MUSAMMAN MA NA NAJERIYA, DA KUMA NA JAHAR KEBBI DA SAURAN ฦณAN UWA DA ABOKAN ARZIฦ˜I BISA RASUWAR BABBAN MALAMIMMU SHEIKH, ABUBAKAR ABDULLAHI GERO ARUGUNGUM, DA FATAN ALLAH YA JIฦ˜AN SHI YA YI MASA RAHAMA YA KUMA SANYA ALJANNA TA ZAMA MAKOMA A GARE SHI.
Gusau News

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
07/09/2023

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Wani Alkali Da Aka Taba Dayewa Fatar Jiki Kamar Yadda Akeyiwa Rago... An taba yin wani sarki da ake kira Cambyses II a daular Farisa A ka...

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'unAllah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.Marigayin ya rasu ne bayan jinya da ...
06/09/2023

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. Za'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.

Poolee Wireless Earbuds/StylePod + LED Display        The Poolee wireless earbud or Stylepod is equipped with Industry's...
05/09/2023

Poolee Wireless Earbuds/StylePod + LED Display

The Poolee wireless earbud or Stylepod is equipped with Industry's leading noise cancellation with HD noise cancelling process.

The stylepod can deliver 24 bit audio signal processing which dramatically improves the sound quality and performance, providing a satisfying listening experience

The Stylepod is both Sweat and Water IPX6 Resistance.
The Battery Case boasts of 650mAh capacity.
The StylePod has Touch Control.

Price - โ‚ฆ31,668

Click on the link below to buy this product and enjoy amazing discount today.
https://hawkit.ng/ #/resell/b79s46

Madam Bag WHITE        This is a Medium size Yummy Quality hand bag.It comes with two handles        Price - โ‚ฆ18,879    ...
05/09/2023

Madam Bag WHITE

This is a Medium size Yummy Quality hand bag.
It comes with two handles

Price - โ‚ฆ18,879

Click on the link below to buy this product and enjoy amazing discount today.
https://hawkit.ng/ #/resell/tpe9jr

Hello, I would like to share with you an amazing platform called Hawkit. With Hawkit, you can earn daily income by turni...
01/09/2023

Hello, I would like to share with you an amazing platform called Hawkit.

With Hawkit, you can earn daily income by turning your social media account into a money making machine!

You can advertise and sell anything on Hawkit within a short period of time. You can also get many people with atleast 1,000 active followers each to repost your advert to their own audience

Hawkit also has a unique feature that allows you to earn constant daily income by posting adverts of various businesses and performing various social tasks such as Following, Liking, Commenting, Sharing etc. on your social media account.

With Hawkit, you can boost your social media page by getting people to follow your social media account, like and comment on your social media posts, subscribe on Youtube Channel etc.

Sounds interesting? Visit https://www.hawkit.ng to get started today.

Earn steady daily income by performing social media tasks such as Following, Liking, Commenting, Sharing, Retweeting, App Reviews etc.

Wannan shine Daya daga cikin masallatai 2,300, dake cikin kasar Faransa. | Ana kiransa da suna Grand Mosque. | Allah Ya ...
31/08/2023

Wannan shine Daya daga cikin masallatai 2,300, dake cikin kasar Faransa. | Ana kiransa da suna Grand Mosque. | Allah Ya karawa Annabi Daraja.

Ku taya mu yada Alheri Shima Sadaka ce, inji Manzon Allah.

Gusau News

Su Muller suna chaji kafin fara wasannin rukuni-rukuni na gasar Zakarun Turai.Gusau News
31/08/2023

Su Muller suna chaji kafin fara wasannin rukuni-rukuni na gasar Zakarun Turai.

Gusau News

DON KARIN BAYANI ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
30/08/2023

DON KARIN BAYANI ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

๐˜๐š๐ง ๐›๐ข๐ง๐๐ข๐ ๐š ๐ฌ๐ฎ๐ง ๐ค๐š๐Ÿ๐š ๐ฌ๐š๐ง๐ฌ๐š๐ง๐ข ๐ค๐ฎ๐ฌ๐š ๐๐š ๐›๐š๐ซ๐ข๐ค๐ข๐ง ๐ฌ๐จ๐ฃ๐จ๐ฃ๐ข ๐š ๐ฃ๐ข๐ก๐š๐ซ ๐๐ž๐ฃ๐š Rahotanni daga ฦ™aram...

Ya kukaga wannan selfien na Jude Bellingham da Camavinga Gusau News
30/08/2023

Ya kukaga wannan selfien na Jude Bellingham da Camavinga

Gusau News

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
30/08/2023

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

30 AUGUST 2023 (SDG Youth) za ta samar da wutar lantarki mai karfin 100KV na hasken rana ga kwalejin Ilimi (COE) Maru, sannan zata horar d...

Yara 'Yan Gudun Hijira Da Kwankwaso Ya Dauko Daga Jihar Borno Yake Kula Da Su Sun Girma Har Sun Sauke Kur'ani Tare Da Ka...
24/08/2023

Yara 'Yan Gudun Hijira Da Kwankwaso Ya Dauko Daga Jihar Borno Yake Kula Da Su Sun Girma Har Sun Sauke Kur'ani Tare Da Kammala Sakandire

Wadannan yaran da kuke gani sune yaran da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya dauko su daga jihar Barno lokacin da ake yakin Boko Haram a shekarar 2013.

Da yawa daga cikinsu sun rasa iyayensu a wannan lokaci hakan ne ta sa mai girma Gwamna na wannan lokaci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sa gwamnan jihar Borno na wannan lokaci wanda shine mataimakin shugaban kasa a yanzu haka, H.E Kashim Shettima ya kawo masa su aka bude musu makaranta a jihar kano aka sakasu domin susamu ilimi, inda zuwa yanzu haka sun haddace Al,Qurani mai girma,

Hakan ne ya sa Gwamnan jihar Kano na yanzu wato H.E Engr. Abba Kabir Yusuf yanzu ya dauki nauyin su domin su zana jarrabawar NECO, inda a halin yanzu sun zana ana jiran fitowar jarrabawar tasu.

Muna addu'ar Allah ya sakawa Kwankwaso da Gwamna Abba da alkairi, amin.

Gusau News.com.ng

KA SHIGA NAN DON SAMUN CIKAKKEN BAYANI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
24/08/2023

KA SHIGA NAN DON SAMUN CIKAKKEN BAYANI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Kwamitin Adhoc na majalisar wakilai ta tarayya mai kula da manyan makarantu ya kai ziyarar ban girma ga mataimakin gwamnan jihar Katsina H...

FT: West Ham 3-1 ChelseaNayef Aguerd โšฝ 7'Michail Antonio โšฝ 53'Lucas Paqueta โšฝ 90+5 (PEN)Chukwuemeka โšฝ 28'
20/08/2023

FT: West Ham 3-1 Chelsea

Nayef Aguerd โšฝ 7'
Michail Antonio โšฝ 53'
Lucas Paqueta โšฝ 90+5 (PEN)

Chukwuemeka โšฝ 28'

FT: FC Barcelona 2-0 CรกdizPedri Gonzalez โšฝ 82'Ferran Torres โšฝ 90+4  #LaLiga
20/08/2023

FT: FC Barcelona 2-0 Cรกdiz

Pedri Gonzalez โšฝ 82'
Ferran Torres โšฝ 90+4

#
LaLiga

Frenkie: "Lamine Yamal yana da babbar hazaka kuma dole ne ya ci gaba da aiki tukuru saboda har yanzu yana da sauran shek...
20/08/2023

Frenkie: "Lamine Yamal yana da babbar hazaka kuma dole ne ya ci gaba da aiki tukuru saboda har yanzu yana da sauran shekaru masu yawa a gabansa."

Gusau News

Allah ya farantawa Shiekh Ahmad Guruntum kamar yadda ya farantawa al'ummar Manzon Allah ๏ทบ.Daga Gusau News
18/08/2023

Allah ya farantawa Shiekh Ahmad Guruntum kamar yadda ya farantawa al'ummar Manzon Allah ๏ทบ.

Daga Gusau News

DANNA DON KARIN BAYANI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
18/08/2023

DANNA DON KARIN BAYANI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

I visited the National Emergency Management Agency (NEMA) HQ on a courtesy call to the agency's Director General, AVM Muhammad Alhaji Muha...

Ana tattaunawa tsakanin hukumar kwallon kafa ta Ingila da hukumar kwallon kafa ta Argentina domin buga wasan sada zumunc...
18/08/2023

Ana tattaunawa tsakanin hukumar kwallon kafa ta Ingila da hukumar kwallon kafa ta Argentina domin buga wasan sada zumunci tsakanin Ingila da Argentina a filin wasa na Wembley. Inji - ESPN.

Gusau News

KA DANNA DON KARIN BAYANI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
18/08/2023

KA DANNA DON KARIN BAYANI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Kididdigar Jordi Alba a matakin kungiyar da kasa. ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ FC Barcelona: kwallaye 27, taimako 99. ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ Inter Miami: kwallo 1 goal, taimako 2....

Allah ka shiryar damu, Allah kabamu saukin rayuwa, Allah ka yaukaka arzikinmu, Allah ka yaye mana Talauci, Allah ka raba...
18/08/2023

Allah ka shiryar damu, Allah kabamu saukin rayuwa, Allah ka yaukaka arzikinmu, Allah ka yaye mana Talauci, Allah ka rabamu da shugabani marasa imani da Tausayin mu ameen.

Dukkan shugaban da baida tausayi ko burinsa cin kudin haramun Allah ka shiryar dashi idan mai neman shiriyar ne, Akasin haka Allah kafimu sanin abinda yafi dacewa kayi masa....

Allah ya budawa kowa a hanyar nemansa ameen.

Barka da Jumu'ah daga Gusau News

Inji Allah ๐Ÿ˜„ governor ๐Ÿค”Mai fada dacikawa๐Ÿ™… yafara ๐Ÿคธ๐Ÿคธayki Allah๐Ÿคฒ ya taimaka yabada sa a๐Ÿคฒ๐ŸคฒGusau News
17/08/2023

Inji Allah ๐Ÿ˜„ governor ๐Ÿค”
Mai fada dacikawa๐Ÿ™… yafara ๐Ÿคธ๐Ÿคธayki Allah๐Ÿคฒ ya taimaka yabada sa a๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

Gusau News

DANNA DOMIN KARIN BAYANI
17/08/2023

DANNA DOMIN KARIN BAYANI

Shin Erling Haaland ya cancanci lashe Ballon d'Or? ๐Ÿ† Premier League ๐Ÿ† FA Cup ๐Ÿ† Champions League ๐Ÿ† UEFA Super Cup Shine Wanda ya...

YA KAMATA A KAI WA SARKIN ILORI DA MUSULMIN KWARA DAUKI .Tun kamar tsawon wata daya yanzu mushrikan kasashen yarbawa sun...
17/08/2023

YA KAMATA A KAI WA SARKIN ILORI DA MUSULMIN KWARA DAUKI .

Tun kamar tsawon wata daya yanzu mushrikan kasashen yarbawa sun saka Sarkin Ilori da musulmin Kwara gaba sosai .

Dalili shine wata mushrika daga jihar Ogun ta zo nan Ilori da nufin shirya wani buki na maguzanci na bautar wata gunkiya ta kasar yarbawa .

Kasar Kwara , musamman bangaren da musulmi suke da yawa , karkashin Sarkin Ilori , ta kasance saboda tasirin jihadin Shehu Dan Fodiyo , bangaren ce ta Daular Usmaniyyah . Wannan ya sa yarbawa musulmi na jihar Kwara tun lokacin na Shehu , sun yanke daga dukkan al'adun shirka da maguzanci na bautar gumakan kasar yarbawa , sabanin sauran yarbawan wasu jihohi , wadanda duk da yake da yawansu musulmi ne , amma basu yanke daga wadannan al'adu ba .

Ita wannan mushrika daga jihar Ogun da gangan ta zo Ilori domin sake raya wannan buki na maguzanci . Amma sai kungiyoyin musulmi na jihar Kwara s**a koka ga Sarkin Ilori a kan a dakatar da ita , ganin cewar mutanen Ilori musulmi ne , babu ruwansu da shirka . Sarkin Ilori ya nemi goyon bayan gwamnatin jihar Kwara aka dakatar da wannan buki .

Tun lokacin mushrikan kasashen yarbawa s**a sa Sarki da kungiyoyin musulunci gaba . Wole Soyinka shine farkon wanda ya fara sa Sarki gaba tun daga London , ba irin zagin da bai yi mashi ba . Haka kuma ya fadi maganganu da basu dace ba game da addinin musulunci .

Haka kuma Gani Adams , wani murtaddi , tsohon shugaban kungiyar OPC , ya fito ya zazzagi Sarki wai domin Sarkin ya ce Ilori garin musulmi ne , ba za a raya shirka da maguzanci a nan ba .

Abu na karshe da ke faruwa shine yanzu wani ya kai Sarki da kungiyoyin musulmi kara a kotu , yana neman sai an ba waccan matar damar gudanar da bukinta na shirka a garin Ilori .

Abun mamaki shine duk abun nan da ke faruwa kamar musulmin arewa basu kula ba b***e su kai wa 'yan uwansu na kwara dauki . Haka ma kungiyoyin musulmi na kasar yarbawa , in banda kungiyar Prof. Akintola .

Musulmin Kwara suna bukatar taimakonmu da goyon bayanmu da karfafawarmu jama'ah . A kalla mu cika social media da goyon bayansu .

Gusau News โœ๏ธ

Address

Sabongari Gusau
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gusau News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gusau News:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Gusau

Show All